Sashe 7
Auren Raba Gardama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
***************
Tunda aka gama daurin auren haryanxu zuciyarsa bata gama tafasaba domin kuwa wani irin tiririn wuta yakeji tana masa dan ba qaramar shammatarsa alh tsoho yayi ba daura masa aure da abinda yafi tsana.
Duk kayan dakin yayi faca faca dasu amma har alokacin bai dainajin tsananin 6acin ran dayakejiba saima qaruwa da baqin cikinsa yakeyi.
Wayarsa ce tayi ringin yanaji yaqi ko dubawa bare ya daga.
Qara kira akayi ya dan kai dubansa
Sunan mum dinsa yagani da sauri ya duba agogo yaga qarfe hudu na asuba yasan yanxu can Miami bakwai na safe yayi.
Daga wayar yayi cikin dasashshiyar murya yace,
M..u.m,
Mum I'm doomed.
Mum I hate her.....
Yaseer kwantar da hankalinka komai zai daidaita insha Allah,ni dama kira nayi nacama inason next week zanzo Nigeria.
A'a mum kada kixo inanan dawowa cikin week dinnan so pls mum kadaki zo kibari nadawo.
Kashe wayar yayi yayi wurgi da ita yana tunanin dole yabar qasar nan dan gwara tun wuri su nemawa 'yarsu miji.
**********
Washe gari tun safe tashirya tanada lecture itada maryam kuma daga can maryam zata koma gida sbd angama biki kowa ya watse.
Straight skirts ne ajikinta purple colour da free shirt light purple sai black Vail data yafa dan siriri.
Handbag da keys din motarta ta dauka suka fito suna fidda wani sanyayan qamshi.
Kallon Anty basma tayi zatayi magana maryam tayi saurin cewa,
Anty pls don't spoil her mode.
Cup din freshmilk kawai tasha ta mike itama dai maryam ba wani abincin kirki taciba suka fice.
Key tasa zata bude motarta kenan hayat yazo yace,
Alh babba yace kada ta kuskura ta fita batareda ta nemi izinin mijintaba.
Kallon hayat tayi dakyau tace,
Are you really telling me this?
Juyawa yayi yana cewa,
Zaki iya zuwa ki tambayi tsohon da kanki dan naga kunfi kusa.
Bayansa tabi da kallo kafinta maido kallonta ga maryam wadda ita ma mutuwar tsaye tayi dajin wannan sabon alamari.
Wani mummunan 6acin Raine ya dibeta a fusace ta bude mota zata shiga taji muryar alh tsoho na cewa,
Kadaki soma.
Dama nasan bazakiyi abinda na aiko afada mikiba shiyasa na fito da kaina.
Da qarfi ta tura qofar motar tana cewa,
Yanxu school dinma bazaniba saina tsaya 6ata lokacina gurin wani tambaya.
Tsawa ya daka mata wadda ta ka'da hantarta harsaidata ja daga baya.
Daga yau duk inda zaki idan baki tambayesaba to wallahi bazakijeba.
Da sauri ta kalli daddynta dasuka fito tareda tsohon tace,
Dady ka.......
Daga mata hannu yayi yace,
Son danake miki bazaisa nabari kiringa haduwa da fushin ubangijiba,
Nadai roqeki kiyimana biyayya kiyiwa yaseer biyayya amma kinqi dan haka nima daga yanxu tsaurara miki zanyi.
Wucewa sukayi suka barta tsaye
Da gudu takoma cikin gida tana hawaye.
YASEER. Dadynta yakirasa cikin nutsuwa.
Yaseer harga Allah na yaba da nutsuwarka dakuma yanayin kamalarka.
Yaseer alh babba ya yarda dakai shiyasa yabaka lailata,
Cancantar da yayi dakai ita tasa na yarda dakai.
Ayau yaseer ni mahaifi kuma uba dayake son 'yarsa tazaka tagari kamar 'yar kowa ina roqonka dakaji tausayin manyancina ka karbi 'yata da amana.
Hakika lailah nada rauni sosai ta 6angaren sanin Rayuwa dakuma rashin sanin darajar komai na Rayuwa.
Yaseer ga amanar 'yata nan inason ka 'doramin ita akan hanya ta sanin meye Rayuwa.
Nasan kaima bakayi na'am da wannan aureba sbd na lura da yanda kake cikin rashin nutsuwa.,
Zan baka gida da mota tareda aikinyi mai ma'ana,
Nidai roqona ka daramin lailah ahanya harzuwa lokacin dazaka samu mace daidai zabinka saika qara da iya..
Ajiyar zuciya yayi ahankali yace,
Alh bana buqatar gida,mota da aikin yi sbd zan dora lailah akan hanya ta gari.,
Alh ni bana qarya ko 6oyon zance dan haka kayi hkr,
Maganar gaskia ni banada ra'ayi da lailah bare aurenta,
Haka nima sanin alh babba da girmansa aguna yasa na yarda nayi masa biyayya.,
Alh alh yasa nayi masa alqawarin tarbiyantar da lailah
Na amince sbd girmansa aguna.,
Alh kaima girmanka aguna babbane dan dai baka sani bane,
Na yarda dazan Dora lailah a hanya tagari kuma zanyi sbd Allah dakuma girmanku aguna.
Maganar kudi da gida kuma bana buqata inason abari ahakanma zan iya.
Nagode yaseer Allah yayi maka albarka yakuma baka ikon daurewa da halayenta.
Amin yace afili yana miqewa amma a zuciyarsa cewa yayi saina tabbatar 'yarka tayi kuka arayuwarta harsaita roqi mutuwa da kanta.
*****************
Sati daya lailah bata zuwa ko ina sbd batasan yama za'ayi ta tambayi maigadi ba,ita batamasan ya ake cewa maba idan za'a fita.
Wayartace tayi ringin tana dubawa taga bilal ne ke kiranta.
Tsaki taja ahankali kafin ta 'daga.
Hello bby gani nazo ina qofar gida.
Harzata kashe saikuma tayi tunanin gwara taje ko yawo yakaita tasha iska.
Miqewa tayi tareda Dora jacket akan handless gown dinta ta fito.
A waje yayi parking dan haka gate ta nufa kai tsaye ta fita.
Wayam tagani ba kowa.
Kiransa tayi awaya rai bace tace,
Meye haka zakacemin kazo....
Sorry lailah rashin sani yasani zuwa sbd maigadinku ya fito ga ganni nace masa gurinki nazo yacemin kada nakuma zuwa gurinki wai ke matarsace an daura muku aure.
Wat"" tafada da qarfi,
Are u sure haka yafada maka?
Kashe wayarsa yayi cikin tsananin damuwa.
Har tuntube take sbd tsananin 6acin rai,
Kai tsaye 'dakinsa tayi sbd baya bakin gate din.
Fitowarsa wanka kenan yana daure da towel a quguns,
A fusace tayi kansa da jefo masa waya tana fafin I will teach u a very gud lesson today,
Hannu ta 'daga zatakai masa duka ya damqe duka hannuwanta biyu tareda matseta a bango yayi mata runfa........
M & Z
[18/01, 22:56] Hadiza Sani Fbk: 🌕🌕 *AUREN RABA GARDAMA* 🌕🌕
Na
Mamuh geee🌕
&
Zinnie smart
76~80
Sosai tsarin dakin ya birgeta sbd ya hadu,komai na cikinsa tsarin na 'yan highclass ne.
Toilet ta fada tayo wanka tana fitowa yana shigowa 'dakin.,
Saurin ja da baya tayi tana harararsa tace,
Bakada idanuwane dazaka tsaya bayan kaga a yanayin danake.
Karamin tsaki yaja tareda datse wayar dayake ya juyo ya kalleta tun daga sama har qasa ya kumajan tsaki yace,
Let me clear sumtin to you,
Nan gurin gurinane,and all the people over here respect me,
So ina fada miki ki tattara nutsuwa kisawa empty Brain dinki because if you do sumtin stupid anan gurin to ki kuka da abinda zan iyayi miki.,and abt d looking bana tunanin kinada abin kalla ko burgewa a jikinki.
One last thing shine idan kikamin rashin kunya anan,hadaki zanyi da masu aiki suyi abinda sukaga dama dake.
Tsit tayi tana kallonsa cikin sanyin jiki da wani irin tsoransa daya dirar mata lokaci daya sbd rashin sanin koshi din waye.
Qofar Toilet ya nufo a hankali ta janye daga qofar tana qanqame jikinta.
Tunanin gida tahauyi tana qoqarin zubo hawaye.
Wayarta tahau laluba amma tuni ya 'dauke wayar ya boye.
Hawaye tahauyi harsaida taji yana qoqarin fitowa tayi saurin bude wardrobe tajawo Riga daga Jakarta tayi saurin sakawa.
Kallon kanta tayi akaro na farko kenan dataji haushin qananan kaya arayuwarta sbd rigar iyakacinta cinya gashi batada hannu,
Qarin abin haushi duka kala hudune kayan kuma duka qanana ne sbd haka take shigarta a gidan haj babba sbd babu kowa a gidan daga hajiyar sai masu aikinta su biyu.
Rasa abin sakawa tayi tai sallah sbd batada hijab ga kuma yanayin kayanta.
Ta madubi takallesa daidai lokacin daya fito wankan.
Hade yawu tayi daqyar sbd tsoro da kayar mata gaba da qirarsa ta majiya qarfin maza data gani sbd towel ne fari fes daure a qugunsa.
Shikuwa ko kallan 6angarenta baiyiba ya hau shirinsa tareda fesa fitinannen turarensa daya saka tsikar jikinta tashi.
Sallah yayi duk tana zaune tana kallonsa ta mirror.
Yana gamawa ya miqe tareda cire jallabiyarsa ya bude akwatin da yashigo dashi bayan tabarosa reception din hotel din.
Qananun kaya yasaka wainda suka masifar yimasa kyau.
Agogon diamond qirar kamfanin Rolex yaciro yasaka tareda fesa turare ya nufi qofa xai wuce da sauri tasha gabansa zata fara zuba masa masifar ita gurin dadynta zata amma yana kallonta tayi saurin hadiye zancenta sbd tunowa da abinda yace.
Cikin danne masifar dake cinta tace,
Nifa banyi sallah ba sbd banida kayan dazanyi sallah dashi,kuma inajin yunwa, sannan inaso nidai akaini gurin dadyna sbd banason nan gurin.
Kallonta yayi awulaqance tukun yace,
Ki daga waya gatacan ki kira boutique na cikin hotel din kifadi abinda kike buqata za'a kawo miki,
Abincinma idan kinkira zasu kawo miki.maganar zuwa gurin dady kuwa kin makaro dan yanxu jirginsu zai tashi basai gobeba.hakama idan kikayi kuskuren fita anan Lagos akwai wa'inda suka fiki iya rashin mutunci dan yankaki zasuyi su cire bakin rashin kunya.
Ficewarsa yayi yana qara gyara daurin agogonsa.
Da qyar ta tattaro nutsuwar kiran boutique din tareda restaurant tayi making order sbd gabaki daya ta tsorata da garin sbd cewarsa ta za'a iya saceta.
Sallah tayi da qyar sbd zazzabin daya fara saukar mata sbd tsoro,abincinma kasa ci tayi ta takure guri daya tana hawayen son kasancewa tareda dadynta ko wani daga 'yan uwanta.
Inama ya jabeer ko ya zubair na aura daban auri wannan mai fuska biyun dabansan ko wayeba.
Sallar isha'i aka kira ta miqe da kyar tayi.
Tana idarwa ta dunkule a gurin tana rawar sanyi.
Sabon kuka tasaki sbd tuna irin gata da lallaminta akeyi hardai idan batada lpia.
Amma yau babuma Wanda yasan halindatake ciki.
***********
Qarfe goma ya gama ganawa da baqinsa a babban kamfaninsa dake Lagos din,
Kai tsaye hotel din da dady yake yaje yana isa dady yakallesa yace,
Yaseer inason zanyi magana dakai.
Alh nasan abinda zaka tambaya shine ni waye?
Daga ina nake?
Me yasa nashigo rayuwarku amatayin mai gadi?
Hakane yaseer saidai koma meyene ni banajin wani mummunan nufi atare dakai sbd alh babba ya Nina yarda da amincewa dakai sai dai kamar ko wane uba inason sanin komai dangane dakai sbd lailata dake aurenka.
Mamuh & zinnie
[18/01, 22:57] Hadiza Sani Fbk: 🌕🌕 *AUREN RABA GARDAMA* 🌕🌕
Na
Mamuh geee🌕
&
Zinnie smart
81~85
Agent Yaseer ahmad waziri shine cikakken sunana.
Saurin dubansa dady yayi yana cewa,
Ahmad waziri 'dan alh qarami?
Eh dady kaman yanda kasani alh qarami kakana da alh babba mahaifinku uwarsu daya ubansu daya.