Sashe 2
Kauna Da Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali idanuwanta suka fara motsi Kamar wacce ta farka daga duhun mafarki, a hankali ta ke bude su ganin bata gani sosai ne ya sa ta d'an lumshe idanun a hankali, ta sake buɗe su a hankali, fitilar dakin ta dinga haskawa a cikin idanun ta, tana dauke mata idanu, don har yanzu dishi dishi take gani.
A hankali ta d'ago kanta Tana kallon sama, ba tare da fahimtar inda take ba a farko, zuciyarta na dukan uku uku, sannu a hankali. Ta motsa hannunta kaɗan wan da aka sanya masa drip, sanyi ya ziyarci ilahirin jikinta, gaba d'aya.
Sake lumshe idanuwan ta tayi, hancinta na kara shako mata sassanyan kamshin sa da yaza me mata jiki , ako da yaushe takan ji hakan ko da ace kuwa baya kusa da ita ,sake bide idonta tayi, cikin sa'a ya sauka akan fuskar sa dake zaune a gefen gadon, yana dubanta da ido cike da tausayi tare da wani irin yanayi mai wuyar fassarawa, duddah ba sabon abu bane a wajen ta ta saba ganin sa a cikin irin wannan yanayin musamman a duk lokacin da tasamu misscarage, sai dai kuwa a wannan karon yanayin da tagani a tattare da shi ya sha ban ban da sauran lokutan baya.
Idanunsu ne suka haɗu, na shi ya cika da Wani irin yanayi mai wuyar fassarawa tare da damuwa, na ta kuma sun cika da tsoro da ruɗani da kuma fargaba a lokaci d'aya ,Bata iya ce masa komai ba, sai ta ɗan yunkura ta ce
"Honey... ina ne nake...? Yaushe ka dawo daga london d'in?"
Haka ta jerasa masa tagwayen tambayoyi ajere .
A hankali ya riƙe hannunta da ya damke shi da sauri, yana girgiza kai, ya ce cikin muryar da ta ke cike da jarumta da murɗewa yace
"Lafiya kike ramlart.. kina lafiya yanzu... ki huta, komai zai dawo daidai in sha Allah."
Ya kara sa maganar cikin Wani irin classy husky voice dinsa, yan da kasan ba shi yake maganar ba.
Sanin da tayi baya son hayaniya ne yasa Zaman kurame suka shiga yi a tsakanin su, kowa da abun da yake sakawa a cikin zuciyar sa.
A hankali aka kwankwasa ƙofar d'akin.
"Excuse me, sir," wata nurse mai sanye da uniform mai tsafta da badge ta shigo da takarda a hannunta.
Ko dago kai da baiyi ba bare asaka ran zai amsa mata, sanin waye ne shidin ya saka ramlart dake konce cewa
"Yes, nurse?"
ƙarasowa tayi cikin girmamawa, ta fara duba ramlart d'in, tana ya'n rubuce-rubucen ta a takardar chart ɗin jikinta, sai da tagama duka sannan ta juyo da murya mai yauƙi tace:
"Sir, I just came to check on madam. Her vitals are stable for now, and she’s responding well to the IV."
gyada mata kai yayi, yana fitar da numfashi a hankali.
Ganin ya kulata ne yasa Sai ta ƙara langwabe murya tace:
"Also, Dr. Farida — the OB-GYN (obstetrics & gynaecology) in charge — asked me to inform you that she would like to see you in her office as soon as you're able. She said it’s important, but no need to panic."
Idon sa ya ƙanƙance kaɗan, ya gyada kai a hankali, harta cire ran zai mata magana kamar daga sama taji husky voice dinsa yace
"Thank you, nurse. I’ll be there shortly."
Da sauri nurse din ta kalle sa sai dai ganin kamar ba shine yayi maganar ba yasa ta kama kanta, duddah yan da take jin muryan yana kara yimata gezo a cikin kwanyar kanta.
D'an murmusawa tayi cike da girmamawa, ta juya ta fita cikin yanga da yauki.
Kallon ramlart da ke kwance, yayi, a hankali ya miƙe , cikin zuciyar sa yake magana :
"In sha Allah, komai zai daidaita..."
Ganin kamar bacci ne ya d'auke ta ya sa Ya fice daga ɗakin cikin natsuwa da izzah, a bakin kofar ɗakin ya samu Sani PA a tsaye, sabanin aunty hauwa dake zaune akan d'aya daga cikin kujerun da aka kawata wajen dasu, baice musu uffan ba yanufi hanyar zuwa ofishin Dr. Farida in da yaga nurse din tayi , Sani PA ne ya take masa baya, hannun sa rike da jakar laptop din sa.
Aunty hauwa kam tabe baki tayi, tare dacewa
"İkon Allah ayi mutum da shigen miskilanci da fad'in rai Allah dai ya yaye maka"
Takara sa maganar tare da tura kofar dakin ta shiga ciki.
Jin muryan Aunty hauwa ne yasa ramlart ta bud'e idanun ta ,da ma chan bawani bacci da ya kwashe ta , kawai dai tarasa me yake mata dad'i ne jin cewa doctorn tana neman sa, fatan ta dai Allah ya sa kar asirin ta ya tonu.
Cikin takun sa na gwarazan maza ya ke bin bayan Nurse din , dake ta yauƙi a gaban sa .
Wan da a wajen sa ma bai san tanayi ba dan ko daga kansa ya kalleta baiyi ba ko sau daya, inda kafar sa ta ke taka wa kawai yake kallo.
D'an tsayawa tayi tare da pointing wani bakin Office da aka rubutu
"Dr. Aishatu Abubakar Modibbo, MBBS, FWACS"
*Consultant Obstetrician & Gynecologist*
*Specialist in Women’s Health, Pregnancy & Fertility Care*
Juyawa nurse din tayi, tanufi reception.
Ofishin Dr. Farida, yana cikin sashen OB-GYN, babban ofishi ne mai tsafta da sauƙin kallo. A gefe akwai ɗan teburin karatu, da takardun kiwon lafiya an ɗora su a jere.
Zaune take akan kujeran ta na office din Fuskarta a lumshe, tana kallon wani chart na sakamakon gwaji.
Tana sanye da jamfa na wani material fari mai ratsin purple d'in flowers a jiki, farar lab coat mai dauke da tambarin sunan ta daga sama wanda aka rubuta Dr.AA modibbo da manyan Baki a jiki, hijabinta neatly tucked, babu rini — alamar mace mai natsuwa da tsoron Allah,duk sun baiyana a gareta akallah zata kai shekara 35yrs , i danun ta sanye suke a cikin farin glashi da alama Medicated ne, kallo daya zakayiwa fuskar ta kasan cewa Allah ya zuba halitta a wajen da alama tana da halittan gashi dan ga alamar shi nan ya nuna a saman goshin ta duddah ta sanya hula da hijab hakan bai hana shi baiyana kan sa ba, tana da cikar gira ,bakake ne irin sosai dinnan, sannan bakin ta yana dauke da pinkish red in color, labbanta suna da d'an kauri kadan, tana da manyan idanuwa masu d'auke da ayes lashis masu dan tsayi, san idanun sun kasan ce lulu ayes ne, duddah a zaune take hakan bai hana baiya nar yanayin halittar jikin ta ba, tana da d'an kiba kad'an amma ba sosai har chan ba, da alama tana da d'an tsayin ta dai dai misali don ba za'a kira ta da gajera ba, fatan jikin ta tsaka takiya ne dan baza'a ce mata fara sol ba sannan kuma baza a kirata da chocolate colour ba, da ganin fatan kasan yana samun kulawa ta musamman hakan ne ma ya sa kalan skin d'in ta ya fita so special dan da wuya kaga mutum mai irin skin d'in ta.
Jin an kwankwasa ƙofar ba tare da ta d'ago kanta ba cikin nitsuwa tace
"Come in," .
Cikin izzah da kasaita wanda suka bi jinin jikin shi batare da shi kan shi yasan da hakan ba ya shigo, sanye da black suit d'in sa mai kyau da ɗan ƙyalli, fuskarsa tamke tamau kamar wanda bai taba dariya ba, dan lumshe idanun sa yayi jin yan da ya shaki daddadan kamshin dake cikin office din, wannan karon ma shi kad'ai ne ya shigo , da alama PA yana jiran sa a waje, Hannunsa yana riƙe da agogon hannu, na Rolex alamar yana cikin sauri ya kosa ya cire kayan.
Jin shiru ne ya sa ,Dr. Farida ta tashi daga kujerarta cikin ladabi da nitsuwa ba tare da ta dago ta kalle sa ba tace
"Good afternoon, Mr. Turaki," ta ce da muryan ta mai laushi, da sanyi, d'an miƙa hannun ta tayi ta na nuna masa kujerar dake gaban nata, in da ta ke ajiye mutane idan sun zo ganin ta.
Tariga da tasan shine mijin matar da akayiwa wankin ciki d'azu bayan tasamu misscarage, d'an Nurse ta kirata daga reception ta sanar da ita iso war sa dan haka bata bukatar bayani.
"Good afternoon, Doctor,"ya amsa, cikin Wani kamilalliyar mirya, a lokaci guda kuma yana zama a kan kujeran da ta nuna masa ,cikin kwanciyar hankali.
A nitse ta zauna, ta ɗan duba takardan dake gaban ta kafin ta ce:
“Mr. Turaki, I’ll go straight to the point. Your wife’s miscarriage… wasn’t spontaneous.”
AA Turaki ya ɗaga gira, cike da mamaki da ɗan razana. “I’m listening,” ya ce, yana ƙara maida hankalin sa gare ta .
Dr. Farida ta nisa a hankali tace:
A“Lab results and examination show clear signs of chemical induction. A drug — most likely misoprostol — was used recently. But that’s not all. The damage done to her uterine lining suggests that… this isn’t the first time.”
Kamar ba zai iya magana ba, wani irin zafi da zogi yaji zuciyar sa tana masa,karon farko da ya d'ago kan sa gaba daya ya zuba mata ido, wani irin faduwar gaba ce ta riske shi a lokacin da ya Kalli fiskarta, Wani irin yanayi da ya shiga a da Chan baya ya na sake dawo masa, jin kansa ya sara masa da mugun karfi ne yasa shi rintse idanun sa da mugun karfi, tunowa da yayi a inda yake ya sa shi a ro jarumta ya dake, tare da bud'e idanun sa da suka gama rinewa, daga fari zuwa launin ja, sabi da bakin cikin abun da kunnuwan sa sukeji masa, jikinsa a sanyaye, idanuwansa suna cike da rashin fahimta, cikin kamilar muryan shi yace
“Are you saying she intentionally…?”
Dr. Farida ta ɗaga hannu cikin kwantar da hankali tace
“I’m not accusing her. But medically, what I’m saying is… her womb is no longer as strong as it used to be. If care isn’t taken, she may never conceive again naturally.”