← Book details Auren Had'i Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 8

Sashe 8

Auren Had'i Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

```$alma dauda```🙋🏻
111-115
Ahankali Salmarh t tura qofar tare d sallama, Ahmad nae yh dago kansa yh n kallonta duk d d'akin b haske sosae, gefen gadon t zauna yyi d Ahmad yh cigaba d aiki sa t cikin laptop, hr kusan 12, snn yh kashe yh zagayo zae kwanta, d mamaki yh dubi Salmarh, "; keh me kke yi hr yanxu"; rau2 tayi d idonta snn tace "; tsoron dakin nake ji,"; sakin baki yyi yana k'allonta, snn yh kwanta nesa d ita, jinbe qara magana b Salmarh tayi murmushi, snn t kwanta nesa d shi kad'an, basu farka b sae asuba, Ahmad yh tashi tare d shiga toilet, bayan yh fito yh tashi Salmarh wadda tun farkawarsa t bude idonta, bayan yh dawo dg masallaci yh tarar Salmarh hr t koma dakinta,, barci t koma bata tashi b sae 8:snn tayi kwanta t shirya, kitchen t nufa tare d dora musu abnd zasu Yh break, bayan t kammala t kawo su kan dinner t Jere su,,..
Yau ma Salmarh t shirya cikin kayan barci t nufi dakin Ahmad, kwance t sameshi, t matsa tana k'allonsa"; oh ji hr ya kwanta d wuri"; hk t sami gefensa t raba, tuni turarukan d ta fesa suka fara tasiri azcyr Ahmad domin hr numfashi sa Yh fara chanxa wah(lol😜) take yh janyo Salmarh yh fara tura mata saqon soyayya, jikinsa bbu abnd yh keh sae rawa, bakin sa yh kae ciki nata sunfi minti30 ahk snn yh dawo kirjinta, yn wasa dasu, sae d hankalinsu yh fita dg jikinsa snn Ahmad yh zare jikinsa yh shiga toilet, mamaki nae yh cika Salmarh ganin yanda yh ke nuna mata soyayya, fito wah jikinsa daure d tawol, bayan yh gama goge jikinsa yh mayar d kayan sa yh kwanta, Salmarh kuwa tunani nae fal azuciyarta, "; wnn mutum meh yh keh nufi, ko bani d abnd yh keh so,"; sae kuma t qare wah jikinta kallon hk t hadiye maganarta hr barci yh dauke ta,...
Chapter 8 · 0% Book details