Sashe 3
Auren Raba Gardama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
OK I love u too sbdlittle girl now hurry don't b late and pls tek care.
Bangarensu zubair tafara zuwa ta gaida umma da baba kafin ta wuce sashensu siyama nanma ta gaidasu momy da Abba kafin suka fito da siyama dan itama siyama can jami"ar take karatu tuni danma tana gab da gamawa.
Tare sukaje shashen tsoho a can suka hadu da zubair suka tsaya shiririta Haryasa suka qara latti.
Tana shiga motarta tafara danna horn sbd tun wuri ya bude mata gate din dan.
Da wani irin gudu ta fita sbd ganin gayen kawai bata mata rai yakeyi sbd ta tsani yanda yake common maigadi amma yanda wani irin kyawu da wata irin izza.
RUBBISH tace tana qarawa motar gudu.
M & Z
[18/01, 22:54] Hadiza Sani Fbk: 🌕🌕 AUREN RABA GARDAMA🌕🌕
Na
MAMUH GEEE🌕
And
ZINNIE SMART
26~30
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM.
Tundata fara school wulaqanci ya qara dan kuwa tuni aikin yafara gundurar yaseer sbd salo salo na rainin hankali datake zabga masa duk da dai yana da wuya agane sbd miskilancinsa.
A bangare daya kuwa kowa ya zage dantse tsakanin jabeer da zubair dan kuwa yanxu shiri take da dukkaninsu sosai bama kamar zubair danshi lawyer yana dan da saukin aiki sabanin jabeer dayake doctor bayada time sosai kamar zubair.
Umma takasa ta tsare akan lallai zubair bayada matar data wuce lailah kuma baba abdlkrm yayi na'am da hakan sosai kuma ya shirya yiwa alh tsoho maganar.
A bangarensu Momy kuwa tana yiwa Abba nasir maganar son jabeer ya auri lailah shima yayi na am kuma bai tsaya sanyaba yakai zancen ga dadyn lailah Wanda zance ya ta6asa amma sai dai kawai yace masa jabeer din ya nemi lailah idan ta amince shikenan.
****************
Dukkanin familyn yau suna palon alh tsoho bayani suke akan Neman auran aishat da akazo yau din Wanda had anbada an tsayar da rana wata hudu masu zuwa.
Wayar lailah ce tahau ringin dubawa tayi taga sabuwar number ce tsaki taja a hankali tareda share kiran taqi daqawa.
Cigaba akayi da kira har siyama ta gaji tace,
Pls lailah ki daga manayaceo just forget who ever it's I won't pick.
Ganin ankasa daina kiran yasa tasiyama adan hasale.
"Hello, tace
Haj barka da yini,.
Barka dai waye banason damuwa dan allah.
Haj kiyi hakuri nine mechanic din dakika barowa motarki a gyara kikace nakawo.
OK then sai akayi Yaya?
Eh nakawo motarne maigadi ya hanani Shigowa yace lallai saina kiraki.
Rantane ya qara 6aci tace,
Ai dole mana tunda useless man yagadu da gud for nothing man.
Katse kiran tayi tareda mikewa a hasale ta fita zuwa gate din kowa palon tsit yayi sbd mamakin hali irin na lailah dan Sam bata shakkar fadar ko wace irin magana.
Bakin gate din ta tsaya tareda qare masa kallo tayi tun daga sama har qasa taja siriri tsari kafin tace,
Next time idan ka kuma tsayar da duk Wanda yazo guna I will make sure u lost ur job,,rubbish
Hannu ta miqawa mechanic din da sauri ya miqa mata key din motar
Kudi ta mika masa tareda jefawa yaseer key din tace,
Park the car inside.
Duk abinda yafaru akan idon alh tsoho yafaru sbd yana samansa bai Riga ya saukoba.
Tunani sosai yayi akan abinda yafaru kuma yasan mai zaiyi yayi maganin abun.
Yana zama palon kowa ya nutsu.
Kallon siyama yayi yace,
Ke siyama ina malamin dake zuwa koyar daku karatun addini kullum?
Uhmm yayi tafiya zuwa qaro ilimi.
Shikenan jeki ki kiramin yaseer.
Miqewa tayi ko minti hudu batayiba sai gashi sun dawo tare.
Kwarjininsa da haibarsa ne ya cika palon ga wani lallausan qamshin jikinsa mai dadi Wanda Sam bai kamata ace jikinsa na qamshiba amatsayinsa na mai gadi.
Gyara murya alh tsoho yayi tareda kallon yaseer yace,
Yaseer yau ina roqonka alfarmar ka ringa koyawa lailah karatun addini kafin asamo mata malami sbd naga abinda yafaru kuma na tabbatarda rashin sanin darajar dan Adam a musulunci yasa tayi hakan.
Wani irin 6acin Raine ya ziyarcesa sakamakon sunanta ma da aka kira bare dayaji aikin da ta tsohon ke shirin sasa dan kuwa tuni ya tsani yarinyar danshi dama tuni mata basa gabansa bare wannan yar rainin hnkalin da batama kai sa'ar qaninsa salman ba.
Lailah da qarfi tace,
Wat?
There's no way am ganna waste even one second of my time wit this man.
Wani kallo tsoho yayi mata Wanda yasa tadan nutsu tana kallon dadynta kozaiyi maganar amma Sam ba alamar zaiyi din saidaima Abba nasir dayace,
Alh abari asamo mata malami mana tunda batason nasa karatun kum..........
Hannu ya daga tareda cewa,
Na gama wannan zancen shizai koya mata idan kun samo malamin saiya Dora daga Inda yaseer ya tsaya mata.
Lailah ta fara ficewa palon cikin tsananin baqin ciki kafin kowa.
A zahiri lailah tana cikin baqin cikin wannan zancen amma a badini yaseer yafita baqin ciki dajin haushin hakan dan shi baimasan yazaiyi ya fara tolerating nata ba.
M & Z
[18/01, 22:54] Hadiza Sani Fbk: 🌕🌕AUREN RABA
GARDAMA🌕🌕
Na
MAMUH GEE🌕
And
ZINNIE SMART👌
_Bismillahi'rahmanirraheem_
31~35
Yau takasance asabar, dn haka ba makaranta,
Ga yanayin garin anad'an zafi jefi jefi,
Hakan yasa tayi tunanin taje shan iska a garden d'in gidan,
Wata doguwar riga ce ajikinta ta shaking material kalar blue anyimata ado da yellow hakan yasa ta d'ora yellow Vail akanta, sai plat shoe data saka kalar yellow,
Bawata kwalliya bace a fuskarta ba amma tayi kyau dn da ta fito wanka soft make-up kawai tayi, dan dama kwalliya,bata dameta ba acewarta bata lokacine,
Hollandia yoghurt, tada'auka da cup tanufi garden d'in,
Jabeer da tun fitowarsa ya hangeta,dasauri yabita,
Earpiece ne a kunenta tana sauraren wata wa'kar India, wacce take matu'kar so,
Dan hakanema koda yayi sallama baji tayi ba, murmushi yayi yakad'a yan yatsunsa adaidai kan fuskarta,
A d'an razane tad'ago ganin yaya jabeer ne yasa tashagwa'be fuska had'i da d'an turo bakinta,
Earpiece d'in kunninta tacire, tace haba bro haba,ni gskya kashiga ha'kina,
Ohh... Am really sorry my Dear sister, amma taya zanshiga ha'kin abunda nafi so,
Abunda nafi so??? Tabayar da tayiwa kanta kenan, bata takura kanta gun Neman amsa ba,
Wayarta tad'auka tahau danna, dn miskilancin ya motsa, d'an muskutawa, jabeer yayi yace Lailahhh,
Yanayin yadda yaja sunan ne yasaka tad'ago da kanta tana dubansa,
Ganin shi take kallone yasaka yaci gaba da magana, azahirin gaskiya Laila am here just because of u,
Mamakinta ne ya'karu duba da irin kallon da yakemata wanda yatilasta mata sunkuyar da kanta,
Dan itakam batasaba da wannan kallon a gunsa ba to wai me yaya jabeer yake nufi?
He baby zakicene bakigane meyake nufi ba kinfi kowwa sanincewa wannan sign ne na love........zuciyarta ce mai mata wannan tunin..........kan tace komai, yaci gaba da magana,
Laila serious talking I'm deeply in love with you, a zahirin gaskiya Laila ina matu'kar 'kaunarki so please ki amince dani tayyadda zumuncin mu zai 'karu,
Shiru tayi, kan tace yaya jabeer, wai ni guda nawace kuma ma fa karatu nakeyi so tayaya kake tunanin zanfara baiwa kaina ciwon kai,
Am sorry please but am not ready yet to gets marriage OK?
So please and please stay away from me, in fact idan kana son zumuncin mu yad'ore da gske kamar yadda kafad'a dn Allah kadaina kawomun zancen wata soyayya bare kuma wani aure,
Mts ................
Ta kwashi wayarta d earpiece dinta ko cup d'in bata tsaya d'auka ba tayi gaba tana me jin zafinsa,
I'm still in love LAILAHHH and nothing will change my mind, u most be mine....
***************
'Daki tafad'a had'i da jan wani mugun tsaki mtsssssssss,
rubbish how can I be in love with you jabeer, tunani tahauyi ita tunda take baima taba burgetaba,
Bare kuma tasaka shi layin wanda zata so har zancen wani aure yashiga tsakaninsu tsaki takoma ja,
Taci gaba da tunani.......
Aysha ce tashigo had'i da sallama tace sis bacci kikeyine d'agowa tayi tace no ina kwance ne kawai,
Ya akai, dama tsoho ne yace inkiraki,tom muje,
Mikewa tyi suka fita zuwa jin Kiran da tsoho yake mata,
************
Da sallama tashiga, dukawa tayi tagaisheshi,
A sake ya amsa had'i da tambayarta lafiyarta,amsa masa tayi cike da murmushi,
Yawwa abunda yasa nace akiraki, ganinayi yau asabar dan haka kije, kid'auko littafanki na addini yaseer yazo yad'ora miki maza, tashi, kije...
Tunda yafara magana idanuwanta suka kawo ruwa,
Wai dan meye akeson had'ata da banzan gate man d'innan ne??
Itafa baso takeyi yake ra'barta ba...
Zaki tashi kokuwa?
Maganar tsoho ce ta katseta, mikewa tyi a sanyaye tafita sai turo bakinta takeyi idanuwa tab hawaye,
Zata fita shikuma zai shigo dan amsa kiran da tsoho yai masa, wani wula'kanttaccen kallo taimasa had'i da zabga masa harara,
A ranta cewa take mutum matsiyaci amma sai masifaffen kyau uwa aljani mts, wannan ma ai kyansa yayi yawa tafad'a a ranta had'i da yatsine fuska, rabawa yayi ta gefenta zai wuce ganincewa batada niyyar bashi, hanya,
Sai a lokacin ta lura da ta shagala d kallon aljanar fuskarsa,kamar yadda tafad'a
**************
M&Z

36~40
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM.
Tsit sukayi su duka
Kowa da abinda yake saqawa aransa
Musamman yaseer da yake tunanin daya sani bai qarbi task din investigating din gidan bare harya 6ata time dinsa gurin wannan silly girl dinba.
A 6angarenta kuwa garden din dasuke zaune take daukar hoton wasu kyawawan tsuntsaye dasuka sauka agun.
Gyara murya yayi fuska a daure da niyyar yayi magana sai kawai ta daga masa hannu cikin tsananin 6acin rai tace,
In case idan ka manta matsayinka bari natuna maka sbd ka tsaya iya limit dinka,
Ina cikin tsananin baqin cikin time dina dazan bata tareda kai sbd I hate westing my time wit useless people.,
And another thing is that.....
Tsaye taga ya miqe batareda yakalli gefenta sbd tsananin 6aci da ransa yayi.
Itama miqewa tayi tareda Jan dogon tsaki tabar gurin bayan ta take qafarsa.
Rintse ido yayi cikin tsananin 6acin rai yanaji tsanarta tana ratsasa, karatun basuyiba kenan aranar.