Sashe 4
Auren Had'i Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
```$alma dauda```🙋🏻
46-50
Kae tsaye gidan su Ahmad suka sauka, domin baa qarasa ginin gidan alhj mas'ud b, Salmarh sae zumundin son ganin masoyinta takeh, domin t nuna masa tayi missing din sa, part daban aka sauke su domin qaton gida nae, Salmarh kuwa part din su rabi'ah tace zata zauna, bayan sunyi wanka sunci abinci, qarfe biyar suka hallara afalo domin hirar yaushe gamo, tuni rabi'ah t kira isma'il cewa ty masa ajiyar wani Abu me muhimmanci, sanin shirme rabi'ah yh sa be dauki abin serious b, bashi yh dawo b sae qarfe takwas lkcn duk gidan ana t hira, jin hayaniya t saka yyi babban falo domin yasan mutane n musamman dad yh keh ajiye wah, d sallama isma'il yh shigo ai kuwa Salmarh tana kwance jikin dad dinta, jikinta sanye d kayan barci, saurin miqewa ty t isa wajen sa d gudu t Dane shi, kunya CE t kama shi, iyayen kuwa bbu abnd suke musu sae dariya domin gani suke dan uwanta nae,wae alalle yarsu baturiya,Ahmad kuma kuka nae kawae be saki b domin quluwa yh kae qarshe, riqe hannun Salmarh yyi suka yi hanyar dakinsa, akan cinyar isma'il t zauna, sae k'allon juna suke, dariya Salmarh t kama yi masa"; wnn kallon fah?"; shima isma'il dariya yyi "; n murnar ganin ki nae, me kk zomin dashi?; kama bakinsa ty t shiga tura nasa d saqon pick sun ddae ahaka dg qarshe suka fada kan gado, duk abnd suke Ahmad yn kallonsu t daya window domin basu rufe qofa b snn labuyen masu shara2 g haske yh wadaci ko ina a gidan, dorata yyi akan qirjinsa, "; Salmarh irin wnn saqo hk"; idonta akansa t sauke su "; wnn kadan keh nan dg cikin abnd n tanadar mk idan muka yi aure"; ddi nae ssoe yh ziyarci zuciyar isma'il, sae wajen sha daya snn yh rakota part dinsu, ahanya taci karo d Ahmad yn shirin fitowa dg part din, dauke kansa yyi daga k'allonta, ita mah bata damu dashi, t zo zata gifta t gefensa, riqo hannuta yyi tare d matse ta ajikin bango, sae d yh gama qare mata kallon yh ma rasa abnd zae CE mata, dg qarshe yh bata hanya t huce, dakinsu t shiga dama ty shirin kwanciya, isma'il kuwa ranar kasa barci yyi domin yn rufe idonsa sae yh hango Salmarh lkcn d take masa pick abakinsa, murmushi yh keh tare d lashe wajen d ta tsotsa, hk hr gari yh waye,,.
"" cikin sati guda aka kammala gidan su Salmarh alhj mas'ud yh koma amma Salmarh taqi binsu, hk suke haduwa cikin daki suna soyayya d isma'il, wani lkcn idan zata fito suci karo d Ahmad,,.
'"Saura kwana uku biki alhj sa'ad yh tura maqudan kudade domin hadowa Salmarh kayan lefe, hk alhj mas'ud shima yh tura domin siyowa yarsa kayan daki, gidan kuma d zasu zauna tare iyayensu suka had'a gwiwa domin qawata musu shi, hjy kaka kuwa murna take kmr yau ne bikin,,,..
"Hjy kaka tace abar lefen Salmarh agidanta ranar daurin aure sae ah miqa gidan sa'ad domin abn qanin sha'awa yanda kowa yh keh zamewa akan dansa sae dae Dan uwansa yyi,,,,...
Ana gobe daurin aure alhj mas'ud suka taho gidan alhj sa'ad biki,bangaren ango d amarya bbu Wanda yh sani ,Salmarh sun kuma shaquwa d isma'il barci nae kawae yh keh raba su,,.
*RANAR DAURIN AUREN*
Qofar gidan alhj sa'ad acike domin samarin gidan sae rnr alhj mas'ud yh be wa kowa ankon daurin aure, sun cika d mamaki ganin basu San ko bikin wah zaayi b, isma'il kuwa yau ko sallhr asuba be samu b sakamako faduwar gaba d yh keh ji, jiya d qyar Salmarh t koma part dinsu wae dole awajen sa zata kwana, qarfe takwas isma'il yh tashi, Ibrahim nae yh shigo dakin tare d ajiye masa kayan anco, shadda milk colour Anyi mata aiki d zare sae hula d takalmi mahroun colour, jikin asanyaye yh sa hannu yh karba tare d kallonsa,"; bro wnn kayan mene?: muma bamu sanin b, ynx daddyn America yh raba mn"; Ibrahim yh b shi amsa tare d rufe masa qofa, wanka yh shiga bayan yh fito y sanya kayansa,,.
Ahmad kuwa yau d zazzabi yh tashi, yh rasa meh yh keh masa ddi, shima Ibrahim nae yh kawo masa duk iri daya nae sae dae dinki Ahmad Yh fi yawan kayan ado, bayan sun fito gaba dayansu suka hadu abakin part dinsu, dariya suka sheqewa d Ahmad salim yh dube shi"; bro k ganka kmr wani ango"; isma'il kuwa yaqe yyi domin Yh qagu ayi agama wnn taron domin azatonsu daddy sune zae aure wata dg cikin dangi,,.
"" Salmarh kuwa hr ynx bata tashi b domin dadewar d tayi adakin isma'il, bayan t dawo daki suka kuma daukar lkc suna waya, sae gaf d asuba sukayi sallama,,
10:30am lkcn gaba dayansu sun hallara amasallacin qofar gida, isma'il kuwa kasa shiga yyi yh tsaya dg waje, bayan an shafa fatiha samakon hayaniya bata bari Ahmad d isma'il sunji abnd akeh cewa b, wani maroqi nae yh biyo bayan su alhj sa'ad d alhj mas'ud suma sunyi shiga iri daya n wani danyen boyel fari,,..
*AN GAEDA IYAYEN SALMARH D AHMAD* jamaa sun shaida an daura *AUREN SALMARH D AHMAD* isma'il be qarasa jin abnd maroqin zae CE b yh fadi awajen sumamme yyi d Ahmad gb daya [truncated by WhatsApp]
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
```$alma dauda```🙋🏻
41-45
Salmarh kuwa kullum qara shaquwa suke d isma'il, koma warta gida d wata biyu gaba daya t jingine kayan d taxo dasu, bangaren iyaye kuwa shirye shirye yyi nisa a bangaren biki, bbu Wanda yh sani, a cikin yaran, Salmarh t koma dabi'un ta, wato halayyar turawa, alhj mas'ud y be wah alhj sa'ad kwangilar agina masa gida domin yn son yh sauka agidansa, an tsayar lkcn biki wata daya masu zuwa, saura sati biyu alhj mas'ud yh diro Nigeria shi d iyalansa, Salmarh sanye tk d baqar riqa Mae dogon hannu Wanda gb daya gaban ta net nae ana ganin colour din under dinta, siket meh tsaga t saka bleu snn ty Rollin d blue din mayafi Wanda iyaka wiyanta kawae yh rufe, yn daga cikin dabi'un ta n saka glass wnd kunnensa sa blue nae Mae baqin glass Wanda yh rufe Rabin fuskarta, kwance take akafadar dad dinta, kasancewa bbu Wanda y San d zuwansu, alhj sa'ad nae yh kira Ahmad yh je airport yh dauko baqi, kwata2 besan su Salmarh bn, bayan sun gama screening snn suka fito, wadanda suke dauke d kayansu suna biye dasu, alhj mas'ud nae yh hango Ahmad yn waya yyin d yh juya bayansa, Salmarh th fito d gudu tayi wajensa, domin ajikin motar isma'il yh keh tsaye, t bayansa t rungume "; I love yau, i am miss you so,"; sae t sakar masa pick tuni yh daskare awajen iyayen kuwa bbu abnd suke sae murmushi ,, yn jiyo wa fatsari nae b ta saki awajen b, cikin daure fuska yh juyo snn kuma yh saki murmushi ganin uncle dinsa,zuwa yyi yh rungume shi, tare d karbar jakar hannu sa,, hr yh dawo Salmarh bata iya motsawa b sae d yh bude wah iyayen gidan baya snn t bude seat din gaba t shiga,,,.....
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
```$alma Dauda ```🙋🏻
51-55
Cikin sauri Ibrahim yh fito d motarsa aka sanya isma'il aciki sae asibiti, Salmarh hr ynx barcinta take sha,bata San abnd yh keh faruwa b,, rabi'ah CE t shigo dakin tare d bubbuga qafa"; Salmarh ki tashi, yaya isma'il bashi d lpy"; cikin kidima t sakko ,,jikinta sanye d kayan barci ty hanyar falo, a tsaye t samu kowa domin bbu Wanda yh samu damar binsu,, cikin kuka salmarh taje jikin hjy kaka,"; hjy me yh samu bro"; shafa kanta tashiga yi tare d lallashinta, "; ki kwantar d hankalinki, zazzabi nae ynx zasu dawo, tashi maza rabi'ah ki sanya tayi wanka"; riqe hannuta rabi'ah ty suka koma daki,.
" cikin gaggawa aka bewa Ismail gado, tare d jona masa ledar ruwa, Ahmad sae zirga2 yh keh, yh rasa inda zae sanya ransa,, zazzabi nae yh keh neman rufe shi,, salim yh kira awaya domin bbu abnd yh keh buqata sae hutawa,,.
"Isma'il sae dare snn aka samu numfashin sa yh dawo dae2, gb daya yan gidan sun zo duba shi,, sae lkcn Salmarh suka qara so dauke d kayan abnc, sanye take d pink din shadda doguwar Riga tayi Rollin d qaramin mayafi,, d saurinta taxo duk t tsallake mutane wajen, jikin gadon t qarasa t daura kanta akirjinsa,"; dear me yh keh damunka?, murmushi yyi, ";Salmarh mun rabu, an raba mu,"; dago kae ty tn dubansa d rashin fahimta, "; wane yh raba mu?"; jan ta rabi'ah tayi tare d fita d ita, kuka ssoe Salmarh t kama yi, "; rabi'ah banga ne meh isma'il yh keh cewa b"; rabi'ah t dubeta "; Salmarh ki bari mu koma gida, shima yayan yh samu lpy Dr, akeh jira yh sallme shi,"; sae alkcn t danji ddi,..
" 9, aka sallami isma'il gb daya suka garzayo gida, ababban falo suka hadu, Salmarh jikin isma'il taje t zauna yyi d Ahmad yh rasa meh yh keh damunsa,: sunan an daura musu aure amma bata daena mannewa isma'il b"; duk d qaninsa nae sae d kishi yh lullube shi, hjy kaka CE t kula ynd Salmarh tk shigewa jikin isma'il "; takwara zo nan ki zauna kusa dani"; tasowah ty t zauna kusa d ita, hjy kaka CE t fara mgn "; toh abnd yh kawo mu gb daya nan shine, Salmarh kinsan an daura mk aure d Ahmad,"; cikin razana t miqe,,......