Sashe 5
Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani mahaukatan horn yadinga saki a'kofar gidan yana yinsa da 'karfi...
Bud'ewa isa mai gadi yayi yana mamakin dayaga motar alhajice awajen, dan yasan shibamai hayaniya bane, yanzunema yakoya dalilin wannan amaryar...
Sannan kuma bai ta6a masa irin wannan horn d'in ba
Shige gefe yaja yatsaya yana kallon ikon Allah, dan ganinai yayi perking ko motar bata 'karasa tsayawaba yafuta direct part d'in su mom maimuna yanufa....
*******************
Lokacin dayaje d'aukota kuwa yatarar da ita tana part d'in sa tana gyarawa, sannu yay mata sannan yace mata tashirya, tazo suje asibiti, dan zata taimakawa wata taahiryaneee.
'Karasawa tai ta taso suka tafi anan ne ma yake tambayart ina take ajiye key d'in sa daya baya safaya wanda zatana amfani dashii wajen gyara part d'in sa, tace acikin school bag d'ina nake ajiyewa broo...
Kidaina ajiyewa anan kinji kina tafiya dashi duk inda zaki, ko kuma kina gamawa kisaka acikin d'an pot din nan na flower dake bakin 'kofar shigowa parloun...
"To broo...
Cigaba yay da driving har suka isaaa hospital d'in.
Lokacin dasuka isa babu kowama tana zaune tana kallon plasma..
Sallama sukai ta amsa da murmurshi akan fuskarta tana kallonsu...
Zama yay akan gefen bed d'in yace kitashi ta tayaki kigyara jikin ki, kafun azo a'kara dubaki....
To tace tana nuna masa hannunta da akwai ragiwar ruwa...
Nasma ce tagaidata lokacin dayake cire mata ruwan, da murmurshi ta tace "sannu sis yakike"
"Lpy qlu....
Tasowa tafarayi tare da tai makon Nasma sannan sukai toilet d'in, dan tun kafin yatafi yasaka aka wanke shi tasss.
Bafa nan zatai wankan ba acan part d'in mu zatai ,bro zanyi uzurine....
"Okay, ga 'karamar wayata nan koda zaku kiraniii, idan kuna bu'katar wani abunnn, futa yay yabarsu
"Fitsari tayi sannan tafuto ita da Nasma ji takeyi da'kar zata iya tafiyar nan dan gaba d'aya jiri takejiii...
Kallon Nasma tai tace sis jiri nakeji bazan iya tafiyaba..
Okay zauna anan bari in d'auko wheelchair saina d'auraki tunda babu nima daga nan saina kaiki...
"To, tace tana zama, kujerar tad'auko acikin sif d'in da'akayi tabango, wadda take acikin d'akin, sannan ta tai maka mata tahau tafara turata, saida ta kulle d'akin sannan takoma ta turata har part d'insu.....
Direct bathroom takaita ta tai maka mata tacire kayan jikinta yarage daga ita sai ondiss da bra da pant..
Tai maka mata tai ta wanke kanta tasss gashin nan gashi da tsayi gashi da ba'ki sosai...
Saida ta wanke matashi tasss tasaka mata turarukan wankin kai masu 'kanshi sannan ta'kara wankewa ta taje matashi tasss...
Hands dryer tasaka tana gyara mata gashin kafun tai mata oiling d'in kan da mayuka masu 'kanshi..
Tufke matashi tai atsakiyar kanta da ribbon mai kyau pink color sannan ta nad'e sauran suma tasaka musu ribbon d'in, sosai kyaunta ya'kara futowa...
Ruwan wankan tahad'a mata sannan tasaka mata tura rukan wanka tacire mata bra din taja undies dress d'in sama, tana daga bayanta, kwashe kayan tai tace mata kiyi wanka garuwa nan idan kika gama saiki mun magana, idan ruwan bai ishekiba ki 'kara had'a waniii...
" To sis kamani.
Ajiye kayan tai ta taimaka mata tasakata acikin bath d'in wankan kafun tafuto.....
Wanka tai sosai tana gasa jikin ta sosai tacire kayan jikinta sannan tayi wankan sosai.
Saida ta tsaftace jikinta hankali, lungu da sa'ko sannan tasake ruwa ta'kara gasa jikinta kafun ta d'an kwanta danta 'karajin d'umin rimuwan....
Jin datai idan ta yanayin duhu² ne yasata tashi ahankali tafuto tazauna akan wata "yar stool sannan ta janyo towel tagoge jikinta tass sannan tami'ke danta futo taji jiri yana shirin yadda ta....
Babu arzi'ki takoma tazauna dan tasan idan bahakaba,zata fad'i.
Cikin sanyin muryarta mai dad'in sauraro tafara Kiran Nasma ..
Sister Nasma nagama, zanfuto naji jiri nakoma...
Dataji shiru saitai tunanin kota koma d'auko mata kayane dan haka bata 'kara kirantaba...
Tana zaune taji anbud'e 'kofar.
Da sallama abakinta tashigo, tana cewa "Sis kin gama kuwa...
"Nagama nakiraki naji shiru...
"Oohhh sorry naje d'auko miki kayankine dayaya yakawo d'azu...
"Tooo"
Turo 'kofar bathroom d'in tai tana cewa "sorry sis...
Murmurshinta tai mai burgewa tace babu komai, aina san in kina nan bazaki 'ki zuwa ba...
"Nima natashine naji zan fad'i datuni nafutoma...
"Laaaaa har yanzu baki dainajin jirin ba...
"Ummmm...
"Okay bari brother yazoo.., ko kuma Big bro saisu dubaki...
Dahaka ta tai maka mata tafuto, zaunar da ita tai akan 1sitter dake palourn sannan ta fara mata shafa......
Saida tagama mata kafin taciro mata sabuwar, Bra, pant, undies da wata doguwar riga maroon calour kafun tace kisaka bari inje in gyara bathroom d'in..
"Toh"
Saka kayanta tai, tashirya tsaf kafun ta tattare sauran Kayan dafa zaune...
Lokacin da Nasma tafuto tasha mamakin yadda taga tayi kyau sosai...
"Kaiii masha Allah kinyi kyau sosai...
Yanzu ga abuncinan kici shiga wannan fresh milk d'in sannan kisha maganiii
"Tohh
"Abuncin tafarayi sosai kafun tagama itama har tayi wankan ta canja kayanta....
Maganin tasha sannan Nasma tagyara gurin tasaka turaruka da room freshener sannan tad'aurata akan well chair suka koma d'akin ta....
Wayar Fawass 'karamar takira yana d'auka tace masa brooo kana kusa kuwa...
"Ummm, ina part d'in masu hawan jinine...
"Okay idan kagama kazo..
"Lpy dai koo
"Eyy, amman bata iya tafiya dakanta, tace tanajin jirine.
"What.. !!!
"Gani nan zuwa bari inba doctor faruq yacigaba da duba su....
Futowa yay yayo part d'in dasaurin sa..
Direct d'akin yafara shiga da sallama abakinsa yaganta harta fara bacci ma....
Dubata yafarayi nan yagane jinin data zubarne dayawa yasakata takejin jirin...
'D'aukar jininta yay yafuta lamp yashiga yafara gwadawa...
Bayan wasu mintuna yaga matsayin jinin nata A+ ne dan haka yaga shima zai iya bata jinin dan haka yakira doctor Tahir yace yazo yad'auki jinin sa, asakawa Imhal dan jininta yayi 'kasa sosai...
Babu 6ata lokaci yazo yafara d'aukar jininsa dan asaka mata dasauri, kar asamu wata matsalar tunda akwai buguwa akanta sosai...
Jinin yafara d'aukankafun yafuta yabarsa idan yayi saiya cire..
Nasmace ta taho da gudu tana kuka tana cewa Big bro kana ina........... ✍🏻✍🏻✍🏻
_*Keep waiting my fan's..... 🤩*_
_*Mrs Hallsad ce*_
*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*
```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_
*Episode* 1⃣3⃣⏩1⃣4⃣
............. "Big bro kana inane...?
"Ganinan Nasma lpy..?
"Wata aka kawo bata da lpy, kamar ma mutuwa zatai...
Futowa yay dasauri daga office d'in yana zuwa wajen wadda aka d'aukota akan gadon yafara dubata.
Direct wani d'aki aka shiga da ita aka fara saka mata oxygen sanan aka fara binciken matsalolinta....
Sun d'auki wajen 2h akanta kafun Allah yatai maka aka shawo kan matsalar tata...
'Dakin hutu aka kaita sannan suka futooo.
Wajen Fawass yawuce dan ganin yaya yake ciki, lokacin daya isa shima lokacin yacire wancan ledar harya saka watama, tayi rabiii...
'Daukar wancan yayi yatafi yasakawa Imhal sannan yamata allurar bacci yafuto.
Kallon Nasma yay yaga tafara bacci ma, murmurshi yayi yace sarkin daru kawai...
Futa yay yatafi office danya huta daganan yaduba yaga idan jinin yayi yacire wa Fawass.
Ruwa yashiga ya watsa kafun jinin yagama yazo yacire masa..
Lokacin daya futoma yatarar dashi har yacire, yafatacin hanta da maltena, sannu yay masa kafun yashiga yashirya shima...
Saida yakammala cin komai sannan yad'an yun'kura dan watsa ruwan shima.
Yad'an jima a ban d'akin kafun yagama yafuto, shiryawa yay lokacin Tahir yanacin abunci, saida yagama sannan yadawo wajen Tahir yace, inajin jikina babu dad'i dan sai inajin lamarin daya faru abaya yanasan dawowa....
Inna lillahi wa inna ilaihi raju'un, amman meyasa baka fad'amun ba tun tuni, wlh jiyadai nafarajin hakan...
Gaskiya yakamata musan abunyi tunkafun lokaci ya'kure kamar baya...
Ajiyar zuciya yasauke yace tooo zamuga abunda za'ai bari yarinyar nan tad'an warke saimu koma wajen mlm..
Gaskiya sbd mu amso wasu magun gunan, kaga yace da anji wani abu ai masa magana...
Wai yama kuka 'kare jiya angani a CCTV camera d'in kuwa...
Wani dogon numfashi yaja yana sauke ajiyar zuciya yace " Hmmm"
Jin gina kansa yay da kujerar dayake zaune akai, ai wannan yarinyar babbar ma'kirace dan ta iya makirci fiye da tunanina, kuma fa idanta ya dad'e da bud'ewa fiye da tunaninka wlh....
Aikuwa lokacin da muka shiga nasha mamaki dan nafara ganin sauyin wajen tun kafun nakunna CCTV, hakadai nadaure na kunnata amman babu 'kwarin gwiywa atare dani sammm...
Koda nakunna nayi nayi tayi saidai ba'ki datake nunawa kawai, amman tanuna inda Nasma tayi aiki, to tun daga ranar babu abunda take nunawa saidai duhu kawai.
Dana d'auko ta sirrin dana ajiye a acan d'ayan d'akin ina dubawa dana kunna CCTV CAMERA d'in bata aiki kwata² alamar takwana biyu bata aiki....
Kasan cewar tsawon kwanakin nan bama kwana agida saidai a Hospital, ban fiya zaman duba komai ba saidai inje inyi duk abunda zanyi cikin sauri indawo.
Saboda nai tunanin bamai shigar mun wajen dagani sai Nasma ashe wannan makirar tana shigowa da 'katon saurayinta..
Abbie ne yakalleni yace ina hujjar take...
Cikin sanyin murya dana jiki nace "Wlh bansan ya akai suka daina aikiba duka biyunba, amman natabbata akunne suke, wlh wannan shirine Abbie....
Marin dayasaukemun wani nabin wanine yasani jin wani irin takaici, hjy Hindatu nan tasamu bakin magana tace bana gaya makaba kadaina yadda da maganar d'an shaye² wanda baisan ciwon kansaba bare nawani...
Tayaya zai gane sunayi ko basayi tunda kullum abige yake dawowa, wataran ma sai an kawosa gida.