Sashe 3
Jeji Girl Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Acan kuwa inda wannan budurwar tatsaya Wani tawa macen zakayyace tazo taduk'a gunta anufin tahau bayanta (Bata damisaba no macen zakayya ce wannan) d'agoda k'anta tayi tana k'arewa wurin kallo da wau idanuwa nata masushegen d'aukar hankali kamar na mage sedai acikin koyar Idon blue light sosai Kuma manya sosai Kuma gasu alumshe kamar mejin bacci,,Baki nasaki inakallan inda tsinyar kyau da haiba suka dabaibaye wannan yarinyar masu karatu duk iya yadda zan kwantatamuku kwawun wannan budurwar tawuce Hakan domin wlh kallo d'aya zakayi mata kace aljanace sabida tsabar kyaunta,,ga sumar Kai Allah yabata dumin anad'e yake gefe d'aya tatubkeshi da sayyun bishiya,,,idan kazo kasanta kuwa wayyoo abun ba,acewa komai kaibaka,Isa ka Kalli k'ugunta kace Yar shekara 14 bace aduniya sabida fad'inshi da tudunshi ga shape d'inta k'ugun gwanin Sha,awa,,asamanta kuwa tafara girga dangi Amma basuda Wani girma sosai koyanzu ana iya ganinsune sabida salken ganyene ajikinta,,wannan yarinyar batada Wani tsawo sosai Amma baza,ikirata gajeruwaba Kuma fatar jikinta nafara bace karr kamar ja,ja Hakan Yanayin jikinta yake,,,aduk wannan tsawon lokaci datayi ajejin Nan Bata,iya maganaba Kuma,itadin ba kurma bace bakuma bebiyaba sedai tana,inda bafad'ar kowacce kallama balle ta,iya Abu ukku ta,iya fad'a arayuwarta shine abeee mameee sekuma ya Allah..wannan kalaman ta,iyasune ta hanyar mafalki acikin mafalki takeji wannan sunayen shiyasa ta,iya fad'a,,,,aduk lokacinda Wani abun hatsari yatin karota Kuna farin caki takan kira wannan sunayen biyu abeee ko ammee..Kuma datayi wannan kiran tofa duk Wanda takira zasu bayyana idan abeee tace tofa duk wata halittar datakasance namuji cikin wannan jijen zata kawo mata d'auki idan Kuma ammee tace to mace zata kawo nata d'aukin sedai daga yanayin kiranda zatayi zasu fahimta idan na Neman cetone Kona farin caki,,Kuma wannan abun yasamo asaline tahanyar mamanta gwaggon biri dakuma salonda ita yarinyar takoyardasu nazamanta bil,adama..
Tana kallan wannan macen zakayyar tasaki Wani lallausan murmushi kana tayi kissing ganta tukunnah tad'ale bayanta cikin farin caki,,,aiko hawanta keda wuya wannan zakayyar tamik'e taredayin girgiza kana tanausa cikin jejin aguje,,,itako se murna takeyi tana dariya...Bata sauketa ko,inaba se bakin wannan tekun inda sukasameta..tana sauka wasu manyan birai sukazo gunta suna hawan jikinta itako tana shafasu cikin farin caki tana dariya...itako zakayyar Nan Takoma muhallinta...wasu biraine suka sauko daga kan bishiyar tuffa Dake wurin wato apple 🍎 suka kawo nata wasu Kuma ayiba banana🍌 d'aya daga cikinsu ne yab'are ayibar zekai Bakinta cikin sauri tagoce tana kwab'e fuskar tareda nuna wasu kananun kifaye Dake yawo agefen tekun..aiko Sega mamarta tasauko gwaggon biri takalli d'aya daga cikin biran,,,atake yagane mitake nufi cikin sauri yanufi wurin tareda had'a k'ananun itatuwa yahad'a dutse da dutse yakunna wutta kamar yadda sukaga burdurwar nayi aduk lokacinda takesan gasa Abu,,atakeko wuta takama yashiga janyo kifayennan Yana gasamata seda yagama duka kana yad'auko yasaka mata awani ganye bayan yawankeshi bakin tekun... karb'a tayi cikin farin caki tashiga ci tana bawa Wani jinjirin biri Dake wurin Amma bayaci Sam Hakan yasa tacinye abunta kana tamik'e tareda cire kayan jikinta tabar iya Wanda yarufe mata duwawunta da nonuwanta kana tanufi ruwan tayi tsaye Wani y'an mitina sa,annan tabud'e Baki tareda d'ora yatsa d'aya cikin bakin tayi fito,,aiko Sega ruwan sunfarawani yunk'urowa suna komawa alamar akwai Wani babban abunda keciki,,,ba,akojina seka dorinar ruwa tayo sama abakin tekon tareda kad'a daga can Kuma Sega Wani katon fish irin me had'iye mutanen Nan yataso Yana walainiya...murmushi tasaki tareda dafa dorinar ruwan tana bubuga bayanta tareda nuna musu kifin kana tayi Wani irin tsalle se abayanshi tagama tozonshi tarik'e sosai,,shiko yazabura tareda nausawa cikin ruwan da,ita....!
Yanzufa akafara wannan game mujezuwa karku bari abuku lbr salon wannan book dabanne💃
*JEJI GIRL* paid book ne Kuma idan kinada buk'atarshi nera 500 ne kacal 👌 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp
Idan kinsan Baki shiryama siyaba please banasan b'atawa juna lokaci daga baya kice namiki wulakanci 🤷
Autar alheri ✍️
[8/24, 1:01 AM] +234 811 066 8772: 🌳🌴🌳 *JEJI GIRL*🌳🌴🌳
(Yarinyar jeji,,renon namun dawa👱♀️🦣🦍🐆🦑)
*Labari meban Al,ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*
Daga alk'alamin taku har kullun Autar alheri ✍️ marubuciyar 👇
SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADY'S
MY LITTLE SISTER
Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan Bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Sha,anin gabanta.
*Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah*🤷
Free
Page 7 & 8
____✅____&&&&&&&&&&&
"Sosai yanausa da,ita cikin ruwan Hakan take iyo ajikinshi kamar wata kifanya""sunjima Yana zagaye da,ita acikin ruwan kamun yazo da,ita adede inda yad'auketa yatsaya...cikin farin caki tayi kiss d'in bayanshi kana tasauka..wanka tayi awurin kamar yadda tasaba da gayayen itatuwa kana tazo kan wannan bishiyar mekamada wata unguwa tahaye tareda ciga Wani kogo dakeciki kaya yad'auko irinna mafarautan jeji kusan ukku duka atsabtace kana tasaka d'aya Wanda iya cinyoyinta kawai bujen yarufe rigar kuwa bakin cibiyarta seda tagama shiryawa tsab kana tafito tad'auki kwarinta da baka tadiro daga kan bishiyar,,,tana dirowa tayi Wani fito Sega Dan k'aramun biri mekyau yashigo zuwa wurinta murmushi tayi taname nuna mishi hanya dakuma kwarinta da baka alamar farauta zasu...aiko yayi tsulli se akan kafad'arta Yana nannade mata sumar Kai databari awarwatse seda yagama kana suka nufi Wani gun inda sukasamu dandazon birai awurin kowanne na Sha,anin gabanshi,,,,suna ganintako sukayo kanta damasu dafata damusu d'aukarta kamar Yar baby dakuma way'anda take d'auka tajima awurin kamun tasamu Ganin mamarta inda tahangota zaune tanacin ayiba..cikin sauri tak'arasa wurinta tareda duk'awa tad'auki ayabar 2 kana tanuna mata wannan kyakkyawan birin tareda kwarinta da bakar alamar farauta zata fita...abunda zebaku mmki segaya gwaggon birinnan tamik'e tsaye tana Wani abun da hannayenta kamar mebada Sak'o itako wannan budurwar tana d'aga kanta alamar tanajin abunda take fad'a seda tagama kana budurwar tajuya tareda Kiran Wani babban birin da hannu aiko yazo yabibayansu suka nausa cikin jejin.
Tafiya sukayi menisan gaske kana tacire k'warinta da bakar tashiga Harbin manyan tsuntsayen dawa irinsu jimina manyan talotalo zabi dadai sauransu Sam ita Bata kamun manyan dabbobi atinaninta Y'an,uwantane seda ta samu sa,ar kama jimina da zabi ukku..ahakan way'annan biran suka d'auko mata suka kamo hanyar dawowa suna cikin tafiya ne sukaga Wani k'aton karkamden🦏 Yana shinshinar Wani abun ga dukkan alamu cizeyi sekewayashi yajeyi...cikin sauri tak'ara wirin tana fad'ar abee ahankali koda taje abunda tagani seda tarazana domin ita mutane kamar dodanni suke awurinta..Wani kyakkyawan matashin saurayine Wanda ak'allah zekai shekaru 33 da haihuwa kwance yake cikin jini kamar gawa gashi duk fuskarshi ma duk tab'ace da jini..azabure taja baya tana nunashi da hannu cikin tsoro da fargaba tinda batasan ko wayeba itadai kawai abunda yasani irin halittarsu d'aya yanada kafafuwa kamar ita da hannaye Kuma duka irin nata da sumar Kai sedai Tata tafi tsawo to Kuma ita a,iya saninta duk masu irin halittarta miyagune masu Neman cutarda ita kamar irinsu arnan jeji tinda sukawai tatab'a Gani Masu irin wannan halittar.
Juyawa tayi dasauri tabar wurin cikin tashin hankali da fad'uwar gaba..haka wannan birin megirma yabi bayanta Amma k'aramun yakasa tafiya sezagayen wannan mutumin yakeyi..shiko karkamden Ganin tad'aga yabud'e Baki zuwa faracinyeshi..kamar ance tajuya Ganin bataga abokintaba wato wannan k'aramun birin aiko setaga abunda abeenta zeyi Hakan kawai tatsinci kanta darashin son yacinye wannan mutumin kawai Taga gara sutemakeshi domin akwaitada tausayi...cikin sauri tace abeee tafad'a dad'an d'aga muraya Kuma amarairaice alamar karyayi kenan..aiko kamar Wani mutin yadakata...itako tadawo wirin tana kallan biranta Kuma tana kallan mutumin tarama yazatayi dashi...Ganin Hakan yasa wannan babban birin duk'awa yad'aukeshi kamar bed'auki komaiba abuga jikin Yan hutu☺️ Yana d'aukarshi yanufi hanya...cikin sauri suka mara mishi baya itada abokinta.
Suna iya tsibirinsu yakwantardashi kana yajuya zuwa sansaninsu yagayawa mamarta..aiko segasu kusan su hud'u itada mukarabanta...koda tazo tasamu wannan budurwar nawanke mishi jini faruwa...k'arasowa tayi tajanye yarinyar kana tashiga duba cinyon nashi domin su sunsan mutinne sabida Hakan bebasu tsoroba sedai gudun basusan kowanne iri bane...dakanta tashiga gyara mishi ciyon bayan tawanke shi tasss kana tashiga matsa mishi wasu gayayen itatuwa aduk inda yaraunata hadda inda harsashe yagogeshi sedai beshiga jikinshi ba kawai gugarshi yayi...bayan Taga tabarshinan akwamce kana tayiwa wannan budurwar wata alama sa,annan tabar wurin tareda barin masu gadi...itako cikin sauri tanufi Wani lungun tana fad'ar abee abee abee ahankali cikin kwantarda murya... tad'anyi tafiya medan Nisa kamun wau manyan zakuna ukku suka fito daga Wani lungun suna tinkarota..cikin farin caki tanufesu tinkamin sukaraso tana zuwa tarungumi na tsakiyarsu tareda sunbatarshi hakama duka sauran tamusu..Dama wannan Al,adartace idan tanasan ganinsu sunkwanta biyu Basu ziyarcetaba takazo tagansu kotajasu suzagaya jejin...yauko bayan tagama tarbarsu Suma suka shinshineta kamar yadda Suma Saba tareda yin gurnaninsu kana tajasu alamar zasuje Wani gun...ahakan sukabi bayanta Bata zarce ko,inadasuba se inda wannan mutumin data tsinto sunjima suna kallanshi tareda zagayenshi kamun d'aya daga cikinsu yayi Wani gurnani yanufoshi afusace alamar be yadda da zamanshi acikinsuba...cikin sauri Wani daga cikinsu yatari gabanshi Shima Yana bashi gurnanin alamar karya cutardashi... Dakyar dai sukashawokan Dan uwan Nasu ya,amince kana sukabar wurin..
Abuja