← Book details Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 29

Sashe 21

Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Kayansa aka fara counting ana gamawa yaciro ATM yami'ka musu suka ciri kud'insu, had'a masa kayan aka farayi security d'insa da kuma sauran ma'aikatansu suna kwasar kayan suna sakawa a mota....
Koda aka kammala dai-dai time d'in kuma guy d'in yadawo wajen, can gefe yatsaya dan bayasan ya'kara koda had'a hanyane da fawasss dan yabar masa babban tabo wanda bazai manta dashi ba..
Matsawa yay dai-dai inda yake yace masa "this is last warning " sanan yagyara zaman goggles face d'insa yafuto...

Mamakine yakama mutanen da suke wajen sosai akan meyasa hakan tafaru, dansu basuga abunda yay masa ba...
Shikuwa Fawasss tun daga Lokacin da guy d'in yazo wajen yaga yanayiwa Imhal magana ransa yafara tafar fasa, ganin tabar wajen yasakasa jin sanyi aransa, amman dayaga ya'kara binta sai yaji kamar anzuba masa wuta dan haka ko abunda zai d'auko bai d'aukoba yazo, anan yaji yana fad'in zai aureta..., aikuwa ya 'kaddamar masa...

Abunda yasaka ma yatsaya d'aukar kayan dan na Imhal d'inne amman danasane wlh bazai d'aukaba anfasa sopping din kenan...

Wasune suka kalli guy d'in nan sukace meya had'aka dashi kodai kasan sane..
Girgiza kai yayi yana jimamin abunda yafaru, basket d'insa dayaga anhad'a masa kaya aciki yad'auka yami'ka payment yayi akai masa parking d'insu a babbar leda ya amsa amman sam yakasa futa...

Duk yawan tambayar sa da akeyi yakasa amsa ko guda d'aya dan wannan fad'an yafi karfinsa...
Toma yace musu me..?
Saboda yace yanasan matarsa yadakesa ko kuma me....,?
Amman abarsa ahakan kowa baisan abunda yafaruba...
Yana tsaye dan yaga gaba d'aya ko ina security d'insa ne suna tsai tsaye ko motsawa basuyiba....

>>>
Shikuwa Fawasss yana futa bayan sun gama loda masa kayansa a both yabud'e motar yashiga, ganinta yay awajen zamansa tanata kuka...
"Ohhhh My God " shine abunda yafurta, kenan tun d'azu kuka takeyi...
Saka hannunsa yay yad'aukota cikin zafin nama sannan yashiga yad'aurata akan cinyarsa, rufe motar yay yana gyara mata zama akan cinyarsa, kallonta yay yace kuka again ke komai na kukane, baki da aiki sai kuka²....

Banza tai masa tana cigaba da kukanta, ahankali yasakko wajen kunnenta yace mata "wani punishment d'in kikeso koooo"
Dukda taji tsoron furucinsa amman saita dake ta maze tai kamar bata jiba tai banza dashi taci gaba da kukanta dan tasan kanta ahad'e yake da cinyarta gani take bazai iyayi mata komai ba.
Tada motar yay batare daya sauketaba daga kan cinyarsa yay reverse yafuto daga cikin compound d'in dan yaga security d'insa sun hana shiga ko futa awajen sammm.
Yana barin wajen yasauke glass yasaka hannunsa tawaje yay musu alamar sudaina binsa, dayake suna biye dashi abayansa sai suka gane, dan haka suka fara daina binsa akusa - akusa, taka mota yay yanasan yabar cikin jama'a dan wannan kukan nata yana ganin sai yayi maganinta, sosai sannan zata dainashi...

Direct sabon gidan daya gina nasha'katawarsa yanufa yana zuwa yay horn aka bud'e masa shiga yay yayi garden da ita yana shiga ya tsaya awajen wata babbar bishiyar mango, yayi parking awajen...
Mamaki tai jin yatsaya dan tasan bai isa ace sunjeba dataji yayi horn tunaninta ko akan hanyane yayiwa wani.
Amman saitai shirunta tacigaba da kukanta kamar yadda takeyi, bata fasaba.

Cikin dabara yace "aubaki gaji da kallon saurayin naki bane,mukoma ko...? "
Cikin sauri ta d'ago kanta tana zuba masa sexy eyes d'inta da sukai jaaaaa, kallon tuhuma tafara aika masa, aikuwa shidama haka yakeso tana d'ago kanta da kanta yay mata hukuncin daya dace da ita basai ta basa wahala ba.....

Bakinsa ya had'e danata yafara aika mata da kissed, masu zafi, hannunsa yakai cikin rigarta yana neman hanyar dazai cusa su aciki, kujerar taga yadanna wani guri tayi baya cikin sauri yajuyata takoma 'kasansa yafara 'ko'karin cire mata hijab kuma har Lokacin bakinsu yana manne da juna....

Duk yadda zata kwaci kanta tayi amman kuma sam takasa kwatar kanta daga hannunsa, ha'kura tai tasaduda, amman idanta banda ambaliyar ruwa babu abunda yakeyi....

Hijab d'in yacire , yana cire bakinsa tace "please bro...., bai bari ta 'karasaba ya'kara had'a bakinsu waje d'aya...
Chapter 21 · 0% Book details