Sashe 13
Dan Shaye Shaye Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bataso hakan ba amman kuma babu yadda ta iya dan Fawass har kuka yayi sannan tayadda tayi kamar yadda yace...
Sunyi jimamin ganin yadda Tahir yakoma sannan kuma basuso suka rabu da mahaifiyar saba dan macece mai hkr da juriya, kuma bazaka ta6a ganin fushin taba, komai girman laifin dazakai mata...
Haka suka tafi da BABA SAUDE
Nan suka fara zaman lpy da kwanciyar hankali inda take kula da Nasma sosai take bata kulawa...
Haka rayuwa taci gaba inda su Abbie da Nasma suka gama maganinsu suka koma suka amso wani.
Amman duk da haka basu koma gidan ba.
****************
Awajen HJY HINDATU kuwa saida tai kwana biyu bata samu wayar bokan taba data hjy maimuna, inda ta yanke shawarar zuwa gidan hjy maimuna dansu san mafuta.
Sosai tashiga tashin hankali dan ta tarar da itama tana cikin matsala sbd daddy mans yagane sharrin datakewa Imhal dakuma bita da 'kulli, itama yanzu duniyar tajuya mata baya.
Anan suka fara shirya yadda zasuyi dan ganin sun dawo kamar da..
Anan suka shirya IKILIMA DA KAUSAR sukaje amso musu maganin su awajen boka sannan su sanar masa da halin da suke ciki..
Sunsha wahala kafun suka gane wajen inda suna zuwa yasanar dasu cewa gaskiya akwai babban tsaro atare dasu yanzu dan sunada tsari ajikinsu, ta6asu kamar janyo futarsu daga gidan ne.
Saidai subari zuwa nan da shekara 3 sannann afara sabon aiki.
Saidai aiki d'aya dazai musu shine nanda shekara d'aya Fawass zai koma shaye² sannan kuma Nasma zatana musu wahala amman bada sanin mahaifin taba, dan idan yasani to tabbass sai yayi musu wula'kanci...
Amman sai sunyi da gaske kafun su samu maganin yayi aiki.
Kuma kud'in aiki 5 million ne
Haka suka tsake masa kud'in suka amso maganin suka taho..
Ahanyar sune ta dawowa suka....... ✍🏻✍🏻✍🏻
*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*
*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*
*INA AMARE*👰🏻♀
*INA UWAR GIDA* 🧕🏻
*INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```
``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*
*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩
*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*
```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_
*Episode* 3⃣3⃣⏩3⃣4⃣
_________Ahanyar sune ta dawowa suka had'u da matsala inda suka 6ata acikin jejin saida suka kwana sannan suka samu hanya.
Gashi babu network bare sukira iyayensu ko kuma bokansu.
Lokacin dasuka isa gari kuwa anata kiran sallar isha'i inda da'kar da sid'in goshi suka isa gida dan yunwa tagama illata musu rayuwa.
Hankalin iyayensu ba'karamun tashi yayiba saida suka dawo suka sanar dasu komai, bayan sunyi magani, abubuwa dai suna nan yadda suke basu canja ba dan haryau babu sassauci.
Saidai hjy maimuna tarage samun wula'kanci daga wajen mijinta, yayin da itakam kwata² ma batagan saba bare tayi maganin kozai dawo...
***************
Ata wajen su Fawass kuwa aikin dasuka bayar sosai yake tafiya dan ankusa kammala masa asibitin sa mai suna DASHEN ALLAH MEDICINE CHEMIST
Wajen gidaje kuwa komai ya kammala saidai yana jiran order dayay ta furniture ta iso kawai.
Bayan shekara d'aya kuwa daga Hospital har gidajen su babu wanda ba'a gama ba inda komai yayi fass, zama kawai yarage musu.
Wannan gidan kuma da suke ciki Fawass yasiyawa mahaifiyar Tahir shi inda yasaka aka 'kara gyara mata shi duk da babu wani 6aci dayay dan shine wanda yafara zama acikin gidan sabone.
Haka rayuwa taci gaba inda duk binciken boka yakasa gano inane inda su Fawass suke da zama.
Sukuma tun futar da sukai basu 'kara komawa gidan mahaifin saba.
Tsawon shekara uku kenan amman abu shiru kakeji babu labari, inda Hospital d'in Fawass ya'kara bun'kasa sosai kuma Nasma takoma makaranta harta kusa kammala secondry...
Sosai rayuwa ta canja musu inda hjy Hindatu kullum tana hanyar company da tasan Abbie yana aiki, amman kullum taje sai ace mata bai zoba kuma office d'insa arufe.
Shikuwa Abbie canja company yayi gaba d'aya yadaina zuwa wanda tasani yakoma sabon nasa.
Ranar wata Monday Litinin kenan da sassafe sun futo dan zuwa aiki , go slow yari'kesu, anan ne Ikilima da Kausar suka gansu lokacin zasu je makaranta, aikuwa nan suka saka driver yabisu, anan suka samu address d'in wajen da kowa yake aiki da kuma gidan dan bayan driver ya ajiye kowa gida yakoma inda suka bisa suka gane gidan...
To awannan lokacin basuyi 'kasa agwiywaba suka kira iyayensu suka sanar dasu sosai hjy Hindatu tayi murna harda basu kud'ad'e masu yawa.
Nan ne kuma hjy Hindatu farin cikin ta yadawo inda takira bokanta tasanar dashi komai.
Nan yayi dariyar mugunta yace mata ta kwantar da hankalinta zasu dawo wannan gidan ita da iyalanta, sannan kuma zata juya kowa, amman Abbie ba sosai ba, sannan kuma zata mayar da Fawass rayuwarsa tabaya, komai kuma daya mallaka zasu 'kare ta hanyar shaye²n dazasu sakasa.
Murna kamar tazuba ruwa a'kasa tasha nan yabu'kaci kud'i masu yawa, inda babu 6ata lokaci ta tura masa.
Anan take cewa yaya za'a Fawass ya auri Ikilima, anan bokanta yaduba yace gaskiya akwai had'ari babba dan idan ya aure ta to tabbass ita zata rasa nata auren.
Jin hakane yasa tace a'a abarshi kawai, amman adawo masa da shaye²ⁿ sa.
Bokansu TUMKUM yace babu matsala komai zaiyi dai² nanda wata d'aya.
Sosai take murna komai data rasa zai dawo mata.
Ana haka kuwa sati 3 dayin aiki yafara yi dan kuwa tadawo gidan dasu Fawass suke sannan kuma tana iya juyasu amman ba kamar daba...
Abunda yafi dugun zumata shine da har yanzu sihirin bai fara aiki akan Fawass ba dan ya'ki yakoma shan giyar tasa.
Hakan yasaka takira Boka TUMKUM tagaya masa yace, tabbass aikinsa bazai fara aikiba saidai idan ansamu anyi masa 'kazafi ko kuma sharri, ko kuma abunda zai 6ata masa rai sosai, to anan ne aiki zai fara...
To anan ne suka shirya ma'kircin su inda da Fawass yakama Ikilima da gayenta anan takira mahaifiyar ta tasanar da ita awannan futar datai ita da gayen, nan tasanar da ita komai dazatai, dan su san abunda zasuyi su 6ata masa rai...
Anan ne sukai nasara akansa dan kuwa da ransa ya6aci giyar yasha yay ma'kill harya bige Imhal..
WANNAN SHINE LABARIN SU FAWASS
⏩CIGABAN LABARI CONTINUE ⏩
Sosai daddy mans ya rungume Fawass yana 'karajin 'kaunar d'ansa aransa dan jin Fawass yake kamar shine yahaifesa, idan ba kaddara ba data rabasa saba, da kuma shaye²ⁿ dayakeyi.
Dan idan da baya shaye² babu yadda za'ai akawo masa kud'i har d'akinsa bai saniba.
Wasu hawaye ne suka sakkowa Fawass wanda da'kar yasamu yatsaidasu, dan yana jin kewar Daddy nasa...
Da'kar suka iya sakin junan su sannan suka shiga Cikin office dan 'kara tattaunawa akan matsalar tasu... ✍🏻✍🏻✍🏻

*Episode* 3⃣5⃣⏩3⃣6⃣
__________Shiga sukai office d'in dansu 'kara tattaunawa akan matsalar su Imhal.
Anan Fawass yake 'kara yiwa daddy mans bayanin komai, sannan yake kwantar masa da hankali akan zasu samu lpy sosai..
Daddy man's koda wasa bai kira Hjy Maimuna ba bare yashaida mata cewar ga inda suke, shi yake komai da kansa duk wata zirga² shine yakeyi sai kuma Nasma dan itama bata koma gida ba tunda Fawass yad'aukota tana gurin Imhal ita take kula da ita.