Sashe 24
Matar Lameer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda suka koma Lagos yake riritata babu abinda ya sake shiga tsakaninsu yana maganinsa a hankali saida sukayi sati biyu sannan ya sake nemanta da kukanta da komai haka ya rinqa lallabata suka raya daren bai wani dadeba kamar karonsu na farko dana biyu gaba daya baifi minti uku ba yayi release.
Baiso hakan ba amma hakan ma yaji dadi sosai yana ganin alamun nasara haka rayuwar taci gaba da tafiya a hankali Hauwah ta fara sabawa da yanayin mijinta itama bata wani damu ba idan yazo miji idan baizoba salamun sukanyi sati biyu uku har wata wani abu bai shiga tsakaninsu ba duk ranar da zai nemeta kuwa to yini yakeyi a kwance da zazzabi da ciwon mara.
Shekararsu daya da rabi da aure soyayya babu irin wacce bata gani a gurinsa duk wani burinsa akan iyalansa yake, zuwa lkcn daqyar Alhajinsu yasa ya komar da Mubaraka dakinta hakan yasa ta dan nutsu bata nuna zafin kishinta akan Hauwah.
Ko dawowa sukayi bata fiye shiga harkarta ba saidai habaici da take jefar mawa da Hauwan ita kuma wata nutsuwa ta shigeta bata biyewa suyi saidai tayi murmushi, Abu daya da yake damunta shine gorin da dangin mijin sukeyi Mata wai baayi kyau ayi yado ba.
Akwai lkcn da ya matsa mata sukaje gaida Hajiya ya shiga gurin Alhnsa yabarsu itama Hajiya ta tashi ta shiga kitchen saboda ita har cikin ranta bata qaunad Hauwah hakan yabawa Muneef dake zaune a gefe damar tasowa ita bata ankara dashi ba ta miqe ta cire hijjab dinta ta ajiye ta fara gogewa Hajiya kayan da take gogewa ta tashi.
Batayi aune ba saijin hannu tayi a saman qirjinta da suka qara cika suke daukar ido, bin hannun tayi da kallo gabanta ya bada wani rass ganin farar fata sabanin ta mijinta chocolate, hannunta tasa ta janye hannunsa da sauri.
Miqewa tayi shima ya miqe kafin yayi aune ta daukeshi da mari bai dago ba ta sake sauke masa wani a daya kuncin jikinta na rawa ta nunashi da yatsa daidai lkcn da Hajiya take fitowa tace “Allah ya isa tsakanina dakai dan iska fasiqi maci aman....."
Itama Marin taji an dauketa dashi daya sanyata faduwa cikin bala'i Hajiya tace “lallai kinzo birni kinci shinkafa kinsha madara har dana Zaki mara ki kalla a gabana kicewa fasiqi ubanki yayi miki...." Dagowa tayi ta zari dankwalinta daya fadi tace “au yanzu Hajiya bakiga abinda yayimin ba saini kikaga abinda nayi masa wannan zindiqin fasiqin har dane da zaayi alfahari dash....."
Dauketa taji an sakeyi da mari tana dagowa taga Muneef dinne, hannunta ta dora akanta ta rusa ihu tace “Allah ya isana wlh bazan yafe muku ba" fitowar Lameer da Alh tayi daidai da miqewarta ta zari hijjab dinta tana kuka mecin rai.
Nufota yayi da sauri ya riqota cikin tashin hankali yace “menene me sukayi miki" fadawa tayi jikinsa ta rushe da kuka me tsuma zuciya tana girgiza kai tana cewa dashi “mu tafi babe mu tafi bazan qara zuwa gidannan ba har abada wlh na tsaneshi na tsani Muneef Allah ya isana ya cuceni"
Dagota yayi cikin tashin hankali yace “me yayi miki Hauwah fadamin meye ya hadaku?" Ita dama ba isasshiyar lfy ba dan ta kusa sati tana fama da zazzabin dare da amai, nandanan numfashinta ya fara daukewa, hankalinsa fa ya tashi yayi qasa da ita yana jijjigata yana Kiran sunanta.
Itama Hajiya tsuru tayi gabanta yana faduwa don batasan asalin rigimar ba taka haye tayi shikuwa Alh kafe Muneef da ido, miqewa Lameer yayi gashin jikinsa duk sun miqe saboda tashin hankali idonsa ya kada yayi jajir ya kalli Muneef da Hajiya ya girgiza kai ya dauki matarsa ya fice da sauri.
Asibiti yakaita suka fara bata kulawa sannan suka binciketa gwajin farko sakamako ya fito tana dauke da ciki na sati bakwai, farin ciki kamar anyi masa albishir da Aljannah nandanan ya nemi damuwarsa ya rasa abinda ya dade yana addu'ar zuwansa yazo ji yakeyi kamar baa taba samun ciki a gdansa ba.
Sai Tara na dare ta farfado Koda ta farfado da kukan ta tashi tanajan zuciya ya matsa da sauri yace “don Allah ki fadamin menene Babe wlh kinsayani cikin damuwa me Muneef yayi miki?" Kukanta ta qarawa qarfi tace “nidai kawai ka mayar dani gurin iyayena na gaji Babe nagaji da zama da zuri'ar da basa qaunata meye laifina meye aibina da mahaifiyarka bata sona laifin me nayi Mata?"...........……….
*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/12, 6:31 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *MATAR LAMEER*
*43*
Duk yanda yaso tayi masa bayani taqi sai kuka kawai da takeyi da yayi Mata mgn hakanan ya qyaleta suka koma gda yaci gaba da tattalin ta duk wani motsinsa akan idonta baya sakaci da duk wani abu daya shafeta qauna yakewa cikin na musamman.
A wannan tsakanin ne tafiya ta taso masa zuwa Germany lkcn tana tsakiyar laulayi yaso tafiya da ita amma tayi fur tace ita bazataba ya mayar da ita kano, dolensa badon yasoba ya kawota Kano kwana biyun da yayi a part din Mubaraka ne itakam zaman doya da manja akeyi ita dashi tunda ta lura da samuwar cikin na Hauwah ta dauki kishin duniya ta dorawa cikin.
Ranar da ya bar dakinta ranar ya tafi amma saida ya nemowa Hauwah wata dattijuwa da zatake kula da ita saboda tsaro, farin ciki gurin Muneef kam baa cewa komai kura ta mutu ya huta gda ya dawo nashi.
A ranar itama Mubaraka bata kwana a gdanba gdan wani Alhnta ta kwana ta zubewa Nanny din yaran su a cewarta bikin qawarta akeyi, itadai Hauwah tana samanta tana fama da kanta bata sanin wainar da ake toyawa sosai.
A hankali ta fara fahimtar wani abu wata rana ta sauko daga saman wajen biyar na safe daga ita sai rigar bacci tunda ta fito ya kafeta da ido tare da qara lafewa a kujerar da yake kwance, itakam batama lura dashi ba ta wucce ta shiga kitchen din da niyyar dauko fresh milk saboda tashin da tayi taji cikinta kamar anyi mata yasa.
Kitchen din ta shiga hakan ya bashi damar miqewa zumbur yabi bayanta batayi aune ba kawai saijin mutum tayi a bayanta ya dora hannunsa a saman weast dinta, zabura tayi tayi baya tare da qwallah qara yayi saurin rufe mata baki ta hannunsa tare da murdawa qofar key.
Jikinta tsuma yakeyi tanaja da baya da sauri shikuma yana binta har takai qarshen kitchen din, yana wani murmushi yana lasar lebe ta wawuro wata shafceciyar wuqa tayi kansa yaja baya da sauri hakan ya bata damar murda mukullin ta bude qofar ta fita da gudu har suna karo da Ladi me rainon yaran gdan riqeta tayi da sauri tace.
“Hajiya meye hakan?" A firgice ta qwace ta nufi saman a guje tana rusa kuka ta fada dakinta ta datse da mukulli jikinta na rawa tana kuka hatta abinda ke cikinta hautsinawa yakeyi haqoranta sai haduwa sukeyi.
Ta dauki wayarta cikin kukan tashin hankali ta latsa number Lameer Ring daya cikin saa ta shiga ya daga da sauri yace “jiya kinyi bacci da wuri maman twins banji muryarki ba..." Kukanta ne ya katse masa maganar yace.
“Meye kuma ya faru yanzu" cikin kuka tace “karo na uku kenan yanayimin haka Lameer nagaji da wannan akuyancin na qanin ka tunda ka tafi Laraba tacemin a gidannan yake kwana ban yarda ba ban gasqatata ba sai yau Lameer me yake nufi danine meye yakesa kullum burinsa ya ketamin haddi"
Tunda ta fara mgnr ya miqe tsaye yana auna kalamanta da kalaman Sabon maigadin daya canza da yace masa Alh kullum sai qaninka yazo gdannan nayi yunqurin hanashi Hajiya babba tace karatu yake koya mata"
Gabansa ne ya fadi sosai yace “me...me yayi miki?" Nan ta kwashe komai ta fada masa yace “ok ki shirya kayanki yau zansa azo a daukoki zuwa Lagos ku tafi da Laraba very soon zan dawo idan na dawo zansan abinyi"
Kashe wayar yayi ya Kira ta Hajiyansa cikin tashin hankali yace “Hajiya Ina dan iskan yaron nan yake kwana" katseshi tayi da cewa “wlh bansani ba wani lkcn idan abin nasa ya juyo sai ya daina kwanan gida kwata²"
Kashe wayar yayi ya kira wayar Mubaraka lkcn suna manne da juna yana bata labarin rashin sa'arsa na cimma buqatarsa gurin Hauwah da sauri ta daga tace “sai yau ka tuna damu?" Bai tsaya sauraron qorafinta ba yace “meye ya tasheki da wuri?" Tsaki tayi tace “nifa natsani tuhuma kaji na fada maka" bai kuma cewa komai ba ya kashe wayarsa.
Duban Muneef tayi tace “ina tsoron wannan bagidajiyar yarinyar ta ballo mana ruwa fah" dariya yayi yace “habadai ita mahaukaciyar inace da zata fada masa" share mgnr sukayi sukaci gaba da sharholiyarsu inda ita kuma ta fara hada kayanta wani yaronsa yazo ya daukesu daga gdan ba tare da kowa ya sani ba.
Shikuma cikin sirri ya turo aka maqala masa C.C camera da takeyi masa record na komai batare dasun sani ba, saida aka dauki sati guda sannan Mubaraka ta kirasa lkcn taje gdan Hajiya suke qyanqyasa masa wai wani mutum yazo har gida ya dauki Hauwah har Hajiya tana fadin ai dama tasan zaayi haka duk macece zata iya hqrn da Mubaraka takeyi dashi.
Shidai bai nuna shine yasa akazo aka dauketa ba hasalima cewa yayi zaisa a nemeta, su Mubaraka duniya ta samu shima maigadin kudi take basa batasan leqen asirinta yakeyi ba yana ganin takunta tayi wanka ta qyafe wani Alh birni yazo ya dauketa.
Da dare kuma Muneef yazo susha shagalinsu, yau tun safe ta shirya zuwa gidan Hajiya abokin shedancinta babu lfy tana zuwa suka gaisa da Hajiyan ta miqe tace bari taje ta duboshi, Hajiya bata dauki komai ba tabita da kallo ta bude qofar ta shiga ta mayar ta rufe yana kwance ya bude idonsa ganin itace yasasa bude mata hannu ta shige jikinsa tana kissing dinsa tace “inata missing dinka jiya nasha magunguna na tsumu najika shiru Saida mukayi waya da Hajiya take cemin bakada lfy"