← Book details Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 29

Sashe 27

Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

To hakan za'ai dannima bansan iyayensa susan gaskiya suce afasa bikin nan dan nasan bazataimun kyau ba...
Dan harkar siyasata nasan tagama lalacewa idan akasan haka...
To muje kayi wanka kaci abunci alhaji...
Tashi daddy man's yay sukai up stairs shida ita...
Suna shiga yafara rage kayan jikinsa tana tayasa, sukai wanka atare suka futo, saida suka gama d'iban albarka sannan suka sake wanka suka futo...
A palourn sa sukaci abunci sannan suka sakko 'kasa suka fara kallon TV, sababbin masu aikin da Fawass yakawo dan kar asaka Imhal aiki su Hjy Maimuna ta bankawa kira sukazo suka, suna isowa ko zama bata bari sunyi ba tasaka suka kwashe kayan abuncin sannan suka gyara wajen....
Azaune take akan kujera amman kuma hannunta yana jikin Daddy man's sai faman shafasa take kamar Mayya...

>>>>>>>
Awajen su Fawasss kuwa saida sukai kwana 3 a Hospital sannan suka fara gane komai suka dawo hayyacinsu...
Dan sun daku sosai awajen su, Shikuwa Fawasss wannan kalmar da Abbie ya fad'a masa ta yayiwa Imhal ciki ita tasakasa yasuma, dan haka ya dad'e bai farfad'oba..
Dan koda yadawo hayyacinsa saida yasha kuka, dan Tahir ma yataresa amman datuni yasha giya yayi mankass...
Itama Imhal tana samun sau'ki tarin'ka kuka, da 'kar Mama Asabe tasamu tai shiru...
Saida suka 'kara kwana 2 sannan aka sallamesu, ataxi suka koma gida dan ''kememe Imhal ta'ki yadda Fawasss ko Tahir wani yamaidasu gida, Saidai binsu da Fawasss yay abaya....
Lokacin dasuka shiga sunsha mamaki dan motoci suka ishe sunfi 10 anyi parking d'insu sunyi kyau sosai, kana ganinsu kasan bana 'kananan mutane bane, dan 2022 Chrysler 300 ne
Mamakine akwance kan fuskarta, tace mamah lpy kuwa, ita kuwa Mama Asabe tasan komai dan lokacin dataje d'auko kayan Abuncin Imhal, taji kausar tana gayawa 'kawayenta cewa, za'ai bikin ta da Fawasss, Imhal kuma daddy man's yabawa d'an minister kud'i ita....
Lokacin dataji wannan batu ba 'karamun tashi hankalinta yay ba.
Koda taje tasamu daddy man's akan yayi ha'kuri akan wannan auren yajanye, sannan yahad'a Imhal da Fawas aure, sai yace bazai had'aba, yaron daya yi mata ciki babu kunya...
shi kuma wannan yace yana santa ahaka duk da tanada cikin yace zai rufamun asiri bazai gayawa kowaba wannan sirrin dan haka yau babu abunda zai hanani amsar kud'in aurenta...
Shine abunda daddy man's yagaya mata dan lokacin data zo taji kausar na maganar nan ranar iyayen yaron ne sukazo kawo kud'i, dan haka ta fawwalawa Allah komai taja bakinta tai shiru.....

Imhal ce ta'kara cewa, "Mama Asabe magana nake kinyi shiru..! ".
"Mukwashe kayan muje ciki mayi magana...! "
"To Imhal tace tana jin jikinta babu kwari, sannan gabanta sai fad'uwa yakeyi.

Haka suka kwashe komai, Fawasss ne yabiya mai taxi d'in sanan yatayasu kwashe sauran kayan...
Zama yay a palourn dan babu gyara acikinsa yafara tayasu gyarawa, duk inda Imhal takai ga tambaya sai Mama Asabe tace tabari idan tagama aiki zata gaya mata...
Daga ''karshe data gaji cewa tai da ita, "Nima ban san menene yake faruwaba, saidai kitambayi daddy man's idan yafuto....
"To.... " Imhal tace daga haka bata 'kara magana ba....
Ahankali itama tafarayin wasu 'yan ayyukan dazata iya, Nasma ma tana tayasu aikin itadasu Nafisat da Khalil....
Basu 6ata wani lokacin ba suka kammala aikin gidan suka tafi kuma gaba d'aya suka fara aikin d'aura girki....
Dan saboda sunada yawa basu kwashi lokaci ba suka kammala girkin, bayan sun zuzzuba acikin manyan kuloli.
Jerasu sukai akan dinning table sanan sukai cleaning din komai dasuka 6ata.
Wanka suka shiga, shikuma Fawasss yaje tsohon d'akinsa nafarko kafun yafutar da wannan na garden yayi wanka yashirya cikin 'kananan kaya masu kyaun gaske.
Sosai gabansa yake fad'uwa, amman yana mai maita addu'a acikin ransa......

Direct part d'in sa yanufa lokacin kuwa har sunyi serving kansu sunfaracin abuncin...
Shima zama yay akujerar da Mama Asabe tanuna masa sannan yafara cin abuncin da akai serving nasa...

Sun kusa kammalawa sukaji ana nocking kamar za'a cire 'kofar cikin sauri Khalil yatashi yaje yabud'e kofar....
Daddy man's yagani yashigo, dasauri yaron yaja baya ya wuce, gaba d'ayan su hankalinsu bakin door din yayi dan sunaso suga waye yake wannan nocking d'in.
Gaba d'aya gabansu saida ya fad'i ganin ran daddy man's ahad'e yashigo kuma yana tunkarosu, wajen Fawasss yayi yace masa "Daga yau kar na 'kara ganin 'kafarka acikin gidana kaida wannan "kanwar taka, maza kuhad'a kayanku kubar gidannan, kuma karka 'kara bibiyar yarinyata dan yanzu nayi mata mijin dayake santa tsakani da Allah ba wanda yakesan surar jikintaba, wanda yakesanta da aure ba wanda yakesan lalata mata rayuwaba...
Maza wannan ganin naka danai agidan nan yazama nafarko kuma na 'karshe, Inasan kasaka gidana alissafin babu...

Wani dummm yaji acikin kansa, sannan yaji kamar zai fad'i kasa saboda magan ganun daddy man's sunyi masa girma acikin kansa.....
"Juyawa daddy man's yayi kan Imhal take tsaye takasa koda motsi saidai jinta datake ita ba'a samaba kuma ba'a 'kasaba.....
"Yawwa ke kuma sako hijab d'in ki maza yanzu yaron dazaki aura zai shigo ku gaisa...
Yana fad'ar haka yajuya yafuta yana cewa "nabaki 2m idan nadawo naganki anan saina sa6a miki...! "
Jikinta babu kwari taje tad'auko hijab tasaka banda hawaye babu abunda yake sintiri akan fuskarta, zama tai akan kujera tana had'a kanta da gwaiwa banda sharar hawaye babu abunda takeyi....
Sallama sukaji anyi, ko a mafarki bazata manta wannan muryar ba dan taganeta, ji d'aya zataiwa muryar mutum taganesa ko ina tagansa zata ganesa..
Daddy manne yafara shigowa yace yawwa kubasu waje, "Fahat maza kashigo ku gaisa saika tafi...
'Karasa shigowa yay aikuwa zumbur Fawasss yatashi tsaye yana nunasa da yatsa yace "kaine....... Kaine..... Meya kawoka nan.....
Imhal ma atsorace ta tashi dan gazgata abunda kunnuwanta sukaji, kallonsa tai daga sama har 'kasa tace "Kaine dama.......
Naira #300 ne kachal babu tsada.
Kibiya dawuri dan free page yakusa 'karewa🤗

*_🍾"DAN SHAYE SHAYE NE🍾_*
*{DRUNKARD}*

*NA*
*S•A•U*
*🌹OMH teemerh🌹*

*✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻*
*1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH*
*2-"DAN HAKIN DAKA RAINA*
*3-MATAR SOJAH*
*And now typing*
*🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*
*AND*
*💃🏻AM 16 YEARS OLD 💃🏻*
*AND*
*😭SANADII...!!!😭*

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop```

```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c```

_*🥳 🥳🥳 do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_

_*OR CONTACT ME 📲*_
_*0913 353 9185*_

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

_*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYAR👇🏻👇🏻👇🏻*_

🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
👑👑👑👑👑👑👑
*DASHEN ALLAH*
*WRITER'S📖 ASSOCIATION📚*

_*🍃ALLAH SHINE GATAN MU🍃*_
```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ```
_*✍🏻Al'kalami yafi Takobi🗡️*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MU🥰💃🏻💃🏻💃🏻🥰
```

*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*

*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*

*INA AMARE*👰🏻‍♀
*INA UWAR GIDA* 🧕🏻
*INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```

``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*

*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩
*Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NE🍾 dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618*
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲Typing📲*_
_*"DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*BY*_
_*OMH TEEMERH*_

🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
👑👑👑👑👑👑👑
*DASHEN ALLAH*
*WRITER'S📖 ASSOCIATION📚*

_*🍃ALLAH SHINE GATAN MU🍃*_

_*Free page yakusa 'karewa...*_
_*#300 ne kachal babu tsada.*_

*Episode* 6⃣7⃣⏩6⃣8⃣

_________"Kaine dama.....? "
"Had'e rai yayi dan yaga irin kallon da Fawasss yake binsa dashi, yace "Gimbiya ta kinga nabiyoki ko, wlh bazan iya rayuwa ba idan babu ke...
Daddy man's ne yakalli Fawasss yace zaka had'a kayanka kabarmun gida kaida tarkacen wannan 'kanwar taka ko kuwa saina futar dakai da Kaina...
Cikin 'karfin hali yatattara nutsuwarsa yace" Daddy kasurareni, wlh wannan basan Imhal yakeba, nine mai santa...
Kai dalla malam rufamun baki dan iska kawai mara d'a'a, kai da kakeson lalatawa yarinya rayuwarta, kasani ranar juma'a tagobe za'a d'aura musu aure, kai kuma naka saura kwana 3 dan ranar Sunday za'ai maka aure muhuta da lalata mana yara dakakeyi....
Chapter 27 · 0% Book details