Sashe 10
Kauna Da Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da yanga Ta karasa bakin kofar dakina sa, a hankali ta tura k'ofar cike da yanga, kamar wata jarumar Indian film.
AA Turaki na zaune a kan sofa da ke cikin d'akin nasa yana duba wani file na Business d'in sa, jin an bud'e k'ofar d'akin ne yasa ya dago idon sa ya kalleta, cike da nitsuwa ya sauke files din, ya dan kame, yana kallonta, shiru ne ya biyo baya na Dan wani lokaci.
Cikin murya mai sanyi RAMLART tace.
"Naga kana aiki ne shiya sa na kawo maka tea, d'in nan, na ce bari na tayaka hira, ta karasa maganar cikin kwantar da kai."
Ganin baice mata komai bane ya saTa karaso, ta ajiye tray din a gefe, sai ta tsaya gabansa.
Cikin salo, ta fara shafa kafadarsa, a hankali take shafa shi har zuwa kirjinsa, tana narkewa cikin jikin shi .
AA Turaki ya bita da ido, bai ce uffan ba Sai ma ya mika hannun shi ya kamo ta shima, a hankali suka fara romancing din juna, har cikin ransa ya ke kin hakan, amma ya kasa controlling din kan shi, haka ya ci gaba da ya'mutsata, wani irin yarrrrrrr ramlart take ji yana yawo a jikin ta, wannan ne karo na farko a rayuwar auren su, da AA Turaki ya saki jiki yana romancing din ta yanda ya kamata, ba karamin dadin hakan takeji ba, sai wani bank'arewa take yi tare da shishahid'ewa ,sai da ya bari har ta sake jikin ta sosai, ta dinga shafe shi, Wani irin murmushint gefen baki ta sake, cike da jin dad'in nasaran da tayi akan sa.
Tana cikin jin dad'in abun da yake yi mata ne, Sai kawai taji ya dakata. Ya dan ture hannunta a hankali. Cikin natsuwa ya mike, ba tare da ya ce komai ba, ya nufi toilet, yana jin wani irin jiri yana kok'arin iban shi.
tsayawa cak, ramlart tayi, zuciyarta na bugawa, da sauri sauri, jikin ta har rawa yakeyi, kunnuwan ta suna sauraron karan, ruwan shower na dukan tiles, daga cikin toilet d'in,Kamar wadda aka saka a cikin ruwan sanyi, jikin ta duk ya mutu muruss, dakyar ta ta shi ta zauna a gefe tana hawayen bakin ciki.
Bayan wani lokaci, AA Turaki ya fito cikin riga da wando na pyjamas masu matuƙar tsada, jikin sa yana fitar da ƙamshin turaren The King mai daddadan kamshi.
Cikin Wani irin yanayi Ya shimfida prayer mat dinsa, ya tsaya, ya tada sallar nafila, Cikin nutsuwa, ya dinga rokon Allah lafiya ga mahaifiyarsa.
Ganin yan da yayi banza da ita ne yasa Ramlart ta kara fashewa da kuka, tana jin haushin abinda ya faru.
Bayan ya idar da sallah, bai kalle ta ba, ya nufi gado, ya haye gado cikin shiru batare da ya kulata ba, ya kwanta yana Mai karanto addu'ar bacci.
Ramlart ce ta tsaya, tana kallon sa, zuciyarta cike da fushi da kunci, wani irin bakin ciki ne ya turnuke ta, Ta kama hijab dinta ta dai dai ta shi a jikin ta, sannan ta fita cikin sauri, kamar wacce zata tashi sama.
Bayan ta koma dakin ta, ta fad'a saman gadon ta cikin takaici, Ta dauki wayar ta kira Zuly.
Cikin sheshsheqan kuka RAMLART tace .
"Zuly… kin san me ya yi mini kuwa? Ya barni tsirara bayan ya gama jagwalgwalani, Yaje yayi alwala! Yayi salla! Wani irin wulakanci ne wannan?"
Cike da kara kunna ta ZULY tace .
"Yanzu nan, zan biyo ta gidan ki ,maza tashi ki shirya, Ni da Al’ameen za mu zo mu dauke ki, Zamu wuce club! Enough is enough, Ramlart. Wannan wulakanci ya isa haka! Sai kace ba babban yârnya ba zaki tsaya yana wulakanta ki, haba mana sai kace kin manta kece fa Ramcy baby The babbar yarinya mai babbar harka, haba karki ba dani mana ke da maza suke rububin ki sai ka ce kin manta dan fa kin nace masa ne wlh , shine har ya samu damar wulakanta ki."
Ramlart ce ta share hawayenta, zuciyarta ta cika da bakin ciki, tace zuly kina ganin....! Bata bar ta ta karasa maganar ba tace .
"To shikenan! Ki shirya yanzu, Za mu fito ni da Al’ameen mu d'auke ki, Tonight, you must forget him. Let’s go to club wannan damuwar sai mun danne ta!"
Ramlart ta share hawayenta, ta miƙe da sauri, cike da fushi ta nufi cikin close set d'in ta, tafara shirya kanta.
Ramlart ce tsaye a gaban madubi, cikin shigar ta mai jan hankali – fitted black gown da takalman golding masu tsini sanye a kafarta, Ta feshe jikinta da turaren ta mai ƙamshi da ƙarfin gaske, Gashin kanta gyare yake tayi parking d'in shi, light makeup mai haskaka fuska tayi, Wayan tane a kunnen ta.
A hankali tace .
"Zuly, na shirya… ku tsaya a bakin gate yanzu nake fitowa , Ku tsaya a gefe kada mai gadi ya lura da ku."
Tana gama fada'r haka Ta kashe wayar, ta ɗauki small purse da wayar ta Ta jefa light jacket a kafadarta, sannan ta fice da sauri cikin natsuwa, kamar babu wani abu dake damun ta.
Zuly da saurayinta Al’ameen suna cikin wani sleek black car ,clean tinted Camry, parked a gefe kadan da gate. Zuly na kallon agogon hannun ta tace.
"Wannan yarinyar idan bata fito yanzu ba, mai gadi zai iya zargin wani abu."
Ramlart ce ta fito tana tafiya a hankali kamar wadda take tsoron wani ya ganta, a hankali Ta kalli gefen dama da hagunta, sai kuma ta sauke numfashi, ta tura gate ɗin a hankali ta buɗe ta fita.
Da sauri Zuly ta buɗe mata kofar kafin ta ƙaraso su.
Cike da tsokana ZULY tace .
" The babbar yarinya Na ce miki yau sai mun bude sabuwar shafi, Ramlart ki saki zuciyar ki ki morewa rayuwar ki!"
RAMLART ce ta zauna a baya, tana tafa hannun ta tare da cewa.
"Yau raina cike yake da damuwa Let's go burn the night."
Al'ameen ne ya ja motar a hankali suka bar harabar gidan.
A cikin duhun dare, fitilun club din na haskakawa ta ko'ina da launuka masu rikitarwa, Muryar DJ ne kawai yake tashi yana busa waka mai cike da karfin sauti. ZULY da RAMLART ne su ka shigo cikin mota mai launin baki, Al’ameen saurayin zuly yana driving d'in su .
Ramlart ta fito daga mota cikin black doguwar rigar ta mai sheƙi da cut-out, sanye da takalmi mai tsini da jan lalle a hannunta. Idonta na ɗauke da jan eyeshadow, da hancin ta da kunnuwa ta ke dauke da set d'in jewelry na gold ga gashin ta taya sha gyara na “slay queen” salon.
Cikin dariya zuly ta ce.
"Yau sai kin sha iska, yanzu ne duniya zata ga Ramlart!"
Suna dariya suka shiga ciki, club din cike yake da mutane – wasu na rawa, wasu na sha, wasu na zaman romancing din juna.
💫 ƘAUNA DA KADDARAH💫
✍️Mrs Alkali
Page 1️⃣0️⃣
VIP SECTION – CLUB
Ramlart zaune kusa da Al’ameen da Zuly, suna dariya suna shan drink (non-alcoholic mocktail) fiskar su cikin nishaɗi. Ramlart tana tura hotunanta a Snapchat da Instagram story –nata, ta rubuta, “living my best life” caption, d'in ta.
ZULY ce ta leƙa wayar Ramlart tace.
"Yauwa ta waje na sai dake haka nake so, kiyi komai ba komai , wlh, a duniya muke ,aljannah ta mai rabo ce."
Cike da Nishad'i RAMLART tace .
"Zan koya masa rayuwa! Naga yanzu shi da soyayyarsa suna son su dawo mini jidali, ya kamata ace kowa ya ji da kansa, wannan lokaci nane."
Takara sa maganar tare da juya wayarta, tana kallon hoton AA Turaki a profile picture dinsa, ta ɗan langwabar da kai tace.
"In har ni Ramlart ce, sai na mallake zuciyar ka, babu wata ya' mace da zan bawa damar mallakar zuciyar ka, i promise u that, ta ƙarasa maganar tare da juya manyan idanun ta."
Muryar DJ ya ne ya ɗaga wajen da sauti, nan take suka sake shiga cikin nishaɗi. Sannan Ramlart ta miƙe da ƙarfi ta fara rawa a dance floor, tana janyo hankulan mutane, zuwa kanta.
Zuly ce tayi dariya tare da kallon al'ameen dake manne a jikin ta, cikin narke wa tace masa baby.
"Yau dole club ɗin nan ya ƙonu da sunan mu!" Sabida babbar yarinya ta baiyana, murmurmushi al'ameen yamata tare da ci gaba da shafa jikin ta.
Hasken disco lights na ta yawo, music mai ratsa jiki yana tashi. Dancers sun cika dance floor, ana rawa da annashuwa. Ramlart na tsakiya cikin masu rawa, tana juya jiki da salon rawa mai jawo hankalin mai kallon ta, Hannunta a sama, idonta a rufe, tana jin music din har cikin zuciyar ta.
Wani gaye, kyakyawa, cikin kaya masu tsada yana zaune a VIP table yana shan drink. Daga can yana hango Ramlart, a hankali ya tsaya kallon ta yana murmushi, a lokaci guda yana kai drink bakin sa yace.
“Wannan cikar ba zata kubuta ba a daren nan dole ne na kasan ce yare da ita.”
Cike da boomcing Ya mike ya nufo dance floor kai tsaye, yana tafiya yana bubbudawa, kamar wani sarki, sai Da ya ƙarasa kusa da Ramlart sai ya ɗan tabo hannunta a hankali Ramlart ta buɗe ido ta kalle shi, sai ya ɗan yi mata murmurmushi tare da rage sautin Muryar shi kamar mai rada yace.
“Ni da ke sai mun karya wannan dance floor tare in ba damuwa ina son muyi dancing tare.”
Ramlart ta yi murmushi, sai ta bashi hannun ta, Suka fara rawa tare, jikin ta a jikin sa. Music yana ta Kara karfin sauti, A hankali sai ya sanya bakin sa a kunnenta yana cewa.
“Na shirya baki daren da bazaki taba mantawa da shi ba in kin shirya let's go…”