Sashe 13
Babban Yaro Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da niyyar shiga yayi cikin ruwan da take sai ya fasa ganin idan ya shiga din zai iya dawowa ruwa shiyasa ya hada wani ruwan yayi wankan tsarki yanayi yana kallonta yana mamakin baiwar da Allah yayi mata gaskiya 'bakar mace tayi a rayuwa lokacin Mimi lanjare masa tayi gashi bata da wani kuzari da dauriya sai aikin kuka, Asma'u ma dai duk da tayi kuka Amma tayi jarumta sosai don ba ko wace mace ce zata iya yin jarumtar da tayi ba duba da yanda ya zage kwanjinsa a kanta ya dinga sasakar ta kamar ba budurwa ba.
*10/12/2019*
[12/10, 9:05 PM] .: *BABBAN YARO*
*82*
Sai da na tabbatar ya futa daga toilet d'in sannan na saki jikina nasamu damar bud'e 'kafafuna sosai ruwan zafin na shigata yanda ya kamata rintse idona nayi jin wani irin zafi 'kasa na daurewa kawai na akeyi amma Sam bana so na motsa jikina bacci me dad'i ne ya fara fuzgata cikin ruwan, muryar shi naji sama-sama yana kiran sunana.
Cike da bacci na bud'e idona ina kallonshi yana sanye da jallabiya me 'karamin hannu.
Yace." Kinyi wankan tsarki.
" ?
Gyada kaina nayi ina yunk'urin mik'ewa..
Ya rik'o hannuna na futo daga cikin kwamin, ruwa ya had'a min yace." Yi wanka ki futo muyi bacci."
Futa yayi daga toilet d'in.
Ni kuma nayi wanka tsarki kamar yanda addini ya tana da, yana zaune gefan bed na futo daga toilet d'in ya taso da sauri ya rungume ni a hankali muka karasa bakin gadon ina cije baki.
Zaunar dani yayi kana ya warware towel d'in jikina babu kunya ya fara 'kokarin sa min riga kallonshi nake yi cikin takaici da mamakin rashin kunyar sa gurin saka rigar duk sai da ya ta'be min nono wai ni zai mayar shashasha don yaga na k'yale shi.
Kwanciya yayi rigingine ya d'ora ni saman shi bargo ya sanya ya rufe mu, hannunsa guda ya sanya a kan mazaunai na yana wasa dasu cikin 'kwarewa!
Muryarshi a sha'ke yace." Wai kurma kika zama ne uhumm."!?
Lumshe idona nayi kawai saboda bani da abunda zan ce masa....
Cikin kyakyawan lafazi yace." Asma'u.
" bude idona nayi amma ban kalle shi ba.
Ya cigaba da cewa "Ha'kika babu abunda zan ce miki sai dai nace Allah yayi miki albarka Allah yayiwa iyayan ki albarka da dukanin wadanda suka baki tarbiyya kika kawo min budurcin ki gidana kin shayar dani ni'imar da bantab'a sha tunda uwata ta haife ni.....
Ina fatan auranmu dake yayi albarka Allah ya azurtamu da zuria dayyiba Babu shakka ina alfahari dake, kinzama wani jigo na rayuwa ta."Ban ta'ba tsammanin futowar wannan maganar daga bakin shi ba sai na dinga mamakin Ashe yana da saukin Kai da iya mu'amula mutukar ka fahimce shi, jin addu'ar da yake min yasa naji saukin zuciya tayi sanyi Kwata kwata na daina jin haushin abunda yayi min....
Luf nayi a jikinsa bacci na fuzgata gefe guda kuma ina jin hannunsa na yawo sassan jiki, share shi nayi kawai har bacci ya dauke ni.
Amjad kuwa daurewa kawai yake yi domin wani sabon fleengs din ne ya taso masa jin fatar Asma'u da tudun Brest dinta a jikinsa ya kara dilmiyar dashi, gaskiya kome za'ayi bazai tab'a iya rabuwa da ita ba...
Ashe haka yarinyar take da baiwa iri-iri bai sani ba tabbas ya gode Allah da bai sa ya yi mata wani abunba lokotan baya da ya samu dama akanta.
Idonsa biyu har aka fara kiraye-kirayen sallahr asubah lokacin jikin Asma'u ya d'ume da zafin zazzab'i jikinta sai rawa yake yi tana datse hak'oran ta.
Gogan naku duk ya burkice a gurguje ya d'aura alwala ya nufi masjid hannunsa rike da carbi....
Ana idar da sallah ya shigo gidan kai tsaye d'akin Asma'u ya koma, bed din ya nufa da sauri ya cire bargon dake jikinta, tattaro ta Yayi gabad'ayan ta ya sanya a jikinsa yace." Kinyi sallah ko."?
Girgiza Kai tayi tana cize baki...
'Kokarin zame jikina nake yi daga jikinsa ya rike ni tam!
Hade da tsira min ido duk ya koma wani abun tausayi nace"Ka bani Paracetamol kawai zazzab'i sauka." Jiki na kyarma ya cikani ya mike da sauri ya futa.
Kallo na bishi dashi cikin mamakin rawar jikin da yake yi.
Yana futa suka ci karo da granny tace" kai 'kato ka dawo Ashe." ?
Yana 'kokarin kar'bar baby dake kuka yace." E nadawo jiya kuna bacci nine ma na aje miki baby kusa dake."
Granny tace'' Haba ni nayi mamaki dama ya akayi baby ta dawo gurina.
Cike da zargi tace"Ina Asma'u take." ?
Kai tsaye yace." Tana ciki bata da lafiya."?
Granny ta fahimci kome ye ganin shi a hargitse yana wani sinne Kai.
Kai tsaye ta shige dakin bata re da tace masa komai ba.
Simi-simi ya wuce da baby dakin sa domin dauko magani duk jikinsa yayi sanyi zazzab'in nan ya mugun bashi haushi shifa so yake yi ya 'kara wani sex d'in ko gurin ya washe sosai, shiyasa duk jikin sa yayi sanyi zuwan zazzab'in ya 'bata masa rai sosai, babu kuzari ya shiga dakin a hannunsa rike da maganin
Granny na tsaye hannunta rik'e da jibgegen zanin gadon da ya cukurkude yayi kaca-kaca da jini kamar an yanka lafiyayyar kaza ma jini a jika!
Sai fad'a take yi kamar ta ari baki tace" in banda rashin imani irin na 'kato fisabillahi sai ya kamaki ya kwana a kanki yana Abu d'aya duba don Allah jini kamar an yanka kaza ai komai a sannu ake binsa."
Ya tsinci kadan daga cikin surutan da take yi don haka ko da ya shigo 'bata fuskar sa yayo don ma kar ta kawo wargi.
Ya bude firji hade da dauko goran ruwa Mara sanyi ya nufi gurin Asma'u.
Granny ta kalleshi cike da takaici tace"Ka dawo cikin dare kamar wani munafiki ka haikewa yarinyar mutane don rashin imani ba dole tayi zazzab'i Haba!
Sai ka yi mu'amula da ita a hankali cikin laluma tunda bata saba ba ni wallahi wannan jinin ya bani tsoro !
Yo ko mu da muke mutan da ai bamu zubar da Wannan jinin ba daran farkon mu."!!
Bai kulata ba, ya d'ago Asma'u da kunya ta kusa kashe ta a gurin yana kokarin bata magani Granny ta kwa'be hannunsa maganin ya zube kasa.!
Hararasa tayi tace"Baza ta sha d'aci ba da safiyar nan ka gama wajigata zaka dauko kayan d'aci ka bata to da sake."!!!
Dariya ya 'kunshe wa yace." Wai ke granny meye ruwan ki ne ?
Wannan fa sa'ido ne tsakanin mata da miji ki daina shiga ki k'yale mu, kome ma nayi aike ce kika bani maganin 'karfi."
A hasale!
Tace"Dana baka maganin 'karfi sai nace kayi wulakanci son ranka tou Shikkenan tunda ka samu lafiya bazan kuma baka ba balle ka cutar musu da yarinya."
Dariya yasa sosai yana mamakin granny da 'k'arfin halinta...
Ganin ya mai da ita shashasha yasa ta futa daga dakin hannunta rike da bedshirt din tana ta faman fad'a kamar ta ari baki.!
Kallonshi nayi a fakaice naga sai dariya yake yi da annushuwa ni ya barni da wahala da cizon leb'e a hankali nace"Kaje ka 'karbo bedshirt din can don Allah."
Ido ya tsira min hade da d'age gidansa guda Yace." Saboda me."?
Kauda kaina nayi nace"Bamu kad'ai bane a gidan nasan halin granny zata nunawa mutane."
"Mu da suwaye a gidan."?
Yafad'a yana me tsurawa k'irjinta ido kamar wani tsohon maye sai cizar lips d'insa yake.
Lokacin shi kadai yasan halin da yake ciki.
A hankali nace" 'Baki muka yi jiya da yamma, Innah da yarinyar ta." Shiru yayi yana tunanin wace Innah take nufi." Yace." Wai Innah Suwaiba ce." ?
D'aga masa kai nayi kurrum.
Shiru na minti biyu yana kallona yace." Yanzu wane irin yanayi kike ji a jikin ki."?
"Zazzab'i" na fada ina lumshe idona....
Koka rin shigowa bargon yake yi yana fad'in"Bari kiga abunda zanyi miki yanzu zaki daina jin sanyi....
Rigar ta yake kokarin cirewa na buge hannusa da sauri nace" Don Allah k'yaleni ni kam ka k'yaleni da rigata.!!!
Tsaf na fahimci wayon sa tunda naga ya tsira min idona yana cije lips nasan abunda zaiyi.....
Da siriryar murya yace." Ni kika bugewa hannu." ?
Baki na zumb'ura nace"Yi hakuri ba da gayya nayi ba."
A sake yace." Ok bari in miki fiffita nasan kina jin zafi har yanzu.
" kafata guda ya d'aga sama!
Na rintse idona cikin jin a zaba nace"Please Abban baby don girmar Allah ka k'yaleni wallahi ni kadai nasan abunda nake ji.""" Amjad da ya fara hawa network yace." Ki bari min ki fiffita a gurin zaki ji sauki ko kuma ki bari in 'kara wani shikkenan kin wuce komai kin dawo babbar mace, yanzu ma don farko ne."
Cikin zuciya ta nace"Wallahi komai nacin ka dole ka rabu dani a zahiri kuwa kuka nasa masa ina bashi hakuri domin na lura da gaske yake......
Da kyar na samu ya bar d'akin..
Yana futa ya tadda granny Innah Suwaiba A tsaye a parlor granny hannunta rike da bedshirt tana wassafawa Innah Suwaiba abunda ya faru kamar wacce aka yi a gabanta take fad'in"Ni yarinyar ta burge ni wallahi na Dade banga budurwar da ta kawo 'yan cinta gidan miji ba.
Fad'ar wannan magana da Granny tayi sai Innah Suwaiba ta tsargu tace." Insha Allah zaki ga budurcin wacce tafi Asma'u daraja a gidanan." Karaf a kunnan sa, sai ya fara mamakin wace macece ce wacce zata fi Asma'u shi daraja a gidansa
*10/12/2019*
[12/11, 1:09 PM] .: *BABBAN YARO*
*83*
Cikin tafiyar sa ta jarumin namiji ya 'karaso tsakiyar parlor inda su granny suke tsaye suna mai da magana.
Ina Suwaiba tace." Ka futo yaron kirki."?
Zama yayi cikin kujera yana fad'in"E Innah yaushe kika zo gidan." ?
Washe Baki tayi tace." Jiya muka zo da yamma ai bani Kad'ai bace tare muke da 'k'anwar ka Hafsa." Yace." Duk ya mutan gida da sauran 'yan uwa."?
Tace"Kowa lafiya Lou kuma suna taya ka murna da farin ciki Ubangiji Allah ya taya ka rik'o ." yace." Ameen Innah nagode k'warai.