Sashe 6
Auren Had'i Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
```$alma dauda```🙋🏻
76-80
Cikin b'acin rae Ahmad yyi parking tare d fito wah, murfin qofar yh bude d qarfi snn yh xura hannu sa, finciko Salmarh yyi tare d dauke t da mari, cikin fargaba isma'il yh fito, lkcn tuni Ahmad yh shigar d Salmarh cikin gida, hannuta yn cikin nasa yh nufi part din mommy, lkcn tn shirin shiga kitchen zata kwashe abnc dare, d mamaki t tsaya tn k'allonsa ynd yh keh huci kmr zae tashi, "; mommy tfy gidanmu zamu yi ynx"; saurin dago kae ty "; Ahmad k bari gobe sae akawo maka ita mn, kg alhj baya nan,; idonsa nae yh ciko, yh fara roqon ta, murmushi ty snn t dauki wayarta t kira layin alhj, yyi farin ciki lkcn suna tare d daddyn America awajen hjy kaka, fatan alkhaeri suka yi masa tare d alqawarin za su zo gidan Sae suyi musu nasiha, hjy marka ce t riqe hannun Salmarh tare d kallon Ahmad "; toh Salmarh muje n shirya ki"; ita dae kallonsu take domin kukan mah yaqi xuwa, daki suka shiga hjy marka t sanya Salmarh t shiga wanka, dakin rabi'ah t shiga tare d shaeda mata t hado wah Salmarh duk abnd zata nema cikin akwati, snn t koma dakinta, lkcn Salmarh t fito tn tsaye t kasa komae, hjy ce t shiga shirya tah cikin wani arnen less baqi me ratsin gold Riga d siket snn y sanya mata sarqar gold mayafi d takalmi duk golding colour, feshe mata jikinta ty d hadaddun turaruka, lkcn rabi'ah takeh shigowa d akwatin, riqe hannuta hjy Marka ty suka fita wajen d yh keh jiranta, sae alkcn kuka yh kubce wah Salmarh tare d rungume rabi'ah, itama kukan takeh hjy mah share hawaye takeh yi, isma'il kuwa d tun fitowar Salmarh yh keh tsaye yn k'allonta, saurin shiga daki yyi, tare d rufo qofa, hjy marka ce t cire Salmarh dg jikin rabi'ah,"; Salmarh kiyi wah mijinki biyayya, Allah yh sanya alkhaeri, yh albarka ceku d zuriya t gari, kiyi hqr ki share hawayen ki kd kanki yyi ciwo kinji?"; daga kanta ty snn hjy t sanyata amota,rabi'ah d gudu t koma cikin gida,sae d suka fita dg harabar gidan snn hjy t koma ciki,,..
"'tafiya suke cikin nutsuwa yyin d Salmarh sae hawaye nae yh keh xuba dg idonta, abakin wani shop yh tsaya domin yh sae musu abnd zasuyi amfani dashi kafin safiya, snn yh qarasa dasu gida,,.......
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻

```$alma Dauda ```🙋🏻
81-85
Cikin 15mnt suka qarasa gidansu dake zoo road, parking yyi awajen d aka tanada snn yh bud'e murfin motar, b tare d yh kalli inda take b yh dauki ledar d ya tawo d ita, ganin bashi d niyyar tsayata t fito tare d bin bayansa, qofar glass yh tura tare d shiga, Salmarh tn biye dashi, kasancewar fitulun gidan akashe suke yasa Salmarh b taga ynd falon yh keh b, upstairs suka fara hawa, lkcn d yh bude dakinta tare d kunna light, ";woow "; komae n dakin purple nae d light green har panty, zanin gado labulaye duk kalan purple and light green, tuni t manta d damuwar d take ciki, jikin gadon t zauna tare d cire mayafin kanta, Ahmad kuwa tun d yh kunna fitila yh fita zuwa dakinsa, cire kayanta Salmarh t fara yi tn tunanin sanya kayan barci, toilet t shiga ta dauro alwala, zuwa ty t bude wardroof abn mamaki gaba daya anjera mata kayanta, "; oh ko yaushe suka xo gidan ,"; Salmarh fada tare d ciro doguwar Riga, Ahmad nae yh murda qopa tare d shigowa, cak yh tsaya yn k'allonta, kmr lkcn d yh fara ganin ta adakin rabi'ah, saurin dauke kansa yyi tare d ajiye mata ledar d yh shigo kawo mata, hr yh fita sae yh dawo, ";kije kitchen ki dauko min plate d cup"; ";toh"; t fada tare d saurin zura rigarta, rasa inda kitchen din yh ke sae dabarar t kira rabi'ah t fado mata,saurin koma wah daki tayi tare d zuge hand bag dinga, ringing biyu wayar rabi'ah t daga, "; hooo amarya t ango, yh har ankashe boss dinne,; mtsw Salmarh taja tsaki,"; keh kika San wnn iskanci, yawwa rabi'ah ina kitchen yh ke?"; dg can bangare dariya rabi'ah t shiga yi mata"; toh gida nane d zaki tambayeni"; maraeraece murya Salmarh tayi ";Dan Allah ki fada min Wlhy ban sani b"; toh yn qasa ki duba dg hnnuki n hagu"; saurin kashe wayar ty tare d sauka qasa d sauri, b tasha wahala b t gane kitchen din him kaya aciki tamkar kanti sae d wah, hk Salmarh t dauko plate tare d kara daura yesu, domin komae agidan atsaftace yh keh snn t dawo sama, nesa d dakinta tayi hanyar domin tn zaton acan dakinsa yh keh, qarasa wh tayi tare d tura qofar a hnkli, daure yh keh d tawol ajikinsa alamun dg wanka yh fito, d sauri t saki qopar tare d Jan tsaki, bud'e qofar yyi tare d xuro d kansa, saurin miqa masa ty "; gashi"; be karba b sae k'allonta d yh shiga yi hanya yh matsa mata";ki shigo ki juye min"; shigo wah tayi dakinsa yyi kyau komae white colour nae, dauko ledar ty tare d tsugunawa tn juye masa, dae2 lkc d yh qoqarin kwance tawol din, jallabiya yh saka tare d zama anesa d ita, miqewa tayi tare d hanyar fita, "; Salmarh ki xo n gama ci sae ki fitar d kayan"; cak t tsaya "; daman Ahmad yh San sunan ta"; dawo wa ty tare d zama, abnc sah yh keh ci hankali sa kwance yyi d Salmarh t qagu Yh gama t koma dakinta, bayan yh gama yh shiga toilet yh dauraye hannusa snn yhfito,"; idan kin kae ki dawo inason n tmby ki";,...🙊