← Book details Babban Yaro Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 23

Sashe 6

Babban Yaro Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

D'ora min ita yayi a jikina yace." Nifa ba haka nake nufi ba yanzu dai bata maganin sai muyi magana." Tsaki nayi niyyar inyi masa ganin rainin hankalin sa yayi yawa sai kawai na fasa na rike baby dake zura hannuta cikin rigata kamar me son tasha nono tana kuka da makyarkyata ban tab'a jin tausayin yarinyar ba irin na yau take wasu zafafan hawaye suka soma zubo min..........

Nace"Baby sannu kinji maganin ya mik'o min yace." Bata mu gani." Karba nayi na fara kokarin bata ta datse bakin ta....

Hannu na sanya na bude bakinta da sauri na d'ura mata maganin ta had'iya d'aga ta nayi ina girgiza ta sai shashsheka take yi ns rungume ta kam a jikina.

Yana tsaye a kanmu har Lokacin da nasamu baby ta sauke ajiyar zuciya bacci ya dauke ta, lura da yayi da hakan ne ya zare hannunsa daga cikin aljuhu ya fara kokarin d'aukar yarinyar dake rungume a jikina tana sakin ajiyar zuciya...

Rike ta nayi kam a jikina ina hararasa Hankali nace "Zata tashi fa.........

Bai ce min komai ba ya bar dakin na bishi da kallo cikin jin haushi kwantar da baby nayi na gyara ta sosai kana mike a hankali na shiga toilet domin dauro alwala, sallah nayi na kwanta kan daddumar bacci me nauyi ya dauke ni, Lokacin Amjad ya shigo ya tadda duk suna bacci daga ita har babyn sun bashi tws
Tausayi sosai Asma'u ya dauka kamar wata jaririya ya kwantar da ita kusa da baby hijab din jikinta ya ke kokarin cire mata ta bude idonta da sauri!!

Mik'ewa tayi zaune tayi tana kallon shi.

Ita yake kallo babu yabo babu fallasa yace." Ki huta kema naga kin bacci a kasa ne." Hannunsa ta kalla dake rike da hijab dinta yak'i saki.....

Kauda kanta tayi tana kokarin sauka kasa dawo da ita yayi da hannunsa yana fad'in "Ina zaki je?

Babu fuska tace" Zan shiga band'aki ne." Sakin ta yayi ita kuma ta sauko band'aki ta shiga cikin rashin sanin abinyi, kawai sai ta tsiri wanka, shi kam cikin shiri yake domin futa amma ganin yanayin Asma'u ya tada masa da sha'awa yana jin ko ya futa bazai iya komai ba dama daurewa kawai yake yi domin kar ya nuna mata zulamar sa...

Zama yayi yana jiran futowar ta
Asma'u ta manta d'auka ya futa daga dakin sai ta futo daure da guntun towel iya cinya hankalin sa nakan wayarsa yaga futowar ta ta kasan idonsa da yanda tayi saurin komawa da baya..

Girgiza kansa yayi kurrum ya cigaba da latsa wayar sa.

Kayan ta tayi saurin mai dawa ta futo tana b'ata fuskar ta...

Hankalinsa kan wayar shi yace." Wanka me kikayi da rana haka." Shiru nayi masa kawai ni so nake ya bar mun dakin naga ma futa zaiyi daga gidan dama duk a takure nake zaman shi a gidan kwana biyu kacal.

Yace."ko mafarki kikayi."?

Sarai na fahimci inda maganar sa ta dosa share sa nayi na zauna kujerar mirror a takure aje wayar yayi ya karaso gurin, k'amshin turarasa ya dabaibayeni rumfa yayi min hade da tsare ni da idonsa yace." Ina tambayar ki.

"?

Shiru nayi masa ina jin fad'uwar gaba....

Sunkuyowa yayi ya talfamo fuskata cikin tafin hannuwan sa ya kura min ido, ni kuma sai kauda kaina nake cike da fargaba.

Bakinsa yake kusantowa dashi fuskata na rintse idona da k'arfi na mike, shima Mik'ewar yayi da sauri ya rike hannuna yana ya mutse fuska yace." Meye haka?

Kike wani furgita da abunda kin San shi." Nace"Wai ba futa zakayi bane don Allah kayi tafiyar ka idan zakaje ni Wallahi na kan rasa inda ka sanya gaba ka k'yaleni mana.

"
Miskilin murmushi yayi yace." Futa zanyi amma na fasa kuma kece kika hanani futa." Da gefan ido na kalleshi ina kokarin kwace hannuna a hannunsa, fuskarsa ya kara kusantowa da tawa nace "Wai meye hakane."?

Cikin shakakkiyar murya yace." Sha zanyi.!!!!!!

Yanda ya fad'i maganar zaka tabbatar bashi da kunya..

Nace" me zaka sha."?

Bakina yana nuna da idonshi!

Ban San sanda naja tsaki ba ina kokarin fuzge hannuna cike da takaicin sa kamar ba d'azu yaga yimin rashin mutumci ba.

Bude idonsa yayi sosai ya zuba su a kaina!

Nayi kasa da nawa ganin yanda NASA suka yi ja gasu sunyi kananu dasu yace." Nu kike wa tsaki kan nace zan sha bakin ki."!!

Shiru nayi kaina a kasa zuciyar na wani irin bugawa.!

Gyad'a kansa yayi yace." Kinyi dai-dai Zan sha karshen ki yanzu kin jawowa kanki."!!!

Kafin in Ankara ya dauke ni cas bed din ya cilla ni na mike da sauri ina nuna masa baby dake bacci da hannuna...

Ko a jikinsa yayo kaina zai danne Allah ya bani sa'a na mike da sauri na dira kasa kofar futa na nufa kafin in bude ya kama ni ya matse jikin kofar rigar jikina ya sabule daga tsaye yayi min rik'on tsauri!!

Shanyayyun idonsa ya zuba min tsoro ya shige ni domin nasan kaina bana so ya gano a matse nake dashi yasa na dinga kauce wa shi kuma yana kara kusan to ni har ya samu nasarar kama bakina ya fara tsotsa kamar Wanda ya samu sweet
Jikina nane yayi bala'in mutuwa jin yanda yake tsotsar harshe na hade da leb'una na ban San sanda na bude masa bakin gaba daya ba na cigaba da hadiyar yawun shi da ba tare da nasan a wace duniyar nake ciki ba.

Gaba ki daya ya gigita min lissafin domin tuni ya cire min brziya inda yake wasa da hannunsa a guda a k'irjina yana fidda wani irin nishi!!!!

K'afafuna suka tsami sun gagara daukata sai na fara kokarin fad'uwa k'asa tare muka zube dashi, nayi plate kasa shi Kokarin cire rigar jikinsa yake da ta fara ya mutse wa dake shadda ce ya jefar gurin k'afafun sa ya raba a kaina ya rankafo sosai Brest dina guda ya kama da bakinsa yana tsotsa d'ayan hannun kuma yana Mirza d'ayan....

Wani irin hali na shiga mai mutukar wahala rintse idona nayi tam!

Domin bana so na bude na kalleshi saboda kunya na lura bashi da kunya ko guda ganin yanda ya wani k'aramin shu'uman idonsa yana kallona ga beast dina a bakinsa yana Mirza guda na kasa hanashi.....

Hannuna guda ya rike a nashi yana sakin wani irin nishi kafin in an kara naji tsinin a barshi a jikina da k'arfin ta tsorata nayi sosai na bude idona sai na ganshi daga shi sai gajeran wando duk ya cire kayan jikinsa, kamar in kurma Ihu naji ganin baya cikin hayyacin sa yasa na tattaro k'arfin da yayi min saura na kwace kaina, fad'uwa yayi gefe na mike da sauri....

Hannunsa ya sanya ya jawo kafata na fado kanshi....

Idonsa ya rufe tsam!!

Yak'i kallona matse ni yayi a jikinsa yana sakin ajiyar zuciya...

Mintuna goma muna haka sannan ya sake ni Mik'ewa yayi yana hararata ya shige toilet cikin wata irin tafiya.

Ni kuwa da sauri na kauda kaina ganin yanda wani Abu ya mike cikin wando sa duk na tsorata.

Yana shiga toilet din nayi saurin Mik'ewa kayana na sanya da sauri na futa daga d'akin.
*6/12/2019*
[12/7, 7:46 PM] .: *BABBAN YARO*
*76*
Ido muka had'a da granny dake zaune a parlor tana gyara carbin ta, kallo ta bini dashi cikin zargi..

Take naji kunya ta kamani saboda nasan dole ta fahimci wani Abu aikuwa tace"Lafiya kika futo a gigice."!

Karasa nayi kusa da ita jikina babu kwari Sam naki yadda na kalleta nace"Lafiya Granny ." kallona dai takeyi tana gyara carbi ni kuma kunya duk ta ishe ni, tace" Ina Abban baby." Yana ciki." Abunsmda nace kenan nayi shiru.

Minti biyar tsakani na dai-dai ta hankalina tace"Nasan abunda ya koro ki a guje daga daki." Kasa kallonta nayi ina mamakin tsohuwa da sa'ido, ta cigaba da cewa"Har 'yar Uwar ki ta kare rayuwar ta ban tab'a gani ta guji mijinta ba ke meye dalilin ki."?

Nace"Granny ban fahimci abunda kike nufi ba."!

Hararata tayi tace"Ni ba yarinyar bace Asma'u kin futo daga d'aki kina haki!

Da zare ido kice min babu komai.

Me kike nufi."?

Kallonta nayi ganin yanda ta fututtuke fuska !

Bude baki nayi zanyi magana ta d'aga min hannu babu wasa a fuskarta tace"Tashi ki koma gurin shi.""!

Baki na rawa nace"Ina...in ai futa zaiyi."
Tace"Idan baki tashi kinje ba Allah yana fushi dake wallahi mala'iku na tsine miki Ko mu da muke mutan da ba muyi gudun miji ba sai Ku 'yan zamani ni d'in nan da kika ganni kullum sai na bawa mijina hakkinsa har sai ture ina so kiyi koyi dani ko mijin ki bai neme ni ki ki mik'a masa kanki."
Dariya tsohuwar ta bani ni kam ina ganin duk irin tsananin sha'awar dake damuna bazan iya Neman shi ba, tace"Ki tashi ki koma dakin wannan guje-gujen da kikayi ya nuna min har yanzu wani abun bai afku ba.

Ke dashi, Saboda haka maza so nake ki samu cikin 'yan tagwaye." Sosai naji kunyar ta jin abunda take fad'a narasa me yasa tsoffafi basa jin kunyar fad'ar magana.

Kafin nayi wani yunk'uri ya fito daga d'akina fuskar shi a had'e!

Kai tsaye bedroom dinshi ya nufa granny tace"K'ato zo nan." Tsayawa yayi daga bakin kofar yana kallonta, tace"Kazo nace" babu fara'a ya karaso gurin tace"Meye ya faru naga ta futo tana nishi
"!

Tambayar granny ta bashi mamaki k'warai murmushi yayi cikin zuciyar sa, kana ya kalli agogon hannunsa yace." Neman ta nayi a shimfid'a taki."!

Kai tsaye ya fad'i maganar kunya da takaici kamar su kashe ni....

Granny tace"koda naji dama nasan hakane to koma ciki gatanan." Dariya yasa yace." Ni na fasa dama futa zanyi sai na dawo." Kokarin tafiya yake granny tace"Kayiwa Allah ka koma ciki yanzu zanturo ta." Yana dariya yace." Nafasa fa domin wannan maganin da kika bani ya daina mun aiki." Granny tace"Zan nemo maka wani insha Allah ai duk laifin ita Asma'u ne da ta hanaka.""" Tab'e baki yayi yace." Rabu da ita granny ina ganin zan bi sha'awar Inna Suwaiba ne." Granny ta kalleni tace"Kinji ko."?
Chapter 6 · 0% Book details