← Book details Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 29

Sashe 19

Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ahankali tafara sakin sautin kukan nata yadda zaiji, kallonta yay yace "come here...
Gaban tane yafad'i rasss dan yadda yay maganar zakasan babu wasa acikinta...
Tasowa tai jikinta yana shaking saboda tsoro,
Matsowa tai inda take cikin sanyin jiki tatsaya daga gefe kad'an, tace "Gani...!
Wani kukan yana sake sakko mata...
Fuzgota yay babu zato bare tsammani tajita akan cinyarsa inda tasamu ba 'kunci shiga cikin beautiful chest d'in sa, acikin zuciyarsa yace "yah Allah, this girl wont to kill me wooooo..... "
Ahankali yajuyo da ita tana passing face d'in sa ta yadda zasu iya jin breath junansu sosai, saka hannunsa yay yatallafo face d'in ta yace " what are you crying for....? "
Shirutai tana sadda kanta 'kasa wasa tafarayi da long fingers d'in ta tana wanda gaba d'aya tears d'inta yafara ji'kasu.
'Dago kanta yay, tai saurin runtse idanta tana saka hannunta tana rufe face d'in ta..
Cikin sanyin muryarsa data fara canja kala yace mata" remove your hand...
Cirewa tai amman har lokacin idanta bai daina sakko da kwallah ba, ahankali yace "stop it..! "
Tare da d'aura hannunsa akan tattausan lips d'inta, cikin sauri yay saurin d'aukewa saboda taushinsa yawuce tuna ninsa...
"Shiiii" yace mata bayan yacire hannun sa daga kan lips d'in.
Mai makon tai shirun saima 'karawa kukanta volume datai tana son yagaji yace ta sauka, jin muryar sa tai yana cewa "idan bakiyimun shiruba zanyi punishment d'in ki.! ", cikin rashin damuwa tacigaba da kukanta.
Unexpected taji yasauke lips d'in sa masu sanyi da laushi akan nata yana kissing d'inta cikin kwarewa. , zare idonta tai sbd tsoro da kuma furgicin abunda takeji...
Acikin sanyin jiki yakai hannunsan yana mata zobe da da hannunsa akan hip's d'in ta, mannata ya'karayi da chest d'inta dan yadda yaji tanasan kwacewa daga jikinsa, shikuma awannan halin dayake ciki bazai iya sakin bata harsai yaji d'an normal koba tawa...
Hawayentane suka 'kara 'karfi dan yakasa kwace kanta samm, koda kwakwkwaran motsi takasayi sbd yadda ya manneta da jikinsa...
Jikinta taji yafara saki saboda yadda yake aika mata da hot and deep kisses masu ratsa zuciya...
Hannunsa yamayar kan cikakkun tsayayyun boob's d'inta da suke acikin riga yafara matsa mata kan nipple's d'in ta,wani irin ba'kon lamari taji ajikinta.
Cikin sauri tafara girgiza masa kanta tanasan kwace bakinta amman babu hali, so take taro'kesa akan yayi hkr amman sam yaki bata dama ko sau d'aya...
Tayi dana sanin taurin kan datai masa data sani tayi shiru bata cigaba da kukanba tayi tunanin idan tadamesa da kukan zaice ta tashine ashe shi akwai abunda ya'kudurce...

saida yay mai isarsa sannan yasaki bakin nata yana kallon nipple's d'in ta da suka 'kara mi'kewa saboda yadda yake murzasu.
Kuka tasaki mai sauti tasan tashi, ri'kota ya'karayi, luluh eyes d'in sa yasauke mata wanda suka fara canja kala saboda fitina yace mata " do you need another punishment again..... "
Cikin sauri tad'ago kanta tana girgizasa da sauri alamar a'a face d'in ta cike da hawaye...
"Oyahh quite..! "
Shiru tai harda saka hannunta akan lips d'in tana rufesu..
Wani sihirtaccen numfashi yasauke dan sam bayasan kukanta, hannunsa yakai kan bed side drawer yana ciro tissue ahankali yafara gige mata tears d'in ta., saida yagama gogewa tasss sannan yad'agata tsak ya'ajiye akan bed d'in har Lokacin kuma bai tashiba juyowa yay yana kallonta suna passing d'in juna yace." Ki 'karasa break fast d'in ki kishirya zamuje shopping daga can zan kaiki gida, sbd daddy man's yace amayar dake gida da wuri...
Kallonsa tai tace "took..! " cikin muryar ta data fara dashewa... Tashi yay yanufi bakin door yad'aura hannunsa akan handle d'in zai murd'a sai yaga ko tashi batai ba.
Juyowa yay yace mata " I will be right back, in next 20m , Make sure you are ready...!
Yana gama fad'a yafuta ko waiwaye bai 'karayiba..
Cikin sanyin jiki ta tashi taje tad'an 'kara shan pepper soup d'in sannan ta had'a kayan ta futo dasu palourn, Lokacin data futo babu kowa an gyara wajen dan haka tai hanyar kitchen ta ajiye try d'in akan wani madai-daicin table tafuto dasauri karya ganta..
Cikin sauri tashiga bedroom din, tana shiga tayi hanyar bathroom, watsa ruwa ta'karayi sanan tafuto tafara shiri cikin sauri, tana duba time dan karya 'kara mata wata muguntar, sauri² takammala komai, tasaka wata doguwar rigar mai kyau purple ce da kwalliyar pink tasha stone sosai tun daga sama har 'kasa...
Sosai ta amshi jikinta mayafinta tad'auko tasaka tana cikin fesa turare taji ana nock abakin door d'in danta kullene karya 'kara shigo mata bata saniba...

Wani babban mayafi tajanyo pink tasaka taje tana bud'e 'kofar, Nasma tagani itada Nafisat, sun shigo, rungumeta Nafisat tai tace "Aunty baki futoba inata jiranki har mukai break fast mukai wanka baki futo ba..
Murmushi tai tana shafa kan Nafisat tace mata "nima nayi anan ai...
"Aunty yanaga idanki da lips d'in ki yayi jaaaa sosai....
"Ummm... Amm budewa nai abakin shine nai kuka dan akwai zafi sosai...
"Ohhhh sorry my Aunt...!
Nasma ce tai murmushi tace kifad'i gaskiya dai, tana had'a musu sauran kayansu..., Yawwa yeah Fawasss yace zakuje shopping, nima kuma zamuje muda yeah Tahir, amman kuma sun shiga operation dan haka zamu tafi da driver yanzu, ku kuma zaku tafi tare....
Zan biya tawajen da muka bada d'inkin Hijab d'inki nida yeah fawas inji angama, idan angama zan amsa idan kuma bai gama ba saidai ku kubiya ku am so, kifad'a masa, ko kuma bari zanyi wa mai d'inkin bayani da yeah Fawas d'in...
" Okay, amman meyasa bazamu tare ba, ni banasan tafiya nikad'ai..!!
A'a kajimun mutum ke kad'ai zaki, abunda da yeah zaku tafi, nikinga tafiyar muma karki jamun wani had'e ran...

Kama hannun Nafisat tai suka futa, tana jan d'an madai-daicin Box d'in nasu nakaya, suna futa ta zauna tana tunanin yanzu idan yamun wani abunfa yazanyi kuma a idan mutane...
Tana cikin wannan tunane tunanen tana taji yace "what are you thinking about...?
Saurin d'agowa tai tace" Nothing" d'an ta6e lips d'in sa na 'kasa yay yana d'age kafad'arsa yace "mujee...! "
Tashi tai tana gyara zaman mayafin jikinta, tafara takowa, wasu mugayen kallo yawatsa mata wanda suke d'auke da tuhuma sosai acikinsu kala²....

Sadda kanta 'kasa tai tana tunanin meta aikata masa kuma..

Cikin wata irin murya dabata ta6a sanin yanada itaba taji yace "whare is your hijabb...
Ahankali cikin tsoro tace "Su Nasma sun tafi dasu yanzu..

"Oyaah go back.... "
Komawa tai tazauna shikuma yafuto yana danna wayar sa.., number Baba driver yay dialing kira yay yana karawa akunnensa.
Ringing biyu tai yad'auka, yana cewa "Barka da rana ranka ya dad'e...
"Yawwa baba kuna inane ko kunyi nisa, "a'a gamudai zamu futa yanzu, "okay bawa Nasma wayar please, "to ranka ya dad'e... Mi'kawa Nasma wayar yay yace "Yalla6ai zaiyi miki magana "okay, amsa tai tana sallama, aciki ciki ya amsa shima dan yazama dolene amsawa dabazai amsaba, yace "ki kawo mata hijab pink color...., abunda yace kenan ya yanke kiran..., ko amsarta bai jiraba.
Mi'kawa baba Hamisu wayar tai tana cewa "baba bari inkai musu hijab, "to babu damuwa hajiya..
Reverse yay yana komawa cikin hospital d'in parking yagyara sannan ta futo tad'auki hijab d'in pink d'in dayace tarufe both d'in sannan tayi hanyar komawa cikin part d'in su..

Sosai take sauri dukda basu da nisa, amman batasan taje tayi wani laifin kuma...

Aranta take mitar cewa "wlh rayuwarku da kallo dan Imhal batasan hijab samm kai kuma Allah yazuba maka kishi kamar masifa, zanga yadda zakuyi wannan rayuwar., tana isa ta tarar dashi abakin door d'in yana aikin operating wayarsa, matsawa tai kusan shi tace "gashi....! "

Kallonta yay yana banka mata harara, juyawa tai tashiga cikin part d'in tana kwallah mata kira...

Jitai bata amsaba dan haka tatura 'kofar tana fad'ik "kina inane wai Imhal...? "
Jitai kamar shashshe'kar kuka, cikin sauri ta'karasa tace lpy dan taganta abakin bed d'in tana share hawayenta., kama hannunta Nasma tai tace "lpy me bro... d'in yayi miki ne..? ", cikin kuka tace wai bazan saka mayafin rigar ba saidai in saka Hijab nikuma banasan sa sbd akwai zafi yau rana akeyi...., "hmmm Allah yakyauta ke komai na kukane daga wannan ma harkin fara kuka, ta6 kuna da aiki wlh agabanku, kemadai inba neman futuna ba yaya zaki kama sakawa wannan rigar mayafi, kinsan koni bro.... bazai bari insakaba, balle kuma ke...., kitashi kisaka hijab d'in ki kishare hawayenki idan kuma baso kikeba yazo ya isheki kina kukaba kuma ki'kara wani laifin, tashi tai tana cire mayafin tabata tasaka hijab d'in tana tutturo baki...

Dariya Nasma tai tace " Allah yakyauta muku nidai kinga tafiyata.., juyawa tai tana futa da mayafin ahannunta, bayan ta linkisa.., tana futa ta tarar dashi yana shirin shigowa palourn saurin kaucewa tai yashiga sannan itama tafuto..

Yana shiga ya isheta tana goge tears d'in ta da tissue, kallonta yay yace " again...
Sunkuyar da kanta 'kasa tai tana sakin wasu hawayen dan tasan tunda yagani shikenan tashiga uku kuma..

Matsowa yay kusa da ita tafara jaaa baya yana binta tanaja baya.., haka harta kai jikin wall matseta yay sosai ajikin wall din yace "bakya gajiya da kuka ko...?
Girgiza kanta tai alamar aa...
Baki da Baki...
" Noo" tace batare data kallesaba..
Saima wasu hawayen dasuka sake sakko mata, tana cewa "please sorry yeah, I will not do it again , I suite wlh...
Kukan ne yaci 'karfinta batai auneba taji ya had'a bakinsu waje d'aya yafara kissing d'inta, hawayentane suka cigaba da ambaliya sosai Amman bai kyale taba, yakai kusan 10m sanann yasaki bakinta kallonta yay yace
" idan har bazaki gaji da zubar mun da hawayenaba kinamun asarar suba nima bazan gaji dayi miki hukunciba....
Kukan ta'kara fashewa dashi tace "your tears, kuma...?
"Yessss ko kina kokontone...
Shiru tai jin abunda yace...
Amman kuma still tana 'kasa sakko da hawayen nata..
Awajen kunneta yarad'a mata cewa "Baki gajiba kenann....
Girgiza masa kanta tai tace "No.. "Dasauri dan ta tuna yace bayasan ajijjiga masa kai...

Matsota ya'karayi yasaka hannunsa yad'ago ha6arta yace, "bazaki daina bako...?
Hannunta tai 'ko'karin kaiwa ta rufe bakinta Amman inaaaa yarigada yakai lips dinsa kan nata yafara sakar mata wasu kisses din...
Chapter 19 · 0% Book details