← Book details Auren Raba Gardama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 9

Sashe 8

Auren Raba Gardama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun bayan rasuwar alh qarami da dadyna nida mum da salman muka koma new York da zama.acan naqatasa karatuna harna fara aiki a matsayin kwararen FBI officer kafin daga baya nazama CIA agent.

Five years daga karbar duka 6 stars dina nakoma Miami tareda mum nabar salman ya qarasa karatunsa acan america kafin yadawo Miami gurin mum sbd ni bancika zamaba.

Ina zuwa Nigeria sosai sbd dukiyarmu dake nan.
Alh babba yasan Inda muke kuma muna waya dashi sosai hakama duk Nazo Nigeria nakan xo nagaidasa amma ba gidaba munfi haduwa a masallaci.
Ahaka wani kamfanin qera motoci suka aikamin da gayyata akan wani binciken sirrin Neman maqudan kudade kimanin 200 million dasuka 6ata a kamfanin.
Bincike ya fara nuna alh naseer modibo shine first suspect dan haka na karbi wannan aikin da kaina bansaka yarana ba sbd family nane ake magana akai duk da Ku bakusan niba.
Alh babba nakira nayi masa bayanin komai batareda dogon zanceba yace,
Ya amince Nazo nayi aikina na bincike batareda kowa yasaniba.

Hamdala dady yayi yana jinjina alamarin kafin ya kalli yaseer din yace,

Yaseer nagode Allah daya tabbatar da alherinsa akan lailata domin kuwa nayi farin ciki sosai
Jin kai din family ne.
Yaseer ina qara roqon alfarmar kula da lailah,
Nasan halin lailah shiyasa nake qara nanata maka,
Lailah marainiyace wadda ke buqatar tarbiyantarwar dabata samuba sbd zamanta cikin turawa.

Shiru yayi yana tunanin maganar dady dakuma alqawarin daya daukar masa na canza rayuwar lailah xuwa mai nutuwa.
Tabbas zai canza rayuwarta amma da nasa salon dan saiya saitata kafin yatafiyarsa.

Airport yakai dady jirginsu na tashi ya juyo ya nufo masaukin nasu.

Yana parker mota ma'aikatan suka taso dakatar dasu yayi ta hanyar 'daga musu.

Tura qofar yayi yajita gam arufe.
Ransane ya 6aci yafara knocking.
Five minutes yana knocking babu motsi ko alamar zata bude.

Manager yakira ta wayarsa tareda cewa,
Akawo masa wani key din daikinsa.

Tun kan akawo key din yafara tunanin abinda ya hanata bude 'dakin.

Ana kawowa yamatsa gefe suka bude 'dakin batareda sun shigaba suka bar gurin.

Tura qofar yayi yashiga tareda rufowa
Kwance take aqasa kamar matacciya.

Qarasawa yayi tareda saka qafa ya turata sai yaga bata motsaba.
Durqusawa yayi da sauri ya jawota tareda girgixata nanma shiru ba motsi.

Da sauri ya cicci6eta ya kwantar da ita kan gado tarereda lullu6eta da bargo yaciro waya yakira abokinsa Dr isma'il dake nan Lagos.

Kaida kawo ya Hau yi yana kallon agogo sbd gani yake Dr ya dade bai qarasoba.

Yanajin knocking yayi saurin bude kofar.

Zama gurin kanta shikuwa Dr yahau dubata.

Magani yaciro yabasa bayan yayi mata allura.

Fever ne kawai sai yunwa amma data farfado kabata tea ko abinci tukuna wainan drugs din zataji sauqi insha Allah.
OK thank you Ismail.
Ure always welcome my friend duk da kayi aurenka without informing us.

Murmushi yayi yana basar da zancen.

Bayan fitar dr Ismail wanka yayo tareda saka farar vest da farin boxer's yakwanta gefenta.

************
Qarfe 'daya da Rabi na tsakar 'dare ta farfado cikin tsananin rawar sanyi.

Da....dy, da...dyna.

Daqyar maganar ke futa sbd kakkarwar da jikinta keyi.

Duqun qunewa tayi cikin jikinsa tana kakkarwa sbd bata hayyacinta gaba daya.

Ahankali ya bude ido tareda tashi zaune yana jijjigata ahankali yana kiran sunanta sbd gaba daya bata hayyacinta sai sambatu take tana kiran dadynya da mamata data rasu.
Jawota yayi jikinsa yana shafa bayanta tareda lullu6esu.

Ahankali zazzabin yafara lafawa har bacci ya daukesu su duka.

Mamuh & zinnie
[18/01, 22:57] Hadiza Sani Fbk: 🌕🌕 *AUREN RABA GARDAMA* 🌕🌕

Na
Mamuh geee🌕
&
Zinnie smart

81~85
Agent Yaseer ahmad waziri shine cikakken sunana.

Saurin dubansa dady yayi yana cewa,
Ahmad waziri 'dan alh qarami?

Eh dady kaman yanda kasani alh qarami kakana da alh babba mahaifinku uwarsu daya ubansu daya.

[18/01, 22:58] Hadiza Sani Fbk: 🌕🌕 *AUREN* *RABA*
* *GARDAMA*🌕🌕
Na

MAMUH GEE
And

ZINNIEE SMART

86~87

Sanyin da yaji yamasa yawa ne yasa yabud'e idonsa, a hankali cike da barci,

Hasken da yaganine yasa yafahimci cewar anyi sallah,

Maida idonsa yayi kan Laila wacce tabi ta kwakumeshi, tamkar tana tsoron asaceta,

A hankali yafara zameta daga jikinsa...... cikin rashin sani hannunsa yata'ba wani abu mai tudu da d'anbanzan laushi

Saurin kai idonsa yayi a gurin aikuwa kamar yadda yayi tsammani Boob's d'inta yata'ba wani irin abu yaji tundaga 'kafarsa harzuwa Kansa....

Kasancewar wannan ne karo nafarko daya taba kai hannunsa jikin wata ya macce,musamman ma a irin wannan gurin,

Jikinsa a sanyaye yajanye hannunsa yana 'kokarin tashi,

Murginowa tayi cikin jindad'in baccin tasake 'kwa'kumeshi,

Ido ya zubamata ido....ganin tasake komawa ne yasa ya mi'ke a hankali yanufi toilet d'in da ke cikin d'akin domin yin alwala,

Yana fitowa yanufi inda Laila take,Sai faman baccinta takeyi hankali kwance,

Pillown da take kai ya daka,
A firgice ta farka had'i d kiran, Dady........

Dallah tashi kije kiyi sallah, yafad'a a tsawace had'i da doka tsaki,

Gun sallaya yanufa yad'auka ya shimfid'a had'i d yin i'kama yatada sallarsa,

Itakuwa ido ta zubamasa a zuciyarta sai Allah y isa takemasa,

Tagaji da zama sannan ta mike had'i da janyo hijab d'inta ta sanya tanufi toilet,

Harta fito yana kan sallayar saidai ba sallah yake ba dn Qur'an ne a hannunsa yana karatu, cikin muryarsa mai dad'in saurare da
Kamala,

Maya finta tad'auko ta shimfid'a ta tada sallah,

Bayan ya kammala ne yamike yanad'e sallayar sannan yajuya yadubeta a da'kile yace,

Yakike jin jikin?
Yakike jin jikin??ta maimaita a ranta tace kai lallai wannan yacika d'an rainin wayau.......maganarsa ce ta katseta,

Ko bakyajinane ko salon rainin hankalin ne?yafad'a in a serious tone

A da'kile itama ta amsa banajin komai,

Kafad'arsa yad'aga alamun I don't care,

Ordering d'in break fast yayi musu, ana kawowa ko kallonta baiba yad'au chips yafara ci yana ci yana kur'bar ruwan tea,

Laila kuwa d yunwa ta kamata jikin ta har rawa yake Allah Allah take yafita ko tasamu itama tayi break,

A fuska kuwa sai faman yatsina take kamar taga kashi tanata wani basarwa,

Yana gamawa yajanyo tissue yagoge bakinsa d hannunsa,

Mi'kewa yayi yanufi Barth room ,

Ai kuwa dama jira take yana rufe 'kofa ta nufi kayan break d'in d hanzari takeyin komai,gudun kar yafito yganata,

Tayi sa'a kuwa harta gama bai fito ba ,koma kan gado tayi had'i da kwanciyarta,

Bata dad'e da gamawa ba yafito ,hamdalah tayi a ranta da baizo yasameta tana karyawa ba,

Idonsa ne suka sauka akan kayan break d'in murmushi yayi dn shi abun dariya yabashi a ransa yace da kitsaya dai inyimiki tayi,

A fili kuwa bata fuska yayi yace ke ta tashi ki karya, dad'ine yakama laila ganin bai fahimci tayi break ba,
Chapter 8 · 0% Book details