Sashe 2
Babban Yaro Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuka ta fashe dashi itama sosai take fad'in "Kiyiwa girman Allah da Annabi kiyi hakuri babu shakka nasan abunda ya faru tsakanin ki dashi ba me dadu bane da nasan zai shigo yayi b'arna da ban turo shi ba, kiyi hakuri ki dubi wannan yar lab'ub'uwar yarinyar dake jikin ki ki zauna da ubanta ba don halinsa ba, nasan yana da fushi amma ba shi da rik'o don Allah dukan abunda kika San zai hasala masa zuciya ki guji yin sa kin ji ko." Duk cikin kuka take wannan maganar.
Sosai tsohuwar ta bani tausayi goge fuskata nayi ns rike hannunta dake karkarwa nace"Granny ki daina kuka don Allah insha Allahu zanyi abunda kika ce din zanyi kokarin ganin na kawo zaman lafiya s zamantakwar mu dashi insha Allah nasan ni tawa kaddarar kenan kuma zan karb'e ta hannu biyu." Tace"Yawwa ko kefa Allah yayi miki albarka." Ameen nace.
Ina jin wani irin kaunar tsohuwar Cikin zuciyata.
Tace"Muje kici abunci don duk ga alamu nan sun nuna ba kici abunci ba." Nace"zan fito yanzu insha Allah ." Mik'ewa tayi tana kokarin d'aukar baby dake wasa kan bed yarinyar ta sa kuka Granny ta fuce tana fad'in "Ja'ira kawai yau ni din kike gudu saboda kin ga uwarki." Murmushi nayi kawai na mike ina warware liffayar jikina toile na shiga na wanke fuskata kana na dauro alwala na futo k'arfe hudu da rabi na yamma, dadduma na shimfid'a na tada sallah cikin nutsuwa bayan na kammala addu'a ne na mike a nutse na tsaye gaban wani dressing mirror dake cike da kayan shafa, fuskata na kalla naga duk ta kode dama ban yi wata kwalliyar kirki ba aunt Hauwa babu yanda batayi dani ba naki raina babu dad'i na futa daga dakin.
Da babu a hannu granny da Iyami da wasu mata uku s zaune a parlor suna magana sama-sama da suka ga na futo sai suka yi shiru, Kai tsaye gurusu na nufa a nutse na gashe da matan kana na mike na isa gurin cin abunci ina mamaki kallon banzan da d'aya daga cikin su take min.......
Magana suka cigaba da yi Wanda bana fahimtar me suke fada na dai lura kamar ransu a b'ace yake dukanin su, kad'an na zuba abuncin ina ci kamar magani baby nake bawa
binci kad'an kad'an ganin tana so taci babu laifi taci kad'an hankalina na mayar kan su granny jin abunda matar nan dake hararata take cewa"Yo!!
Da kike wannan maganar idan Hafsatu ya aura kina nufin ita bazata kula masa da baby ba, ai kusancin sa da Hafsatu yafi Wanda ita take da Uwar yarinyar, ni dai wannan al'amari bai min dad'i ba kuma an munafurce ni."!!
Iyami da bata so a tab'a mata granny tace" Haba ke kuwa da girman ki da komai kike magana irin ya yara k'anana shi ga aure nufi ne na Allah kuma babu laifin Uwar dakina anan, tunda ba itace tace Dole sai anyi auran ba Allah dai ya kaddara za'ayi.....!
Cikin hayagaga Inna Suwaiba mahaifiyar Hafsa tace"Kinga bana son munafurci da iya samu guri Yaro dai danmu ne mu muke da magana a kansa ba ke kar ki kara sanya mana baki anan, ai INA zaune a gurin nan har Amjadu ya shigo gidan a matsayin na uwarsa yan umarce shi da iya yi min Abu kuma sai yayi, Granny tace"To idan ya shigo sai ki umarce shi kina da iko dashi duk hukuncin da kika yanke a kansa dai-dai ne dank'i...
Matan da suka rako inna Suwaiba suka ce K'warai kuwa maganar ki hakkun kamar yanda kike da iko dashi muma haka nake dashi..........
*3/12/2018*
[12/3, 9:57 PM] .: *BABBAN YARO*
*MALLAKAR_ BINTA UMAR*
*LITTAFIN MALLAKINA NE KUN BIYA KUDIN KARATU NE KAWAI DUK WACCA TASAN ZATA CI MIN AMANA TA FUTAR MIN DA LITTAFINA TO TUN WURI TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA, GASKIYA DAYA CE, HAKA MA AMANA DAYA CE DUK WANDA YACI TA SAI TA CI SHI*
*72*
Wani irin mamaki ne ya lullub'e ni jin abunda yake futowa daga bakin matar wai tana da iko da Amjadu zata sanya shi ya k'ara aure Ikon Allah idan Amjadu zai hada mata uku ni na zama ta hudu a halin yanzu bai dame ni ba, saboda Sam ba shine a gabana ba, abincin nake ci babu dad'i ina tunanin lamarin mutane.
Tare suka shigo da Jahid da Khalid Jahid yana rike da wata k'atuwar leda mai tambarin Muddansir&Broths kai tsaye inda nake ya k'araso ya dauki baby yana mata wasa.
B'acin rai da bakin ci bai sa na kalli inda yake tsaye ba....
Amjadu da Khalid kuwa gaisawa suke da su Inna Suwaiba dake zaune suna jiran shigowar sa...
A hankali Jahid yace." Amarya kin sha kamshi nasan nayi miki laifi a ganin ki, amma na tabbata nan gaba zaki zo kina alfahari dani a rayuwar ki, Asma'u Allah ya tabbatar da alkairi a rayuwar ki." Wata irin k'walla me zafi ce ta cika min kwarmin idona Hak'ika Nayi rashin mosoyi na hak'ika Momy Jahid ta cuce ni a rayuwa ta Tabbas duk macan da tasamu Mujahid a matsayin miji ta more wa rayuwar ta...
Ledar dake hannunsa ya aje a cinya ta yace." Ni yanzu a matsayin yaya nake a guri.
Ki Asma'u ba don ni ba don Allah ki tashi ki kimtsa jikin ki zamu futa walima Wanda muka shirya muku ke da angon ki.." Yana gama fadin maganar shi ya bar gurin dauke da baby a kafadar sa.
Mik'ewa nayi jiki babu kwari na dauki ledar na nufi bedroom din da na fito yanzu.
Daf da zan shiga naji Inna Suwaiba na fad'in"Ni dai na fada maka magana ta ta k'arshe har in dai ka dauke ni a matsayin uwa to kabi umarnina kamar yanda nace din.
Saboda bamu da muhimacin a rayuwar ka ranar auran ka sai dai muji a gari bare ma yafi mu daraja a gurin ka, iyi ga yarinya 'yar Asali zakaje ka daukowa kan ka kara da kiyashi!
Ai duk mun San komai mu baza a rufe mu ba...
Itama mahaifiyar Abokin naka ta guji hada zuria da mugun iri ne shiyasa ta ruguza auran, kai kuma saboda baka da wayo ka karba to baza mu lamunta ba.."!!!
Maganganun Inna Suwaiba sunyi tsauri da yawa shi kanshi Amjad din yaji rashin dad'i ga Asma'u a tsaye taji komai ga abokan shi Innarsa take wannan surutun tabbas Jahid zai ji babu dad'i cikin zuciyar sa.
Aikuwa Hakane ta faruwa granny ji take kamar ta gaggaurawa Suwaiba mari ganin yanda take kokarin bata al'amari wannan ai cin fuskane take a matsayin ta na mace mai hankali dattijuwa bai cancanta tayi irin wannan maganganun ba.
Da gudu na fad'a dakin nayi kwance kan bed rumutse idona nayi da k'arfi hawaye suka fara gudana a fuskata Shikkenan Amjad ya gama zubar mun da mutumcin na, a duniya ni kuwa me nayi wa mutumin nan me zafi a duniya ya b'ata min suna gurin jama'a a takaice ma yanzu na rasa wane irin kallo jama'ar gari suke yi min.
Innalillahi wa'ina ilahi raji'un.
"!!!!
Bude kofar dakin aka yi, nayi saurin goge hawayena domin na dauka granny ce....
A hankali ya k'araso har bakin bed din hannunsa cikin aljuhu ya tsaya a kanta k'ikam!!!
Yafi minti biyar yana kallonta kana ya sauke ajiyar zuciya hade da Jan siririn tsaki yace." Kukan me kike yi."!!!?
Shiru babu amsa..
K'afar shi guda ya Dora kan bed din ya d'ago fuskata da hannun shi, da sauri na kwace ina kauda kaina...
Murmushi ya saki ya shafa sajanshi As'usuel yace." Saboda kawai Inna ta tace min in kara aure shine kika rugu daki da gudu kina kuka kome.?
Shiru nayi masa ina jin wani irin tafasa da zuciya ta take, a halin yanzu idan nace zanyi magana ba mai dad'i bace domin zai iya zaginsa wallahi saboda yanda nake jin wata irin muguwar tsanar sa cikin zuciya ta bayan haka kuma nasan yana a matsayin mijina yanzu kome nayi masa za'a rubuta min lada da zunubi ne, shiru yafi amfani a gare ni.....
Kasa yayi da muryar shi yace." Ki koyi mu'amula dani idan kuma kin kasa zaki sha wahala a gurina zanyi aure idan Allah ya hukunta hakan a tare dani saboda haka kar kisawa zuciyar ki cewa dake kadai zan zauna." Hannu na daga masa da sauri bakina na rawa na ma rasa me zan ce masa.!!
Kafarsa ya dire a kasa har yanzu hannunshi yana cikin aljuhun sa yana mata wani irin kallo Wanda shi kadai ne yasan ma'anar sa.
Kasa cewa komai nayi kawai na sauke hannuna kasa ina kokarin mayar da hawaye na domin na tsani yaga kuka na gudun raini daga gare shi.
Cikin wata dakilalliyar murya yace." Kin bude baki kina so kiyi magana kuma kin kasa kawai ki fada kar ta kashe ki.""""" Ni kuma ina sauraron ki....
Kaina na a kasa nace"Kome kayi min na barka da Allah ka b'ata min suna a duniya kowa na ganina kamar wata mai yawon ta zubar a Shikkenan.
"!!
Yanda ta fadin maganar hakan ya Sosa masa rai sosai amma sai ya basar duk da ya kara cusguna mata ya zauna kusa da ita yana k'wakumar ta sosai..
Asma'u a karshen gado take tsoro ya kamata yunk'urin tashi take ya hana faruwa hakan k'irjinta yake kallo da lumssasun idonsa yace." Yanzu zan gwada miki wani Abu in yaso sai ki barni da Allah kamar yanda kika ce duk abunda nayi miki kin barni dashi."" Kafin ya Ankara ya haye jikinta ta inda tayi plate kam bed dama jiki duk babu kwari gajiyar buki fa fargaba.
Sosai ya sake mats nauyin shi yana wani irin Abu da idonsa.
Asma'u ta shiga wani hali na Neman dauki domin ta San halin rashin mutumcin guy babu abunda bazai iya yi mata ba....
Hannunta ta sanya tana dukan kirjinshi hade da ture shi.
Ko gezau yak'i yi sai ma rike hannunta guda da yayi ya kaishi kasan wandon sa, yana cusawa sa, still idonsa tsaye a kanta.
A wannan lokacin Asma'u ji tayi kamar ta nutse saboda kunya domin zahiri tana jin joystick dinshi a hannunta.