Sashe 11
Jeji Girl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na jahadi...dariya suka Saka dukkansu inda Hafees yace wanne jahadi Kuma Ammi bayan wannan damuka kusa shek'awa lahira ai jahadi kam munrigada munyi sedai Wani alahira idan anayi domin nikam nak'are na duniya,, yafad'a Yana hararar IRFAAN. "Aa nikam bandani Doline nataya my bro k'arasa wannan aikin domin Nima k'anwata ce Kuma ai aikin ladane ko IRFAAN? Shidai shiru yayi musu bece komaiba Sema abuncin dayake Bata Amma tana b'ata fuska alamar Sam batasaba cinshiba...shiko Hafees tsegumi nacinshi yak'arasa kusan fadeel yace Kai raba kanka wannan aikin se IRFAAN domin fa kaji yadda nagansu ranarda muka baro jejincan acikin Goki kokuwa zaka tayashi wannan d'in? "Ido fadeel yazaro Yana rufe bakinshi yace laalalaa bazan iyaba wannan kam seshi. Ammi Nima banacikin wannan jahadin domin yafi k'arfina wannan aikin se IRFAAN yafad'a suna shek'ewada dariya kana suka tab'a shida Hafees...cup d'inda ke hannun IRFAAN yajefo musu cikin Jin haushi yace wlh allah idan bakubar room d'innan ba zan balla mutin munafukan banza Muna fukan wofi yak'asa zancen Yana yunk'urin yatashi aiko cikin sauri tarik'eshi tana girgiza Mai Kai alamar karya tafi...wata irin dariya duka k'ara kecewa da ita suna fad'ar haba mlm inazakaje wurin fad'a ai yanzu yafi k'arfinka jida kanka kawai..
"Hafees fadeel kuzo kuficemun anan sakunan tsokana allah kubarmin Yara suhuta Hakan kawai kunzo kunwani sakasu agaba Kuna dariya sekace wasu marasa hankali Ammi tafad'a tana kad'asu waje..I'm sorry my Ammi cool down mana Hafees yafad'a suna k'ok'arin fita...mafecin hannunta ya cilla masu tana fad'ar nak'i nayi cool down d'in me nak'i nayi allah sekunbar d'akinnan.
Ficewa sukayi suna dariya...se alokacin Ammi tajiyo tana fad'ar haba kuba yadda za,ayi kuhad'u sekun Saka mutin magana kamar wasu kanannan Yara tak'arasa fad'ar Hakan tana murmushi domin inda sabo tasaba da halinsu idan sau d'ari zasu had'u sesun tsokani juna sau d'ari shiyasa Sam basa rasa abun fad'a.
Shiko IRFAAN gabaki d'aya hankalinshi na kanta domin yayi iyayinshi tak'i taci komai karshema yunk'urin amai tarik'a Yi domin Bata sababa...Ammi ce taga yadda yazuba mata Ido kawai domin yarasa mima zeyi. Setace miyafarune son? "Dan yamutsa fuska yayi cikin k'osawa yace Batacin komai Ammi maybe Dan Bata Saba bane..iKon allah to acan mitakeci? Ta tambaya cikin mmki...Dan shiru yayi Yana tinanin can yatunoda tabasu gasasshen nama Kuma takawo musu kayan fruit maybe itama sutakeci "inaga nama ne da fruit Ammi barana Nemo mata...aa kurasu Hafees sunemo mata kasan bazata zaunaba kaje kadawo.
Dan shiru yayi Yana cizar lips d'inshi tareda shafa kwantacciyar sumar fuskarshi yabud'e Baki ahankali yace "ohh my god,, kamun Kuma yad'auko waya yashiga Kiran fader d'in...seda yad'aga kana yagamashi abunda zekawo mishi bejira cewarshiba yakashe wayarshi domin yasan bazeyi shirida bakinshiba.
Su Abba kuwa bayan sunfitane abbu ya Kalli Abba yace Alhaji abubakar kajimun wannan lamari me ban mmki? Ni wlh abunnan yabani tsoro kawai nayi shirune karyaran sufahimta Amma tayaya za,ace k'ank'anuwar kamar wannan da irin wannan matsalar tayaya ma zata iya d'aukar namujito inbadai ya lahantataba,, yak'arasa zancen cikin alhinin abun...nisawa Abba yayi yace iKon allah fa mukhtar aiyafi gaban mmki Kumani Banga Abun tada hankaliba acikin wannan lamarin kawai mafita zamu samu kar abun yazamo b'arna...wannan gaskiya ne abbu yafad'a ahankali kamun yace to wacce mafita kuwa awannan lokacin? "Humm Alhaji mukhtar kenan kaide bari kawai kaga yadda zamu b'ullowa lamarin domin tabbas akwai abunda nahango Wanda inga sanadin shine allah yakawota cinkin ahalinmu allah dai yasa mudace Kuma yashige mana gaba akan komai..ameen y allah cewar abbu kana kowannensu yashiga motarshi suka nufi gida...!
Masu fitarmun da book Ina godiya sosai 🙏 Kuma kusani duk abunda kayi se anyima kabar Ganin kaiba writers bane allah ze aiko inda za,ayima Tawani gefen dededa abunda kayi🤷
Autar alheri ✍️
[8/17, 12:57 PM] +234 803 683 8511: *JJG*
____✅___&&&&&&&&&&&&
Paid
Page 37 & 38
"Shikuwa fadeel kallan Hafees yayi yace muje musiyiwa yarinyar jeji abunci wai Yama sunanta ne? "Harararshi Hafees yayi cikin fad'a yace wanne suna Nima zaka tambaya sunanta? Aikeyadace mutambaya tinda Kai mukasamu da,ita. "iKon allah to miyayi zafi Kuma? Nidai Dan Allah muje yafad'a Yana rik'a hannunshi suna nufi motar fadeel d'in sukabar asibitin Basu zarce ko inaba se wurin masu kayan fruit suka Siya meyawa kana suka wuce Wani gidan abunci inda suke gasa naman rago Dana kaji..dayawa Shima sukasiya kana suka suka nufi hospital d'in.
Acan gida kuwa Safah ce keta famada zeelha dakeyiwa momma rigima akan setazo sunje hospital tinda ya Hafees d'inta nacan..Amma momma tayi banzada ita
Shiyasa Safah kelallab'ata..sunacikin rigimarne momma tafito tajata zuwa bedroom d'inta tabata Sabin kayanda Hafees d'in yakawo mata d'azu tana bacci..aiko momma takashe bakin rigima domin tinda takarb'a se tsalle takeyi tana murna kamar wata jinjira. Ganin Hakan yasa momma ficewarta tana dariya domin yaro seda dabara.
A hospital kuwa su Hafees ne sukashigo room room d'in da sallama d'auke abakinsu...azaune suka samu IRFAAN yad'ora kanshi agefen bed d'in itakuwa ta kwanta akan faffad'an k'irjinshi dukkansu bacci yayi yayi awun gaba dasu sefanar tura Baki takeyi gaba tasaka hannayenta duka biyu tasak'ale wuyanshi..itako Ammi awaje suganta zaune itada wasu mutane dattijawa Yan uwanta suna firarsu domin tinda Taga bacci yad'aukesu ahakan itakam tafita waje abunta tana mmkin wannan Al,Ameen.
Kallan juna sukayi fadeel da Hafees kana suka shekeda dariya suna tafawa,,, Hafees ne yazaro wayarshi yashiga yimusu picture tareda video kala,kala suna dariya seda sukagajida barbard'arsu daneman magana kana suka,ajiye kayanda sukashigo dasu sukayi gaba.
Sukuwa bacci sukayi sosai domin kowannensu akwai bacci sosai a idonshi kusan awarsu ukku suna bacci ahakan Abba da abbu sunzo sunsamesu ahakan basuyi Wani mmki ba suka tafiyarsu su Hafees ma sundawo suda Muneer da ya Mahmoud Amma steel bacci sukeyi kowa yazo yagansu ahakan seyayi mmki yadda suke bacci mak'ale dajuna kamar wasu ma,aurata abun gwanin Sha,awa.
Sukuwa su ya Mahmoud dasu Marwa bakomai kebasu mmki ba irin yadda IRFAAN ya yadda wannan yarinyar yake mak'ale dashi Wanda kokusa baya k'aunar kosu Marwa su rab'eshi ko zeelha datakasance k'arama baya bari tanashige mishi Hakan Amma yanzu gashi mak'aleda mace ajikinshi...ahadai kowa kek'are surutunshi yayi gaba yabarsunan Dr Al,Ameen dayashigo yagansu haka kuwa Hafees yakira gefe yace "Hafees bana gayamuku matsalar wannan yarinyar ba miyasa Dan uwanka zebari tashiga jikinshi Hakan za,afa iya samun matsala domin ita batasan damuwartaba Amma idan tana samun relief ajikinshi tofa kowanne namuji zata,iya yiwa Hakan...shidai Hafees Yana saurarenshi bece komaiba seda yakai k'arshe kana yace "Dr wannan yarinyar ba yadda zamuyida itane shiyasa kaga bro yabarta acikinshi bara kaji. Yafad'a tareda bashi lbrn ta kana yak'ara dacewa Amma insha allah zamu Samo mafita karka samu damuwa..nisawa Dr Al,Ameen yayi cikin jimami yace gaskiya da matsala to Amma tinda shine kawai ta yadda dashi ya aureta mana kaga duk se awuce wurin...Ido Hafees yazaro tareda toshe bakinshi Yace rufa mana asiri Dr wannan ne ze aureta hummm kaide allah yakawo matafita Amma inba sokakeyi yakashe Yar mutaneba tayaya zakayi wannan tinanin yafad'a Yana nufar room d'in yabar Dr Al,Ameen tsaye awurin Yana kallansu.
*MANYAN MATA MASU AJI SEDA GYARA*
Sabulun gyaran jiki Wanda zegyara Miki fatarki kikoma kamar Yar itofiya------- 1k
Maganin sanyin mara Nasha Dana tsarki sanyi ko haifaffene zaki samu lpy da iKon allah--------1500...akwai Kuma nasha kawai------1k duk Wanda kikeso
Maganin hips sadidan sesun isheki kindenasha Indai matsalarki duwawune-----3k
Maganin k'iba------3k
Maganin gyaran gashi tsawon Suma laushi Baki duk Yanayi.
Akwai Kuma nau ukan maganin mata kala2 akwai duk Wanda kikeso wasu base nayi bayaniba sabida Maza nakaranta Novel Wani lokacin karsu Gane mana sirrinmu😊 ga duk mebuk'atar Wani abun ze iya tantab'ar wannan nomber 👉 07037092176 ngd 🙏
______________________
Shikuma Yana shiga room d'in yasamu duk sunfarka atare Amma kowannesu yakafe Dan uwanshi da Ido kallan juna sukayi dukkansu kamar way'anda basusan junaba Kuma kallone Wanda zaka rasa fahimtar Ina yadosa domin wannan kallo sukad'ai sukasan manufarshi...ahh lallai abun babbane wannan kallo hakan kaga sarakunan love afa hospital kuke yafad'a cikin tsokana...matashi tasaka IRFAAN saurin kauce idonshi batareda Yama Kalli inda Hafees d'in yakeba yajanyeta daga jikinshi yamik'e tsaye tareda nufar bathroom,,,aiko cikin sauri tadiro daga kan bed d'in tareda bin bayanshi kamar zata tashi sama....Ido Hafees yazaro Yana fad'ar too a bathroom d'inma tare zaku shiga tab d'ijam allai IRFAAN kad'ebo ruwan Dafa kanka aikuwa zaka dahu yak'arasa zancen Yana sakin dariyar sharri.
Shikuwa IRFAAN Yana shiga fuskarshi yafara wankewa kana yad'ago danufin yin alwala kawai yaga mutun akusanshi...Dan waro kyawawan idanuwanshi yayi kamun yabud'e Baki cikin sweet voice d'inshi yace "miyasa kikabiyoni bakisan Nan bathroom bane ba,ashiga mutun biyu? Yatambaya Yana kafeta da Ido( Niko nace IRFAAN kamanta Bata fahimtar komai🤔)
Shiru yaga tayi batace komaiba Sema bakinshi datake kallo yadda yake juyashi Yana magana...dafe kanshi yayi ahankali yafurta "ohh my god wannan yarinyar yazanyi dakene? Kamun Kuma yarik'o hannunta Yana Shirin fitada ita..Amma seta kafe Ganin ruwa awurin tayi mishi alamada zatayi fitsari...Amma yakasa fahimtar abunda take nufi seda suka b'ata lokaci tana mishi kwatance tukunnah yagane cikin nutsuwarshi yashiga nuna mata inda zatayi fitsarin dakuma yadda zatayi seda duk yaga nuna mata tashiga ta tsugunna agabanshi sa,annan yajuya zefita
Sekuma yatsaya cak Jin tarik'e hannunshi..jiyowa yayi yad'auka ko Wani abunne aikin sauri yakawarda fuskarshi Yana fad'ar innalillahi wannan yarinyar zata kasheni sabida abunda idonshi yagane mishi domin tamayarda gabanta setin fuskarshi Kuma tabud'e kafafuwanta zatayi fitsarin gabaki d'aya idonshi akan kyakkyawan Gindinta yasauka Hakan yahaifar mashi bugawar zuciya dak'arfi cikinma yajanye fuskarshi Yana gudun yafisge hannunshi yafice tak'iyin fitsarin tabiyoshi😂
Seda tagama tayi tsarki kamar yadda yanuna mata kana yadawo da kallanshi gareta sabida yaji tamik'e tsaye...sa,annan ya Bata brush tareda nuna mata yadda za,ayi anfani dashi domin tawanke bakinta...abun mmki IRFAAN besha wahalaba cikin sauk'i ta,iya sabida tasaba anfanida asiwaki
Seda tayi brush din tagama shikuwa yayi alwala suka fito atare..!
My lovely fans 😍 sunan jarumarku yakusa bayyana Amma awannan karon nabaku zab'i kizab'a mata sunanda yadace da,ita kowa yafad'i Ra,ayinshi semuduba Wanda yadace.. Akaftaaaa💃💃💃
Autar alheri ✍️
[8/17, 1:10 PM] +234 803 683 8511: *JJG*
___✅___&&&&&&&&&&&&&
Paid
Page 39 & 40