← Book details Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 29

Sashe 24

Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kuka tasaka masa hakan ne yasaka yadaina abunda yakeyi, yace "is okay baby na... "
Shiru tai tana jan zuciya, kallonta yay da jajayen idanunsa yace "sorry mana baby naaa... "
Turo baki tai tana san sauka daka kan cinyarsa, cikin muryar sa mai taushi yace mata"please mana baby na sorry bazan 'karaba... "
Kallonsa tai tace "promise...? "
Shiru yay yana kallon d'an 'karamun bakin ta can kuma yanumfasa yace "yes.... "
Daga haka bai 'kara magana ba...
Sauka tai tana bud'e 'kofar ta futa, jiyay gabansa yafad'i, addu'a yafara karantowa acikin ransa jan zuciya yay sannan yasauka daga cikin motar, ahankali yanufi part d'in sa nada kallon wajen yay yaga babu ko kyallinta, murmushi yasakarwa wajen sannan yafasa yin part d'in yakira su iro mai bawa flowers ruwa yace "suzo sukwashe kayan da sukai shopping...

Kwashe kayan sukai tass suka kai mata ciki, suna dawowa yabisu da 20k² sannan shima yay part d'in, lokacin daya shiga ita da Nasma sun tasa waya agaba sai dannawa suke suna santi, kallonsu yay yace "Aiki yasameku...! "Yana ta6e baki, zama yay akan 1 sitter, Mama Asabe ce tafuto daga kitchen d'auke da try ahannunta tace "sannu da zuwa..! " ya aiki..? "
Murmushi yay mai kyau yakalleta yace "Mama Ina wuni... Amsawa tai tace ya Aiki....? "Aiki alhmdllh wlh mama....! "
"Masha Allah, munga abun arzi'ki Allah yasaka da alkhairi Allah ya'kara bud'i yasa afi haka..! "
Murmushi yay yace "Amen yarabb....!
Tafiya tai tana cewa "Bisimillah fa ga abunci nan kaci...!
"Kai wlh mama naci abunci nikam...!
"Haba aiba tayi muka maka ba "kaci man...!
Nafisat ce tazo kusa dashi tace "Uncle kaci mana akwai dad'i fa...
Murmushi yay yace" To bani inci..!
Cikin hanzari ta janyo plate da cokali tafara serving d'in sa, wani lafiyayyen tuwon shinkafane miyar zogale, yaji kifi, sai 'kanshin man shanu yakeyi, zuba masa tai ta zubo masa sobo sai 'kanshi yakeyi, baiyi niyyar cin abunci ba amman jin yadda yake 'kanshin nan yasakashi, yafaraci, cikin natsuwa yanayin loma d'aya yaji wani dad'i sosai, lumshe ido yay yacigaba dacin abunci, sosai yaci abuncin, saida yagama yasha sobon sannan yashafa kan Nafisat yace "thank You my dear....! "
Yakamata inbaki tukwaici wlh, dan kin samu ladana...
Murmushi tai tana cewa"Aunty Nasma ce tai itada Mama Asabe...
Tashi yay yace "Zo muje inbaki wani abu....
Kama hannun sa takama suka futa, wajen parking space suka nufa, yana zuwa yabud'e motarsa wata yar Bag yad'auko yabata yace maza kije kogani...

Tana tafiya tanata tsalle, da murna kallonta yay yayi murmushin, khalille yataho shida Kausar zata kaisa islamiyya, da gudu yayo gurin Fawasss yana cewa "oyoyo Uncle oyoyo Uncle.... "
Tsalle yay yad'aukesa yana murmushi, kallonsa yaron yaya yace Uncle please ina kaga Aunty na.....? Yana shagwa6e fuska kamar zaiyi kuka, kallonsa yay yace "wace Auntyn ka....? "
Aunty Imhal mom tace wai tamutu, nikuma ban yaddaba Uncle, hawayene suka sakko masa daga kan fuskarsa...

Kallonsa yay damamaki yace "Ta mutu kuma.....? "
"Yessss, "Haka mom tace...?
Bata mutuba bari in saukeka yanzunnan nakaita part d'ina nada kashiga zakaganta.....

Wani kiss yasakar masa akan kumatunsa, yana sakkowa da sauri yace "Thank You Uncle.....! "
Murmushi yay yana jin gina da motarsa, sai kuma maganar yaron tad'aure masa kai....

Tashi yay daga jin ginar dayay daga jikin motar yashiga motar sa, tadata yay yana kallon hanyar part d'in sa yana murmushi, d'an tsayawa yay yaji kamar yakoma, dan yana tuna darun sahibar tasa, jan motar yay kawai yatafi dan yanasan dawowa in anjima, yasan bazai iya bacciba idan baiyi tozali da fuskarta ba.....

Motar daddy man's ce takunno kai cikin gidan amatu'kar sukwane, ko parking bai dai-daita ba yafuto.....

Motar Abbie ce itama tashigo da mugun gudu, itama amatu'kar sukwane,Parking yay awajen part d'in Fawasss....

Damugun sauri yasakko yana tunkarar cikin gidan rai amatu'kar 6ace, shima daddy man's futowa yay yatun karin part d'in yana kwallawa Imhal kira...
Imhal...... Imhal....... Imhal......
Shima Abbie da'karfi yake kiran Fawass.
Fawass..... Fawasss.... Fawasss.........
Gaban Fawasss ne yafad'i ganin iyayen nasa acikin wannan yanayin, futowa yayi daga motar yatunkari part d'in dan yaji menene yake faruwa yaga iyayen nasa acikin wannan yanayin, Allah yasa lpy dai....

Yana shiga sukai kici6us da Abbie, aikuwa ahasale ya kai masa wani mugun duka abaki yana fad'in ka cuceni fawasss....

Allah ya isa tsakanina dakai,Fawasss 'kanwar taka zakaiwa ciki............. ✍🏻✍🏻✍🏻

*_🍾"DAN SHAYE SHAYE NE🍾_*
*{DRUNKARD}*

*NA*
*S•A•U*
*🌹OMH teemerh🌹*

*✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻*
*1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH*
*2-"DAN HAKIN DAKA RAINA*
*3-MATAR SOJAH*
*And now typing*
*🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*
*AND*
*💃🏻AM 16 YEARS OLD 💃🏻*
*AND*
*😭SANADII...!!!😭*

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop```

```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c```

_*🥳 🥳🥳 do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_

_*OR CONTACT ME 📲*_
_*0913 353 9185*_

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

_*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYAR👇🏻👇🏻👇🏻*_

🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
👑👑👑👑👑👑👑
*DASHEN ALLAH*
*WRITER'S📖 ASSOCIATION📚*

_*🍃ALLAH SHINE GATAN MU🍃*_
```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ```
_*✍🏻Al'kalami yafi Takobi🗡️*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MU🥰💃🏻💃🏻💃🏻🥰
```

*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*

*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*

*INA AMARE*👰🏻‍♀
*INA UWAR GIDA* 🧕🏻
*INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```

``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*

*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩
*Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NE🍾 dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618*
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲Typing📲*_
_*"DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*BY*_
_*OMH TEEMERH*_

🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
👑👑👑👑👑👑👑
*DASHEN ALLAH*
*WRITER'S📖 ASSOCIATION📚*

_*🍃ALLAH SHINE GATAN MU🍃*_

_*Free page yakusa 'karewa...*_
_*#300 ne kachal babu tsada.*_

*Episode* 6⃣1⃣⏩6⃣2⃣

___________kallonsa Abbie yayi da jajayen idansa wanda suka sauya sbd masifa yace "kanwar taka zakaiwa ciki, wasu lafiyayyun maruka Abbie yafara wanka masa yana kai masa duka akan cikin sa sosai, Fawasss yakejin yanayin kwanaki yana dawo masa akan sharrin da Ikilima tai masa,wata juwa yaji ta d'aukesa fad'uwa yay timmmm....., a'kasa sumamme.

Acikin palourn ma Daddy man's yanacan yana dukan Imhal, kota ina ya kulle d'akin yahana kowa shigowa, jinine yaketa zubowa ta hanci ta bakinta, amman daddy man's bai daina dukan taba yana cewa"shiyasa kenan ya'ki sallamar ki daga Hospital d'in yana can yana lalubeki....
Yau d'in nan kisani nayi miki mijin dazaki aura, aure babu fashi ingaya miki, kuma wanda bakyaso d'in shi zaki aura kinji ko..
Ita kuwa tunda yadaketa ta fad'a kan wata stool ta suma, jini yana zubowa ta bakinta...

Futa yay sukai parlor shida Abbie suna shiga suka tarar da Hjy Maimuna da Hjy Hindatu suna zaune akan kujera sai hawa suke kamar 'kullun fanke.

Shiga sukai suka zauna suna kallon juna, Hjy Maimuna ce tace yau nakesan araba yaran nan da gidan nan ko ba'a raba suba asan dai nayi abunda yakamata za'ai, dan bazan iya wayar gari agidan nan ba banga and'auki wani matakiba, dan bazan yaddaba...

Hjy Hindatu ma cikin fushi tace, kwarai kuwa dan bazai yuyuba gaskiya abar mana watsats tsun 'ya"yaba acikin gida, ga karuwa, gakuma "Dan shaye shaye, gaskiya bazamuzo ba muhalaka ba gwara inma masifarce ta 'kare iya sukad'ai can...

"To yanzu yaya za'ai kenan, dannima wannan abun yana matu'kar 6stamun rai wlh, yaya za'ai ace ayita faman aikata alfashaba muna gani, danshi wannan d'an iskan ma ba iya shaye shayen ya tsaya ba harda neman mata yanzu dai asan yadda ake ciki kinga har Ikilima ya ahi'kewa kwanakin baya...

"Inna lillahi wa Inna ilaihi raju'un, Hjy Maimuna tace tana tafa hannu "dan iskanci kawai, wannan ai tantirancine, har kannen nasama bai bariba to tabbasa asan abunyi wlh...

HJY MAIMUNW ce tace "ni ina ganin why not a had'a ita Imhal d'in da wannan yaron dayazo yace maka abunda suke aikatawa kaga ai hakan yafi sannan kuma tunda yace yana santa ahakan koda tanada cikin ai hakan yafi rufin asiri koba hakaba...

Tsaraf Hjy Hindatu ta amshe zancen da cewa "Shikuma Fawasss sai ahad'asa da Kausar tunda tana san sa, kunga asirinmu zaifi rufuwa, sbd idan ba hakaba, wlh babu inda asirin mu zai rufu indai ba haka akaiba...

Hjy Maimuna ce tace hakane kamm, amman in kunga hakan bai mukuba saiku canja...

Abbie ne yace hakan yayi, yanzu sai a tsaida lokacin da za'abawa iyayen yaron suzo, Daddy man's kuwa jiyay jikinsa yayi sanyi kamar yace "A'a, amman bashi da wannan damar sam dan bazai iya cewa a'a ba dan wannan shine rifun asirinsu akan wannan yaran guda biyu masu shirin zubda musu da mutuncin su da'kamar su...

Tashi sukai suna futa suka wuce dansu san a ina suka kwana, suna futa suka hau motocinsu, sukai office...

>>>>>>>>

Awajen su Fawasss kuwa saida taimakon su Baba mai gadi aka saka Fawasss acikin mota, ita kuma Imhal suka d'auko ta, Hospital suka nufa Direct babu 6ata lokaci, dan sunzuba musu ruwa harda na sanyi amman babu alamar zasu dawo hayyacin su dan haka suka nufi Hospital, basu wani 6ata lokaci ba suka isa cikin gaggawa aka fara basu taimakon daya dace dasu...

Sosai sukaji jiki dan and'an d'auki few minutes sannan suka samo kansu, kowanne daga cikin su d'aki aka basa sannan aka yi musu allurar bacci dansu huta...
Chapter 24 · 0% Book details