← Book details Jeji Girl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 22

Sashe 12

Jeji Girl Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Suna fitowa yad'auko ledar da yagani awurin domin kobetambayaba yasan Hafees ne ya,ajiyeta bud'ewa yayi ya fidda mata kayan fruit yad'ora a plate kana yad'ora mata akan cinyarta yak'ara d'auko naman Shima yabud'e yajuye Mata a plate d'in yak'ara d'ora mata akan cinyarta. D'agowa tayi tana dubanshi tareda duban abunda ya ajiyemata. Shima kallan nata yayi yace oya eating it okay. Yafad'a Hakan Yana nuna mata taci da hannunshi.

Aiko tagane domin itama setace yadda yace tana d'auko apple 🍎 tareda kaiwa bakinta...murmushi yayi mata Wanda yak'ara fidda kyawun fuskarshi..Hakan yasa itama tamaida mishi murmushin tana cigabadacin abuncinta...shikuwa ya shimfid'a sallaya yatada sallarshi.

Bata damuba tazauna tana cin abunta hankali kwance tana kallanshi..shiko yajima Yana sallar domin magarib da Isha,I ba Wadda yayi seyanzu yake ranakonsu. Harsu fadeel sukashigo Yana sallar...itako k'ofar dataga anbud'e yasa tadakatarda cin abuncinda takeyi takafe k'ofar da Ido.

Fadeel ne yafara shigowa Hafees na bayanshi...Ganin sune sebayi komaiba kawaide tanabinsuda Ido. "Au k'anwata kintashi kenan fadeel yafad'a Yana murmushi. Itama murmushin tayi dudda batasan miyake cewaba Amma tasan itayake yiwa murmushin shiyasa tamaida mishi martani...shiko Hafees cewa yayi aa mutanen JEJI ansaku kenan to sannunki yafad'a cikin tsokana. Itadai batace komaiba Kuma Bata tashi daga inda takeba kawaide Ido tazuba musu. Duk suka zauna akan kujerin Dake d'akin suna firarsu. Can Sega Muneer yashigo Yana fad'ar hey guys nifa zan wuce guda domin inaga nemana dady keyi shiyasa yaketa kirana yak'asa zancen Yana shigowa room d'in duka....da kallon tsoro tabishi domin tinda suke ajeji maybe Bata tab'a kulada Shiba shiyasa yanzu tabishida Ido.

"Okay kaje kawai see you tomorrow cewar Hafees. Kamin Muneer yabashi amsa IRFAAN yamik'e daga kan sallaya domin tuni yak'arasa kawai Yana lazimine..aiko tana Ganin yamik'e tataso zatazo wurinshi. Shiko kan gadon yanufa domin yazauna. Aikuwa Yana zama beyi auneba yajita ajikinshi tamak'alk'aleshi tana regon Muneer Dake managa sama2 gashi yatara Suma sosai akanshi Amma fa Tasha gyara😊

Jiyowa yayi Yana kallanta kamun yace what's happening? Yafad'a Yana mata alamar tambaya da hannunshi irinna kurame..aiko tagane miyake nufi tashiga nuna mishi Muneer Dake tsaye Yana kallansu....dariya su Hafees suka saki suna fad'ar to y'allabai Muneer kama gabanka domin baby doll d'in IRFAAN Bata yadda dakaiba suka fad'a cikin tsokana dominsu harga allah Sha,aninsu dariya yake Basu. "Shima cikin dariyar yace ahh lallai aidoline tak'i yadda Dani tinda takaimu jejin k'are kukanka allah daine yanufi da kwananmu agaba yafad'a Yana mata hararan wasa. Aiko tak'ara mak'ale IRFAAN tana Neman Saka kuka.

Mik'ewa fadeel yayi yace kaga please muje Dan Allah karka firgitamin k'anwa banasan sharri. Shima Hafees mik'ewa yayi yabi bayansu suka fice daga room d'in seya rage daga ita se shi.

To zakeni ai yanzu suntafiko? Yafad'a tareda jiyowa Yana kallanta. Abun mmki seyaga shinshinar jikinshi takeyi tana lumshe kyawawan idanuwanta tana k'ara tura kanta cikin jikinshi..Ido yazaro yafili too nashiga ukku da wannan yarinyar badai feeling ba daga zama kusana wannan wanne irin abune hak..aik'arasa abunda yayi niyyar fad'aba sabida yadda yaji tana goga mashi tudun nonuwanta a k'irjinshi

Wani irin yammm yaji ajikinshi duk seda tsikar jikinshi tatashi. Aibesan lokacinda yamik'e tsaye ba Yana dedeta nutsuwarshi...itako Jin yamik'e yasa tabud'e Idonta datake lumshewa tazuba mishisu..aigabaki d'aya se IRFAAN yadabirce Yama rasa mizece mata. Itako Jin yanayin jikinta na sauyawa yasa tabud'e Baki cikin sweet voice d'inta tace abee ahankali. Domin itasam batasan sunanshine IRFAAN ba kawaide ta,iyasunan ne tafad'a dasu abee tanayardasu abun fad'a yanzuko abee ne yazo mata abaki shiyasa tace abee.

Dan kallonta IRFAAN yayi yadda duk yanayinta yasauya lokaci d'aya seta bashi tausayi domin dai gata k'ank'anuwar yarinya Amma tana famada wannan lalurar gaya Kuma ita Sam batasan maganin matsalarta illane ga rayuwartaba. Nisawa yayi afili yace da Badan haramun bane Dana Baki maganin matsalarki baby sedai ba halinyin Hakan. "Wacce matsalar son? yatsinkayo muryar Ammi Dake shigowa yanzu taji abunda yake fad'a shiyasa ta wulgo mishi tambayar. Adan razane yajuya Yana fad'ar nothing Ammi baranaje gida tinda taci abunci dasafe zandawo. Yafad'a Adan daburce.

Kallanshi Ammi ta tsayayi tana nazartarshi kamun tace to zata yadda tazauna karkatafi Kuma tasakamu agaba da rigima..kamin yabata amsa Sega Dr Al,Ameen yashigo gaisawa sukayida IRFAAN din kana yak'ara gun bed d'inta yad'an dubata sa,annan yajiyo Yana fad'ar zaku iya tafiya gida domin Alhaji yace idan bawata damuwar asallameku se Mahmoud yaci gabada kulada,ita acan. "To shikenan badamuwa likita Hakan ai zefi. Takardar sallama yabawa IRFAAN d'in kana yayi musu sallama yatafi..suko anan Ammi tashiga had'a kayansu takira Marwa Dake waje tatayata seda duk suka gama had'awa IRFAAN da Marwa suka d'auka Yana rik'eda hannunta suka fito domin se mak'aleshi takeyi duk atsorace take. Seda ya bud'ewa Ammi motar tashiga sa,annan yasakata Shima yashiga yatada motar domin Marwa tata tashiga. Suka nufi gida.

Suna zuwa Wani bedroom Ammi tace yakaita bayan takaitane yace tazo tayi wanka yashiga dakan bathroom yahad'a mata komai na wankan tareda nuna mata yadda zatayi anfanidashi yafito yabarta. Sedai kusan awa d'aya da rabi batafitiba hasalima ko motsimta bayaji a bathroom din. Dan k'aramun tsaki yaja kamun yamik'e yanufi bathroom d'in bud'e k'ofar yayi yashiga domin Yana gudun yayi nocking tarazana. Aiko tsaye gefe tana kallon kayan wankan domin tsoronma shiga cikin bathroom d'in takeyi. "Innalillahi IRFAAN yafad'a ahankali kamun yajuya zuwa bedroom d'in Ammi yakirata domin tazo tamata dakanta kozataki jikinta dakayan wankan.

Ammi nazuwa tafaraja baya tana girgiza Kai. Ai yadda Ammi tarik'a hannunta zata shigarda ita cikin bath d'in tafasa k'ara kamar wadda za,azarewa Rai..cikin sauri IRFAAN Dake bakin k'ofar yabud'e bathroom din dole tareda kauda kanshi gefe yadoka mata tsawa wadda tasa Babu shiri tayi gum dabakinta tana zare Ido. Har Ammi tagama mata wankan tawanke mata kanta batayi ko motsiba. Towel tabata tad'auro kana tarik'o hannunta suka fito. Ammi dakanta tagyara mata jikinta da lallausan sumar kanta meshegen kyau da tsayi. Seda duk tagama mata komai kana ta tubke mata gashinta tafesa mata turaruka kana tad'auko wasu Riga da wando na bacci cikin kayanda abbu yasiyamata Dake d'akin domin antanadar mata komai tinkamin tazo. Bata tayi tanuna mata yadda zata Saka. Aiko sunyi mata kyau Masha allah kamar ba,itaba tafito asalin balarabiya dudda Wani makeup ne Ammi tayi mataba Amma samun canjin komai datayi yasaka ta sauya lokaci d'aya. Hannunta Ammi takama ta kwantarda ita akan bed tayi mata addu,a kana tajuya zata fita. Aiko tarik'e mata hannu tana zubda k'wallah tace abeee. Tana nufin IRFAAN take nema... murmushi Ammi tayi domin sarai tagane mitake nufi Amma setace ki kwanta yanzu zezo kinji. Dudda bata fahimtar abunda Ammi tace Amma tasan maganar lallamice tayi nata Hakan yasa tayi shiru tana kallan d'akin. Zama Ammi tayi gefen gadon tana Dan yimata fira ahankali dudda bata fahimtar komai Amma taji dad'in Hakan cikin k'ank'anin lokaci kuwa bacci yayi awun gabada ita. Se alokacin Ammi tamik'e tareda Saka blanket tarufeta kana tafice daga d'akin..!

Autar alheri ✍️
*JJG*

___✅___&&&&&&&&&&&&&

Paid
Page 41 & 42

"Tana fitowa Taga IRFAAN zauna a parlor yayi shiru Yana tinani..dafashi Ammi tayi tace yayadai son? Tatambayeshi cikeda kulawa. Dan shafa kwantacciyar sumar fuskarshi yayi kana yabud'e Baki ahankali yace nothing Ammi na where is she? Shima yajefa mata tambayar. Murmushi Ammi tayi tace tayi bacci tindazu tashi kaje ka kwanta kaji yaron Ammi. Ajiyar zuciya yasauke seda Ammi taji kana yamik'e ahankali ynufi part d'insu shida Hafees. A parlor yasamu Hafees d'in zaune Yana kallo Amma ko kallan inda yake beyiba yawuce warshi bedroom d'inshi. Da Ido Hafees d'in yarakashi cikin tausayawa Dan uwan nashi domin yaga abun yarinyar yafara damunshi yanzu. Afili yace allah yasa kayi alfaharida temakonta dakayi my bro.

Washe gari dasafe tariga kowa tashi tashiga tayi wanka kamar yadda Taga Ammi takoya mata jiya kana tafito tayi zaune bakin bed tana matsar k'wallah...Ammi ce tabud'e d'akin tashigo danufin ta tadata sekawai taganta zaune tana Shirinyin kuka. cikin sauri Ammi tak'arasa wurinta tareda tambayarta lpy? "K'ara kwab'e fuskar tayi kana tabud'e Baki cikin sweet voice d'inta tace abee. "Ohh wai IRFAAN sorry barana kira mikishi kinji zauna karkiyi kuka yanzu zezo tafad'a tana sakar mata murmushi...dudda batagane abunda taceba Amma taji dad'in kalamanta musamman IRFAAN dataji tafad'a dudda batasan waye Hakanba Amma dai tasan sunan.

Fita Ammi tayi tareda nufar part d'insu IRFAAN d'in Ganin tayi bakowa a parlor Hakan yasa tanufi bedroom d'inshi tana nocking. Shiko Yana zaune abakin mirror yafito daga wanka dagashi se boxes ajikinshi yaji ana nocking. "Yes yafad'a ahankali tareda cigabada abunda yakeyi. Bud'ewa Ammi tayi tashigo tana fad'ar katashi my son? "Good morning my Ammi yafad'a tareda tasowa yamanna mata kiss agoshi domin yasaba Hakan yake gaidata... murmushi tayi kana tace morning too my son yisauri kashirya kazo ga k'anwarka can nanemanka..Ammi nafad'ar Hakan seda gabanshi yafad'i ahankali yace okay Ammi am coming now. Yana gama fad'ar Hakan yanufi dirowarshi yabud'e yad'auko farin gems. Itako Ammi taficewarta. Wandon kawai yasaka akan boxes d'inshi kana yabud'e k'ofar yafice Yana nufar bathroom d'inda take.
Chapter 12 · 0% Book details