Sashe 21
Matar Lameer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tureshi takeyi tana qara datse haqoranta saboda azabar da tunda uwarta ta haifeta bata taba riskarta ba tana jijjiga kai jikinta na rawa amma ta kasa motsa komai na jikinta kasancewar qarfin ba daya ba.
Wata zungura da yayi matace tasata sakin wani ihu tare da kakarin amai, shikuwa gogan yayi nisa sai nishi yake yana Kiran “wa... wayyohhhh Babe dam... Haka akeji haka dadinki yake ohhhhhhh babe dadi wayyohhhh Hajiya ta ahhhhhhh Alh na...." Baisan babe tuni ta dade da nisa da duniyar da yake ciki ba ranta yana tsakanin sama da qasa yana lilo ko ya fado qasa taci gaba da rayuwa ko kuma yayi sama gobe a tashi da jana'izarta.
Sosai yayi qara'in rayuwa a wannan dare yayi budurinsa son ransa inda ita kuma Mubaraka ta kasa tsaye ta kasa zaune har bangaren Hauwan ta hauro daidai lkcn Hauwah ta saki ihun nan ta matsa gaban qofar taji yanda yake gurnani yana kiran Babe dadi yanata faman ambaton Hajiya Alhaji.
Tunda ta zube a gurin mararta ta riqe saboda tashin hankali da baqin kishi tafi awa daya tana fama da azabar zuciya data fili bayanta da mararta ciwo kamar ranta zai fita ga ihun mijin nasu da take jiyowa yana ta fadin dadi zai kasheshi sosai tayi data sanin haurowa domin jin qwaqwaf din.
Tabbas yau zarginta yakau ashe itace baya buqata baya sauke mata haqqinta saboda qiyayya ashe kamar yanda qaninsa yasha fada mata sharholiyarsa yakeyi tun kafin yayi aure, ashe gaske ne mata yake rabawa kuzarinsa, yau gashi taji zahiri da kunnenta a cikin gdanta rashin hqrnta yaja Mata jiyowa kanta bala'i.
Tun tana tunanin ciwon zai lafa ta rarrafa ta koma bangarenta harta fawwalawa Allah komai tasan yau kashinta ya bushe gashi talatainin dare bare tace zata Kira wani ya kawo mata dauki.................
*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/12, 4:44 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *M.L*
_____________________________
*36*
_____________________________
*UMMUH HAIRAN*
_____________________________
Ihun ya rinqa jiyowa sama sama ya tashi ya fito da sauri ya kasa kunnensa ya jiyo muryar Mubaraka ce taketa zunduma ihu tana neman dauki da gudu ya nufi bangaren Hauwah yyana shiga yatarar da Hauwah tanata nadarta duk ta yaqushe mata fuska da faratanta.
Da sauri ya matsa ya janye Hauwah daga kanta yace “ya salam Hauwah meye hakan me kikeson yi bakiga abinda kikayi mata ba bakida hankali ashe Zaki kama dukan me tsohon ciki...."
Rushewa tayi da kuka ta zame daga jikinsa ya matsa ya daga Mubaraka takaici kamar ya kasheshi wai duk girmanta ta tsaya Hauwah ta yimata wannan mugun dukan ko kunya babu sai kuka takeyi, takaicine yasashi daka mata tsawa yace “dallah malama fice mata daga daki godai godai dake ki tsaya wannan yarinyar ta kama dukanki kina ihu har masu gadi sunajinki don abin kunya"
Miqewa tayi ta matsa zata dauki Fadwah Hauwah tayi saurin miqewa ta dauke yarinyar tace “wlh bakeba ko ubanta bai Isa ya rabani da itaba a yau indai irin wannan yarinyar ce zakiyimin gori akanta ai nima macece saurin me kikeyi abinci ne inaci saboda haka kowanne lkc nima zan iya haihuwa ko babe?"
Harararta yayi ya nunawa Mubaraka hanya yace “fita muje kekuma bata yarta" qanqame Fadwah tayi ta dauki zani ta goyata tana kuka tace “wlh bazan bayar da itaba nima sai kayimin alqawarin zakayimin ciki na haifi nawa a daina yimin gori gashinan saboda bakasona ka tsaneni ita har kakuma bata wani babyn amma ni kaqi bani abinda zanci na samu ciki"🤔
Wani gumine ya karyo masa ya kalli Mubaraka da take tsaye qiqam yace “muje Mmn Fadwah ke kina da hankali wannan kiyi mata uzuri yarinya ce..." Tsalle tayi ta dire a gefe tace “tabdi wai yarinya ai wlh ko digon maniyyi ce saita bani yata" kanta Hauwah tayi yayi saurin riqeta tace “nikuma yau naga ubanda zai rabani da ita"
Dafe kansa yayi tare da cewa “ya salam wai duk cikinku babu wacce zan fadawa taji ne" tabe baki Hauwah tayi tace “wlh kuwa nidai baji zanyi ba idan anaso nabada yarinyata to aje a siyomin abinda zanci nima cikina yayi qatoto na haihu idan ba hakaba kuwa na fara fashin yara a unguwar nan"
Haukan Hauwah fah yafi qarfin sanin Lameer ya rasa yanda zaiyi dasu dukkansu ga wata muguwar gajiya dake damunsa agogo ya kalla yaga goma harda rabi dabara ta fado masa ya matsa kusa da Hauwah ya tsugunna yace “don Allah badon niba ki bata yarta insha Allahu kema a daren nan zan baki naki babyn"
Murguda masa baki tayi tace “cabdi ni zaka yaudara ka mayar dani lusara ai wlh yau indai kaga nabada yarinyar nan to naga ka fita kaje ka siyomin nima naci cikina ya fara zama qato dama ai kwanaki Dana tambayeka cemin kayi saina fara period kuma naga wata uku kenan da fara period dina..."
Dora hannu aka yayi yace “nikam na shiga uku da tonon silili naji ki bari gobe zan siyo miki" wani murmushi da tayi ta matsa ta kashe sweech din dakin tace “dan Allah babe idan kun fita ku rufe mana daki kuma gobe ko mutum yaqi ko yaso dole ya hadomin kayan yata, hmmmm uhmmm kama rainamin hankali baqin wayonka wanne ne bansani ba"
Juyawa yayi ya kalli Mubaraka yace “kije zan kawo miki yarki" takaici ne yasata fita taja qofar da qarfi tace “oho dai ta baya ta rako nikam nayi gaba" matsawa yayi ya zauna a kusa da ita yace “naji zan baki baby wlh nayi miki alqawarin a daren nan kome zanyi insha Allahu saina baki babe kin yarda?"
Kada masa Kai tayi ta kwantar da kanta a jikinsa tace “ni Ina ruwana nidai kawai abani a huta" murmushin tausayin kansa yayi ya miqe yace okay jirani Ina zuwa" fita yayi ya nufi gidan abokinsa Salees a motarsa dake darene babu yawan abin hawa yasa nandanan ya isa gdan ya kirashi a waya ya fito.
Gumi yake sharewa sosai duk da A.C motar amma ya jiqe, Salees ya dubeshi yace “na tsorata da kiranka a wannan lkcn Captain" gumi ya sake gogewa yace “akwai matsala ne Saleesu wlh rigima ce ta kacame a gidana na rasa ya zanyi nayi maganinta" nan ya zayyane masa komai.
Mamaki ne ya cikashi yace “au kai dama kawai rabosu kayi da yarsu dan kasata a gaba kayita kallo? Waikai Lameer yaushe zaka zage ka nemi magani ne babu wani ciwo fah da bashi da magani ace kana zaune namiji har namiji amma matanka suke kawo maka irin wannan qananun rainin?"
Shafa sumarsa yayi ya dauke qwallar idonsa yace “bazaka ganeba Salees Ina neman magani wlh amma kullum abin kamar gaba yakeyi nifa nafi alaqanta hakan da halitta tace a haka kawai nidai yanzu idan kanada wani taimako kayimin don Allah na raba raini da yarinyar nan wlh tunda ta kafe idan ba bala taji ba bazata bata yarta ba"
Shiru Salees yayi nadan lkc sannan yace muje Sokoto road akwai wani coursing dina da yake da irin wannan case din baya rabo da magunguna saboda abin ya zame masa jiki" suna tafe suna hira har suka isa cikin saa kuwa suka sameshi yana gari sukayi masa bayani aikuwa ya bashi wasu qwayoyi uku yace ya hadiya kafin yaje gda zaiga aikinsu sannan ya basa wasu package guda da wani syrup yace ya rinqa sha kullum da safe zai taimaka masa sai wani cream shima da zaike shafawa dick dinsa kudin kayan kawai dubu dari da talatin a take ya caketa cike da farin ciki ya juya gida, ai tunkafin yaje gida ya farajin wani yam² a jikinsa nandanan yaji makaman yaqinsa sun fara wani zabura.................
*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/12, 4:44 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *MATAR LAMEER*
____________________________
*39*
____________________________
*UMMUH HAIRAN*
____________________________
Paid before read pls,for this Account number
0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB
Ko card ta WhatsApp number: 09013718241:
Kuka takeyi sosai yana yi mata could na jikin nata, knowking din qofar da yaji anayi ne yasashi mayar Mata da rigarta yaja duvet ya rufe Mata jikinta ya fita suka shigo da Salees din ya dubata sosai yace.
“Kawai dai rashin sabone a hankali zata ware insha Allahu magunguna yabasa yace “ka bata wadannan kuma ka rinqa yimata sitbath godiya yayi masa suka fita suna fitowar sukuma su Mubaraka suna dawowa ganin Hajiya riqe da jaririn yasa Salees fahimtar meye yake faruwa yace.
“Dama madam ta haihu baka fadamin ba?" Murmushi yaqe yayi yace “na shafa'a ne hankalina yanakan babe" kallonsa Salees yayi yace “kamar akwai abinda yake damunka Lameer?"
Girgiza kai yayi yace kada ka wani damu kawai jikin yarinyar cannne ya dameni gashi wani aiki ya tasomin zan sake komawa U.S.A nanda sati biyu inason tafiya da Hauwah saboda zuciyata ta kasa nutsuwa da zamanta anan" murmushi yayi yace “a cikin iyalinka kace ka kasa nutsuwa to a inane zaka nutsu? Yadai kamata ka zama adali a tsakanin iyalanka saboda hadin kansu kaima shine farin cikinsu kabarta ta saba da matarka da yaranka kafin itama Allah ya bata nata hakan shine zai dawwamar da zaman lafiya tsakaninsu"
Jinjina kai yayi cikin alamun yarda da shawarar abokin nasa yace “kuma fah hakane na saba da yarinyar nan fiye da yanda kake tunani banason ko kadan tayi nesa dani Amma zan kwatanta insha Allahu"
Murmushi yayi yace “aboki wannan yarinyar ta shigeka da yawa" dariya sukayi sukayi sallama ya tafi shikuma ya koma cikin gidan yan uwansa duk sun hallara a parlourn a gurguje ya tsaya suka gaisa ya haura saman gurin petain dinsa yana shiga ta ganshi ta kuwa rushe da kuka tace “ni ka fice mugu kawai mara tausayin yaro kawai wlh Allah saiya sak...."
Rufe Mata baki yayi yace “sheeeet banason surutu yanzu saina qara miki gajiya" rufe bakinta tayi tana shassheqar kukanta ya fita ya shiga kitchen ya hado mata tea me kauri ya soyo mata qwai ya dawo ya tasheta tana rirriqeshi yace.
“Kin cika raki wlh saikace kanki aka fara dama kikayi saa banja miki dinki ba" turo baki tayi zatayi masa tsiwa ya kama hannunta ya dora a saitin dick dinsa yace “tun jiya har yanzu bata kwanta ba" ai babu arziqi tayi shiru saidai Jan zuciya da qwafa da takeyi.