← Book details Jeji Girl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 22

Sashe 6

Jeji Girl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Salken gefen k'ugunta d'aya tacire tana d'aurewa damisar inda yasoketa tareda shafa mata Wani abun data d'auko daga jikinta Wanda bansan kominene ba seda tagama shafa mata tsab kana tabawa abokinta saura..Tate makawa ammeeta tamik'e tsaye cikin iyawar uban giji da buwayarsa... k'arasawa tayi kusan wannan dasuka fito daga baya tana musu Wani abun tana shafa kansu kamar zancen kurame...aiko tana gamawa tad'aga sukazo tareda Saka wannan meraunin tsakiyarsu suka nufi hanyar komawa inda sukafito da,ita...abunda yabawasu IRFAAN matsanancin mmki kenan domin kamar sunajin maganar yarinyar kokuma suce aljanar...itako d'agowarda zatayi kawai setaga wannan kumurcin ya lauye IRFAAN dukkanin jikinshi Yana bud'ar Baki alamar saranshi zeyi...shiko yak'ame wuri d'aya komotsi batayiba balle kayi tinanin yatsorata..Amma abad'ini zuciyarshi kamar tafasa k'irjinshi tafito yakeji sabida fargaba dakiyace kawai irinta jaruman sojoji.

Cikin Jin haushi tace abeeee tareda girgiza kanta sabida Taga yajiyo kanshi Yana kallanta..aiko randa yaga abunda tayi sekawai yasulale yabar wurin...ajiyar zuciya IRFAAN yashiga saukewa shida sauran Yan uwanshi...itako kallan gefen cikinshi tayi Taga yadda duk yaraunata gajini se zuba yakeyi dakuma kafarshi da gefen fuskarshi...fuska tamarairaice irinna tausayinnan kana tad'auko Wani abun zata goge mishi...cikin sauri yaja baya Yana Dalla mata wata muguwar harara kana yad'auki kayanshi yashiga tafiya.

Tab'e bakinta tayi itama irin kaikasanin d'innan kana tad'auki kayanta itada Dan birinta suka k'ara gaba...d'aya daga cikin sojojijnne yacewa Hafees wlh yallabai ba aljana bace mutince Kuma inaga duka dabbonin Nan sunajin maganarta mizehana mubita musamu mafaka har zuwa safe...tabbas kuwa kakawo sharawa Hafees yafad'a cikin sauri Yana k'walawa IRFAAN kira Amma yashareshi...Shima shareshin yayi sukaci gabada bin bayanta tinda yaga dukkansu hanya d'aya suka nufa IRFAAN d'inne agaba se yarinyar sekumasu abayansu...shiko IRFAAN tafiyarce kawai yakeyi batareda yasan inda yanufaba Dade yatsaya tasaka mishi wannan abun ajiki gara yak'ara gaba kartaja mishi Wani ciyon...itako dakebinshi muhallinta tanufa Wanda Shima IRFAAN d'in can yanufa batareda yasaniba....!

*JEJI GIRL* paid book ne Kuma idan kinada buk'atarshi nera 500 ne kacal 👌 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank...kana Kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr 💃

Autar alheri ✍️

[8/24, 1:01 AM] +234 811 066 8772: 🌳🌴🌳 *JEJI GIRL*🌳🌴🌳

(Yarinyar jeji renon namun dawa 👱‍♀️🦣🦍🐆🦑)

*Labari meban Al'ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*

Daga alk'alamin taku har kullun Autar alheri ✍️ marubuciyar 👇

SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADY'S
MY LITTLE SISTER

Free fage yakusa k'arewa kiyi hanzari kinemi naki akan nera 500 kacal 👌 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank...kana kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr salon wannan book dabanne 💃💃💃

Dan girman allah dazatinsa karki fitarmun da book Kuma karki karanta mun Abu batareda kinbiyaba domin bakisan wahalar danayi wurinyin abunaba 🙏

Kiyi shearing d'inshi please domin sauran mutane su anfana fisabilillah inaso JEJI GIRL yazaga dukkanin social media 💃

Duk Wanda yasiya wannan book MY LITTLE SISTER OR JEJI GIRL zesamu kyautar Wani book nawa d'aya insha allah wannan daga masoyan Antar alheri nee💃💃

Free
Page 13 & 14

____✅____&&&&&&&&&&&

"Kyakkyawan ruwa yahanga Wanda yakasa Ganin iyakarsu gasu akwance se Zillow sukeyi k'arau dasu...cikin sauri yanufi wurinsu dominfa IRFAAN Kai San ruwa kamar mod'a Hakan yake...daga bayanshi kuws itace ketafe da birinta sesu Hafees Dake biyeda,ita Bata tsaya ko Inaba seda takaigun biyarta kana suka ajiye jayansu inda sukabar fadeel anan tasameshi Yana baccinshi....sukosu Hafees bayan IRFAAN sukabi shiyasa basuga fadeel d'inba...shiko Yana yazuwa bakin ruwan yatsugunna tareda ajiye bindigarshi gefe da wuk'ar Dake hannunshi kana yasaka hannu yad'ebo ruwan Yana wanke jikinshi...Sam wannan budurwar Bata kulada abunda yakeyiba dabazata barshiba dudda Taga cewa mutinne me girman kan tsiya....Suma su Hafees duk'awar sukayi domin d'ebo ruwan sedai abunda suka hangane yasakasu dakatawa domin Abu suka hango yanazowa daga cikin ruwan da gudun gaske cikin sauri Hafees yace bro bayaaa domin Sam IRFAAN bekulaba....cikin sauri yad'ago tareda mik'ewa Amma kafin yajuya wannan abun yayiwa kafarshi mugun kamu Ashe Wani wurgegen kadane.

Idonshi yaruntse da azabar k'arfi sabida janda kadan kemasa zewuce dashi cikin ruwan...cikin tashin hankali su Hafees kejanshi suna fad'ar innalillahi wa innalahi Raji un,,,shiko Muneer ihu yasaki Yana fad'ar Sr no..no..no Sr

Cikin sauri abokin wannan budurwar yahaye Saman bishiyar domin yasanarda ita,,,karo sukaci zata sauko shiko zehau sabida ihunsu yasakata saukowa..cikin hanzari suka sauko kasan birin na nunamata tekun...Ido tawaro tareda jifada kayanta data d'auko tana fad'ar abeeee tareda rugawa aguje tanufesu...wannan ihun datayi shiya farkarda fadeel Wanda yatashi azabure yake kallan Y'an uwan nashi kamar amafalki.

Itako tana zuwa tarik'o kafar tana fad'ar abee abee tana girgiza kanta tana kuka domin tasan tinda kadane yanada wuya yasakeshi sabidashi ak'a,idarshi idan Yakama Abu Sam Baya saki...sukosu Hafees se janshi sukeyi Amma kad'an yafi k'arfinsu...itako kuka takeyi sosai tana Kiran abee Amma yak'i yasakin k'afar Hakan yasa tasaka hannunta d'aya abakinshi Dede inda hak'oranshi inda yarik'e shoes d'in IRFAAN d'in...Ido suka waro dukkansu suna kallanta domin ita fatartace tad'ora mashi shiko IRFAAN ma takalmine sedai cizon ze,iyakai harga k'afarshi.

Aiko abunda tayi shine Dede domin yadda akoranshi suka Huda lallausar fatar hannunta jinta yashiga bakinshi se kawai yasaki k'afar azabure yanayi baya Yana kallanta tareda kamayi Wani Abun alamar nadama ataredashi...itako ko kallan inda yake batayiba tashiga kiciciniyar cirewa IRFAAN shoes d'in k'afarshi domin Taga raunin idan beraunataba sosai gakuma hannunta na zubarda jini ba k'ak'k'autawa.

Rik'e mata hannu yayi Yana kallan inda kad'an yacijeta gawurin takunbura sosai Hakan ya tabbatar musu dacewa itad'in cikakkiyar mutince bawai aljannaba,,,sosai tabawa IRFAAN tausayi yadda tasadaukarda tata lpyr sabida cetonsa.

Fige hannunta tayi dayake kallan tana dallah mishi harara domin ganitakeyi duk girman kanshine yasa har Hakan tafaru dabezonanba da Hakan Bata faruba...shiko da Ido kawai yakebinta su Hafees ma Hakan..seda tacire takalman kyakkyawar farar kafarshi ta bayyana gakuma inda kadan yacijeshi wurin yafasa Amma kad'an Dan ko kad'an raunin bekaiga nataba Amma gabaki d'aya tarud'e.

*Sanarwa me mahimmaci kitsaya kikaranta koda Baki anfanaba maybe kinada sister ko k'anwa wadda zata anfana dakarantawar dakikayi*

🎙️Tsayakiji y'ar,uw🎙️

Wannan abun ingantaccen abune Kuma mematukar anfani awurinmu mata harda mazama batsafi aciki kumaba kauce hanya Amma bikudiratillah zakisamu abunda kikeso.

1,,macenda allah yajaraba da namuji manemi mata. Akwai tazo da yardar allah kukanta yazo k'arshe akwai zakara da,akeyimata me allura 99 zeyi kwana ukku anakiyonshi dasunanta Dana mujinta wlh billahi shida wata macen har abada ke kokekanki inbakice bandakeba inda yazo kwanciyadake tokema baze k'ara waiwayarkiba.

2,, hatsabibiyar gumba maybe kunajin sunanta Amma wannan ta banbanta domin Koni kaina bani nakeyiba Kuma ba,ayi,a,ajiye sedai idan kinaso kiyi bukin domin kuwa da sunanki za,ayita..wannan gumbar nalamunce Miki idan kikashata dasafe idan yamma tayi kisaka yatsarki agabanki kiji indan yatsarki tashiga tashiga jikinki to wlh allah kigayamin tsakaninki da allah Niko zanbaki kud'inki.

3,,me kurman namuji Wanda duk abunda zakiyi mashi aduniya baya,uhn,balle,uhn,uhn shidai gashi kawai yanashan dad'i Amma ke bakya fahimta..to kizo akwai bud'e bakin kurma D'an kuwa wlh allah ko bebeneshi seya kuwata dabebentakarshi.

4,,Akwai maganin sanyi Wanda sanyi komai jimawarshi ajikinka ko ajikinka to da izinin Allah seyafita Indai bana ajali bane.

5,, mata masu kishiyoyi marasa imani way'anda kerabasu damazajensu sedaisu asosu...to wlh kizo akwai maganinta domin tabbas idan bakece kina lamunce matashiba to sedai mugun abunta yakoma mata.

Ba,Iyanan baiwarda allah yabamu takeba duk wata matsala dakikasan kinada wadda tashafi namuji insha allah idan kikazo to Allah zekawo k'arshenta...kedai kawai ki tuntub'i wannan nomber 👉 08107819124 aduk inda kike afad'in zamu,iyajida matsalarki da yardar allah..yar uwa karki kirani domin yimun tambayoyi akan abunda kikariga kika Gani idan kinshiryama fuskantar matsalarki danneman maganinta to zaki iya nemana idan renin hankali yakawoki tofa way'anda keda kayan Kuma zasukulada lamarinki bazasu lamuntaba my nafatar kinfahimta...allah yada mudace.🙏
_________________________

Tarasa mike mata dad'i dasauri tamik'e tareda rugawa aguje yanufi tanufi cikin jejin seda tab'acewa ganinsu kana sukamayarda kallansu ka IRFAAN d'aya k'ure inda tabida kallo Yana mmkin yadda yarinya k'arama keda tausayi Hakan Kuma akan Wanda batasaniba..dafashi Hafees yayi Yana fad'ar sannu bro hope your okay?..kanshi kawai yad'aga mishi..itako wata bishiyar ta dal'e tatsinko furenta dayawa kana tadawo aguje tana zuwa tazube gaban IRFAAN d'in kana tad'auko furennan ta matseshi Dede inda yaji ciwo ruwan nazuba a aciki seda Wani kunfa rak'a fitowa kamar ana zuwa ruwan hdrj aciki...cikin sauri yaruntse kyawawan idanuwanshi Yana cinje lips d'inshi sabida azabar dayakeji...seda tagama zuba mishi kana tad'ago a marairace kamar zatayi kuka sabida tausayi tana kallanshi tareda dafashi seda yazabura sabida Wani mugun shuck dayaji lokacinda fatarta ta tab'a tashi Bude idanuwanshi yayi yazuba matasu batareda yace komaiba...itako Ganin Hakan yasa tazauna tana sauke numfashi irin anyi azziki d'innan.

Fadeel Dake wurin databarshine yataso Yanaso yazo gunsu Amma Dakyar yake tafiya Kuma Yana gudun yayi dak'arfi yak'ara tono Wani tashin hankali Hakan yasa yake tafiya ahankali haryazo wurinsu..cikin kwantarda murya yace my friends.. d'agowa suka dukkansu har ita..kamun suyi maga tamik'e tareda zuwa wurinshi dasauri tana yimishi alamar lpy kuwa? Ko Wani abun kakesone? Shima murmushi yayi Yana d'aga hannayenshi sama alamar bakomai yadda zata Gane..suko cikin mmki sukace fadeel Kaine anan? Ya,akayi kashigo wannan jejin mehad'arin gaske? "Dajin d'aukar Rai dai,,cewar Muneer.

"Humm kudai bari kawai ai alokacinda suka fitidani bayan mugama artabodasu shinefa d'ayansu yashigo jejinnan nabiyoshi Ashe hatsabibin jejine shidai acan Wani zaki yacibyeshi nikuwa kurace tabiyoni kasancewar bana iya gudu sosai sabida Harbin dasukayimun akafa sedai beshiga sosaiba yafad'a Yana nuna musu Harbin inda wannan budurwar tad'aure masa kana yacigabada fad'ar Hakan yasa nayi tuntub'e nafad'a Wani lungun Wanda bankarasanin yadda akayi nazonanba se lokacinda nafarka kawai naganni tareda wannan budurwar itace tatemakeni domin daga farkoma nad'auka ba mutin bace...Nan yakwashe duk yadda sukayida manyan namun dawa yafad'a musu...aiko sukace mizasuyi inba dariyaba Suma suka gaya mishi yadda sukayi sunanan suna firarsu Amma IRFAAN gabaki d'aya hankalinshi na kam budurwar Nan Kuma ga duhu yasauko sosai alamar magarib tayi domin bayama iya hangota sosai..magana yakesan yimata domin Al,awala yakeso suyi suyi sallah Kuma Yana gudun yasake tab'a ruwan Wani jidalin yabiyo baya.
Chapter 6 · 0% Book details