Sashe 4
Jeji Girl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwance yake akan makeken bed d'inshi Wanda ake cewa mata lahira wayarshice tayi k'ara akarona 6 cikin Dan Jin haushi yazura Zara,zaran yatsunsa yad'auko wayar tareda karawa akunne batareda yaduba waye kekiranba yayi shiru yanasan Jin miza,ace...daga d'aya bangaren Hafees yace bro kashirya fa yanzunnan aka kirani daga lagos wai anasan ganinmu cikin gaggawa...Dan tsaki yaja kamun yace mike faruwane? Yatambaya cikin sweet voice d'inshi Wanda yak'ara dad'i fiyeda yadda yake ada...nimadai ba,agayamunba Amma dazu Muneer yacemun wai anje aiki 5 days dasuka wuce ankama wasu cocking da,ashigo dasu tab'arauniyar hanya to su fadeel ne suka jagoranci aikin shinefa acan wasu gwarin suka Bud'e musu wuta Kuma daga lokacin annemi fadeel d'in anrasa inaga shine dalilin...what??? IRFAAN yafad'a dak'arfi Yana mik'ewa tsaye Babu shiri Domin fadeel da Muneer abokansune tinna yarinta hasalima ko aikin sojan ruwa dasuka shiga Ra,ayin Muneer ne sukabi suduka ukku..."wlh kuwa bro kawai seka fito...okay just your reddy because I'm coming now....yes I'm ready.. okay kawai yace tareda yanke wayar yafad'a bathroom..(IRFAAN ABUBAKAR kenan cikakken Jami,in sojan ruwa kuma Wanda hukumar ke alfaharidasu shida abokanan shi)
Zaune yasamu momma a parlor tana yiwa Safah tsifar kanta..cikin sauri yak'arasa gunta Yana fad'ar momma zamuyi tafiya nida Hafees zuwa Lagos... d'agowa momma tayi cikin mmki tace bakunce 2 month zakuyiba dukafa yau kwananku 6 da zuwa? "Eh wlh Wani abunne yataso maybe shiyasa Amma dai bazamu jimaba please momma kiyishiru kawai kiyimana addu,a yafad'a cikin gajiya dazancen dominshi bame yawan San magana bane..nisawa momma tayi kamun tace shikenan allah yatsareku yakaimu lpy Kuma yak'arku aduk inda kukasamu kanku...murmushi yayi Yana fad'ar ameen y allah my momma bye semun dawo...itama murmushi kawai tayi...inda Safah tace ya IRFAAN sekun dawo allah yatsareku... ameen ameen yafad'a Dede lokacinda yafara parlor
Yana fita driver yajashi sukabar gidan akan kwanar layinsu suka had'uda mitar gidansu Hafees anan suka tsaya Hafees yakoma cikin motarda IRFAAN d'in yake suka nufi airport...bamujimada zuwaba jirginsu yatashi zuwa Lagos...bayan sunsauka ne ogansu kemusu bayanin yadda abun yafaru alokacin da suka rufar musu daduga su maneer d'in zasuci galaba akansu shiyasa suka Saka ragar kamun kifi suka janyo wasu daga cikin sojojijn Hakan yasa fadeel Saka wukar jikinshi Yana yankan ragar bayan yayanketane mutanensu suka taira shiko Ashe rasar kafe kafarshi acikin wannan abun yabasu damar janshi cikin farincikin samun nasara...Kuma anbi bayansu Amma ba,aga fadeel d'inba Kuma andiba duka inda ake tinani ba,aganshi shiyasa nakiraku ko Akai abunda zaku,iya Akai domin Muna buk'atar irinku acikinmu bamasan rashin kod'aya...cisawa IRFAAN yayi kawai Yana fad'ar muje zamu ganoshi da izinin Allah Yana gama fad'ar Hakan yashiga jirgin ruwan Hafees ma da Muneer suka shiga tareda wasu Jami,ai daga cikinsu...ahakan suke gudu cikin ruwan suna nemanshi duk inda suke tinani Amma Basu kanshiba daga k'arshe dai suka yada zago abakin Wani tsibiri inda suna sauka suka nausa cikin wannan jejin me had'arin tsiya batareda wata fargaba ba...!
Autar alheri ✍️
[8/24, 1:01 AM] +234 811 066 8772: 🌳🌴🌳 *JEJI GIRL*🌳🌴🌳
(Yarinyar jeji renon namun dawa👱♀️🦣🦍🐆🦑)
*Labari meban Al,ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*
Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan Bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Sha,anin gabanta.
*Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah*🤷
Free
Page 9 & 10
____✅____&&&&&&&&&&&
"Tafiya sukafarayi aciki suna nausawa cikin sunk'urun bishiyoyi da duhuwar jeji Babu tsoro ko d'arr aransu balle fargaba cikin jarunta danunacewa sud'in mazane sunyi tafiya menisan gaske Amma basuga fadeel ba Kuma Basu had'uda komai nahad'ariba ahanyarsu Hakan yasa suka k'ara sakin jiki musamman su oga maneer har k'ara Wani hurar hanci yakeyi azuwan ganamuji yazo gamoda Maza.
Agefen wannan budurwar kuwa tanacan tana kulada wannan saurayin data tsinta itada k'ananun abokanan ta Dake tayata zama Kuma cikin iKon allah da buwayarsa bawanda yacutardashi kowani maciji dayazo yakananna d'eshi Kuma wannan yarinyar Bata kusa Amma cikin iKon allah Kuma yasulale yabarshi...acikin Yan kwanakinnan sosai wannan budurwar tamayarda hankali gun kuladashi ko fita batayi Kuma tadamu sosai akan San yafarka domin ayau kusan kwananshi hud'u kenan awannan yanayin harta fara tinanin koya mutune...zaune take itada birinta dakuma wasu kananun kuraye guda biyu Dake kewayeda ita Jira sukeyi tagama gyara Naman data farauto ta fidda Wanda zata gasa tabasu sauran Dama Hakan takeyi duk irin kananun dabbobin Wanda basa iya fita susamo sedai iyayensu susamo musu to idan tasamo atare sukeci..tagama fere agwaginda tasamodin tacire iya Wanda takeso domin daga,ita se Dan birinta ne kawai basacin Danye sesun gasa tad'ibi iya Wanda ze ishesu yau dakuma gobe sauran seta mik'awa kurayen kana tashiga gasanata
Tanacikin gashin taji kamar tarin mutin mik'ewa tayi dasauri domin duk abunda takeyi hankalinta gabaki d'aya yana kanshi..koda tazo gindin bishiyar wannan saurayin yabud'e idanuwanshi Yana kallan inda yake dudda yasan acikin jeji yafad'o Amma to miyakawoshi bakin teku..k'arasowar wannan kyakkyawar budurwar akusanshi yasakashi sakin Wani razannen ihu Babu shiri Domin harga allah kallan aljana yake mata cikin tashin hankali da razana yashiga karanto duk addu,ar dayazo bakinshi Amma yakasa idarwa seya kama wannan tasubuce yakamo waccan gabaki d'aya yarud'e kumaga raunuka ajikinshi...itama wannan budurwar tarazana dajin ihun dayayi Hakan yasa tad'an ja baya kad'an domin ita kanta atsorace take dashi dudda Taga bayada siffar tsoratarwa domin kyakkyawan mutinne bayada muni kamar wayancan arnan jejin Hakan yasa tad'an tsaya daga nesa dashi kad'an...shiko abunda besaniba wannan uban ihun dayayi yajanyowa kanshi fitina ne domin cikin k'ank'anin lokaci jeji yad'auke kagaki d'aya da gumza da gurnani da haniniyar manyan namun dawar...cikin sabon tashin hankali yake bitada kallo Yana girgiza kanshi kamar zeyi kuka abunda betab'a tsintar kanshi acikiba waishi tsoro amatsayinshi na Jami,in sojan ruwa Amma yau ya had'uda bala,inda Doline tsoron yashiga jikinshi..
Afannin su IRFAAN kuwa alokacin da sukaji wannan gumzarda jejin yad'auke dashi shikin kukan dabbobi mabanbanta ai arazane Muneer Dake gaba Yana hurar hanci yasa spot Yana mazurai alokaci d'aya y'ay'an cikinshi suka d'uri ruwa...to bashiba kosu Hafees sunzarana matik'a dajin wannan ihun me firgitarwa Amma duk suka Dake tareda Shirin kota kwana suka tsaya Chak wuri d'aya sunajiran jammani Muneer kuwa tuni gumi yafara keto mishi Tako,Ina Babu k'ak'k'autawa..
Afannin su wannan budurwar kuwa tinda wannan gurnanin yagama game jejin aiko Sega manyan sarakunan dawa sunfara fitowa suna bud'ar Baki tareda tinkaro wurinda suke...daga can bayansu kuwa kayin kadodine suka fito kusan su 6 kowanne se tak'ama yakeyi agefen teko suna nufota daga bayansu kuwa dorinar ruwa ce itada tata tawagar keshawagi,,,,can Sega way'annan manyan kifayen masu Shirin had'iye mutin kamar basuci komaiba sun bayyana se nutso sukeyi acikin ruwan suna k'ara fitowa...daga Saman bishiyar dayake kasanta kuwa wasu manyan macizai ne ke saukowa irin kumurci d'innan gakuma tawagar gwaggon birinta su hajiya kura duk ba,barsu abayaba...wasu irin wahalallin yawu fadeel yahad'iye tareda d'auke hannunshinshi domin yaga mutuwane afilin Allah sabida Babu inda zejuya yasamu mafaka...itako wannan budurwar dukkansu da kallo kawai take binsu tana nazarinsu...dacan nesa kuwa sukaji Wani irin hargowa nawata katuwar damusa dafitowarta kenan Kuma ayunwace Take se bud'ar Baki take damugun gudun bala,I tanufo fadeel cikin mugun nufi domin ita acikin dabbobin Bata Jira kaitsaye take yankan hukunci..tsalle tadako Wanda zata dira akan fadeel cikin mugun zafin nama wannan budurwar tayi Wani irin tsulli tatareta seta fad'a kanta suka mulmula gefe d'aya... d'agata tayi dasauri tanaja baya cikin fishi...itako budurwar marairace fuska tayi kamar zatayi kuka tana fad'ar ammee tareda girgiza kanta tareda rik'e bayanta inda kamar tabugu sabida damisar tayi mata nauyi.
Aiko se damusarnan tak'arasa kusanta tareda Saka kanta tamulmulata baya tasaka kafarta tana danna k'ugun yarinyar Dede inda take rik'ewa..ihu tayi tana fad'ar ammee dad'an k'arfi Amma ba sosaiba irintanajin zafi d'innan...itako damisar Bata denaba seta Taga yarinyar tadena kukan kana taja baya tana hararar fadeel...Kuma dukkansu way'annan miyagun halittun dasuka fito sunkasa tab'asgji sedai zagayenshi kawai dasukeyi...shiko fadeel tuna yayi suman wuccin gadi domin yakoma kamar mutin mutumi Sam yakasa koda kukan balle addu,a tashin hankali yasa yamanta komai yadda za,ayi watandarshi kawai yake Gani a,idonshi.
Tashi tayi tak'arasa kusan zakunan,nan taduk'a tana Wani abun tareda kwantance kamar yadda kurame kemagana bayan tak'are Takoma kan kurayen dakuma kadan kowanne dabba seda tayimishi magana da yarenda zegane...macizan kuwa shafa Saman kansu tayi tana murmushi alamar kenan sutafi kawai bawata damuwa...Ganin Hakan yasa zakin mud'e murya Wani Wani irin kurnani Wanda duk ilahirin jejin seda yad'auke....aiko maneer dakecan taredasu Hafees yasaki Wani razannen ihu tareda rugawa aguje yanufi cikin jejin...Ganin Hakan yasa suka mara mishi baya dagudu suna Kiran sunanshi domin ga dukkan alamu yarud'e ne..seda yanausa ciki sosai kana yasake Jan birki yadawo yakuyi Dama kamun yak'ara dawowa zeyi haggu Hafees da IRFAAN suka rik'eshi tare suna jijjgashi...shiko se ihu yakeyi..cikin tashin hankali d'aya daga cikin sojojijn dasuke tare yadubi IRFAAN yace Sr idanfa beyi shiruba ze,iya janyo hankalinsu kanmu...Jin Hakan yasa cikin takaici IRFAAN yasharara mishi kyawawan maruka har biyu way'anda sukasaka yadawo hayyacinshi... Hafees ne yace wlh Muneer kashiga hankalinka idan Baso kakeyi sucinyekaba kaida kemusu ihu Dan ihun sukesanji...tinkamin Muneer yakai k'arshe yayi d'iff Yana zare Ido tareda kama bakinshi da hannu kamar yadda yarakeyi..kana Hafees yarik'a hannunshi sukaci gabada tafiya.
Acan kuwa yadda wannan zakin yagama ihunshi sekawai naga way'annan dabbobin sunshiga komawa muhallinsu kamar Basu wanzu awurinba...itako gwaggo damisa tanausa cikin jejin.
*Sanarwa me mahimmaci kitsaya kikaranta koda Baki anfanaba maybe kinada sister ko k'anwa wadda zata anfana dakarantawar dakikayi*
🎙️Tsayakiji y'ar,uw🎙️
Wannan abun ingantaccen abune Kuma mematukar anfani awurinmu mata harda mazama batsafi aciki kumaba kauce hanya Amma bikudiratillah zakisamu abunda kikeso.
1,,macenda allah yajaraba da namuji manemi mata. Akwai tazo da yardar allah kukanta yazo k'arshe akwai zakara da,akeyimata me allura 99 zeyi kwana ukku anakiyonshi dasunanta Dana mujinta wlh billahi shida wata macen har abada ke kokekanki inbakice bandakeba inda yazo kwanciyadake tokema baze k'ara waiwayarkiba.