← Book details Matar Lameer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 29

Sashe 8

Matar Lameer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ɗagowa yayi yace "amma Alh..." katseshi yayi da cewa kaje ka Lameer banson shirme fah" hawayene ya zubo a idanunsa sharrrr ya miƙe a matuƙar sanyaye ya nufi ƙofar ya buɗeya fita ya shiga motarsa ya zauna tare da buga kansa da sitiyari yace "innanillahi wa innah ilaihir raji'un"
Daƙyar ya iya yima motar key ya nufi gdansa cikin wani yanayi dashi kaɗai yasan ya yakeji a zuciyarsa yana shiga ya buɗe motar ya fita ya buɗe ƙofar falon ya shiga daƙyar ya iya sallama ya hangi Mubaraka zaune da apple a hannunta Fadwah nata wasanta ta nufoshi da tafiyarta da batayi ƙwari ba ta riƙe masa ƙafafu ya ɗagota a hankali yana amsa sannu da zuwan da Mubaraka takeyi masa ya nufi sama da ƴartasu a hannunsa ya sauketa a saman gado ya dauko choculate ya bata ya shiga bathroom ya sakarwa kansa ruwa sannan ya dawo ya zauna a ƙasa dirshen yana kallon yarinyar jikinsa yana rawa saboda a rayuwarsa bai iyasa abu a ransa ba.

Tunda yake bai taɓajin ciwo da takaicin rashin mazantaka ba sai yau wannan wacce irin masifa ce, shidai yasan yace zai hƙr da Hauwah ma zance ne bazai iyaba yanzu meye abinda ya dace yayi?.................

*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[6/30, 8:31 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *M.L*
_____________________________
*17*
_____________________________

________📝Daqyar ya tashi ya haura gadon ya kwanta yana tufka da warwara zuciyarsa cunkushe da abubuwa kala².
Wannan dare shidai bai rintsa ba asubar fari yayiwa gdansu tsinke mahaifinsa yana dawowa daga masallaci ya tarar dashi zaune tare da maigadi ya tashi da sauri ta tareshi.

Shikam Alh saida gabansa ya fadi ya zubawa dan nasa ido yana ayyana wanne irin abune wannan me yake damunsa haka da zai baro gdansa cikin duhun asubar nan.
Shiga gdan sukayi yajashi har dakinsa yace “babana meye ya fito dakai da sanyin safiyar nan" shafa kansa yayi ya durqushe yace “Alh na kasa jurewa jiya ban iya rintsawa ba don Allah ka taimakeni ka amince da aurena da Hauwah wlh zuciyata ta kamu da qaunar yarinyar fiye da inda kake tunani Alh komai zai iya faruwa dani idan ka hanani auren Hauwa"

Mamaki ne ya cika zuciyar Alh Lameer dinsa me kunya wai shine yake roqonsa ya amince yayi aure to yanzu idan ya amince da wannan aure me yayi kenan? Da ace baisan matsalar Dan nasa ba dasai ya shige masa gaba yayi aure amma yasan matsalarsa.
Towai meyema ya dauki hankalinsa haka har ya damu da auren? Katseshi yayi da cewa “kace wani abu don Allah Alh wlh aure suke shirin yimata kuma itama ni takeso zata zauna dani a duk yanda nake nasan bazan samu matsala da itaba tunda yarinya ce wlh nayi maka alqawarin daganan hsr bangon duniya zanci gaba da neman magani kuma duk yanda zanyi naga na sauke haqqinsu duka zanyi insha Allah"

Kada kai yayi yace “naji magaji kaje zanyi tunani akai yauwa ya maganar tafiyarka Lagos?" Numfashi ya sauke yace “sunyi posting dina tun sati daya daya wucce wannan mgnr ta hanani tafiya nafiso a gama komai kafin na tafi inyaso tunda Mubaraka tana aiki idan aka daura sai kawai na wucce da Hauwah can"
Shiru Alh yayi kuma fa a mgnr dannasa akwai abin dubawa duk lalacewar namiji mace kusa dashi garkuwa ce ko banza sayi hira yace bani kaza ta bashi" ajiyar numfashi Alh yayi yace “kaje idan nayi nazari zan nemeka"

Gdy yayi tare da miqewa ya fito sukayi kicibis ds Hajiya itama ta fito saida gabansa yayi wata muguwar faduwa ya tsugunna yace “ina kwana Hajiya" tabe baki tayi tace “lfy meye ya kawoka gidannan da asubar nan?"
Shafa kansa yayi yace “nazo naga Alh ne" tsaki tayi tace “au dama mgnr nan tun jiya baa barta ba to wlh tallahi kaji na rantse wannan auren bazaayishi ba indai nice na haifeka bazan yarda da wannan kwadon hatsin barar ba ta gdanma baka iya da itaba balle ka kawo wata"

A hassale ya kalleta yace “wai waye yace miki bana iyawada da iyalina ne meye na ragesu dashi ci ko sha ko sutura? Me takeyiwa kanta a rayuwarta to nidai don Allah ki cire bakinki a mgnr aurena Hajiya ni namiji ne kuma tsayayye a gdansa sannan nakai lkcn da yakamata ace nasan daidai nasan akasin daidai"
Tafa hannu tayi cikin salati tace “ehhh lallai Lameer kakai harma ka isa wato ni kake fadawa cewa kai namiji ne ko tabdi lallai da aiki a gabana dannan tunda nake dakai baka taba tsallake mgnta ba sai yau saboda kaso qara aure har kake yimin tsawa"

Kallonta yayi yana mamaki wai yayi mata tsawa shikam ya rasa wacce irin uwa Allah hadashi da ita da kullum burinta taga kasawarsa tayi masa gori akai.
Miqewa yayi ya fice tanata sababin bala'inta ya nufi gdan wan babansa don yasan tunda Hajiya taqi mgnr idan bata sama ya biyowa Alh ba to baza ayiba.
Bai boye masa komai ba ya zayyane masa harda takun saqar da suke fuskanta da dangin Hauwah Mal Yahaya yayi qwafa yace “aikuwa ka taro March bakada fili Lameer shi aure nufin Allah ne amma fa zaakai ruwa rana saboda Rugar Sambajo munsansu sanin gaske tun duniya na kwance basa bawa Kado aure ni kaina na nemi aure a rugar amma daga qarshe cin mutunci ya biyo baya da qage hadi da qazafi sufa sun tsani Bahaushe musamman wanda ya hada alaqa da garin Alqalawa Lameer abubuwa da yawa sukaja wannan gabar fah saboda haka indai zakaji shawara ka janyewa auren yar gdan Ardo Jibbo saboda tujararren bafulatani ne fiye da kwatance shi duk cikin yayan Moddibo Durange shine baudadde har ya baudar da yan uwansa wlh ni kaina tsoronsu nakeji sau uku suna fasamin glass din motata saboda wani dalili nasu mara kan gado...............

*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[7/1, 8:46 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *M.L*
_____________________________
*18*
_____________________________

________📝Ɗagowa yayi cikin yanayin tashin hankali yace "amma Mal itafa yarinyar tana sona don Allah kuje ku nemamin aurenta idan suka ganku ƙila su yarda da gaske nakeyi ba yaudarar yarsu nakeyi kamar yanda suke zato ba da gaske Mal inason yarinyar wlh jinta nake a ƙarƙashin zuciyata"
Shiru Mal Yahaya yayi kana yace "shikenan kaje insha Allahu zaayi abinda ya dace amma kaima ka dage da addu'a don wlh tsoron sharri da kaidin waɗannan fulanin nakeyi"

Godiya yayi sosai ya miƙe ya tafi gdansa zuciyarsa taɗan sake yayi parking ya nufi cikin gdan da sallamarsa suna zaune a dinning suna break, gabansa ba ƙaramin faduwa yayi ba da ganin irin kallon da Mubaraka takeyi masa ya dake ya sanyawa kansa ƙarfin hali da juriya ya matsa kusa da ita yayi kissing kuncinta yace "wife kin tashi lfy"
Ajiyar zuciya tayi tare da kwantowa jikinsa tace "aa Lameer feel dinka nakeji kusan wata uku an tafi huɗu baka kulani nikam don Allah yau kayi wani abu"
Zama yayi kusa da ita yana wasa da hannunta yace "gashi ina sauri zan tafi Lagos ki bini bashi idan na dawo zanyi miki yanda kikeso kinji tawan?"

Miƙewa tayi a mugun hassale tace "kullum abinda ka iya faɗa kenan kullum kai a cikin kawo uzuri kake Lameer waini kai kafi kowa uzuri ne a duniya ko kuwa me kamayar dani babufa dole a cikin auren nsn matsawar bazaka iyaba nikam dai na gaji Lameer dolene wlh a yau dolene kodai ka saukemin haƙƙina ko kuma duk abinda zai faru ya faru"
Hannu ta ɗora aka ta rushe da kuka tare da sakin Fadwah dake hannunta tace "nikam nashiga ukuna wai wanne irin miji nake aurene Lameer na gaji gaskiya na gaji"

Yanda take mgnr yayi matuƙar sanyaya masa jiki a ransa yake raya abubuwa da yawa miƙewa yayi ya isa gareta yasa hannu ya ɗauketa cak ya nufi ɗakin baccinsa dake sama ya azata bisa gado ya sake fita ya ɗauki Fadwah ya kaiwa nannyn ta ya koma saman gabansa na faɗuwa saboda sometimes idan tayi masa wannan tujarar dasun fara zatace ita kawai jagwalgwalata yakeyi baya iya gamsar da ita, wannan ne yasa yakejan jikinsa daga gareta.

Juriya ya aro yasawa kansa ya nufi dakin ya cire rigarsa ta wani kafesa da ido har wani lasar lebe takeyi saboda a buƙace take dashi, kyawun surar mijin nata yana mugun ɗaukar hankalinta takanji dama shine Allah ya bashi ƙarfin ƙaninsa da tafi kowacce mace saa.
Haurawa yayi gadon ya janyota jikinsa abin mamakinsa hatta cire komai nata tasa hannunta a gabanta sai wasa takeyi dashi, shima sanya hannunsa yayi akan nata ya tura yatsansa ciki yana juyawa a hankali yana matsa nononta tare da murzawa yana hura mata iska a kunnenta.

Haka ya rinƙa sarrafata da ƴan dabarunsa har saida yaga ta fice daga hayyacinta alamun gaf take da release sannan ya buɗata ya shigeta taja wani numfashi tanajin wutsiyarsa har ƙirjinta komansa na jarumai ne hatta joystick ɗinsa itama ta jaruman maza akayi masa amma ina babu fus.
To wannan karon yayiwa Mubaraka abin arziƙi tunda yayi nasarar sata tayi release a cikin minti biyar ɗin daya takura kansa yayita saboda ƙarshen gejin daɗewarsa kenan akan network.
Ƙamƙameshin da yaji tayine ya sanyaya masa rai yasan yau ya ciri tuta yau babu tujara.

Miƙewa yayi ya koma gefe jikinsa na rawa ya lumshe idanunsa yana ayyana abubuwa da yawa a ransa mafarkinsa kawai ranar da zasu kasance haka da Hauwansa ranar da zai shayar da ita daga ruwan jikinsa itama ta shayar dashi ranar da zai bare dal a kwali shikam wannan rana wanne irin farin ciki zai kasance a ciki?
Abinda yaketa saƙawa kenan a ransa har zuwa wani lkc daya gama hutawa ya matsa jikinta yace "bakicemin kin gode ba" wani takaici ta shaƙa tace "dan kanabin mutum bashin million ɗaya ya dauki dubu ɗaya ya baka shine zakayi masa godiya?"............

_Ƴan VIP kuyi hƙr dani inada patient ne shiyasa baku jina yanda ya kamata amma idan na zama normal zaku jini insha Allahu._

_Kuma mgn ta Allah ma kun rage comments daga VIP din har single din saboda haka zaku iya jina nima nayi muku shiru gsky kowanne sashi Ina kallonsu mutane ƙalilan keyin comments🤷🏻‍♀️_

*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[7/1, 11:00 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *M.L*
_____________________________
*19*
_____________________________
Chapter 8 · 0% Book details