← Book details Jeji Girl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 22

Sashe 14

Jeji Girl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana zuwa yacire rolling din kanta yasaka mata hijab d'in daya sauko mata har k'asa kana yanuna mata hanya akan tayi gaba shiko Yana binta abaya. Sedai dudda hijab d'inda yasaka nata Hakan behanashi Ganin juyawar mazaunan nataba. Ohh sheath yafad'a dad'an sauti kana yadafe kanshi ahakan dai yadaure yabita abaya tinda Babu abunda yafi hijab d'in. Aiko suna fita Ammi da abbu suka Saka mishi dariya Ammi kamar tafad'o daga kan kujerar seda tayi me isarta kana ta tsagaita tareda duban abbu tace tab d'ijam yarona akwai masifaffen kishi Amma yanzu abin yace IRFAAN kanasan wannan yarinyar ne cewa zeyi aa... gaskiya daikam abun nashi babbane Abu yafad'a Yana dariya.

*Yar shin kinafamada rashin Sha,awa ko rashin son namuji yarab'eki? Shin kinafamada rashin gamsuwa agun shimfid'arki? Shin kinafamada rashin gamsarda mijinki agun kwanciyar aure? Shin kinafamada k'ank'antar azzakarin mijikin ko saurin inzali? Shin kinafamada kurman numijine? Shin kinafamada namuji be bibiyar matan banzane awaje? Shin kinafamada rashin ni,imar jiki? Shin kinafamada matsalar dangin miji ko abokanan sa? Shin kinafamada kuraje dayawa ko d'aya me azabtarwa? Shin ko kinsancewa idan kabanki nabud'e ko kinada ni,Ima bazata anfanekuba? Hummm duk Wanda kafamada wannan matsalar ko makamancin Hakan to kusani gadama tasamu kisani maganinmu bayada na biyu aduk fad'in arewa iname bakishawara bakasanin ingancin Abu sekayi anfanidashi idan kinada buk'atarshi zaki iya nemanmu ta wannan nomber 👉 08107819124 zamu iya tura Miki kayanki har inda kike Kuma maganinmu garanty mukebadashi akan farashi mesauk'i Kuma zamu Saka Miki lokaci keda kanki zakidawo harkinemo wasu Kuma zakisamu abunda kikeso bikudiratillah kuzaryayo kusamu naku ance abari yahuce shike kawo Rabon Wani..allah yabamu lpy me anfani Kuma kadatardamu da alkhairinsa acikin rayuwarmu.*

Assalamualaikum

Daga bakin Dr Yasmeen Ahmad y'an uwana Maza Da mata Ina me farin cakin sanardaku cewa duk maganinda kukaga nasaka book d'ina to na yadda da ingancinshine domin maganine Wanda manyan Malaman addini musulunchi sukayi hadin k'arfi wurin kawowa Al,ummashi domin temakawa musulmai wurin samun lpyrsu domin kudena wahala wurin sayen magani barkatai Kuma bukatarku Bata biyaba kusani seda lpy ake komai arayuwa sabida Hakan inabaku sharawa kuyi hanzari kunemi naku ance sayen nagari Maida kud'i gida 🙏☺️
_______________________

Shiko IRFAAN suna barin gidan kaitsaye makarantar su zeelha yawuce da,ita. Abakin get d'in makarantar yasamu zeelha tsaye itada wasu k'awayenta suna siyan mango 🥭 adede inda take tsaye IRFAAN yayi parking tareda yimata hold. Dukkansu sukajuya domin basusan wa,akeyiwa hold d'in ba acikinsu. Cikin sauri zeelha tace laaa ya irfaan ne tafad'a tana k'arasawa kusan motar tareda tsayawa gefenda yake tana gaidashi. Batareda ya amsaba yabanka mata haha yace mikikeyi anan? "Baki taturo gaba kana tace mangone fa zansiya ya irfaan. "Humm gabaki d'aya momma da mom sunb'ata wannan yarinyar. "Oya bud'e shigo yafad'a Babu wasa ataredashi. Bamusuko tabud'e tashigo tana tura Baki sedai Ganin y'ar jeji acikin motar yasa tawashe Baki tana fad'ar laaa ya irfaan itace wadda Kukad'auko? "Wow gaskiya tanada kyau sosai ya irfaan inasanta k'awa tafad'a tana tab'ota. Itako Jin antab'ata yasata jiyo tana sakarwa zeelha murmushi. Ahakan suka k'arasa office d'in shugaban makarantar bayan sungaisada IRFAAN yayimishi bayanin duk abunda yadace susani akan wannan yarinyar kana yak'ara dacewa sesunyi hak'uri tinda kowanne yare Bata iyaba ayanzu zata koya. Kumaga zeelha Nan zata temaka mata wurin wasu abubuwan. "Shikenan badamuwa insha allah zamuyi ita k'ok'arinmu wurin Ganin komai yayi Dede. "Thank you so much cewar IRFAAN Yana k'ok'arin mik'ewa. "To ya sunanta cewar shugaban makarantar. Juyowa IRFAAN yayi danjin wannan tambayar bazatar sekuma yayi murmushi yace sunanta..!

Autar alheri ✍️
*JJG*

____✅___&&&&&&&&&&&&

Paid
Page 45 & 46

"Sunanta *IKRAAM MUKHTAR* Yana gama fad'ar Hakan yajuya zefita..cikin sauri tamik'e itama tareda rik'o hannunshi tana kwab'e fuskarta. Shima juyowa yayi seyasaki murmushi Ganin yadda duk tawani narke fuska shiyasa abun yasashi dariya, Kara janyota yayi jikinshi tareda shafa fuskarta yayi mata zancen kurame Kuma Yana fad'a mata dabaki amalar zeje yadawo tazauna tareda zeelha kamin yazo yafad'a Yana cireta daga jikinshi yakamo hannun zeelha datayi mutuwar tsaye tana kallonsu yasaka na IKRAAM ciki, kana yasaki murmushi. Itama martanin murmushin tamayar mishi kana yamik'e dasauri yafice daga office d'in.

Se alokacin zeelha tasauke ajiyar zuciya tana fad'ar tab d'ijam lallai IKRAAM kinsamu ya IRFAAN danice namasa Hakan ko su anty Marwa aiseyaci ubanmu. Shiko shugaban makarantar tashi yayi dakan yakai IKRAAM class tareda gabarda ita da sauran malaman makarantar dakuma gaya musu matsalar ta Dan Susan yadda zasubida ita. Kana yakaita islamiya cikin school d'in yayiwa babban mlm islamiyar bayanin matsalarta, aiko besha wahalaba domin dukkansu sun fahimta sedai kawai fatar allah yabasu iKon kulada ita yadda yadda yadace.

Awannan ranardai tare suka wuni itada zeelha gabaki d'aya tashiga damuwar rashin Ganin IRFAAN sedai Idan zeelha tashiga da,ita gun friend's d'inta dakuraren wasanni seta sakijikinta. Gabaki d'aya yau IKRAAM tagacanjin rayuwa tashiga wurare mabanbanta acikin school d'in Kuma tareda mutane ba dabbobiba. K'arfe 6:30 ne lokacin tashinsu domin idan akagama Boko karfe 2 ankayi sallar azahar se,ashiga islamiya se 6:30 wannan shine dokar makarantar. Kuma Wani abun mmki yau ga IKRAAM yarinyar jeji sayin sallah acikin dalibai dudda badede takeyiba wurin tada sallar dakuma abunda ake karantawa Amma tanayi ruku,u da sujjada Dede yadda Taga sauran Yara nayi. 🤗

Bayan dintashi suka fito bakin get Sega driver gidan momma yazo d'aukar zeelha tindaba gidansu takeba tana gidan momma ne,,hannun IKRAAM tarik'a suka nufi motar Amma yadda zeelha tabud'e motar Taga Wanda ke tuk'ata tasaki hannun zeelha tareda jaa baya tana girgiza kanta alamar bazata shigaba. Da kallo zeelha tabita tana tunanin tomiyasa bazatashigaba? Ganin zata b'atawa kanta lokaci ba amsa yasata fad'ar Kinga IKRAAM d'in ya irfaan zomuje gidazamu Kinga antashi daga school kinjiko. Itawai zeelha atinaninta wayone tayimata idan tace mata Hakan zataje. Amma sebeyi aikiba domin Sam Bata fahimci saura abunda take nufiba Amma iya yau tasan mi,akenufi idan ance zomuje ku letgo....suna anan tsaye turka turka suna kallanta domin dai tak'i shiga motar har wasu malamai biyu sukaga tsayin yayi yawa sukazo suna tambayar zeelha mike faruwane? Nan zeelha tagayamusu abunda tagani tinda itama batasan daliliba.

Anacikin Hakan Sega motar IRFAAN tafaka shida fadeel ne aciki. "Tau shikenan ma aiga ya irfaan Nan nasan shine kad'ai zesakishiga dole tafad'a tanayiwa ikraam dabatasanma mitakenufiba gwalo...bud'ewa yayi yafito yabinsu da kallo cikin mmki ganinsu duk anan kamar andasasu. Kamun yayi magana itako allah yanuna matashi ai cikin sauri tanufeshi dagudu tana zuwa tafad'a jikinshi tareda kankameshi tana sauke numfashi. Shima d'in numfashin yake saukewa domin tinda tashiga jikinshi yaji Wani mugun sauyi a lokaci d'aya

*Sanarwa me mahimmaci kitsaya kikaranta koda Baki anfanaba maybe kinada sister ko k'anwa wadda zata anfana dakarantawar dakikayi*

🎙️Tsayakiji y'ar,uw🎙️

Wannan abun ingantaccen abune Kuma mematukar anfani awurinmu mata harda mazama batsafi aciki kumaba kauce hanya Amma bikudiratillah zakisamu abunda kikeso.

1,,macenda allah yajaraba da namuji manemi mata. Akwai tazo da yardar allah kukanta yazo k'arshe akwai zakara da,akeyimata me allura 99 zeyi kwana ukku anakiyonshi dasunanta Dana mujinta wlh billahi shida wata macen har abada ke kokekanki inbakice bandakeba inda yazo kwanciyadake tokema baze k'ara waiwayarkiba.

2,, hatsabibiyar gumba maybe kunajin sunanta Amma wannan ta banbanta domin Koni kaina bani nakeyiba Kuma ba,ayi,a,ajiye sedai idan kinaso kiyi bukin domin kuwa da sunanki za,ayita..wannan gumbar nalamunce Miki idan kikashata dasafe idan yamma tayi kisaka yatsarki agabanki kiji indan yatsarki tashiga tashiga jikinki to wlh allah kigayamin tsakaninki da allah Niko zanbaki kud'inki.

3,,me kurman namuji Wanda duk abunda zakiyi mashi aduniya baya,uhn,balle,uhn,uhn shidai gashi kawai yanashan dad'i Amma ke bakya fahimta..to kizo akwai bud'e bakin kurma D'an kuwa wlh allah ko bebeneshi seya kuwata dabebentakarshi.

4,,Akwai maganin sanyi Wanda sanyi komai jimawarshi ajikinka ko ajikinka to da izinin Allah seyafita Indai bana ajali bane.

5,, mata masu kishiyoyi marasa imani way'anda kerabasu damazajensu sedaisu asosu...to wlh kizo akwai maganinta domin tabbas idan bakece kina lamunce matashiba to sedai mugun abunta yakoma mata.

Ba,Iyanan baiwarda allah yabamu takeba duk wata matsala dakikasan kinada wadda tashafi namuji insha allah idan kikazo to Allah zekawo k'arshenta...kedai kawai ki tuntub'i wannan nomber 👉 08107819124 aduk inda kike afad'in zamu,iyajida matsalarki da yardar allah..yar uwa karki kirani domin yimun tambayoyi akan abunda kikariga kika Gani idan kinshiryama fuskantar matsalarki danneman maganinta to zaki iya nemana idan renin hankali yakawoki tofa way'anda keda kayan Kuma zasukulada lamarinki bazasu lamuntaba my nafatar kinfahimta...allah yada mudace.🙏

Baki da hanci zeelha da duka malaman suka saki suna kallansu yadda yake shafa banta Yana sauke numfashi...shiko fadeel Wani irin murmushi kawai yakeyi aranshi yace Humm irfaan bakada kyau yanzu abun Wani yace kanasan yayinyar Nan za,asha rigima..dagacan waje kuwa seda yaji numfashinta yadedeta kana yad'ago ta daga cikinshi Yana kallanta kamun ya marda idonshi gun zeelha Dake fad'ar "ya irfaan kawaifa baba idi ne yazo daukarmu shinefa tak'ishiga motar kamar Wanda take tsoro. Seda takai k'arshe kana IRFAAN yadubi malaman tareda Basu sukagaisa Yana Basu hak'uri akan tadosu da shirmen ikraam yayi kana yaja hannunta kawai yabud'e bayan mota zesakata aiko tamak'aleshi tak'i shiga. Mmki abun yabashi yatsaya kallanta secan yatuna cewar beta ajiyeta ananba hasalima duk Yana driving tareda ita mak'ale take acikin jikinshi. Numfashi yasauke kana yazo gun d'aya gefen mezaman banza yabud'e seda yad'an ciza lips d'inshi kad'an aran Yana fad'ar yagode allah daba Hafees bane suke tare domin yasan fadeel bayada matsala irin Hafees. Shiru yad'anyi Shima fadeel d'in Yana tunanin yadda zeyi dashi kamun yabud'e Baki ahankali yace "bro kadawo back please bazata zauna ananba koka ja motar semuzauna ana kawai yafad'a cikin alamar damuwa Yana cillamasa car key d'in bateda yajira cewar fadeel ba yashiga back side din itama yashigo da,ita aiko bayi musun komaiba tashiga tareda shigewa jikinshi tad'an kwanta.
Chapter 14 · 0% Book details