Sashe 18
Jeji Girl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya Mahmoud Dake zaune shida amaryarshi dasu momma parlor Abba domin Sam yau ba,akomai bancin d'aurin auren shiyasa sukayi kamu tinjiya ayau Babu wasu mutane sosai face Yan uwane kawai...Kiran irfaan d'inne yashigo wayarshi Hakan yasa yad'auka cikin tsokana yace autan momma yaron Ammi Kuma Dan lelen anty Maryam kana inane Hakan? Yatambaya cikin nishad'i...daga bangaren irfaan yace ya Mahmoud nashiga ukku nakashe yar mutane please help me 👏 yafad'a cikin muryar kuka domin jiyake kamar yarusa ihu. Mik'ewa ya Mahmoud yayi daga wurin batareda yacemai komaiba sabida kada iyayen Nasu sugane yabar parlor gaba d'aya Yana fad'ar bana jinkafa barana fita waje. Dakallo duk sukabishi musamman momma datad'ora Ayar tambaya akan wayar dubada yadda yanayin fuskar Mahmoud tasauya lokaci d'aya.
Shiko Yana fita yace mikake fad'ane Hakan irfaan Mika aikata? "Nima bansan ya akayi na,aikata abunda na aikataba ya Mahmoud Amma wlh Bata numfashi Kuma har ruwa nasaka mata Amma San Bata farkaba nashiga ukku,,yak'arasa zancen Yana sakin kukanda keneman sub'uce mishi...Shima ya Mahmoud cikin tashin hankali yace hubahanallah irfaan kanutsu kayimin bayani yadda zan fahimceka domin insan yadda zan temakama please. "Shiru yad'anyi Yana sauraren ya Mahmoud d'in tareda tunanin yadda zegaya mishi sex d'in ikraam yayi. Seda yaji ya Mahmoud d'in nafad'ar kainake saurare miyafarune kagayamin. "Nisawa yayi kana yabud'e Baki ahankali kamar bayaso yace "ikraam ce ya Mahmoud. "Ikraam Kuma? Miyasametato? Yatambaya ak'ule..shiko shiru yad'anyi Yana tinanin ta,inda zefara gayamishi kamun dai yayi k'arfin Halin cewa "I have raping her yafad'a Yana duk'e kanshi k'asa kamar Yana gaban ya Mahmoud d'in. "Whatt? Ya Mahmoud yafad'a dak'arfi kamun yace kanada hankali kuwa irfaan duka nawa ikraam take dazakayi raping d'inta shin bazaka iya hak'ura ba har idan gurmanta yakai kokabita ahankali karta amuncema wayagayama anazowa mace Hakan irfaan duk hak'urin dakayi abaya narashin mace ataredakai se yanzu yau kawai daga d'aura sure zaka dirarwa k'aramar yarinya haba Dan Allah....cikin mmki irfaan kesauraren zancen ya Mahmoud domin shi atinaninshi ze rufeshida fad'a ne segaya yabigeda Wani zancen daban. Kamun yasamu damar bud'e Baki yayi magana yaji ya Mahmoud d'in nafad'ar kasaka ruwa abakinka kahurza matasu acikin hancinta zata Farka domin bamutuwa tayiba sedai dogon Suma Kuma idan tafarka kazo gida yanzu kowa Kai yakejira daga anan idan Bata warwareba semuje hospital dubata idan baka raunatataba. "Okay thanks my bro Hakan kawai yace atak'aice kana Ya yanke wayar.
Bathroom d'in yakoma taredayin yadda ya Mahmoud yace..aiko segaya tafarka da kuka tana fad'ar zafi.. cikin sauri yarungumeta ajikinshi Yana fad'ar I'm so sorry please my life I'm really sorry wlh bansan ya,akayi nayimiki Hakanba narasa dawace kallazanbaki hak'uri domin nakarb'i budurcinki Bata hanyardata daceba Amma iname matuk'ar Baki hak'uri Kuma insha allah zangyara B'arnarda nayi acikin satinnan please for give me ikraam.
Itadai tinda yafara magana batace komaiba tanabinshida Ido kawai dudda tasan abunda yayi be kyautaba Amma batajin haushinshi Kuma ganitakeyi dabata yaddaba bazeyiba Hakan yasa takasa cewa komai se Ido kawai data zubamai....Ganin Hakan yasa irfaan yin Shuru dabakinshi dudda Yana kallon zata rik'ashi aran ahakan yashiga gashinta dakanshi tana kuka tana komai Amma bebartaba seda yagasatan yadda yadace kana yayi mata wanka yace tayi natsarki domin yanzu komai na ibada ikraam ta,iya daki Daki..bayan tagama yad'aukota suka fito. Mai yashafa musu shida ita kana yamaida mata Yar rigarta tareda hijabinta Shima yasaka jallabiyarshi yad'aukota suka fito. Amota ma tinani yakeyi idan suka Isa gida su momma sukaganta Hakan sukagane abunda kefaruwa to mizance musu? Wannan shine tinaninda yasa yadoka ya,Isa gidan yakasa shiga.
Suko gabaki d'aya sunan inda suke a parlor sunata biya ba,asi akan wannan al'amarin Hafees se lbrn jejin yake Basu da abubuwan Al'ajabin dakecikin dakuma yadda sukaga tana rayuwa aciki...shiko ya Mahmoud gabaki d'aya hankalinshi nakan wayarshi dakuma hanyar shigowa Sam yakasa samun nutsuwa tinani yakeyi shin tafarka ko haryanzu? Kadda dai dagaske ne irfaan yakashe Yar mutane domin wlh tayi k'ank'anta ga d'aukar namuji musamman irin irfaan d'in domin abunda yasanine tun suna Yara irfaan yafisu girman halitta toyasan koyanzuma Hakanne idan kuwa k'aramar yarinya tahad'u dashi sewani hukunci na allah....itako momma tana ankaredashi duk abunda yakeyi dudda batace mashi komaiba.
Seda yagama zab'i kadagenshi a motar kana yajiyo Yana kallanta domindai har yanzu bayi mishi maganaba yace "ikraam. "Na,am ya irfaan ta,amsa cikin sassanyar muryarta...se alokacin yad'anji dad'i aranshi kulada ba kulatarshine tayiba nisawa yayi kana yace "zaki iya tafiya yadda su Ammi bazasu Gane wani abunba Kona d'aukeki Kinga semuce zamewa kikayi kinjiciwone shiyasa bazaki iya tafiyaba idan suka tambaya. "Eh ya irfaan tafad'a atak'aice....Shima bek'ara cemata komaiba yabud'e motar yafito kana yazagayo gefen datake yabud'e motar tareda d'aukota sukanufi cikin parlor.
"Lpy kad'aukota miyasameta? momma tafad'a atsorace tana kallanshi. hakan yasa duk sukajuya suna kallansu irfaan d'in. "Kanshi yaduk'ar ak'asa domin Gani yakeyi sunrigada sunsan abunda ya,aikatane yasa suka had'u wuri d'aya haka kowada kowa ake tuhumarshi hadda iyayen Nasu Maza. Cikin inda,inda yace "Dama Dama zamewa tayi shine taji ciwo Bata iya tafiyar shiyasa na d'aukota yafad'a Amma adabirce. Hakan yasa momma kafeshida Ido kawai domin Bata yadda ba.
Ammi kuwa dasu Abba cewa suka ash'sha kuwa to hope dai dasauk'i ko? "Eh dasauk'i abei yafad'a Ganin bawani abunbane. "To Allah yabata lpy zokazauna anan cewar Abba....k'arasawa yayi da,ita tareda ajiyeta kusan Ammi akan kujerar kana ya kwantarda kanta akan cinyar Ammi yamik'arda k'afafunta waiduk Dan kar,adago jirginshi kana shi yadawo k'asa kusan Hafees yazauna. Ammi kuwa sejera mata sannu takeyi yayinda anty Maryam da momma sukebinta da kallo.
Abei yace "to irfaan ayaudai abubu dayawa sunfaru Kuma inada tabbacin bakasan ko d'aya ba ko akwai Wanda yagaya mishi acikinku? Yatambaya Yana kallansu.. "aa abei cewar Hafees domin dai shi ya Mahmoud hankalinshi nakan ikraam Sam begamsuda wannan kwanciyar ba Abu d'aya ne yayi mishi dad'i shine tafarka Kuma cikin hayyacinta.
"To shikenan badamuwa barani ingayamasa da kaina yafad'a Yana kallon irfaan d'in sa,annan yacigabada fad'ar kasandai matsalar wannan yarinyar da doctor yafad'a ko irfaan? "Eh nasani abei yafad'a kanshi ak'asa. Abei yace Masha allah to tinda yafad'i wannan matsalar muke tunanin yadda zamu b'ullowa lamarin domin abune Wanda Doline ad'auki mataki akanshi sedai idan ba yadda za,ayi mukuwa munada yadda zamuyi Kuma munlura sosai da shakuwarda ke tsakaninta da Hafees Hakan yasa muka yanke hukuncin d'aura auren ikraam da Hafees kaiko da zeelha sabida asamu mafita acikin wannan lamari... aitinkamun abei yakai k'arshe IRFAAN yad'ago agigice cikin tashin hankali dayayiwa zuciyarshi gangar jikinshi dakuma fuskarshi dirar mikiya wace whattttt? Daba,in k'arfi muryarshi na bayyanarda asalin tashin hankalinda yashiga lokaci d'aya...ita kanta ikraam azabure tamik'e zaune tana zare Ido kamar wadda tayiwa sarki k'arya atake suka cikoda k'wallah.. Shikuma irfaan mik'ewa yayi da rarrafe ya,Isa gun abei yarik'o k'afafunshi tareda kifa kanshi ak'afafun Yama kasacewa komai babban tashin hankalinshi abunda yafaru ayanzu tsakaninshida ikraam d'in kenanda auren Hafees akanta Kuma yasadu da ita mihakan kenufi anrabashi da itakenan na har abada kome? Sukuwa gabaki d'aya bakida hanci suka saki suna kallansu dagashi har ikraam d'in data mik'e tana Shirin rushewada kuka.
IRFAAN kuwa Dakyar ya,iya bud'e bakinshi cikin harhad'a magana yace kamun Rai abei👏 Dan girman allah dazatinsa karkumin Hakan wlh inasan ikraam Kuma itace rayuwata Dan Allah karkurabanida ita narok'eku. Yak'arasa zancen kamar zesaka kuka Amma kukan yak'i zuwa. "Kamarya kana Santa. Cewar Abba kamun yacigabada fad'ar kanasanta shine bakafad'aba Kuma kasan tana d'aukeda wannan matsalar wadda Doline tayi aure? Tinda kayi nauyin Baki yanzu kam Doline kad'auki hak'uri domin bazamu kwanceshiba Kuma ai bawani aka auramataba Hafees ne biyuninka nakuwa San zaka iya sadaukar Masada ita. "Seyanzu kukan yazo mishi cikin kuka yace Abba ba maceba ko rayuwata zan iya sadaukar wa Hafees balle mace Amma bazanso nakasance mutin nafarko Wanda yafara rusa masa rayuwaba da Babu komai tsakaninada ikraam bamazan fad'a muku abunda kerainaba bayan naji tazama matar Dan uwana Amma ayanzu banada zab'ine domin tabbas ikraam koda ban auretaba Amma sabida lalurarta tamkar m..cikin sauri Hafees yafad'a jikinshi batareda yabari yafad'i abunda yakesan fad'aba yace don't sey it please my bro ikraam matarkace wlh batawaba dakai aka d'aura mata aure badaniba su Abba kawai suna tsokanarkane sabida Hakan karufe sirrinku please kaji Dan uwana. Yak'asa zancen Shima cikin kukan Ganin IRFAAN yashiga tashin hankali lokaci d'aya.
Wani irin nannauyar ajiyar zuciya yasauke Yana k'ank'ame Hafees ajikinshi...shiko abei da Abba dariya suka Saka kana Abba yace kaga abunda nake gayama ko mukhtar. Kamun abei yayi magana Ammi tace zance na gaskiya Baku kyautawa yaronaba sabida Wani dalilinku nadaban kutadawa yara hankali ita kanta wadda kuke abun akanta kiduba Kuga Ammi tafad'a tana nuna musu ikraam daketa famar rusar kuka. Tofa 🤔 iKon allah kiyafemu my angel kinji cewar Abba...itako anty Maryam dariya kawai tayi yayinda momma kuwa keduniyar tinanin mi irfaan kesan fad'a Hafees yahanashi badai tare yakeda yarinyar ba. Shine tambayar dayaketa yiwa kanta.
Nandai bayan komai yalafane abei yabawa IRFAAN lbrn komai Gameda iyayen ikraam kana yak'ara dacewa Ashe k'anwaku kukaceta bakusaniba wannan duk hukuncine na uban giji...aibaki irfaan yasaki Yana kallan abei domin Yama kasa gasgata abunda yakeji. Hakan yasa aka nuna mishi picture d'in mahaifinta wato Alhaji Abbas dakuma tatun zanen gidansu irin Wanda kega ikraam. Aiyana dubawa yadafe Kai Yana fad'ar tabbas wannan gaskiya ne ko shakka Babu itace Yar anty Maryam.. itako ikraam tinda akafara zancen takebinsu da kallo domin itasam batasan Wani abun Gameda iyayentaba Abu d'aya tasani itad'in Yar jejice renon namun dawa. Abba ne yace taso y'ata Ganin tayi shiru kawai tanabinsuda Ido... mik'ewa tayi tsake Dakyar cikin dabara Amma tanayin tsayeda kafafuwanta seda tacije Baki tareda sakin Yar k'ara kad'an wadda duk tamayarda hankalinsu kanta...!
Autar alheri ✍️
*JEJI GIRL*
___✅___&&&&&&&&&&&&&
Paid
Page 53 & 54
"Cikin sauri Ammi Dake kusanta tarik'eta tana fad'ar subahanallah ciwonne? Itako momma da anty Maryam Sam sunfara kokwanto akan wannan ciwon. Dukkansu bawanda yaga tashim IRFAAN Ganinshi kawai sukayi gabansu Yana fad'ar barana kaita Ammi inbazata iya tafiyarba bejira cewar Ammi ba yasab'ata kamar y'ar baby yakaita kusan Abba ya,jiye.. dukkansu dariya sukayi kana sikayimata sannu.