← Book details Auren Had'i Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 8

Sashe 7

Auren Had'i Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

```$alma Dauda ```🙋🏻
81-85
Cikin 15mnt suka qarasa gidansu dake zoo road, parking yyi awajen d aka tanada snn yh bud'e murfin motar, b tare d yh kalli inda take b yh dauki ledar d ya tawo d ita, ganin bashi d niyyar tsayata t fito tare d bin bayansa, qofar glass yh tura tare d shiga, Salmarh tn biye dashi, kasancewar fitulun gidan akashe suke yasa Salmarh b taga ynd falon yh keh b, upstairs suka fara hawa, lkcn d yh bude dakinta tare d kunna light, ";woow "; komae n dakin purple nae d light green har panty, zanin gado labulaye duk kalan purple and light green, tuni t manta d damuwar d take ciki, jikin gadon t zauna tare d cire mayafin kanta, Ahmad kuwa tun d yh kunna fitila yh fita zuwa dakinsa, cire kayanta Salmarh t fara yi tn tunanin sanya kayan barci, toilet t shiga ta dauro alwala, zuwa ty t bude wardroof abn mamaki gaba daya anjera mata kayanta, "; oh ko yaushe suka xo gidan ,"; Salmarh fada tare d ciro doguwar Riga, Ahmad nae yh murda qopa tare d shigowa, cak yh tsaya yn k'allonta, kmr lkcn d yh fara ganin ta adakin rabi'ah, saurin dauke kansa yyi tare d ajiye mata ledar d yh shigo kawo mata, hr yh fita sae yh dawo, ";kije kitchen ki dauko min plate d cup"; ";toh"; t fada tare d saurin zura rigarta, rasa inda kitchen din yh ke sae dabarar t kira rabi'ah t fado mata,saurin koma wah daki tayi tare d zuge hand bag dinga, ringing biyu wayar rabi'ah t daga, "; hooo amarya t ango, yh har ankashe boss dinne,; mtsw Salmarh taja tsaki,"; keh kika San wnn iskanci, yawwa rabi'ah ina kitchen yh ke?"; dg can bangare dariya rabi'ah t shiga yi mata"; toh gida nane d zaki tambayeni"; maraeraece murya Salmarh tayi ";Dan Allah ki fada min Wlhy ban sani b"; toh yn qasa ki duba dg hnnuki n hagu"; saurin kashe wayar ty tare d sauka qasa d sauri, b tasha wahala b t gane kitchen din him kaya aciki tamkar kanti sae d wah, hk Salmarh t dauko plate tare d kara daura yesu, domin komae agidan atsaftace yh keh snn t dawo sama, nesa d dakinta tayi hanyar domin tn zaton acan dakinsa yh keh, qarasa wh tayi tare d tura qofar a hnkli, daure yh keh d tawol ajikinsa alamun dg wanka yh fito, d sauri t saki qopar tare d Jan tsaki, bud'e qofar yyi tare d xuro d kansa, saurin miqa masa ty "; gashi"; be karba b sae k'allonta d yh shiga yi hanya yh matsa mata";ki shigo ki juye min"; shigo wah tayi dakinsa yyi kyau komae white colour nae, dauko ledar ty tare d tsugunawa tn juye masa, dae2 lkc d yh qoqarin kwance tawol din, jallabiya yh saka tare d zama anesa d ita, miqewa tayi tare d hanyar fita, "; Salmarh ki xo n gama ci sae ki fitar d kayan"; cak t tsaya "; daman Ahmad yh San sunan ta"; dawo wa ty tare d zama, abnc sah yh keh ci hankali sa kwance yyi d Salmarh t qagu Yh gama t koma dakinta, bayan yh gama yh shiga toilet yh dauraye hannusa snn yhfito,"; idan kin kae ki dawo inason n tmby ki";,...🙊

🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲

```$alma Dauda ```🙋🏻
101-105
Sakin baki Zainab tayi tana kallon Salmarh, domin dariya hr t soma bata haushi,, handbag dinta t dauka tare d miqewa, "; idan kin shirya jaho hankali mijinki sae ki nemeni,"; da sauri Salmarh t riqe ta"; Hb Zainab kiyi haquri, Wlhy abn nae yh bani dariya"; aqufule t koma t zauna, "; yawwa Zainab ina jinki, kinsan fah hr yanxu ina son isma'il, shi yasa n kasa tsayar d hankali na awajen wnn yaya Ahmad din,;" numfasawa zainab tayi "; Salmarh ki dauki abnd zan fada mk, nasan zasuyi mk amfani, snn zaki ji dadinsu nan gaba, b zaki ji ciwon abnd kika yi b, sae ranar d wata t janyeshi gareta,"; qara matsowa tayi t riqe hannu Zainab, "; d matsala fah atsakaninmu Zainab"; nan Salmarh t fada mata abnd keh tsakaninsu d Ahmad, girgiza kae tayi "; kinga Salmarh d aiki agabanki, "; ta yaya?" Salmarh t fada "; yawwa Salmarh kin fara dawo wah kan hanya, abnd zaki fara dashi shine Janhankali t hanyar kwalliya"; ""hnm kinsan meh Zainab?,"; girgiza kae tayi, "; idan nayi kwalliya kmr zae hadiye ni Dan kallon,"; yawwa Salmarh Zainab t fada ";toh hk z ki dinga yi masa ki Dan dinga qarawa d kissa irin tamu t mata kina kada jikinki, snn ki koyi kwana adaki daya dashi"; zaro ido Salmarh tayi "; ki rufamin asiri kada yh jeho ni waje"; sosae maganar t baewa Zainab dariya "; Hb Salmarh n zata keh jaruma ce Ashe raguwa ce"; miqewa Salmarh tayi tare d yin hanyar kitchen, "; cab zan iya komae banda shiga d'akinsa, hnm baki san yanda yh keh komawa b idan yyi fushin";..
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲

```$alma dauda```🙋🏻
106-110
*Fans ayimin haquri, jina shiru kwana biyu,*

Dauke t dawo hannunta d gorar ruwa, Zainab kuwa gajiya tayi d Dora Salmarh kan abnd take so, sallama suka yi t tafi gida,.
Ahmad nae yh dawo bayan sallh magriba kmr yanda yh saba, Salmarh yh tarar zaune taci kwalliya cikin qananun kaya mini siket n jeans d farar riga, ahankali t matso kusa dashi, tare d karbe jakar hannu sa, snn t durqusa tayi masa sannu, hr cikin ransa yh ji dadin abnd tayi masa, domin duk lkcn d yh dawo be fiya samunta aqasa b, stairs yh hau Salmarh tana biye dashi hr dakinsa, bayan t had'a masa ruwan wanka yh shiga snn t zabo masa kaya marasa nauyi,, dakinta t koma tare d doka tsalle t haye bisa gado, wayarta t jawo tare d kiran Zainab, "; wayyo tawan qara koyamin wani Abun, "; Salmarh t fada cikin dariya, Zainab mah dariya tayi"; hnm ni bazan kula ki ba, b ina fada mk b Kn yimin iskanci b"; maraeraece fuska tayi "; Hb Zainab Wlhy b kiga yanda yaya Ahmad yh dawo b kmr b shine b"; ajiyar zuciya Zainab tayi "; toh Salmarh zabi ai yh rage naki, ki gwada kwana adakin ki gani,"; dariya suka yi gaba daya snn suka tsinke kiran,,.
Salmarh t qara feshe jikinta d turare snn t dawo dakinsa, hr yh fito yh shirya cikin kayan d ta dauko masa, ahankali t dube shi"; yaya Ahmad n kawo mk abnc nan"; d ka yh bata amsa domin duk jikinsa bbu gabar d bata dauki saqo b, cikin mintuna kad'an t gama jere abnc, snn t janyo plate t fara zuba masa, jollop rice d hadin salad, hankali sa n kan laptop amma tuni kamshi yh kae masa rahoto, sauko wah yyi qasa snn yh fara ci, bayan yh cika cikinsa, Salmarh t kwashe kayan tayi kitchen dasu,,
Sabon wanka t sake snn t shirya cikin pink gown meh falmaran t shafa farar powder, dakinsa t nufa yyi d qirji ta yh keh dukan uku,2🤔
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲

```$alma dauda```🙋🏻
116-120
Washe gari hk suka tashi kowa sukuku, Ahmad yana tunanin idan yh kaewa Salmarh buqatarsa besan yanda zae same taba, wnn yh keh kashe masa gwiwa, yyin d Salmarh takeh ganin wnn zallah wulaqanci nae, kawae yh keh shirya mata, layin Zainab t kira tare d shaeda mata abnd yh fara, t Dora d cewa": wlhy Zainab kin jawomin "; haquri Zainab t shiga bawa Salmarh tare d rarrashinta d qarfafa mata gwiwa,sae d tabbatar b zata ruguza musu plan dinsu b, snn suka tsinke layi,
Salmarh ce t dubi Ahmad bayan sun gama break take sheda masa zata gida, b tare d damuwa b yh amince amma sae dare zae kaeta idan yh dawo, murna Salmarh t shiga yi ssoe hr d rawa( gaesuwa gareki shugabar shoky, zuwaira toiler), bayan sallh magriba Salmarh t shirya cikin atampa purple d yellow, snn t sanya komae purple, suka fito, murna sosae Hajiya marka tayi d ganin Salmarh hk rabi'ah kmr t goyata, snn suka tafi gidan iyayen Salmarh, suma sunyi murna d ganinsu abn sha'awa kmr b AUREN HAD'I b snn suka yi gidan Hajiya kaka, murna kmr tafi iyayensu, wasu kayayyaki t dauko wah Salmarh tare d had'a mata d madara "; ungo wnn yaran yanxu basa son gyara jikin su"; hannu Salmarh tasa t karba tare d shanyewa, t juye ragowar a handbag, snn suka taho gida,,.
Cikin mintuna kad'an suka qaraso tun d Salmarh tasha wnn Abu n wajen Hajiya kaka, take jin jikinta daban, hk t shirya t tafi dakin Ahmad,
Yau ma kmr wancen hk Ahmad yyi sae d bari sun fita dg hankalinsu snn yh miqe, cikin sauri Salmarh t riqe hannusa,.😭
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AURE HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
Chapter 7 · 0% Book details