Sashe 19
Matar Lameer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsayawa zatayi jiri ya debesu suka kuwayi baya luuuuuu zasu fadi yayi saurin taresu suka fada jikinsa ta rungumeshi sosai da hannunta daya dayan kuma tana rungume da Fadwah tace “pls help me Babe jiri nakeji kaini dakina" ai kafin ta rufe bakinta ya hadasu ita da yarinyar ya dagasu cak yayi sama dasu sunata dariya ita da Fadwah shima yana tayasu saboda sabon abune a gurinsa ganin yartasa cikin farin ciki haka shi zai iya cewa tunda yake Bai taba ganin Fadwah tana dariya irinta yau ba.
Daga Mubaraka har Muneef da yake shigowa sakin baki sukayi suka zubawa sarautar Allah ido shikam kusan akwatin hannunsa subucewa ya kusayi saboda mamakin yayan nasa “wai dama haka Yaya Lameer yasan darajar soyayya?"
Ya tambayi kansa tare da kallon Mubaraka data zube a qasa ta dora hannu aka zata rusa ihu, saukowar Lameer dince tasa Muneef saita nutsuwarshi ya kalleshi yace “ka kaimata kayanta sama"
Kamar Mai jiran umarni ya nufi saman ya bude qofar ya shiga suna baje a tsakiyar parlourn ta fuzge dankwalin da tayi rolling dashi ta ajiye a gefe suna after momy ita da Fadwah.
Ajiye akwatin yayi ya kwantar da kansa jiki molu din qofar parlourn ya zuba mata ido, jin kamar ana kallonta ne yasata dagowa itama Fadwah ta dago aikuwa sai yarinyar ta rushe da kuka tana shigewa jikinta ta miqe da sauri cikin masifa tace “dallah malam ubanme ka tsaya kana kallo anan ka wani kafemu da ido saikace maye harka tsoratamin yarinya aikin banza aikin wofi to wlh yau yata bazata kwana gurin waccen matarba a gurina zata kwana kuma ko ciwon kai naga tayi kaima ka kuka da kanka stupid kawai"🤔
_Hmmmm Jiddoh masifa Jiddoh bala'i Muneef dai jininku yasha bambam da Jiddoh_😆
*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/12, 4:44 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *MATAR LAMEER*
*41*
A hankali ya rinqa bi da ita har ta haqura ta sallama masa yaji dadinsa yadda ya kamata cikin ransa yanajin dama wannan farin cikin ya dore musu shida babensa, itakam bayan ya zare jikinsa daga nata kwanciya tayi luf a jikinsa tana mayar da numfashi yanata zuba mata ruwan albarka.
Sun huta sosai sannan ya dauketa sukayo wanka ya rinqa lallabata saboda shikam yana tsoron ta botsare masa musammam yanzu da gdan nasu yake a cike da baqi, da dabara ya jata yana janta da hira har ta saki jiki sosai dashi suka shiga kitchen suka samawa kansu abinda zasuci.
Amma fah raki yananan tunda halittane shine yake daqusheta da yaji tace “washhh" sai yace “idan kika cika qorafi komawa zanyi nafiso ki horu sosai" hakanan takeyin Shiru bacci ya dauketa a jikinsa ya dauketa cak yakaita dakinta ya kwantar da ita ya shiga nasan ya gyara ya sake cire bedsheet din da suka bata.
Da kansa ya wankeshi yanajin nishadi da soyayyarta na qaruwa a zuciyarsa ko Ina saida ya gyara Mata ya shirya ya fita zuwa qasan lkcn takwas da kwata gaisawa sukayi da kakar mubaraka da taketa binsa da kallon mamaki.
Shafa kansa yayi yace “ban fito da wuri ba Kaka inada mara lfy ne yar uwartata itama ba lfy ta isheta ba shiyasa ban samu fitowa da wuri ba" itadai tsohuwa batace komai ba saboda ba huruminta bane dama Mubaraka ce ta dameta da mitar yanacan yana shan soyayya da matarsa ya manta dasu.
Shassheqar kukan da Lameer yaji a can qarshen gadon yasashi juyawa ya kalleta ya haura gadon ya karbi Muftahu a hannunta ya zuba masa ido gabansa na faduwa yace “bansan meye yake damunki ba kinsa kishi a ranki wanda idan kikayi wasa zai zama sanadin rabaki da duk wani walwala naki"
Ajiyar zuciya tayi tace “dama dolene kake daukata mahaukaciya mana dolene kake daukata bansan abinda nakeyi ba"
Shidai bai bari mgnr tayi qarfi ba ya tashi ya fice yace “zance gurin wani me magani a Doguwa don Allah ki kula da Hauwah yarinya ce Koda yake nasan Zulaiha ma zatazo.
Ficewa yayi ya sake komawa bangaren Hauwah ya zauna a gefenta ya kamo hannunta yace “zanje Doguwa insha Allahu bazan dadeba magani zan karbo gurin wani mutum da Salees ya samomin lbrnsa, bata jaba tayi masa addu'ar dawowa lfy yayi kissing nata ya fice yana daga mata hannu.
Daqyar ta tashi saboda ciwon da jikinta yakeyi ta dan gyara parlourn sama sama duk da dama ya riga ya gyara ta dauki mayafinta ta yafa ta sauka qasan a wahalce tayi saa sun dawo parlourn qasa ta zauna suka gaisa da kaka Fadwah ta taho gurinta.
Daukarta tayi ta dubi Mubaraka ta gaisheta daqyar ta amsa ta miqa hannu zata dauki jaririn tayi saurin riqe abinta tace “ah haba yarinya ki jira lkcnki yazo kema ki dauki naki ai naga ya dage so yake sai yayi miki cikin Koda yake na gaba ai yariga yayi gaba banza dake"
Itadai jiddah bata iya kulata ba saboda zazzabin da takeji a jikinta sunanan zaune zaman kurame sai Hauwah da Kaka suke Dan taba Hira lkc zuwa lkc Kaka tana mamakin mugun halin jikar tata ita bataga laifin namiji ba idan yanada halin ajiye mace sama da daya ba don ya ajiye amma Mubaraka ta dauki qunci ta dorawa kanta.
Sai wajen 11:00am Hajiya ta iso gdan ita da autanta tunda taji tsayawar motarsu gabanta ya fadi, hakadai ta zauna har suka iso anata gaisawa shikuwa hankalinsa yanakan matar yayan nasa da kullum yake kwana da tunaninta.
Zamewa Hauwah tayi daga kujerar ta gaida Hajiya ta kalleta a qasqance tace “me kuma wannan takeyi anan?" Tabe baki Mubaraka tayi tace “uhm inaji zaman sa ido tazo" dariya Hajiya tayi Zainab tace “lallai fah sa ido to atashi abamu guri tunda ba fadar tsoho bace.
Jikin Hauwah yayi matuqar sanyi ta miqe a gajiye idanunta ya ciko da qwallah ta nufi qofar da zata shigar da ita bangarenta sukaja tsaki a tare tare da qwashewa da dariya Hajiya tace “don Allah jibi yanda take tafiya a wani tattale wai ita miji ya kwanta da ita ko uban waye baiji abinda tajiba"
Duk da haushinta da muneef yakeji Saida yaji babu dadi akan abinda akayi Mata yace “haba Hajiya kullum sai ki rinqa abu kamar wata yarinya wannan bafa girmanki bane zaki zubarwa da kanki mutunci ne a banza kisa yarinya qarama ta rainaki inama ruwanki da tsakaninta da mijinta ne wai don Allah"
Daquwa ta watsa masa tace “kaima saina sallama mata tunda duk sallamammu na haifawa duniya nifa kawai tsanar yarinyar nan a jinina take bazan taba sonta ba har abada"
Itakuwa Jiddoh dakinta ta shiga ta fada saman gadon ta fashe da kuka sosai kalaman na surukarta suka kashe Mata jiki ta rasa meye yasa kullum Hajiyan Lameer bata fadan alkhairi akanta kullum cikin jifanta da mugayen kalamai take.
Yini tayi surr a kwance zazzabinta ya tsananta har wajen magrib tana kwance, daqyar ta iya miqewa tayi sallah sannan ta dawo parlourn ta kwanta ta rufe jikinta da hijjab dinta tanajin sanyi yana ratsata bude qofarsa taji ta sauke numfashi tare da dagowa ya tako da sauri yace “lfy meye kuma Babe?" Fashewa tayi da kuka tace “tun tunda ka tafi kaina da cikina yake ciwo inajin kamar zan mutu"
A gigice yace “amma bakida lfy gidan nan cike da dangina a rasa wanda zai kirani ya fadamin" fita yayi yana masifa ya sauka qasan ransa bai taba baci irin na yau ba ya rinqa qwala musu kira yana bala'i fadi yake “saboda tsabar an rainani an mayar dani dan iska ban isa na kafa doka a gdana a bita ba to wlh anyi kadan ayimin wannan iskancin a gdana, itama fa matatace kuma sonta nake fiye da yanda kuke zato da kowa zan iya keta riga akan lamarin daya shafi Hauwah tsabar wulaqanci jiya batada lfy bata fito ba kun rinqa kirana Kuna fadamin matata munafuka ce taqi fitowa cikin dangina ayi Hira da ita, yau taji dama dama ta fito kun koreta har kuna caccaba mata magana, kuma a rasa wanda zai bita yaganemin lfyrta hardake Hajiya bayan kinsan yarinyar nan amanace a gurina to wlh bazan dauki wannan iskancin ba daga yau kada wanda ya qara takomin gidana tunda zuwa kuke domin ku rabamin kan matana kun zabi wacce kukeso a ciki, saboda haka ku dauketa ku tafi da ita bana buqata wannan din da bakwaso ni ita nakeso"
Duk wani wanda yake gurin saida cikinsa ya karta lallai ran maza ya baci yau ankai Lameer bango, miqewa sukayi sumsum suka fara ficewa bai jima ba ya dawo da gudu gudu ya haura saman ya daukota cak sai rawar sanyi takeyi ya fito da ita yasata a mota hajiya tabisa jikin motar ta Kira sunansa yayi saurin daga mata hannu yace “kiyi hqr Hajiya wlh bazan saurareki ba kece kike sabbabamin duk wani Abu da yake damuna a matsayinki na uwa kin dauki lalurata abar yayatawa a duniya kamar kaina aka fara nasani bantaba cemiki komai ba sannan kin fifita matar da take qarqashin ikona ni danki fiye dani still kina daure Mata gindi abinda takeso shi takeyi kin nuna mata banada wata daraja a gurinta haka qanne na saboda haka ki dauketa ku tafi da ita wlh a yau dai bazata kwana a gidana ba kiyi Mata daki a gidanki ki kula da ita samada wacce nakeyi mata" yana gama fadin haka ya figi motarsa a guje ya fice daga gdan...........

____________________________
*38*
____________________________
*UMMUH HAIRAN*
____________________________
Daqyar ta lallaba da rarrafe ta sauka daga step din banen ta zauna a tsakiyar parlourn tanata juyi azaba ta isheta tanata murqususun azaba ga neman agaji babu me agaza mata.
Lameer bai samu kansa ba sai bayan dogon wani lkc ya fara dawowa hayyacinsa ya kwanta luf a jikinta yana shafa sumar kanta.
A hankali ya janye jikinsa daga nata ya koma ya kwanta yana mayar da numfashi har yanzu jikinsa bai daina rawa ba saida ya kusa 30 minutes sannan ya dawo normal ya tashi zaune yakai hannunsa ya kunna sweech.