← Book details Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 29

Sashe 6

Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka Abbie yay ta tsinemun da kwashemun albarka, yana cewa bani da hujja amman nakirasu.

Haka suka tafi bani da hujjar gaya musu, saida Abbie da hjy Hindatu suka futa sanan Ikilima tazo dai² face d'ina tace kad'an daga ma'kircin Ikilima ingaya maka..

Bani kamaraba, daga yau wannan yazama izina agareka kada ka'kara gaggawar kai hannun ka jikina koda wasa.....

Indai karuwancine yanzu aka fara ingaya maka, murmurshin mugunta tasaki tana bin bayansu da d'ingishin 'karya...

Kasan abunda ya'konamun rai shine 'kazafin zinar da akamun, koda wasa banasan zina banasan mai aikata ta, banasan inji koda an ambaci sunan ta....

Amman jiya andangan tata dani, narasa meyasa tamun wannan sharrin, dawannan sharrin dataimun dama tasani marin tarama dayafiyemun komai farin ciki....

Takaicine da tashin hankali yasakani narasa abunyi, hakan yasa ko wankan banyiba namayar da kayana, nad'auko mota ta wadda takeda giya acikinta nafara dubawa dan nasha naga babu nan nakoma cikin gida nad'auko, whisky, Heiniken, Guilder, Chelsea nad'auko daga fridge nasaka acikin motar nabar gidan amatu'kar fusace bayan nagama shan whisky da Heiniken , sannan nabar gidan, ina tunanin hakan ne yasa nafara buguwa....

Gaskiya lokacin dana bigeta nad'an fara futa hayyacina amman sai naga abun kamar mafarki nakeyi wlh..

Dafashi Tahir yay yacee kayi hkr Amman gaskiya wannan Matar bata kyautawa rayuwarta ba, dan bakai take cutaba kanta take cuta sbd, akwai ranar nadama tana nan zuwar mata, amman komai yay farko yanada 'karshe Fawass daka sani bakasha komai ba danne zuciyarka kayi...

"Bari muga ko komawa zamuyi wajen Malam dan mu amso maka rubutun ka dan idan ba hakaba za'a koma gidan jiya.....
"To bari mugani
✴✴✴

...... Kwalla mata kira yafarayi, MAIMUNA......!!! MAIMUNA...!! MAIMUNA......!!! Kina inane.....!!!!!
Iskancin banza da wofi kawaiiii, banda wula'kanci da rainin hankali harni zaki yaudara...

Kina inane........!!!!!
Amasife yake kiranta dakuma 'karajiii, sosai babu alamar annuri akan fuskarsa yasha mur sosai...
Cikin hanzari Mom maimuna take sakkowa daga upstairs tana fad'in Alhaji lpy kuwa, menene yafaru....

Ban saniba, yarinyar tawa guda d'aya takk kikesan salwantar mun da rayuwarta, dan tsabar rainin hankali ince miki ina Imhal jiya saikuce tayi bacci, yau natambayeku tana ina kince ta tafi makaranta.....
Naje makarantar batanan, kunasan kumai dani 'karamun yaro, kusa duniya tafara zargina, tana ganin nakasa bawa yarinyata tarbiya, kuma bana kula da ita, tunda bansan naje makaranta ba ko kuma bataje ba...

Ina yarinyata take...???
Gidan ubanwa kuka kaimun ita...???
Ina kika aiketa...??

Tsuru Mom maimuna tai tarasa abunyi dan tunda take bata ta6a ganin Alhaji Mansur awannan yanayinba kuma koda wasa bai ta6a mata wannan masifarba koda kuwa metai masa....

Tabbass shirina ya'kare kenan tunda har Alhanji yasamu bakin yimun wannan masifar....
Yakamata nakoma wajen, TUMKUM MAI KAMAR YANKAN WU'KA..
Dan idan ba hakaba akwai matsala...

Wata tsawar taji ya doka mata yana cewa "Ba magana nake miki ba bazaki ban amsaba ne eyeeeee....
"Ko sokike inkaiki police ne....

Marai raice fuska tai tayi kalar tausayi tace "Haba Alhaji aiba takai gaha kaba, kasan Imhal idanta yabud'e yanzu, bin maza.....

Ai bata 'karasaba taji yad'auketa dawani wawan mari har guda uku....
Saida taga wani duhuii, taji dummmm acikin kunnuwanta, da idanta...
Nunata yay da yatsa idanunsa sun cika da masifa yace "yarinyar tawace take bin maza.....
Kece kika bata wannan tarbiyar amman ko, abayama dana yadda sbd yadda dakene yasa hakan, daga baya bayi nadama...

Wlh ina gaya miki akan Imhal zan iya kawo 'karshen............✍🏻✍🏻✍🏻

*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩

*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*

```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_

🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍

_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_

*Episode* 1⃣5⃣⏩1⃣6⃣

___________Wlh ina gaya miki akan Imhal zan iya rabuwa dake wlh, mara amfani kawai....

Tasowa tai dasauri tace dan Allah kayi hkr Alhaji, wlh nina aiketa jiya tasiyomun fruit's a "yan lemo, amman shiru har yanzu bata dawoba...
Nima wlh ina cikin damuwa da tashin hankali narashinta....
Dan bansan ina tashigaba...
Tashi kije nasakeki saki d'aya idan kin gano mun inda take saiki dawo......

Wani dummmm daji azuciyarta tace "Dan Allah Alhaji karmuyi haka dakai, haba alhaji muna da "ya "ya tsakanin mu akwai Nafisa,khalil, Aisha gakuma "yar da kake ri'ko Kausar karufamun asiri kamar yadda Allah yarufa maka kada kamun haka...

Da ai 'karya kikaso kiyi mata ki mata ''kazafin dakika sabayi, Allah yamatsi bakinki kin fad'i gaskiya kije idan kin dawo da ita kwadawo tare...

In sha Allah za'aga Imhall..
Katai maka mun Alhaji
Ko kallonta baiba saidai yajuya yayi part d'in sa..

Kiran Nafisa yafarayi..
Maman daddy kina inane....
'Dakinta yashiga yatura yahangota akwance tana 'kudundune da blanket tanata rawar sanyi....

Cikin sauri yashiga yajanye blanket d'in
Maman daddy ya akai ne...
Daddy ina Aunty Imhal take nayi mafarki anbigeta da mota....

Jikinta yaji zafiii
Kuka ta'kara sakawa tana cewa daddy kanemomin Aunty na...

Yarinyace wadda bata wuce shekara 9 ba amman tana san 'yar uwarta...

Kuka ta'kara saka masa, idanuntane suka fara kakkafewa, take tasuma, d'aukarta yay yafuto da ita dan zuwa hospital.......

✴✴✴✴

___Hjy Hindatu kuwa suna shiga part d'in su itada Ikilima suka saka dariya, Hjy tace dan ubanki meyasa kika kawomishi 'kato har part d'in sa...

Mom gani nai kud'in Hotel d'in ya isa nai wani fanin dashi..
Alert ne yashigo wayar ta na 1 million dubawa tai taga gayen natane yaturo mata.
Text tagani yashigo wayar bayan na alert d'in..
'Daukatai taduba.
Baby gakud'in nan gobe ina zamu had'u..
Wani ihuuu tasaki tana tashi ta taka rawa, kallon mom Hindatu tai tace " Mom yaturomun kud'in, yace Gobe ina zamu had'u...

Itama Ihun tasaka tana rungume ta tace kice kuhad'u a gidan sha'katawata ga key d'in gidan...

Yanzu dana bari Doctor yafad'a Abbie abunda yafaru damun shiga uku..
Me doctor yace.
Cewa yay "wannan ba shine nafarkoba, kuma kinsha zubda ciki, a Hospital d'in su, shima yazubar miki sau 3, kuma yanzu haka shine yad'auraki akan wasu magunguna daza kinasha na hana haihuwa, sannan kuma yace yad'auki test din komai da komai za'a gane wanene yake 6ata miki rayuwa, sannan zai had'a mu dawani babban Lauya...

Kuma wannan maganar da kika fad'a karyace...
Kinsan mom ina ganinsa gabana yafad'i dakewa kawai nai dan ina tunanin bazai tonamun asiriba dan shima muna shan minti dashi, yacemun in zama dadironsa shi kad'ai ne nace a'a shine fa yaso tonamun asiri...
Allah yasonima dake kukai zancen bada wani ba....

Ai inajin yafad'i hakan nai saurin dakatar dashi nace wannan yazama sirri tsakanin mu, nayi masa transfer wasu kud'i sannan nataho...

Shine nace wa Abbie cewa yay anesantaku, inba hakaba zai 'kara lalata miki rayuwa...

Yan zuma naga kwana biyu bayasan giyar sosai zan kira TUMKUM AIKI KAMAR YANKAN WU'KA dan asan nayiii...

Wayar ta tad'auko bugu biyu aka d'auka, Mai babban d'aki, shaid'an d'an shaid'an jikan shaid'an...

Hhhhhh........ hhhhh...... hhhhh...... hhhhh..... Mekike bu'kata.....
Aikin nan dai nakeso a'karamun wanda yafi nabaya zafi....

Karki damu nidai inji dumus....
Zan turo maka dazarar naga aiki yatafi dai²....

Yau zanyi shi gobe za'a wayi gari dashi....
Ina gaya miki. Wannan saiyafi wan can dan babban shiri zanyi...

Angama da rana zakaji alert
Kaidai kawai kayi aiki...
Kashe wayar tai tana shegen duniya taka ta'kare......

Wayar tace tafara neman tai mako dubawa tai taga hjy Maimuna ce take kiranta..
Cikin murmurshin jin dad'i tad'auki kiran tana fad'in....

✴✴✴✴

___Awajen su Fawass kuwa Tahir yana gama aikinsa yadawo cikin part d'in su dan yasamu Dr Faruq yanata dubasu dan haka aikin babu yawa shiyasa baifi 1h ba suka kammala yadawo part d'in ..

Lokacin kuwa anfara kiran sallah dan haka suka wuce zuwa masallaci tare, koda suka dawo danyin lunch 🍽 ma suntarar da Fawass yana shirya abuncin dariya sukayi, Faruq yace dad'ina dakai wlh baka wasa da cikin ka..
"HmmmBazaku ganeba ai...
Tahir yace "Kasan ma Menene yakeban takaici, dashi yayta rawar jiki idan yaga abunci, amman ko 1 🍽 plate bazai iya cinyewaba..
"Ina ruwanka, aidai inaci kooo...
"Hmm, jan kujera sukai suka zauna, kallonsu yay yace "kuma wlh kowa yay serving kansa, nima daga yau nabar zubawa kowa wlh...

"Dariya suka saka sukace kamar zai iya,kai madai kagani...
"Hakadai suna wasa da dariya suka kammala cin abuncin, suka Kama wata hirar kuma...

Tahir ne ya kallesa yace kaje wajen su Nasma kuwa...
"Ummm, naje..
Lokacin danajema, Imhal tana kwance tana bacci, itama Nasma tayi baccin..
Ganin hakan ne yasaka na koma danna barsu suhuta suma..

"Okay"
Wayar sace tai ringing dubawa yay yaga daddy mans ne dan haka yad'auka tare dayin sallama...

Amsawa yay yace kana gidane ko hospital.. ✍🏻✍🏻✍🏻

*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩

*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*

```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_
Chapter 6 · 0% Book details