Sashe 19
Babban Yaro Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zuciya ce ta ciyo tace"Wallahi INA sane da masu sona da wa'inda basa so na Ni a rayuwata babu abunda zan cewa granny domin ta nuna mana 'kauna dani da 'yar uwata Mimi Allah ya. jikanta, duk abunda wannan matar take yi min baka cewa komai babu irin 'kazafun da bata yi min ba dukol kayi shiru.
To ni kuma nace bazan zauna da 'yarta ba wallahi sai dai ka zab'i guda cikiin mu kuma duk wani Abu da take min taje na barta da Allah zai saka min."
[12/13, 10:03 AM] BintuUm@rAbb@le Fuskar sa a had'e ya d'ago kansa yana kallonta "Kina da hankali kuwa Asma'u?
Innah kike kokarin fad'awa magana a gabana uhumm."!?
Ya fad'a muryar shi babu dad'i!
Ba tare da na damu ba nace" Ai itace ta jawo meye ruwan ta dani a gidan mijina a matsayin ta na babba bai kamata ta shiga hurumin da bana ta ba tun da tazo gidan nan take zagina." Cikin kuka take maganar....
Ido ya tsira mata fuskarsa babu wasa yace." Ke Matsalar ki kenan tsaurin ido!
Shiyasa kowa ya tashi zai fad'i aibunki ke baki bar yara ba baki bar manya ba uhumm ?
Idan da mutumci ya dace ki fad'awa Innah Suwaiba wannan maganar ko da kuwa cewa tayi in auri mata uku a lokaci guda ai tana da iko dani ne."
Asma'u taji kamar ya watsa mata barko no a ido idonta a rufe tace." To sai me idan tace ka auri Hafsa bayan ita ka 'kara da wasu biyu ko a kwalar rigar Asma'u wallahi ni dai nasan ta siya maka tashin hankali a cikin gidan ka, Wanda nasan idan Maman ka ce ita ta hak'ika baza ta so kayi rayuwa cikin tashin hankali ba, ita dai akwai wata manufar ta ita kad'ai ta sani."!!!
Sama-sama take maganar....
Babu wasa a maganar shi yace." OK da kike yin wannan fuffukar kina tunanin zaki hanani abunda nayi niyya ne?
Ko kina tunanin zan bujerewa maganar Inna Suwaiba akan taki, Wallahi ki shiga hankalin ki ni nan da kika ganni bana daukar raini gurin ko wace mace zan 'bata miki rai Wallahi!
Daga yau sai yau ki San irin maganar da zata dinga futowa daga bakin ki akan Inna domin duk rintsi Uwata ce ke ma haka dole ki girmama ta kamar yanda nake yi "you have to be serious."!
Ya fad'a cikin 'bacin rai!
Asma'u kuka kawai take yi cikin zuciyar ta kuwa babu irin addu'ar da bata yi wa Innah Suwaiba Allah yayi mata katangar k'arfe da sharrin ta ubangiji Allah ya rusa maganar tun kafin aje ko ina ita tana ganin idan abun ya tabbata to babu shakka Zama Lafiya ya 'kare tsakaninta dashi tana mugun sonsa Wanda shine ya jawo mata tsanin kishin sa.
Sosai take kuka Yana jinta Yayi mata shiru kurbar Coffe dinshi yake gefe guda kuma yana latsa wayarsa a zahiri ka kalleshi sai kace kukan NATA baya cin ransa cikin zuciyar sa kuwa shi kadai yasan yanda yake jin zafi da kukan ta, ranshi ya 'baci ne da jin irin bak'aken maganganun da take fad'awa Innah Suwaiba ko kunyar idonsa bata ji ba, idan da zai bude mata zuciyarsa ta gani zata yi mamakin girman son ta da kaunar ta a ciki kawai yana dannewa ne saboda sanin halinta, shafa ya amsawa Inna ne kawai amma Sam bai shirya auran Hafsa ba yanzu bai sani ba ko nan gaba.
Asma'u ta gaji da kukan ta bacci me nauyi ya d'auketa cike da mafarkin 'yan gidansu musamaman Ummansu ta ganta cikin farin ciki da walwala.
Jin saukar ajiyar zuciyarta ya gane tayi bacci shima ajiyar zuciyar ya sauke kana ya kashe wayar sa toilet ya shiga ya wanke bakinsa ya futo kai tsaye bed din ya nufa ya kwanta hade da shiga blenket din ya rungume ta jikinshi yana sauke a ajiyar zuciya k'amshin da jikinta yake futar wa ne ya gigita shi tuni ya fara ya mutsata yana kaiwa ko wanne shashe na jikinta kisses masu zafi!
A rikice yake kokarin cire mata Riga...
Furgit ta bude idonta ta ganshi yana kokarin hawa jikinta da sauri tayi nufin tashi ya mai da ita da hannu daya daya hannun kuma ya zare mata rigar jikinta tuni ya gigice ganin lafiyayyun Brest dinta masu gigita shi take ya rungume ta a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya.
Asma'u duk buge-bugen da take yi.
Sai da Amjad yayi nasara a kanta ya samu biyan bukatar shi.
*13/12/2019*
[12/13, 10:27 PM] .: *BABBAN YARO*
*88*
Haka suka tashi da safe ita dashi kowa na d'acin rai!
Tunda ta gaishe shi bata 'kara kula shi ba shine ma yake janta da hira tana basar dashi haka suka had'u suka yi breakfast har shi uban gayaar ya d'ora baby a cinyar sa sai shirme suke yi shi da ita ya koma kamar wani 'k'aramin yaro yana biye mata sai faman dariya suke kyalkyalawa.
Granny bayan tagama karyawa mi'kewa tayi ta nufi d'akin da take suka bita da kallo Sam basu kawo komai ba, minti biyar tsakani sai gata ta futo cikin shiri ta yafe jikinta da mayafi kirif tayi hanyar futa ba tare da tacewa kowa komai ba."
Da sauri na mike naje na tari gabanta ina marairaice fuska nace"Granny ina zakije inace jiya mun gama magana dake kince kin fasa tafiya."
Jin abunda Asma'u take fada ne yasa shi mik'ewa da sauri ya karaso gurin yana tambayar menene."?
Granny tace"Dama yau na shirya tafi gidana." Amjad ya 'boye dariyar da take 'kokarin subce masa yace." Wani abu aka miki a gidan.
" ?
Gyada kai Tayi tace"Ba'ayi min komai ba kawai zan baku guri Ku wataya."
Dariya yasa ya kama hannunta guda yace." Rayuwata baza ta tafi dai-dai ba idan babu ke a gidan uwargidana ta kaina idan mun yi miki laifi ki hak'ura.
"
Granny tace" babu laifin da kuka yi 'k'ato nice naga ya dace in tafi." Amjad yace." Ni kuma ban sallame ki ba sai kiyi hakuri idan kuma kika ce dole sai kin tafi kin San kina futa zan sanya a saki karnuka sai muga ta inda zaku tafi."
Cikin sababi!
Granny tace." Sai kace zaman nawa dole ne iyi yanzu nace nafi son zama a gidana nagaji da jin iface-iface!
Cikin dare."
Saurin barin gurin nayi ina mamaki tsohuwar ko me take nufi oho.!
Ina Juyawa Inna Suwaiba ta watsa min mugun kallo tana gyada kanta...
Bedroom dina na shige ina fadin"Allah Yayi min gatangar k'arfe da sharrin ki."
Kwanciya nayi kan bed din ina sa'kawa da kwance wa har bacci me nauyi ya d'auke ni.....a takaice dai ban San sanda su Inna Suwaiba suka bar gidan ba domin bacci na shirga sai daf da sallahar azahar na tashi a gurguje nayi wanka da alwala na futo simple make up nayi na zura doguwar Riga mai hula humra na shafa a jikina sannan na hau dadduma na tada sallah
Ko da na futa parlor granny kad'ai na gani zaune suna hira da Iyami na saki wata irin ajiyar zuciya mai sanyi, yanzu na tabbata Innah Suwaiba sun bar gidan cikin zuciyata nace mata 'yar bala'i kurrum tazo zata d'aga mana hankalin gida.
Zama nayi cikin kujera cikin sakin fuska na dinga sanya musu baki a hirar tasu kafin mu zauna cin abunci granny kam cewa tayi Iyami ta had'a mata ta kawo mata inda take domin baza ta iya zaman daining ba.
A cewar ta 'kafar ta tsami take ni da Iyami muka sanya mata dariya...
Yanzu wani irin nishadi nake ji a zuciya idan na tuna cewar me takura min tabar gidan wallahi d'an zaman da Tayi na kwana biyu jina nake yi a takutey gefe guda kuma idan na tuna al'kawarin da Abban baby ya daukar mata sai gabana ya dunga fad'uwa.
*******
Al'amura sun tsananta ga me girma governor gobe wato *Amjadu AbulAbbas mainasara* Yanzu kwata-kwata baya zama a gida kullum suna can suns taron siyasa ya tsai da mataimakin sa Engineer Jabir Hamid shine ya yarda da alkairin sa da kulawar sa kana da yanda ya tsaya tsayin daka akan jam'iyyarsu tabbas Engineer Jabir Hamid tsohon d'an siyasa ne Wanda yake da a 'kida Amjad tun yana da 'kananun shekaru yasan da mutumin domin.