Sashe 4
Auren Raba Gardama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
iya damuwa yakai matukar maqura sbd shi mutum ne da baya tolerating nonsense amma lailah takaisa iya maqura sbd irin mummunan wulaqancin datake zabga masa kullum gurin karatun
Kuma kullum suka zauna karatun basa farawa take fara rainin hankalinta kokuma tadau waya tayita chatting tabarsa zaune sumtimes kuma wayarta zatayita yi da salman dinta.
Abun yakai idan suna waya da mum dinsa kullum tagane yana cikin 6acin rai a kwanakin.
Sati uku kenan kullum hakance ke faruwa,
Yauma hakance ta faru suna zama ta ciro waya tahau daukar photo tana cin cingum.
Kallon second daya yayi mata ya yamutsa fuska tareda Jan siririn tsaki Wanda ya sauka akan kunnenta
Ta dago ahankali ta kallesa da niyyar zabga masa rashin mutunci sai taga yana mata wani qyamataccen kallo Wanda hakan ba qaramin bata mamaki yayiba.
Miqewa tayi tsaye rai amatuqar 6ace tace,
Na rasa dalilin dayasa a Nigeria ake barin dabbobi na shiga mutane har asamu damar basu aiki.
Daidai nan siyama da Yaya zubair tareda aishat suka iso gurin amma hakan baisa ta saurara masa ba sbd dama babu Wanda lailah ke shakka ko shayi a gidan.
Cigagaba tayi da fadin,
All my life bantaba tunanin zan hadu da wannan bala'in ba idan nadawo Nigeria daban dawoba sbd kwana a gidan nan in farka tareda kai is the worsed thing da yake faruwa dani a yanxu.
Dafata siyama tayi alamar tayi hkr tabarshi haka,
Janye jikinta tayi tareda matsawa daf dashi sosai tace,
I hate you,
I hate you so very much.
Juyawa tayi rai abace tabar gurin zubair yayi saurin bin bayanta yana kiran sunanta amma ina
Ko alamar tsayawa batada.
Ga mamakin su siyama fuskar yaseer bata nuna komaiba saima lailar dayabi da kallon batada hankali sbd ko shigar datakeyi yi yaqara tabbatar masada batada cikakken hnkli shi agurinsa.
Ra6asu siyama yayi ya wuce batareda yabari sun fadi abinda zasu fadaba.
Black pencil jeans be ajikinta da black armless shirt
Siririn gyale ne akanta dan gabaki daya ana ganin dogon gashinta data tufke a tsakar kai.
Fira suke zabgawa cikin nishadi a harabar gidan itada jabeer dan Ita tuni ta manta da wani batun soyayya dayayi mata shikuwa saiya dauka ta amincene.
Zubair ne yashigo harabar gidan da motarsa yana hangosu ya hade rai sbd Sam ya tsani ganinta da jabeer sbd bayason abinda zai kawo masa matsala gurin samun lailarsa.
Yana Parker mota ya fito tareda kallon gurin dasuke kaman ya share sai kuma yace,
Lailah I have sumtin for you idan kinaso ki sameni palon tsoho.
Miqewa tayi tana cewa,
Ka karbomin saqon ne?
Lailah you're not going any where,
And you zubair meye ne problem dinka sbd this is not d first time kake mun haka,
Koyaushe ka ganni da lailah saikasan yanda kayi kasa tabar gurin,
Dan haka daga yau karka sake.
O o jabeer sorry ba laifina bane laifintane dan tasan bana jimirin ganinta da kowa idan baniba Kasan zuciya da abinda takeso.
Kallonsa jabeer din yayi da kyau dan zuwa lokacin ransa yafara baci yace,
Ka kiyaye abinda harshenka yake fada zubair
Lailah is my wife to be so be carefull wit ur words okey.
Wani iron shu'umin murmushi yasaki kafin yace,
Ina baka hkr jabeer domin ka makaro.
Yana fadar haka yabi bayan lailah domin tuni ta shige dan batanan suke tafka muhawararsu.
M & Z
[18/01, 22:54] Hadiza Sani Fbk: 🌕🌕 AUREN RABA GARDAMA🌕🌕
Na
MAMUH GEEE🌕
And
ZINNIE SMART
41~45
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM.
Abu kaman wasa zange ya girma dan kuwa rashin jituwa yashiga tsakanin zubair da jabeer dan kuwa abun yayi tsananin da kowa yafara sani saidai uwar gayyar ita bata Masan akanta ake fadan ba.
Yau abun yayi tsanani dan har abun yakai ha jabeer ya zabgawa zubair mari ya daga hannu zai rama kenan abban jabeer ya riqe hannun ya rufesu da fada sosai.
Tsit palon yayi sbd kowa ransa amatuqar 6ace yake hardai Zubair da ummansa dasukejin kamar su fashe tsabar haushi.
Ta 6angaren umman jabeer ma abun ya mata daidai da jabeer ya nunawa zubair matsayinsa.
Kallon kowa alh tsoho yayi cikin damuwa da fargabar abinda ke shirin faruwa da zuriarsa na tashin hankali da tarwatsewar kai tun yana Raye bai mutu ba Wanda bazai taba daukar hakan ba.
Gyaran murya yayi yakalli jabeer dayake babba yace,
Jabeer meya hadaka da zubair haka mai tsanani?
Sunkuyar da kai yayiyafaru
Alh akan lailah ne.
Me lailah tayi data hadaku fadan?
Ita nakeson zan aura?
Jinjina zancen yayi amma saiya juya gurin zubair yace,
Kai zubair Maya matsalarka da hakan?
Nima aurenta nakeso nayi kuma ni tuntuni ita nakeso.
Qara jinjina abun yayi sbd zancen yayi kamari.
LAILAHH,,yafada da kakkausar murya.
Na'am tace kai tsaye dan ita gaba daya zancensu bai shigetaba bare yadaga mata hankali.
Lailah cikinsu akwai Wanda yayi miki maganar yana sonki?
A'a.
To akwai Wanda kikeso acikinsu?
A'a
Toku dukkaninku kunji dan haka na soke wannan maganar daga yau kuma nabaku qanqanin lokaci kowa ya fiddo mata a hada aurenku dana ayshat.
Abban jabeer ne ya gyara zama yace,
Alh inaga mai zai hana abawa jabeer din lailah tunda shine babba kum......
Kallon da alhajin ya wurgo masane ya sanyashi hadiye sauran zancen nasa.
Kwana biyu lailah bata saka ko dayansu a idontaba sai yau.
Zaune take a kujerar dake balcony dinta tana fira da sabuwar friend dinta dasuka hadu a school itama kamar lailah take yar hutu da ji dakai.
Siyamace ta ukunsu dan ayshat bata cika shiga cikinsuba dan ta dan girmesu.
Red three quarter jeans ne ajikinta da farar top fara ta shaking material ko dankwali batada sai gashinta data sako Danko dauresa yau batayiba.
Fira suke cikin nishadi tsautsayi yasata kallon saitin dakinsa gabanta ya buga da qarfi sbd hangosa tayi daure da towel a qugunsa yafito wanka
Tsikar jikintace ta tashi sbd gabaki daya murdaden jikinsa daya bayyana ga farar fatarsa dake sheqi.
Lumshe idonta tayi ta rufe ruf
Abu daya data lura dashi shi mutum ne maison iska sbd kullum windon dakinsa na gadi a bude yake.
Da qawarta maryam zata tafi ta sauko dan rakata a Palo suka tarar da Anty basma na waya suka wuce bayan sun gaisa.
A harabar gidan ma saida suka tsaya fira kafin maryam tana motarta ta fice.
Tana shirin juyawa motar jabeer tasako kai
Yana pakawa ya iso gabanta ya tsaya yana watsa mata wani shegen kallo da ba qaramin kyau tamasa a kayan jikintaba dako gyale bata doro a kayan jikintaba.
Gaisawa sukayi yafara qoqarin kawo mata zancen soyayya tayi saurin katsesa da cewa,
Pls Yaya jabeer nafada maka banada wannan a cikin agenda na
In fact inada salman dina and I think I'm ok wit him.
Baiji haushiba yacigaba da janta fira hardasu darawa.
Hannu yakai zai tabo dimple dinta daya burgesa datana daria
Ba xato yaji an riqe hannunsa tareda ingizasa baya da qarfi.
A hasale ya dago sai yaga zubair na huci
Tsabar baqin cikin shima baisan sanda ya wazgawa zubair mari ba.
Zubair dama yanada haushin wancan Marin ga kuma wani
Shima hannun yadaga ya wazga masa nasa.
Dambe ne ya kaure tsakaninsu
Lailah kuwa ko ajikinta saima juyawa datayi ta shigewarta
A Palo tasamu Anty basma ta zauna suka hau fira kafin takira dad dinta suka hau fira tana zuba masa shagwaba sbd baya qasar yayai tafiya.
Duk abinda yafaru a idonsa yafaru
Har shigewarta
Sai dai abun qara basa mamaki yayi yanda har wai ake fada akan wacan silly girl din.
Shima qyalewarsa yayi acewarsa qarfi sukeji tunda harsuna iya fada akan mace, macen ma wadda shi bai dauka tanada abin burgewaba bare abin so.
UNBELIEVABLE,
yace ahankali ya yamutsa fuska.
Ayshat ce tafito tafara gani dan tuni abun yafara muni
Ihu tasaki tana kiransu umma.
Ummans jabeer CE tafara fitowa rude aiko itama tahau kuruwa tana qoqarin rabasu.
Umman zubair na fitowa tahau ihun
Wayyo jabeer zai kashe mata 'da
Kallonta umman jabeer tayi tace,
Amma dai hafsatu kinji kunya,
Shi zubair din da kike fada duk bashi ya kawo wannan balain ba.
Eh dolece tasa tunda Yaya za'a masa qwacen mata
Sa'insa ta kaure tsakaninsu suma saida Anty basma tajiyo hayaniya tafito tashiga tsakani amma ina tuni gurin ya hautsune da tashin hankali.
Motar Abba nasir ce tashigo harabar gidan sun dawo shida alh tsoho daga gurin sallar juma'a.
A hanzarce Abba nasir din yafito mota amma daqyar ya raba tashin hankalin dan kuwa daga jabeer din har zubair babu Wanda baiyi jina jina ba.
Shigowar motar baba abdlkrm ne yasa su umma tsaida nasu haya niyar barema sai alokacin suka lura da alh tsoho.
Kowa taitayinsa yashiga
Qofar Palonsa ya shiga kowa ya rufa masa baya dan sauraren hukunci.
M & Z
[18/01, 22:54] Hadiza Sani Fbk: 🌕🌕 *AUREN RABA GARDAMA* 🌕🌕
Na
Mamuh geee🌕
&
Zinnie smart
71~75
Jikintane yadau rawa sbd haduwar jikinsu gashi yaseer din bashida kaya itakuma basu kayan arziqine ajikintaba.
Shikuma kallonta yake cikin kyama yace,
Ki tattaro hankali da juriya kisawa empty brain dinki sbd am going to make your life a living hell,
I will become ur worst nightmare.
Cikin tsananin mamaki ta kallesa sbd abinda yafada ya bata mamaki sosai.
Ya akayi yake iya wannan turancin na qwararrun turawa.
Wurgi yayi da ita yana cewa,
Get out foolish girl.
Baqin ciki ya danne mata zuciya Allah ya isa tace da qarfi tareda miqewa ta fice a fusace.
Kaida kawo tahauyi a dakinta tana tunanin irin cin mutuncin dazatayi masa dazaisa ya gudu da kansa yabar gidan.
2 days Ltr
Zaune take a kan dinning tana qoqarin kai pancake bakinta dad yace,
Lailah meye saqonki gurin mum dinki yau zantafi Kaduna acan zanhau flight zuwa Lagos gobe na wuce can.
Saurin aje spoon din tayi tace,
Dad pls zani.,
No my girl bakisan yanxu kingirma ba,
Kinzama matar aure.
6ata fuska tayi tace,
Dad ni kadaina fada.
Murmushin manya yayi yace,
Lailan dady learn to be a gud wife and daughter,
Sake kwa6e fuska tayi
Dad din ya shafa kanta yace,
Just give it a try my girl,
Trust me you'll experience sumtin new in life.
Safiya ce tazo cikin ladabi tace,
Alh ga yaseer nan dakace akira.
Ok kice yashigo.