Sashe 1
Auren Raba Gardama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[18/01, 22:53] Hadiza Sani Fbk: 🌕🌕 AUREN RABA GARDAMA🌕🌕
Na
MAMUH GEEE🌕
And
ZINNIE SMART
1~5
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM.
Motocine guda uku qirar c class 217 baqaqe suna sheqi ke tafiya akan titin airport road bayan sun dauko gimbiyar familyn nasu gaba daya.
LAILAH ALI MODIBBO shine cikakken sunanta,
Shekara goma kenan rabonta da qasarta Nigeria tana zaune a starling city dake qasar america tareda mum dinta.
Mum dinta ba ita ta haifetaba qanwar mamantace data rasu tun tanada qananun shekaru,
Zamanta acan yasamo asaline bayan mahaifiyarta ta rasu tun tanada shekara takwas,
Mahaifinta justice aliyu modibo yana tsananin qaunarta sbd itakadai matarsa tabar masa,
Hakama kakanta alhaji muhd modibo yana tsananin qaunarta fiyeda sauran jikokinsa sbd tsananin qaunar dayakewa mahaifiyarta kafin tarasu.,
Yayun mahaifanta biyu alh nasir modibo da alh abdulkarim modibo tareda matayensu suna qaunarta sosai sbd tarin dukiyar da mahaifinta yakeda ita.
WANNEN KENAN.
********************
Alh muhd modibo shine kakansu yayansa uku rak a duniya,,alh Nasir modibo shine babba yanada 'Yaya uku JABEER,SIYAMA,AYSHAT.,
sai alh Abdulkarim shikuma yanada 'Yaya biyu ZUBAIR,HAYAT.
sai justice aliyu modibo shine qarami shikuma yanada 'ya daya tak LAILAH.
gabaki daya iyalan a guri daya suke zaune domin kuwa gidajensu a Jere suke cikin gate daya.
***********
Bakin wani katafaren gate motocin suka tsaya motar farko tayi horn har so biyu amma shiru ba a bude gata dinba.
Tunda aka daukota daga airport waya take da mum dinta data bari can america datse kiran tayi tana kallon gate din gidan cikeda mamakin yanda ake horn amma maigadin gidan kamar baisan aikinsaba.
Siririn tsaki taja tana yamutsa fuska sbd ta tsyay useless and lazy people.
Daddynta dake gefenta zaune yana waya ya datse kiran sbd ganin tana yamutsa fuska yakumasan halin yarsa sarai tunda duk bayan wata uku sai ya ziyarcesu acan America.
Gyara murya yayi kafin yace,
Nuhu kafita ka duba ko YASEER maigadi baya kusa dan na tabbata bata barin gurin aikinsa ba dali....
Bai qarasaba aka wangame gate din gidan.
A yangance ta dago kai zuwa ga maigadin amma ga mamakinta saita ga abinda yayi masifar 6ata ranta sbd tsanin kyawu data gani agun maigadin domin kuwa fatarsa had wani sheqi take sbd haske da kyau.
Tsaki takuma ja tana dauke kai har suka isa parking space direba yayi parking dinsu.
M & Z

6~10
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM.
Dukkanin iyalan gidan sun murna da dawowarta hardai 'yan matan gidan wato siyama da ayshat wainda ke ganin sun samu abokiyar fasowa agari.
A part din daddynta ta sauka sbd yayi aure tun da dadewa,
Dakinta a can upstairs yake tun kafin tabar qasar.
Wanka tayi tareda yin sallah
Tana cikin saka Riga siyama tashigo dakin daukeda babban tray.
Kallon siyama tayi takuma kalli tray din hannunta dake shaqeda kalolin abinci kafin ta zauna akan dressing chair tana cewa,
Am not hungry fa,amma zaki iya ajewa a kitchen idan zanci sai amun worming nasa.
Tareda siyama suka sauko palon tana lure da matar daddynta amma tayi kaman bata gantaba ta fice palon sbd daddynta yana part din alh tsoho wato mahaifinsu sbd mahaifiyarsu ta jima da rasuwa itama.
Sashen ta nufa kaitsaye tana yamutsa fuska sbd iskan dake kadawa baya mata dadi zafinsa takeji a fatarta.
Daidai shiga qofar tayi karo da mutum sakamakon wayarta datake kallo a hannunta.
A yamutse ta dago ta kallesa
Idan bata manta ba wannan shine Yaya zubair.
Kallonta yake yana murmushi sbd yanda take kallonsa batasan mai zatace.
Just say sorry broda zubair.
Dariya tayi ahankali sbd yanda zacen nasa yabata daria.
Shima daria yayi tareda cewa sorry little sis koda akaje daukoki ina gurin wani urgent work daya taso a office.
Its alright. Tace tana qoqarin rabasa ta wuce.
Hartakai qofar shiga ya dan daga murya cikin sigar wasa yace,
Kidaina sauri akan zaki gurin tsoho sbd tuni yace ya yafe dan haka kixo gani sabon jini.
Cak ta tsaya tareda juyowa ta kallesa kafin ta saki murmushi ahankali tana girgiza kai dan Zancen nasa yabata dariya.
Da sallama tashiga palon fuskarta daukeda farin cikin ganin kakan nata ga kuma sauran murmushin zancen Yaya zubair.
Kusada tsohon ta zauna tana gaidasa cikin shagwaba
Cikeda farin ciki yake amsa mata yana qara tambayar yanda tabaro mum dinta.
Daddynta ya kalleta cikeda qauna yace,
Lailah bakiga yayanki a zaunebane ki gaidasa mana.
Sam ita bata Masan da akwai wani a palon ba saida daddy yafada.
A lalace ta dago kai tadan kalli gefen tace,
Sannu ko.
Ga mamakinta saitaji ya amsa sbd iya saninta tun tana yarinya Yaya jabeer baya sakewa dasu bare gaisuwar rainin hankalin datayi masa.
Miqewa tayi tace,
Daddy bara naje mugaisa dasu umma dan haryanxu ban hadu dasuba.
OK lailah.
Tsoho saina dawo fira ko.
Wace fira nidai na yafe saikiyi gaggawar fidda mijinki saikiyi firar dashi.
Murmushi tayi tana ficewa daga palondan batada amsar basa sbd zancen aure ko wani fiddo miji baya cikin agendarta Sam Sam.
A bangarensu umman siyama tafara sauka
Sai rawar jiki umman take tana nan nan da ita sabanin ita da duk a qagare take data koma sashensu.
A bangaren ummansu zubair ma hakane hardai data lura kamar zubair dinta ya qyaso lailah.
Wani murmushin dadi tasaki tana hangosu idan har zubair dinta ya auri lailah.
*************
Karfe goma na safe agogon dakinta ya nuna badan tasoba ta tashi ta fada toilet tayo wanka.
Armless gown tasaka blue tareda yane kanta da black vail qarami bayan ta tufke gashinta.
A nutse tasauko stairs din tana waya da mum dinta cikeda shagwaba.
A dining ta tarar da daddy tareda matarsa Anty basma.
Gud morning dad,
Morning dear. Ya kewan mominki da kika baro?
Dad ina missing mum dasu afra sosai inaji kaman nayi shekara bana taredasu but ganin ina kusa dakai ya yaye 90% of my worries.
Batareda ta kalli Anty basma dake sarving dad ba tace,
Gud morning.
Cikin sakin fuska tace,
Lailah ki saki jiki dani am also ur mum so feel free wit me.
Suna gama breakfast din ta mike tareda ficewa zuwa sashen tsoho.
Ahanya ta hadu da siyama zata taho gurinta
A ya mutse take amsa maganar siyama din har suka isa sashen tsoho.
Suna shiga zubair na qoqarin fitowa ya tsaya suka gaisa yana tsokanarta
Yauma da murmushin suka rabu dan kuwa zubair yafara zama mutuminta.
Fira take da tsohon cikin sakewa da shagwaba suna daria
Wanda hakan ba qaramin mamaki yakeba siyama ba sbd iya saninsu tsoho baya wasa da jikokinsa kaf,
Kullum fuskarnan a tamke umarni yafi iya bayarwa akansu da iyayensu.
Mutum 'daya tsoho yake sakewa fuska sosai harda dariya Yakuma yi wasa dashi shine YASEER maigadi.
Saikuma yau dataga yanayi da LAILAH.
Sallamarsa ce ta dakatar da dariyarsu
Tsoho da Kansa ya amsa sallamarsa fuska asake yana cewa,
Yaseet ka qaraso mana.
A nutse y qaraso ya gaida tsoho cikeda biyayya.
Lpia klau yaseer ya aikinka?
Lpia klau dama jiya bansamu shigowa na gaidakaba.
Bakomai yaseer ngd Allah yayi maka albarka yabaka iyali nagari.
Jikata lailah dake qasar turawa ce tadawo a jiyan,kallon lailah yayi yace,
Lailah ki gaidasa shima kaman yayankine.
Turo baki tayi fuska a kwabe dan dama yana shigowa ta daure fuska bare dataga ko kallo basu isheshiba Danko gefen dasuke bai kallaba.
Kai tsaye tace,
Sannu ko.
Bai kalli gefen datake ba yace,
Yawwa barka da dawowa.
Mikewa yayi ya fice daga palon bayan yayiwa tsoho a yini lpia.
Tsabar haushi har wasu hawaye taji suna taruwa a idanunta sbd yanda yayi kamar sune masu gadin shine mai gidan.
Mikewa tayi tafice daga sashen.
*******************
Mum pls ki kwantar da hankalinki there's nothing to b worried abt sbd aikin nan nawa yana qara buqatan time.
And mum I promise to come bck Dana gama hada information akan case din nan.
OK yaseer bt pls daka samu time kazo ka ganni saika koma.
No mum banada time din dazanzo har Miami naganki amm....
Ok to ni xanxo naganka.
No mum.
Mum pls nace kiyi hkr time Kadan yarage,.
Shikenan yaseer ka kula da kanka.
I will mum, kema ki kula okey?
Kashe wayar yayi gaba daya tareda mayar da ita cikin kayansa ya boye kafin yafuto Yakoma bakin gate gurin aikinsa ya zauna yana tunanin mum dinsa danyasan yanda take matukar sonsa dole tayi kewarsa wata hudu baya tareda ita.
M & Z
[18/01, 22:53] Hadiza Sani Fbk: 🌕🌕AUREN RABA
GARDAMA🌕🌕
Na
MAMUH GEE🌕
And
ZINNIE SMART👌
11~15
BISMILLAHI'RAHMANIRRAHEEM.
Zaune take a falon part d'insu hannunta ri'ke da wayarta 'kirar
IPhone 7+ sai faman danne danne takeyi Wanda kallo d'aya zaka mata kafahimci,
Chart takeyi sabida yanayin yadda take doka murmushi,
Da sallamarsa yashigo had'i dafad'in,
Hy my sister,
Hy
Tafad'a a ta'kaice ba tareda ta d'agoba
Zaunawa yayi a kusa da ita yana mai 'karewa kyakyawar fuskarta kallo
Gosh yafad'a
'Dago da kanta tayi a hankali,
Any prb tafad'a tana kallonsa,
Murmushi yayi,nohp,sister nikam bakibani labarin,America ba,
Murmushin gefen le'be tayi tace ai inace kaje American nan yafi sau d'aya,
So what are u asking then?
To ai ni zuwa nake indawo well kekuma zama kikai acan har na wasu shekaru,
Mi'kewa tayi tana d'an murmushi,
I have alot to do so byee ,
Hayewa tayi up stairs d'in
Kallo yabi ta dashi mai cike da ma'anoni sai'kudurta abubuwa yake akan,
Dariya yayi had'i da fad'in koma meye dai ina sonki LAILAH.......
*************
Sanye take cikin riga da sikert yn kanti wanda sukayimata matu'kar kyau,
Kasancewarta fara kalar kayan kuwa Maroon Sai tayi wani irin kyau, fitowa part d'insu take 'ko'karin yi,
Suka had'u d Siyama itakuma zata shigo,
Sis Sai ina haka, kamar bata so tace inaso ne infita inga yanayin garin daganan ind'anje shopping,
Bata fuska tayi had'i da fad'in shine ko kinemeni inrakaki,
Well koyanzun baibaci ba zaki iya d'auko mayafinki mutafi,
Da sauri tafara tafiya zuwa d'aukar mayafin dakatar da ita tayi, ta hanyar kiran sunanta,
Siyama, make sure ba kiyi lattin fitowaba,
Cox idan kika dade to fa baza kisameni ba,
Gyad'a kai
Siyama tayi dn tasaba da halin yr mulkin tasu,
Zubair ne yazo fita yaganta a tsaye fitowa yayi dgacikin motarsa yace a a