Sashe 9
Daga Taimako Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mallam Hashimu yace yana shiga ciki bayansa Muhibba tabi da saurinta Dan ta matsu taji abinda ya tsorata Abdulmajeed tsorata haka,atsakar gida suka zauna Maryam itama ta matsu taji abunda ya tsorata Abdulmajeed,Dan har d'akin da suka zauna ta lek'a bata ga komai ba,magana Mallam Hashimu ya farayi bayan ya goge gumin fuskarsa,"Maryam Abdulmajeed da Muhibba na bukatar addua Dan sun had'u da sharrin aljanu,ba iya Muhibba aljanar ke tsoratawa ba,har da Abdulmajeed,yanzu ma haka ita ta tsorata shi shi yasa kika ga ya gudu"
"Innalillahi wa inna ilaihi rajiun" Muhibba da Maryam suka ce atare, "Baba yanzu har Abdulmajeed aljanar ke tsoratawa cemin fa yayi Jiya lafiya lau yayi barci babu abinda ya gani"
"To haka dai yace jiya bai runtsa ba duk inda yayi sai yaga aljanar" Mallam Hashimu yace yana kallon d'akin da suka zauna Dan gani yake kamar aljanar tana ciki,
"Yanzu mallam mai abin yi Dan bamu ga ta zama ba"
"Ai yanzu nan zanje insamu Mallam Isah muyi magana Dan dole sai ansamu mallamai sun taya mu da addua,Allah ya rabasu da sharrin aljanar idan baha ka ba,haka zata cigaba da bibiyarsu Dan Allah dubi yanda Abdulmajeed ya firgice,dole Muhibba ta dawo gida,Dan abinda zai firgita irin Abdulmajeed ba k'aramin abu bane,
Mallam Hashimu Sunan Muhibba ya kira dake ta risgar kuka yace "Muhibba duk yanda akayi har yanzu kina nan da jin wanan wake waken Dana hanaki,kina zama babu dankwalli akanki,kina shiga band'aki babu addua abakinki,Dan matsawar kina nan da wanan halin Dana sanki dashi dole aljanu su dameki" Muhibba d'agowa tayi da Sauri tana kallon Mallam Hashimu Dan duk abinda ya fad'a gaskiya ne Dan hasali ma in zata Shiga band'aki da wak'a take shiga,wayarta kuwa kullum cikin rashin chajin chaji yake sabida jin kid'a,ita da dankwalli kuwa dama sai dai in zata je unguwa,itama tunani ta hau yi yanzu akan wayanan 'yan dalilan sai aljana ta sako ta agaba,bata ga arna dake yawo ba dankwalli ga Karin gashi da suke da chineke suke Shiga band'aki su fito da chineke sai ita aljanar zata takurawa,ita bata yarda akan haka Aljana ke takura mata ba,To Abdulmajeed da ta takura wa fa shi kidan yake ji ko dankwalli shima zai sa ya d'aura kansa,sam bata yarda wanan dalilin ne yasa aljanar take bibiyarsu ba,mugunta ce kawai,Nasiha shima Mallam Hashimu yayi mata na inta San duk abinda ya zayyano tana yi to ta daina Dan duk hanyo yi ne da aljanu zasu iya takura mutum.
B'angaren Abdulmajeed kuwa yana zuwa gida ba zarce ko Ina ba sai band'aki Dan Allah Allah yake ya k'araso gida,sai da ya samu Minti goma aband'aki kafin ya fito,wajen Mahaifiyarsa ya nufa dake Palo a zaune tana kallo,,sallamar da ya yayi ta amsa ta zuba mishi ido har ya zauna,ganin shi tayi awani hargitse, jiran tace " Abdulmajeed lafiya kuwa naganka haka yasu Muhibbar,"?
"Umma ina fa lafiya Aljana ta sako ni agaba na rasa mai nayi mata,yanzu ma da naje gidansu Muhibba sai da ta biyoni,bansan mai nayi mata ba,ni bani na bud'e mata k'ofa ba amma ni ta sako agaba, yanzu a haka zan na fita tana tsorata ni sai dai kawai aga ina gudu,sai kace mahaukaci Dan babu Wanda yake ganinta sai ni kadai"',Abdulmajeed yace cikin tsanin damuwa da tashin hankali,Hafsa shiru tayi ta kasa Magana Dan abun yanzu ya wuce tunaninta,to wai mai yasa aljanar ta daina bibiyar Muhibba ta koma tana Bibiyar Abdulmajeed,kwantar masa da hankali tayi tace ya bari Abbansa ya dawo zasu nemi mallami suyi mishi bayanin abinda ke faruwa.
Abu kamar wasa ya zama gaske,Dan babu dama Abdulmajeed yafita sai anga ya dawo da gudu,Dan Duk inda yayi sai yaga aljanar,dai dai da makaranta da ya shiga Dan ya koyar da dalibai sai da ta bi yo shi,yana tsaka da koyar da Maths ya hangota acikin dalibai wanan Karin a sifar yara ta bayyana,Abdulmajeed bai San lokacin da ya wurgar da chalk d'in hanunsa yasa gudu ba,daliban kuwa ganin Mallaminsu ya diba aguje yasa suma suka rufa mishi baya, makaranta tuni ta hautsine dalibai suka ringa tik'ar gudu a bakin titi,Jamaar gari hankalinsu ya tashi da su ka ga yanda dalibai da mallamai ke zuba gudu a bakin titi,Abdulmajeed da k'yar ya k'arasa gida, yana shiga gidan yaga aljanar abakin k'ofa a tsaye,ja da baya ya fara yi yana " wai mai nayi miki kike bibiyata?,mai kikeso awajena? Mai yasa kike San ki cutar dani?
Wani mahaukacin dariya ta kwashe dashi cikin yanayinta na ban tsoro ta fara nufar shi tana " Abdulmajeed Baka ga komai ba tukuna ba dai ka iya wulak'anta mutane ba,zan koya maka hankali,gobe Idan kaga wani bazaka k'ara marmarin wulak'an ta shi ba, ahaka zan ta bibiyarka har sai ka kusa zaucewa",
Abdulmajeed fad'uwa yayi kasa sumamme sakamakon ganinta da yayi akusa dashi.
Readers wai shin wane wulakanci Abdulmajeed yayiwa aljana take bibiyarsa Ku biyoni sadnaf kusha labari apage 10 kuma na karshe insha Allahu kunsan na gaya muku labarin bashi da tsayi.
[9/22, 12:18] Sadnaf: 🙆🙆 *D🅰G🅰 T🅰IM🅰KO*😭😭
*Written by*
💅💅 *SADNAF*💞
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
_We don't just entertain and educate we touch the heart of the readers_p.m.l
*TRUE LIFE STORY*
🙆🙆 *D🅰G🅰 T🅰IM🅰KO*😭😭

Aunty Fannah kisa
*#[email protected]*
*#IG PML WRITERS*
*#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
*#http://maryamsbello.blogspot.com*
PAGE 10
🔚
*Wanan shafin na sadaukarwa dumbin masoyana masu K'aunar novel d'in daga taimako hakika naji dadin irin k'aunar da kuka nuna min Allah ya barmu tare,kamar yanda na fad'a muku labarin daga taimako ba labari bane mai tsayi,gajeran labarine Wanda yake k'unshe da fadakarwa da kuma Nishadi,ba tsayin novel ke nuna had'uwarsa ba abinda yake kunshe dashi shi ke nuna novel ya had'u,Alhamdulillahi anan nazo Karshen novel d'in daga taimako kuskuren da nayi a ciki Allah ubangiji ya dubeni da idon rahama ya yafemin,darasin dake ciki Allah yasa Al umma su amfana*❤❤❤❤❤❤
*Whuuuuuuh Pure moment of life writers,takun ku daban yake Dana kowa ina mugun ji daku,domin da bazarku nake rawa Allah ya d'auka ka wanan Kungiya tamu ya k'ara had'a kawanunmu,kai kubani kid'an 'yan pure Asama,because they don't just entertain they touch,educate and melt the heart of the readers love you oll* ❤❤❤❤❤❤❤❤ _up up up pure moment may the sky be your limit_💃💃💃💃💃
*Aunty sis* 💞Kai kai kai kai kai😂😂😂😂
Ni *Auntysis*💞nayi daria harda ciwon ciki
Masha Allahu
*Sadnaf* writer daya tamkar da dubu
Ya salam
Gaskia na dade banyi ma novel daria irin haka ba tin daga zamanin iffatu har zuwa yanzu..
*Sadnaf* mai salo kala kala
Kinzo mana da sabon salo ma wannan karan.
Farko munji tsoro sosai da sosai sbd yadda kike firgitamu har cewa nayi na dena karantawa sai daga baya kuma abun ya zama na daria ba kadan ba..gaskia kin samu daria kin sakamu nishadi mara misaltuwa..jz bil jannah
All hakika yawan page na novel ba shi bane dadin littafi ko maanarsa ba, novel na maana da dadi akan abinda ya kunsa ne kuma ya koyar da al-umma wani muhimmin darasi na rayuwa. Komin kankantarshi kuwa.
*Aljanu gaskia ne sbd Allah ne ya haliccesu harda surarsu cikin Al Qurani mai girma(suratul jinn)* *_sannan suna shiga jikin dan Adam musamman jikin da babu kariyar al-qurani da ambaton Allah._*
_Ya kamata mu kiyaye duk wata hanya da jinnu zasu iya shiga jikinmu har su firgita mana rayuwa_
Duk da lbrn nan true life story ne amma nayi imani *Sadnaf* ta baje basirarta wajen tsara shi don yayi dadi kuma sakon da take son Isar ma jamaa ya iskesu ta hanyar da zasu ji dadin fahimta.
Tabbas dunia makaranta ce, Abdul Majeed ya hadu da babban karatu mai kyakkyawan darasi na sharrin *wulakanci* dama haka rayuwa take,ka zauna kana wulakanci babu ji babu gani,insha Allahu wata rana sai Allah ya hadaka da gamonka tun a dunia.
Allah ubangiji ya karrama dan Adam a cikin dukkan halittun da yayi na dunia. *Kai waye da zaka wulakanta shi kuma kayi tunanin Allah zai barka a haka* ??????????
Ya kamata mu saka hattara a rayuwarmu musamman haduwar nan da muke ta social media wadda ba sanin juna mukayi ba,bamu san dawa muke zaune ba, wata rana wani zai maka yanzu ko nan gaba,ina Allah zai hadaka da mutun nan gaba,wace irin alfarma zaka nema ko a nema a wajenka. Wadan nan duka abun dubawa ne idan mukayi laakari da cewa duniar kanta is a small place. Ya kamata mu rage wulakanta juna, mu fahimci juna mu zauna lfy kodon rashin sanin dawa muke zaune, *idan ba haka ba mutum yayi irin na Abdul Majeed*
Sakaci da addua shine babban matsalarmu a yanzu tsabar yadda muka sa dunia a gaba.
Ya kamata mu dage da Azkar na safe da marece don neman tsarin Allah akan dukkan wata azzalumar halitta.
Zama ba kallabi,shiga bayi anyhow, yawan kide kide a cikin gd daga safe har marece duk hanya ce ta gayyatar aljanu,maraba da su da basu kyakkyawan wajen zama a gdnka da jikinka.
Fatan alkhairi nake maki da zuriarki baki daya
Allah yasa kifi haka
Allah ya kara baseerah da kaifin ido.
*Much luv daga Auntynki*💞