← Book details Matar Lameer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 29

Sashe 23

Matar Lameer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Janyewa tayi a jikinsa ta dosana mazaunanta a kujerar tace “tabdi qatuwar matsala ma ai wlh ka dameni guduwa zanyi danma dai Aunty Zulaiha tace daga na jiya an dainajin zafi yanzu saura dadi"
Mubaraka dake zaune ta hadiyi wani baqin ciki shikuwa gogan ya sake matsowa jikinta yace “ni dama dadi naji wai ashe har ihu na rinqayi Ina Kiran dadi zai kasheni oh su gulma anyi asara kuma kinsan ashe Hajiya na taji sanda nake ihun dadi gsky Babe na keta dabance" miqewa tayi a qufule tace “eh naji Lameer ai and dade ana ruwa qasa na shanyewa ba yau ka bara zalumtata ba ba yau ka fara cin amanata ba ince har Mata kake ajiyewa a garin da kake ko an fada maka bansani bane"

Ko kallonta baiyi ba ya dauke Fadwah ya sauketa a qasa yace “jeki kwanta Luvly" miqar da Hauwah yayi yace “muje ki tayani nayi wanka muyi sallah mu dora daga inda muka tsaya"Kama hannunta yayi suka shige suka barta tsaye da sakakken baki.
Zama tayi a kujerar dabas tana kallon jaririn hannunta tsoronta na qaruwa tunda ta haihu bayan daukar da yayiwa yaron a asibiti baiko qara kallonsa ba ko dazu data miqa masashi cewa yayi ta kwantar dashi, tsoronta yana qara nunkuwa a ranta tace “kardai fah ya fahimci wani abu"

Shima a bangarensa ya kasa nutsuwa zuciyarsa cike take da tunane tunane tana ayyana masa abubuwa da yasa game da matar tasa da dan da ta haifa masa ya rasa meye yasa daya kalli yaron gabansa ke faduwa, ya rasa meye yasa bayajin digon son yaron a cikin zuciyarsa kamar yanda yakejin na Fadwah.
Zubewa yayi a gadon yana saqale da babensa yace “ki kwantarmin da hankali Babe bansan meye yake damuna ba na tashi da farin ciki ya rikide ya koma damuwar da bansan meye asalinta ba" shafa qirjinsa tayi a hankali tace “could down babe dama wani lkcn ana samun haka fah"

Bakinsa ya dora saman chest dinta yayi kissing nata yace “yaushe Zaki bani babyn da zanyi farin cikin zuwansa duniya inason ranar da zanganki da cikina kina zama da yan dabaru, a lkcn ne zan kaiki rugarku su Baffa suganki da jinin Kado a cikinki naga yaya zasuyi da ikon buwayi"
Shiru tayi ta lafe a jikinsa tace “inason ganin Gwaggona nasan itama tanason ganina" numfashi ya sauke yace “kin tabbata?" Daga masa kai tayi yace “ok zakije very soon amma sai mun dawo daga U.S.A da naso barinki anan zuciyata taqi nutsuwa gara duk inda nake mu kasance tare"

Miqewa yayi ya fara rage kayan jikinsa ya rage dagashi sai boxes ya kashe musu hasken dakin ya kunna lamp ya shige bargon tare da janyota jikinsa ta fara zillewa yace “don Allah kada kiyimin haka nayi miki qoqari 8 mouths kina hutawarki haba Hauwah"
Kuka ta saka masa tace “zafi fah har yanzu nakeji a gurin kuma gurin kamar ciwo dazu da naje zanyi fitsari..." Kwantar da ita kawai yayi a jikinsa yace “ok shikenan yi baccinki kawai" yanajinta tana sauke ajiyar zuciya har bacci ya dauketa yayi musu addu'a yaja musu bargo"

Shikam ba bacci yayi ba saboda wata muguwar sha'awa dake cinsa mararsa tanayi masa ciwo sosai maganin da yasha daren jiya bai sakesa ba har yanzu daqyar a daddafe asuba tayi yanayin sallah ya dawo ya rinqa lallabata da kalamai yana fada mata bazataji zafin ba.
Daqyar yayi nasarar shawo kanta ta yarda jikinta na rawa ya fara romance nata bai dauki wani lkc ba yaga ta sakar masa jiki har tana tayashi yaji dadin hakan sosai shima ya rinqa kunnata saidai ya tabbatar yakaita qarshe sannan ya fara shigarta da dabara da farko bataji zafin ba saida ya saita kansa a ciki ta qanqameshi cikin rawar jiki tace “wai.... wayyoh Lameer zaz...zafi wayyohhh Allah na........"

_Yau bazaku jini da rana ba sai dare insha Allahu_

*UMMUH HAIRAN CE...*✍️
[7/12, 4:44 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *M.L*
_____________________________
*35*
_____________________________
*UMMUH HAIRAN*
____________________________

Lameer dake shigowa ya tsaya ya zuba musu ido tace “yawwa babe wlh kajawa wannan wawan qanin naka kunne ya fita daga harkata banason gulma da munafurci yazo ya wani kafeni da ido dubi yanda ya tsoratamin yarinya nifa banason shisshigi wlh rashin mutum babu ruwana ni"
Figar Fadwah tayi taja uban tsaki tayi shigewarta dakinta ta ajiyeta a saman gado tace “aikin banza mutum sai shegen sa ido" wasansu sukaci gaba dayi.
Duban Muneef Lameer yayi yace “meye ya hadoku da itane?" Wani takaici ya hadiye yace “nima ban sani ba wlh"

Murmushi yayi yace “kayi hqr kasan yarinya ce" wani nunkin takaici muneef yaji ya taso masa wai wannan yar mitsitsiyar yarinyar data waye a gabansa itace take caccaba masa mgn saboda tasamu daurin gindi gurin mijinta bai Isa yace komai ba hakanan ya juya ya nufi upstairs din.
Koda ya sauka bai tsaya ya saurari Mubaraka da ta hade kai da gwiwa taketa sharbar kuka ba yayi ficewarsa daga gdan saboda tafasar da zuciyarsa takeyi, tanaganin ya fito ta sake rushewa da tana dafe inda Lameer ya mareta saboda kawai tace saidai yabar gidan da Hauwah bazata iya ganin wannan iskancin nataba.

Ta jima a zaune a gurin komai ya rikice mata daqyar ta tashi ta shiga dakinta ta cire kayanta ta kwanta tanata rera kukanta, kiran wayarta yasata tashi zaune daqyar ta daga tana ganin sunan Muneef ta kara a kunnenta yace “yarinyar nan taci uwar rashin mutunci waini tacewa wawa a gaban yaya amma bai iya cewa komai ba harma tana cemin zatayimin rashin mutunci wai nine maye kuma Yaya yana kallo qarshe ma dariya yayi yacemin nayi hqr yarinyace"
Haɗiye kukanta tayi tace “nifa dukana yayi abinda Bai taba yiminba mari har uku saboda na zageta nace Mata qazama kucaka baqauyiya" hawaye ta share tace “wlh bantaba tunanin Lameer yanada zafi haka ba har cemin yayi indai bazan zauna da matarsa ba saidai ni nabar masa gdansa wai baitaba farin ciki da aurena ba kullum baqin ciki nake qunsa masa"

Haka suka rinqa gulmarsu daga qarshe suka fara video sex saida suka gamsar da junansu.
Tana shirin ajiye wayar ya bude qofar ya shigo ya zuba mata ido tube haihuwar uwarta tayi saurin rufe wayar ta turata cikin shirginta, nazarinta yakeyi sosai yana mamakin yanayin daya tarar da ita a ciki juyawa yayi yace “idan kin gama abinda kikeyi ki kawomin coffee dakina"
Batace masa qalaba ya juya ya fice ya shiga dakinsa ya shiga wanka ya kwanta yana danne²nsa da wayarsa.

Ta jima kafin ta shigo cikin shirinta na bacci dauke da qaramin set na coffee ta ajiye masa a saman table din ta zauna ta zuba masa ido ko kallonta baiyi ba ya ya miqe ta zuba coffee din a cup ya dauka har yakai bakinsa ya kurba ya zuba mata ido yana nazarinta gabadaya batada walwala tasa kishi a ranta duk ta zuge.
Tasowa yayi ya zauna kusa da ita ya shafa cikinta yace “ya bby na?" Haɗiye wani yawu tayi cike da fargaba tace “la...lafiy....." Kukane ya qwace mata ya kalleta yayi murmushi yace “kin dorawa kanki kishin babe aranki ita batama san kinayi ba bata damu dakeba kin damu da ita meye yasane?"

Kuka ta sake rushewa dashi tace “marina fah kayi saboda ita kaje ka daukomin yata Lameer ban yarda da zamanta a gurin makirar yarinyar nan b..."
Saurin dakatar da ita yayi yace “karki shiga tsakanin yata da matata itama uwarta ce kulawar da zata samu a gurinta bazata samu irinta a gurinki ba saboda haka ki tsaya a matsayinki keba abin alfaharine a gurinki ba ta kama yarki ta riqe miki kullum Babe batada mgnr data wucce Fadwah nasan ba saboda kowa ta baro makarantarta ta biyoni Kano ba sai saboda Fadwah"

Tabe baki tayi tace “aidai nice na haifi abata ba uwar wani ta haifamin ba saboda haka dole abani abata wlh" miqewa tayi zata fita yabita da ido harta fice ya koma ya kwanta don yasan halin Hauwah duk bala'inta tafita.
Haurawa tayi cikin saa kuwa ta tarar da qofar a bude ta shiga parlourn ta zubawa parlourn ido abinda tunda take dashi bai tabayi musu ba shi tagani a parlourn manyan hotunansu shida Hauwah batasan sanda ta dauki cup ta jefi hoton dashi ba fuuuuuu ta nufi qofar dakin ta bude suna kwance tana rungume da Fadwah suna baccinsu cikin kwanciyar hankali sanye da baqar yalolowar rigar bacci ta baje gashinta a saman pillow.

Zuba mata ido tayi ko ita da take mace saida taji wani yarrr a jikinta balle kuma namiji, matsawa tayi tasa hannu zata janye Fadwah tayi saurin qanqameta ta fara shure² da qafa tace “nifa ka qyaleni nace ka tafi gurin matarka bazakazo ka dameni ba na gaji"
Fincikarta tayi da qarfi tace “ba tsinnanen mijin naki bane uwace tazo karbar yarta idan ba tsohon bafulacce ne ko tsohuwa me tallan nono da fura ta haifamin ba abani yata...." Ai bata gama rufe bakinta ba taji an shaqeta ta suka kama kokawa kafin kici wane wannan Jiddoh ta hada Mubaraka da bango ta hau kirbarta kamar Allah ya aikota babu kunya Mubaraka da taji wuya ta kama zunduma ihu.

*UMMUH HAIRAN CE...*✍️
[7/12, 4:44 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *MATAR LAMEER*

*42*

Yana fita asibitin su Salees ya nufa yakaita aka shiga da ita aka fara bata taimakon gaggawa cikin ikon Allah ta fara samun sauqi ranar anan suka kwana yana jinyarta tun a daren ya gama shirya musu komawarsu Lagos saboda ya fahimci sai yayi da gaske akan lamarin Mubaraka da Hajiyarsa.
Washegari sai goma aka sallameta suka tafi gida dayake sunsan tujararsa idan aka kaishi qarshe bai tarar da kowa ba hakan ya bashi damar sakewa sosai da matarsa ya rinqa bata kulawa sai washegari da yaga taji sauki sannan suka wucce Lagos.
Chapter 23 · 0% Book details