Sashe 8
Kauna Da Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune suke , a Wurin da suka saba haduwa ne, wata Private lounge a cikin wani luxury café da ke Maitama.
Anguwar na da nutsuwa, kuma wurin ya kasance mai tsit, babu hayaniyar komai.
Ramlart ta ke zaune cikin shigar mata masu class, sanye da riga da skirt na zamani, ga wasu manya gilashi a idonta, hannunta sanye da agogo mai tsada.
Zuly kuwa ta na zaune fuskarta cike da kwalliya , irin na ya'yan masu kudin nan marassa jin magana .
Zuly ce ta zuba ido cikin na Ramlart tace .
“Yanzu fa, da gaske Hajja ce ta fara shiga tsakanin ku da AA Turaki? ai kuwa ya kamata muta ka mata birki dan bazai yiwu taci zamanin ta ba sannan a yanzu tace zata had'a da naki ba, never wlh .
Wani irin ɓacin rai ne ya ziyarci fiskar Ramlart tace.
“Zuly... ke kanki kin san ba ta taɓa sona ba, Tun farko, ita ta shigo da ni saboda biyayya, ba domin ta yarda dani ba, sai don cikan burin ta akan danta, Yanzu kuma tana kokarin rabani da mijina.”
ZULY ce ta harare ta tace .
“To, me muke jira? Kin dai ce min tana issue n zuciya da hawan jini.
Me zai hana mu taimaka mata ta huta da wuri kawai?” ta karasa maganar tare da shekewa da Wani irin dariya.
Ramlart ta lumshe ido, tana sauke numfashi.
A zuciyarta, akwai rudani tsakanin gaskiya da makirci, amma kiyayya ta fi karfi a zuciyar ta.
cike da zafin rai Ramlart tace .
“In har hakan ne hanyar da zai sa ya dawo gareni... zan iya yin komai.”
ZULY ta d'an yi murmushi tace .
“To sai mu fara da abincin ta, Zan samo wani sinadari da ke kara tashin zuciya a jikin masu ciwon zuciya.
Karki damu sai ki ringa sa mata a tea ko soup ɗinta, da zaran taci ko da sau d'aya ne uhumm... sunan ta sorry.” takarasa maganar cike da makirin murmushi.
“Hakan zai yi, Amma sai dai mu yi hankali. Ba zan so a gane cewa ni na janyo hakan ba.” cewar Ramlart da ta gama yarda da maganar ZULY.
Zuly ce tace.
“Ki bar min wannan. Ai ni ce master planner. Kuma fa... idan ta mutu, babu mai hana ki warwasawa da mijinki kin ga gaba d'aya hankalin sa zai karkata kan ki ne, tun da bamu da matsala da wanchan Tsohon na shi kin ga sai kici karen ki babu babbaka.”
Ramlart ta lumshe ido tana murza zoben dake hannun ta, A cikin zuciyarta, soyayya ta rikide zuwa kishi, kishi ya rikide zuwa makirci.
don kuwa ji takeyi zata iya kawar da kowa akan hanyar ta muddin zai shiga tsakanin ta da AA Turaki.
💫 ƘAUNA DA KADDARAH 💫
✍️Mrs Alkali
Page 7️⃣
Monday morning misalin karfe 8:30 na safe.
Ramlart ce tsaye hannun ta rike da wani farin leda.
Ga Kayan tea da kayan girki suna nan a jere, a gaban ta da alama an kammala break fast ne.
Cike da annashuwa ta bud'e ledan wani irin farin sinadari ne a ciki, Dan kad'an ta ibo ta zuba a cikin flaks din tea, da sauri ta d'an girgiza shi ta yadda ba za'a gane an saka komai ba, nan da nan ya narke a cikin tea d'in, karkad'e hannayen tayi ,ta juya gefe da gefe ganin ba wanda yake Kallon tane ya sa ta sauke ajiyar Zuciya tiren ta dauka ta nufi falon Hajja.
Hajja na zaune, tana karanta Qur’ani a hankali, Ramlart ta shigo da tray mai dauke da tea da snacks.
Cike da fara'a RAMLART ta ajiye tiren tare da cewa.
"Hajja, ga tea dinki… ."
HAJJA ce ta kalle ta fiskar ta d'auke da murmushi tace.
"Allah ya miki albarka Ramlartu, yau kin kawo mani abun kari da wuri, kamar kinsan cikin nawa bakomai." Takara sa maganar tare da, karba, ta fara shan tea d'in da ramlart ta zuba mata a cup.
Bayan mintuna kadan, Hajja ta fara motsa jikinta da wani irin ɗan sanyi, ji take kamar bugun zuciyar ta ta karu.
Cike da karfin hali HAJJA tace.
"Ah… Ramlart… zuciyata… kamar tana bugawa daban…"
Bata karasa maganar ba ,Ta kama kirjin ta, Cikin minti daya, ciwon ya tsananta, jikin ta ya birkice Jikinta ya fara rawa kamar na maijin sanyi.
shigowar shi parlourn kenan yana waya da PA ɗinsa, yana magana a waya
"Cancel all appointments for this week, I need to… maganar ce ta makale hango mahaifiyar sa tana riƙe da saitin zuciyar ta, a lokaci guda tana faduwa a jikin kujera. Hajja!!" Ya kira sunan ta da mugun karfi.
Da sauri Ya ajiye wayar, ya ruga zuwa da d'an sassarfa zuwa gareta.
Ganin sa da tayi ba tare da tsammanin sa bane yasa ,Ramlart ta tsaya cak cike da kame-kame na rashin mafita.
"Ramlart! Meye hakan? Kira driver! Kira masu taimako!"
Cike da tsoro ramlart takira driver A take aka tara mutane, aka kwashe Hajja cikin mota.
Wata mota Black Lexus SUV, a ka sanya Hajja tare da AA Turaki yana riketa da ita a kafadar sa.
Bodyguards da Sani PA sun biyo su da wata motar gefe, tare da ramlart, kowa hankalin sa a tashe .
Suna isa aka wuce da Hajja ,cikin Emergency Ward. Likitoci suna ta kai-komo, suna bata agajin gaggawa.
Dr. Imam da wasu nurses ne suka karɓe ta , haka suka rufu akan ta domin ceto rayuwar ta.
NATIONAL HOSPITAL ABUJA, ICU Waiting Area.
AA Turaki na zaune a bench kusa da ICU, yana kallon kofar dakin da mahaifiyarsa, ke ciki.
PA dinsa da bodyguard din sa sun tsaya d'an nesa kadan da shi kowa ka kalli fiskar shi yana cikin tashin hankali.
Ramlart na zaune a gefensa, tana kuka mai sauti, sai yarce majina takeyi a jikin mayafin ta , idanun ta duk sun kumbura saboda kuka.
cikin kuka mai sauti Ramlart ta ce.
"Honey… na shiga uku! Hajja fa! Allah ka dubemu… Hajja zata mutu shi kenan mun shiga uku…" ta karasa maganar tare da jan dogon majina.
*Dan juyowa yayi kadan yana kallonta da wani irin kallo mai cike da ma'anoni masu yawa, sai dai yabarwa rai.
A hankali Ya ɗan ja numfashi amma har yanzu bai ce mata komai ba, kauda kan sa gefe yayi, d'an ji yake yi kukan nata na damun sa.
A cikin ICU, Likitoci biyu ne suke magana Dr. Imam na hannun dama, yana duba takardu, d'an dago kansa yayi yana fadin...
"Symptoms ɗinta sun nuna hypertensive crisis ne tare da cardiac complications. But there’s something strange…"
DR. RACHEAL ne yace:
"Yeah… Her vitals suddenly dropped after ingesting something. Did you run tox-screen?" Yakarasa maganar tare da kallon fiskar Dr İmam.
DR. IMAM ne yace:
"Just ordered it. Meanwhile, let’s call in Dr. Farida, she’s one of the most trusted consultants here. She might help manage the case, especially now that there’s suspicion of induced triggers."
DR. FARIDA tana cikin Office dinta tana duba case file, Nurse Mary ce ta shigo tare dacewa .
"Doctor Farida, you’ve been requested to assist in managing a critical case in ICU — Hajiya Habiba Turaki. Dr. Imam asked specifically."
Cike da nitsuwa Dr Farida ta ɗaga kai tana kallon nurse mary , kafin tace.
"Alright. Give me the patient’s file and vitals. Let’s go immediately."
Ta miƙe, ta ɗauki coat da stethoscope dinta, suka nufi İCU
AA Turaki na nan har yanzu, yana kai da kawowa.
Ganin Dr Farida ta shiga ciki ne yasa , Ramlart ta ƙara fashewa da kuka sosai, kamar za ta zube a kasa, "Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un, shikenan munrasa Hajja, ganin bai kulata bane yasa, A hankali ta leƙa ta kalli AA Turaki da gefen ido, tana jiran ya kalle ta, ko ya mata magana, Amma ya ƙi kallonta, asalima kamar baisan da wanzuwar ta a wajen ba .
A cikin ICU, DR. FARIDA na duba Hajja tana kokarin yin bayanin abun da tagani ga Dr Imam.
DR. FARIDA ne tace:
"Heart rate’s unstable. We need to stabilize her BP first. Tox-screen result is vital — I suspect some external compound triggered this. Alert me as soon as the lab result is ready."
DR. IMAM ne ya kalleta yace:
"Understood. I’ve already instructed the team."
DR. FARIDA ne ta matsa kusa da gadon Hajja tana murza hannunta a hankali, tana karanta mata ayatul kursiyu, a zuciyarta, ta na tofa mata ,haka kawai takejin tausayin tsohuwar duddah zata girmi Dadar ta .
A hankali Dr Farida tace.
"Allah ya yaye miki wannan cuta…"
Ganin AA Turaki yatafi masjid ne yasa ramlart ta ciro wayar ta a jakan ta numbern zuly takira direct tana dagawa tace.
" Ke zuly muna cikin bala'i kin san kuwa na sakawa Hajja maganin nan da safe a cikin tea d'in ta na safe, tana sha ba wani Bata lokaci maganin yayi reacting a jikin ta, kuma AA Turaki yaga lokacin da nake tare da ita, yanzu haka gamu nan a national hospital wlh duk na tsorata gani nake kamar asirin mu zai tonu".takara sa maganar tare da goge wani zufa da ya yanko mata tun daga saman kanta.
Cike da karfin hali ZULYtace.
"Ki nutsu mana! Kin manta da sabon matakin da zamu dauka ne? Ki nuna damuwa sosai, ki ci gaba da rike zuciyar shi da tausayi , karki bada kafar da zai zargi wani abu dağa gare ki, ko da yaso zargin ki ki tanadi wasu dalilai da zai hana ya zargeki kai tsaye haba be Wise mana sai kace wata local." Bata kashe wayar ba sai da ta tabbatar da cewa ta gama daukan shawarwarin da zuly ta bata , sabi da haka tana kammala wayar, ta sab'i jakan ta ranta fess ta nufi komawa gida batare da tajira shigowar AA Turaki ba.
💫 ƘAUNA DA KADDARAH 💫
✍️Mrs Alkali
Page 8️⃣
Lab Department, National Hospital – An kira Dr. Farida domin karɓar sakamakon gwajin Hajja wanda aka mata da misalin karfe 9 30am na safe .
Dr. Farida na tsaye a gaban Lab technician, tana karɓar takarda da sakamakon tox-screen da blood analysis.
Bayan ta gama karantawa ne , fuskar ta cike da damuwa , had'e da mamaki.