Sashe 10
Jeji Girl Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sungamaci kenan Muneer ke kazankazanki yadda dai ake mummunan zaginnan da hausa...aiko tayi murmushi itama tace yadda yace...duk seda suka zaro Ido..Koma lailayo Wani ashar d'in yayi da English yamaka mata..nanma tafad'a kamar yadda yafad'a duk Wani yareda yake tinanin zataji seda yafad'a Amma Sam Bata fahimtaba Hakan yasa duk suka sauke ajiyar zuciya kana cikin k'asa damurya yace I'm so sorry please k'anwata allah yagani Bada wata manufar nazagekiba sedan musan yadda zamu fahimceki...itama memetawa tayi sedai takasa fad'ar Dede yadda yafad'a sabida zancen yayi tsawoda yawa.
Sunacikin hakanne sukaga manyan iyayen nata sufara fitowa Amma cikin salama bubu Wani Wani tashin hankali duk wata babbar dabba Dake jejin seda tazo gunta domin Ganin yatakwana..itako cikin farin caki take tarbarsu tana murmushi tana shafa kanunsu idan suka gama ganinta sukama gabansu...abunda yak'ara bawasu Hafees mmki kenan domin ko inda suke Basu kallah ba Kuma sungansu bawai Basu gansu bane...gwaggon birinnan cekawai datazo tajima tana zagayensu tareda yiwa yarinyar wasu abubuwan ga dukkan alamu maganace take mata akansu bayan tagama Takoma Saman bishiya tazauna tana kallan duk Wani motsinsu.
Sukan ganin Rana tayi sosai yasa suka mik'e tareda yimata alamar zasu tafi...aiko tasakosu gaba itada gwaggon birin domin yimusu rakkiya wasu narok'eda fadeel wasu Kuma suna tafiyarsu salun alun Amma hadda IRFAAN dingishi yakeyi sabida yanada raunuka ajikinshi...tafiya sukeyi duk inda suka wuce idan akwai wata dabbar seta take musu baya,,,Hakan sukayi tafiya menisan tareda rakiyar majizai dakuma zakuna su kuraye da guwaye harmada damisoshi...abun yayi bala,in d'aure musu Kai wannan rakiyar ta manyan dabbobi kamar Wanda suka d'auko sarkin jejin tokodai atinaninsu d'auke wannan budurwar zasuyi shiyasa suka biyisu kome?
Wannan tinaniko dasukayi shine Dede domin dukkansu sund'auka saceta zasuyi dugudu da,ita shiyasa suka biyosu domin kuwa ba Wanda iya,Isa yad'auke musu farin cakinsu daga wannan jejin....suna zuwa bakin ruwan inda suka ajiye jirginsu duk suka shiga tana tsaye gefen tana kallansu itada tawagarta...dukkansu suna mata Salama da godiya daga masu shafa kanta se Masu yimata murmushi...seda duk sukashiga,,kana IRFAAN yak'ara fitowa domin yimata wata maganar Amma tuni Wani shirgegen zaki yaduk'a tahau bayanshi...k'arasowa yayi dasauri Yana rik'o hannunta Wanda keda raunin,,Dan ihu tayi tanayi baya da hannun se alokacin yakulada yadda hannun yayi sumtun yakunbura sosai yasasile ga inda haurunshi suka Hudanan yayi kamar Huda mata Wani abun Ido yazaro Yana fad'ar innalillahi...kamin yayi wata maganar zakinnan yawatsa aguje tareda nausawa cikin jejin..zabura yayi zebibayansu cikin sauri su Hafees suka rik'eshi..suko sauran Dake wurin kamar wasu mutane musamman gwaggon birinnan Wani mugun Kallo sukebinsu dashi na gargad'i...Ganin Hakan yasa Hafees janshi sukashiga jirgin kana aka tadashi sukabar wurin...kanshi yadafe Yana fad'ar bro kaga hannunta yadda yayi Gunda kad'annan yacijeta wlh ze iya tub'ewa innalillahi wa innalahi Raji un....hakane banganiba gaskiya Amma inaga ai zasu iya temaka mata tinda Nan take rayuwa taredasu..Wani mugun Kallo kawai yawatsa mishi tareda dafe kanshi Yana Ganin hannun acikin idonshi,,ahakan har suka Isa hidikwatarsu..cikin murnar samun nasara da farin caki aka resu tareda wucewada su hospital Kai tsaye sabida rauninda sukaji...!
*JEJI GIRL* paid book akan nera 500 kacal zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276786261 Sha, awanatu kasim UBA bank...kana kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr 💃
Dan Allah banasan tambaya akan abunda kikariga kika Gani anrubuta kud'in novel d'innan kingani to kikoma kina tambayar nawane kud'inshi akanme? Kename kenan rubutawar beyi anfaniba sabida Dan inkin tashi Siya kibari se kintura kud'inki sheda kawai nakesan Gani please 👏
Autar alheri ✍️
[8/17, 12:27 PM] +234 803 683 8511: *JJG*
___✅___&&&&&&&&&&&&&
Paid
Page 35 & 36
"A parking space suka amu Marwa tsaye tana wayada fadeel d'inta tana ganinsu tak'araso wurinsu tana fad'ar ya irfaan wlh babyn Nan tafarka sedai gabaki d'aya tagigice batasan kowa yarab'eta ihu kawai takeyi tana Kiran abee da ammee sekuma sunanka gabaki d'aya tad'aga Muna hankali sedama su abbu sukazone tadan nutsu daya lallab'ata sedai har yanzu taki yadda kowa yazo kusanta musamman nurse da Dr Al,meen duk tafirgice...to suda idan kingama muje cewar Hafees domin shi kad'ai ne yarage awurin...Baki Marwa tasaki tana binshida kallo tinda Shima yayi gaba yabarta Nan cikin mmki tace "to Ina ya irfaan (ummm Marwa kenan abunda bakisaniba tinda kifara magana IRFAAN yayi gaba Ammi tabi bayanshi 😂)
Ahanzarce yashiga room d'inda take Yanabin bed d'inda take da kallo yadda tawani makure wuri d'aya tana zarar Ido kamar kace mata kyatt ta,arce dagudu,,ga duk su abbu da Abba aciki suna tsaye nesa da,ita kad'an ga Kuma Dr Al,Ameen agefe Yana San cire mata drip tak'i bari...tsaye yayi kawai bakin k'ofar Yana kallanta batareda yashigoba...Sam Babu Wanda yakuladashi acikinsu se itada d'agowarta kenan ta hangeshi tsaye Yana kallanta aiko cikin sauri tamik'e tareda dirowa daga akan bed d'in tana fad'ar abeee tareda nufar inda yake dagudunta...aiko ahanzarce yanufota domin k'arfin Saka drip d'in da kejan hannunta... dukkansu se alokacin suka kula Ganin yadda tawani zabura kamar wadda za,ayanka tanufi IRFAAN d'in...Dr Al,Ameen nafad'ar ke kitsaya mana karki jiwa kanki ciwo...Amma Ina Sam batajinshi.
Atsakiyar room d'in suka had'u batsaya komaiba tafad'a jikinshi tana sakin marayan kukan tareda kankameshi sosai ajikinta..shiko cikin alamar rarrashi yashafa bayanta tareda d'agota daga jikinshi Amma Ina tak'i yadda tad'ago Sema K'ara matseshi datayi ajikinta...cije lips d'inshi yayi adede lokacinda Ammi tashigo tareda Hafees yad'ago yakalli Ammi tareda marairace fuska kamar zeyi kuka Yana nuna mata yadda yarinyar tacukuykuyeshi...murmushi Ammi tayi kana tazo wurinsu tareda rik'o hannunta tana fad'ar sannu y'ata zokizauna kinji..aikamin Ammi tak'arasa ta tuma Takoma bayan IRFAAN tana rik'e k'ugunshi tamau.
"iKon allah Abba yafad'a Yana kallonsu cikin mmki...abbu yace tomiyasa take tsoron mutane ainad'auka mune kawai take tsoro Ashe hadda mata? Yafad'a cikin mmki...abbu itakadai fa take take rayuwa acikin jejinnan babu bil,adama ko d'aya daga ita se dabbobi Kuma batasan munzoda itananba domin asome muka shigida ita garinnan mukanmufa da farko tayi tsoronmu daga bayane tadena Amma dudda Hakan tafi mak'alewa yallabai domin ko fadeel damuka samesu tare Bata nacewa kamar yadda take yiwa wannan Dan Jin kan,,, yak'arasa zancen cikin tsokana tana Yana kallan IRFAAN...aiko yakeshi iya wuya domin wata muguwar harara yadoka masa ak'asan ido...tofa cewar abbu Yana kallan yadda take b'oye fuskarta abayan IRFAAN d'in...Dr Al,Ameen yace to yanzu yazamuyi da,ita kenan domin gaskiya Doline tasamu kwanciyar hankali idan bahakaba ba,asamu abunda akesoba wannan firgicin datakeyi yayi yawa ze iya haddasa mata wata matsalar tadaban bancin wadda takeda ita..subahanallah Dama tanada matsalane? cewar Abba.
"Eh tanada matsala Alhaji ainayimusu bayani yadda abun yake to idan abun komai yadda yadace insha allah komai zetafi yadda akeso. "Wacce irin matsalace Dr abbu yatambaya cikin mmki. "Matsalace me girma gaskiya Alhaji sedai idan and'auki mataki dawuri abun baze zama komaiba insha allah..anan dai Dr Al,Ameen yabawa su abbu bayanin komai akan matsalarta yakuma Basu shawarwarin da suka dace da lalurarta..numfashi suka sauke atare inda abbu yace Babu matsala Dr insha allah baza,arasa abunyi ba wannan duk me sauk'i ne.. gaskiya kam allah dai yabata lpy Abba yafad'a Yana k'ok'arin barin d'akin abbu yabi bayanshi.
Suko suna,Nan tsaye k'aumun Domin dai tak'i zama Kuma tak'i yadda IRFAAN yad'aga ko Ina...shiko Hafees se tsokanarshi yakeyi Yana dariya..Ammi tayi2 tazauna tak'i ga muguwar yunwa tanaji Dakyar yasamu yab'anb'arota daga bayanshi kana yajata zuwa kan bed d'in.
*Yar shin kinafamada rashin Sha,awa ko rashin son namuji yarab'eki? Shin kinafamada rashin gamsuwa agun shimfid'arki? Shin kinafamada rashin gamsarda mijinki agun kwanciyar aure? Shin kinafamada k'ank'antar azzakarin mijikin ko saurin inzali? Shin kinafamada kurman numijine? Shin kinafamada namuji be bibiyar matan banzane awaje? Shin kinafamada rashin ni,imar jiki? Shin kinafamada matsalar dangin miji ko abokanan sa? Shin kinafamada kuraje dayawa ko d'aya me azabtarwa? Shin ko kinsancewa idan kabanki nabud'e ko kinada ni,Ima bazata anfanekuba? Hummm duk Wanda kafamada wannan matsalar ko makamancin Hakan to kusani gadama tasamu kisani maganinmu bayada na biyu aduk fad'in arewa iname bakishawara bakasanin ingancin Abu sekayi anfanidashi idan kinada buk'atarshi zaki iya nemanmu ta wannan nomber 👉 08107819124 zamu iya tura Miki kayanki har inda kike Kuma maganinmu garanty mukebadashi akan farashi mesauk'i Kuma zamu Saka Miki lokaci keda kanki zakidawo harkinemo wasu Kuma zakisamu abunda kikeso bikudiratillah kuzaryayo kusamu naku ance abari yahuce shike kawo Rabon Wani..allah yabamu lpy me anfani Kuma kadatardamu da alkhairinsa acikin rayuwarmu.*
Assalamualaikum
Daga bakin Dr Yasmeen Ahmad y'an uwana Maza Da mata Ina me farin cakin sanardaku cewa duk maganinda kukaga nasaka book d'ina to na yadda da ingancinshine domin maganine Wanda manyan Malaman addini musulunchi sukayi hadin k'arfi wurin kawowa Al,ummashi domin temakawa musulmai wurin samun lpyrsu domin kudena wahala wurin sayen magani barkatai Kuma bukatarku Bata biyaba kusani seda lpy ake komai arayuwa sabida Hakan inabaku sharawa kuyi hanzari kunemi naku ance sayen nagari Maida kud'i gida 🙏☺️
_______________________
Yazaunarda ita yajuya zed'auko kayan abuncinda sukazo dashi aiko tarik'eshi tamau tana kwab'e fuskar tareda fara hawaye domin ta harga allah kallan dodanni takeyiwa kowa awurin kamar cutadda ita zasuyi...kanshi yadafe cikin k'osawa yace ya salm ahankali Yana kallan yadda tarik'eshi...dariya Hafees yasaka shida fadeel da shigowarshi kenan shida Marwa Yana fad'ar tofa kace bro yazama natsare kenan hhhh aiki yasameka IRFAAN yak'arasa zancen cikin shak'iyanci....fadeel hadda Kai Ammi tafad'a tana murmushi kamun tace subashi kad'ai ba haddaku domin Doline kutayashi wannan aikin