← Book details Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 29

Sashe 26

Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dan a lokacin yara 3 mahaifiyar Imhal ta haifa amman sai muka had'a baki akan akaisu gidan marayu guda biyun mace da namiji, haka muka kwashe mata yara guda biyu muka gudu dasu, muna zuwa muka bawa wata mata akan idan nayi aure zanzo saita canjamun da yara maza guda biyu sai in biyata 'kud'in rainonta, haka akai kuwa , dan ta yadda kuwa inda ta amshi yara takai d'akin da ake ajiye yara agidan marayu...
Haka kuwa akai bayan nayi aure sai nazo bana haihuwa, dan haka saina 6ullo da wannan tunanin ina cikin wannan yanayin kuwa naje kai musu ziyara dan na shiga watan haihuwa aikuwa ina zuwa bayan nagama raba musu wasu daga cikin kayan dana zo dasu, sainabar sauran dana kawo wanda ban rababa, dan abasu nazame jiki nagudu d'akin jariran nan nida wannnan matar, dan munshirya komai dama tun kan inzo...
Hankalin mutane yayi kan sauran kayan dana kawo anacan anan rabo nafara na'kudar 'karya nan akace mutafi Hospital nace a'a bazaniba samm na'ki yadda nakafe, aikuwa aka ce za'a kaini wani d'akin manyan wajen nace a'a abarni anan d'akin jariran nan da wannan matar dana bawa yara biyu, kowa yafuta, haka kuwa akai kowa yafuta....
Bayan sun fita haka muka zubar da jinin dana siyo sannan kuma muka d'auko yaro d'aya mukace shine nahaifa bayan ta'kara masa wanka ta saka sa acikin sabon zani....
Dama kafun nazo munyi waya akan cewa an kawo wani yaro da aka tsinta jariri ko cibiya ba'a yanke masa ba dan haka washe gari nazo nayi wannan drama d'in...
Komai damuka zuba masa jini 'kin bari mukai awanke, mukace zan tafi dashi gida, haka ma akace akawo mahaifa abunne anan mukace abarta ma bunne agidana...
Haka akai aka bani yaro nataho dashi gida babu wani binbini, ko bin kwakw kwafi, dan lokacin da aka tsinci yaron aka bata, bata gayawa kowaba , wanda yabata tabawa kud'i kawai yatafi, tashiga dashi d'akin jariran ta ajiye...
Shiyasa muka samu sau'kin mutane, dan dasai aairinmu yatonu...
Koda nadawo gida yaro 'kememe ya'ki amsar nono na dan har maganin dazai kawo ruwan nono nasha amman yaro ya'ki sha...
Dan haka nafara bashi madara, sbd in samu sau'kin abun....
Haka nai rainon khalil ita kuma Nafisat bayan khalil da shekara na'karayin laulayin 'karya har ciki yakai lokacin daya fara futowa.
Lokacin ina zuwa asibiti kuwa nasha mamaki dan anamun test akace inda ciki na gaske, aikam murna babu irin wadda banyiba, dan dana fara laulayin 'karya, saina gaskiya yabayyana.....

Haka naita rainon cikina abu kamar wasa ciki yagirma yashiga watan haihuwa nan naje Hospital akace saura sati biyu in haihu, aiko murna babu kama hannun yaro, nan nadawo gida.

Randa sati biyu yacika kuwa ban haihuba saidai na'kuda kawai danakeyi tazo ta tafi....
Saida na'kara kwana biyu ina wahala amman ban haihuba, wasa ² saida nai sati ban haihuba saidai wahala kawai danake sha, da abu ya'ki 'karewa sai aka ce aimun CS nan mukai shirin komai muka koma Hospital, ranar akaimun SC, Allah yatai makeni suka ciromun yarinyata mace aka saka mata Nafisat sosai nad'auki sanduniya nad'aura mata
Bana manta lokacin data rasu, lokacin da kuka tafi bikin 'kawarku Abuja keda Ikilima, alokacin ne Allah yayiwa yarinyar rasuwa Allah yatai makeni Daddy man's baya nan aikuwa na'ki fad'awa kowa ta mutu nakira wannan matar dana bawa 'kannen Imhal guda biyu, nace mata tasan duk yadda zatai takawomun jaririya wadda take da sati 3-4 nan aka shiga fafutuka aka satomun wata aka kawomun, sukuma aka kai musu gawar Nafisat, nasakawa yarinyar itama Nafisat, abu kamar wasa yarinya ta'ki amsar Nono na kamar yadda Khalil ya'ki ansa shima, madara aka fara basa yarinya ta amsa kuwa tana sha........

Kowa yazo yakansha mamaki idan yaga wannan yarinyar,, sai ace ta canja kama sosai, haka naita basarwa nabar zancen ahaka....

Shekarar Nafisat 3 nasamu cikin Aisha nan nadage da addu'a dashan rubutu kuma, dan har 'kauyen mu nakoma lokacin ke kuma kina BUK kina karatu, acan nahaifi Aisha a'kauyenmu...
Saida akai mata hud'uba, mukai kwana 4 sanan nace zan koma gidana, haka aka had'ani da addu'oin dazanna sha dana yarinyar kuma..
Anan gidana akai komai da komai na suna da wani budi'a, dan ankashe kud'i sosai, bayan suna naci gaba da zamana agidana inaci gaba da kula da yarana, amman kusan ko yaushe inashan tsegumun mutane dan sautari akan ce Nafisat da Khalil kamar tagwayene, kuma basa kama daku, hakadai nake basarwa dan banasan asan kan komai....

Wannan zancen dana gaya miki bandani da matar nan sai Allah daya haliccemu babu wanda yasan dashi, dan ko Yayah ban yadda tasaniba, koda yaushe ina nan ina 6oye sirrina....

Koni nasha mamaki ganin yadda yaran suke juyamun baya, kamar sun san bani na haifesuba, amman kuma nawatsar, dan ni badan komai nake zaune dasuba saidan dukiyar Mansur...
Da da farko har tsoro nakeji kar asirina yatonu,dan ganin yadda kamar su dajuna ta 6aci kuma basa sona ko kad'an, sun fisan Imhal...
Amman daga baya kuma na maze na watsar da "yan banza.....
Lokacin danaje gidan marayu awannan lokacin naga yadda 'kannen mace da Namijin nan sukai girma suka zama manya kamar ba'a gidan marayu sukeba, kuma suna kama da ita sosai,kamar antsaga kara, idan kagansu atare bazaka ta6a cewa ba cikin d'aya bane dan kamar su ta 6aci sosai, dan kamar macen da Imhal ta 6aci sosai, saboda har farin Imhal da yanayin tsarin halittarsu iri d'aya ne...
Amman tafi Imhal wayewama, sbd ita tayi makaranta Boko da islamiyya, sannan kuma sukan d'an futa yawon bud'e ido wani lokacin, har BUK take zuwa, sbd tanada baaira kamar Imhal, ita kuma ana ce mata YUSRA SHIKUNA ANA CE MASA YASIR 'kaninta, komai da komai tare sukeyi ita da 'kaninta ko makarantar BUK ma atare suke zuwa...
Dan haka hankalina yatashi sbd makaranta dasuke zuwa kar su had'u da Imhal, sbd itama Mansur yaso sakata BUK na'ki yadda, nakasa na tsare nahanata zuwa makarantar.....
Suna kuma nasaka LADII.... Mai kula da jariran gidam marayu akan tasa musu taka tsan-tsan ita da d'an uwanta dan Banason asirina yatonu.....

Kallonta kausar tai da mamaki akan fuskarta tace "Lalle Biri yayi kama da mutum kice shiyasa suke wannan iskancin....
Kuma shiyasa basajinki duk lokacin da kike musu fad'a akan Imhal..
Allah mom kiyiwa yaran nan magana dan idan ba hakaba Imhal zata 6ata miki su....

Daddy man's e yashigo da mamakin furta wannan........
Najiya ba dai dai bane sorry 🙇 🙇 please 🙏 my fan's*🤗🤭
Wayata tasamu matsala ne shiyasa amman yanzu kam alhmdllh komai normal.. 🤗

*_🍾"DAN SHAYE SHAYE NE🍾_*
*{DRUNKARD}*

*NA*
*S•A•U*
*🌹OMH teemerh🌹*

*✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻*
*1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH*
*2-"DAN HAKIN DAKA RAINA*
*3-MATAR SOJAH*
*And now typing*
*🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*
*AND*
*💃🏻AM 16 YEARS OLD 💃🏻*
*AND*
*😭SANADII...!!!😭*

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop```

```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c```

_*🥳 🥳🥳 do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_

_*OR CONTACT ME 📲*_
_*0913 353 9185*_

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

_*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYAR👇🏻👇🏻👇🏻*_

🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
👑👑👑👑👑👑👑
*DASHEN ALLAH*
*WRITER'S📖 ASSOCIATION📚*

_*🍃ALLAH SHINE GATAN MU🍃*_
```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ```
_*✍🏻Al'kalami yafi Takobi🗡️*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MU🥰💃🏻💃🏻💃🏻🥰
```

*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*

*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*

*INA AMARE*👰🏻‍♀
*INA UWAR GIDA* 🧕🏻
*INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```

``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*

*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩
*Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NE🍾 dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618*
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲Typing📲*_
_*"DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*BY*_
_*OMH TEEMERH*_

🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
👑👑👑👑👑👑👑
*DASHEN ALLAH*
*WRITER'S📖 ASSOCIATION📚*

_*🍃ALLAH SHINE GATAN MU🍃*_

_*Free page yakusa 'karewa...*_
_*#300 ne kachal babu tsada.*_

*Episode* 6⃣5⃣⏩6⃣6⃣

_________Daddy man's ne yashigo da mamakin akan fuskarsa dan jin abunda Kausar tace...
Kallonta yay yace "Meyasa zata rabasu.....?
Sosai sukaji tsoron ganin daddy man's dan basusan yashigo ba fatansu kawai Allah yasa baiji komai ba....
Kallon kallo sukai sai Mom Maimuna tayi saurin cewa, saboda karta 6atamun yarana mana, haka kawai ta bushewa yara kunne sam basajin magana ta...
Zama daddy man's yayi yace, to kumafa hakane, wlh karta lalata miki yara sbd kinga rayuwar sai addu'a...
Hmmm wani sai addu'a yarinya tazama jarababbiya kamar ne ace kullum tana li'ke da maza...
"Ni yanzu wai awace tashar muka tsayane, ya kukai da wannan yaron dayake santa...
Jinjina kai daddy man's yayi yace to mundaiyi waya dashi sannan yacemun zai turo iyayensa, baimun musuba, dan yaron d'an albarkane, kuma yanajin maganar mutane sosai, anshaidesa, dan yanzu haka daga bincike nake...

Sannan kuma kinga yayi Al'kawarin zai auretaa koda tanada ciki, baran tana nasan wannan dukan dana mata ko tanada cikin zai zube......
" Hakane kam, yanzu dai sai mujira muji yaushe zasuce dan nidai bazan iya zama da mazinata ba acikin gida..
Koda sunzo asaka bikin nan kusa, ahad'e dana Fawasss kawai ayi agama dan banasan wannan aikin yadawo baya....
Chapter 26 · 0% Book details