Sashe 1
Auren Had'i Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
```$alma dauda```🙋🏻
1-5
*Z*aune take cikin jirgi, hr t qagu t ganta a *Nigeria* Salmarh kenan farar budurwa yr kimanin shekara 19, meh jiki kirjinta manya amma b sosae b sae hips wanda suka qara cika halittarta, doguwa ce b can ba meh manyan idanun farare, hancinta atsuke Dan karami, sae bakin t madaedaeci Wanda yh keh dauke d shuryayyun haqora farare tes, me dauke d pink lips, fuskarta kewayayyace wadda take acike, gefen kumatunta yn lotsawa ko magana take bare kuma idan ty dariya, fatarta fara tes wadda tsananin Hutu t koma kmr t jarire, sanye take d baqin jeans Wanda akayiwa kwalliya d Jan xare, jar Riga CE ajikinta wadda t kamata, sae ky zaton d qyar take numfashi, wuyanta d hannunta sanya suke d Jan fashion meh ratsin baqi, gashinta Wanda y sha gyara tufkeh yh keh d Jan ribon , fuskarta sanye d baqin glass Wanda yh cika Rabin fuskar, jin alamun tsayuwar jirgi tare d mgnr computar ciki (malam aminu intnl airpot kano) saurin miqewa ty, tah bude inda trolley dinta take,ganin mutane suna t Ciro kayansa, sae t nemi wani seat t zauna tana jiran mutane su fara sauka, cikin mintuna kad'an t samu hanyar fito wah, wani sanyi ddi nae yh ratsa t, ganin yau gata atushen iyayenta, waya t kira qawarta zaenab cewa yau dae t sauka a *Nigeria* idan t huta zata nemi gidansu, wajen tarbar mutane,taxo tana xuba ido taga wane zaezo dg gidan kawunta tarbarta, can nesa t hango shi d murmushi t ambaci sunansa ";uncle isma'il ";duk d a photo t sansu amma b zata kasa gane shi b, garasawa ty wajensa tare d rungumeshi t baya, d sauri yh juyo yn k'allonta Salmarh murmushi ty tare d miqa masa hannu su gaesa, miqa mata shima yyi tare d fadin yan "; America, sannu kinsha hanya pah,"; cikin hausarta d bata fita "; wlhy kuwa uncle b kaji gajiya d nayi b";, bude mata seat din gaba yyi tare d xura mata trolley dinta a boat, tfy suke cikin nutsuwa, d yh keh isma'il mutum nae me son jamaa ga faran2 d mutane, sae jan Salmarh yh ke d hira ita kuma tn hado kalmomin hausa d qyar tn bashi amsa, idan t watso wata hausar dariya yh ke mata ssoe, cikin manyan unguwannin d akeh ji dasu a kano wato nasarawa gidan governor, tfy kadan suka qara so wani makekan gidan take megadi yh bud'e musu get, gidan cike yake d yan biki kasancewar abnd yh kawo Salmarh kenan Nigeria, mutane sae murnar ganinta suke ita kuwa sae miqa musu hannu take sakamakon b t ita gaesuwar hausawa, n ganin manyan adurqusa agaeda su, hk kakannita sae tsokanarta suke cewa baturiya taxo b zata Kwace musu muji b, ahaka isma'il yh nuna mata bangaren d mahaefi sa yh keh zaune tare d baqi ragowar yan daurin aure, d gudu taje wajensa tare d rungumeshi, tana "; uncle nazo kenan bazan koma america b, dad dina d qyar yh barni nazo,": murmushi manyan alhj sa'ad yyi tare d cire ta dg jikinsa, "; toh yanxu b gashi kin xo b"; yan wajen sae dariya suke mata jin hausar d take tamkar t yankoyon mgn, kiran matar sa yyi hjy marka a waya taxo t bata ankon bikin t saka ganin kayan d suke jikinta, hjy tn xuwa Salmarh t rungumeta "; my mom, I miss you ";peck t sakar mata take gurin kowa yh dauki dariya, hk aka shigar d Salmarh cikin gida mutane nata gulmar iyayenta wasu suce alhj mas'ud ganin yn d kud'i yh lalata yarsa, wasu suce gata ne yh bata ta ko gaesuwa bata iya ba,,,,.....
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
```$alma dauda```🙋🏻
11-15
~TUSHEN LBR~
Ahj Hashim shahararren Dan kasuwa nae Wanda yh bunkasa ciki d wajen qasar nan, mutum nae me manyan harkoki tare d manyan kadarori anan gida d waje, yana d hannun jari cikin manyan company n kera motoci d keh America, alhj Hashim yn d mata daya sae yaransa yan biyu, sa'ad d mas'ud su kadae Allah Yh bashi, sae yan uwa masu tarin yawa Wanda suke uba daya, kaf cikin dangin su bbu Wanda yh kamo ko rabin qafar alhj Hashim wajen arxiqi sae dae kowa yn d nasa rufin asiri, bayan shekaru masu yawa, girma yh kama shi, lkc yaransa sun girma hr sun kammala karatunsu, cikin dangi alhj Hashim yh samo musu mata, lkc daya aka saka su a lalle, nan cikin gidan suka fara zama kasancewa akwae wadataccen waje, cikin shekara alhj sa'ad Yh haefi dansa n fari wato Ahmad ansha shagalin suna, Ahmad nd wata biyar alhj Hashim yh tura mas'ud America domin kula d harkokinsa nacan,cikin shekara bakwae hjy marka t haefi yara biyar ahmad sae salim ibrahim isma'il sae auta rabi'ah, kasancewa kwanika d take yi, alhj mas'ud kuwa sae wnn lkc yh samu haehuwa Salmarh son duniya bbu Wanda baa nuna mata ba, mahefiyarta hjy faeeza tn qoqarin ganin t koyar d yarta addini, Salmarh gb daya dabi'unta n turawa nae, snn tasan yan uwan yaran kawunta gaba daya a photo, domin zumuncin su me qarfi nae, duk d suna nesa d juna, tun da mahaefisu yh rasu alhj mas'ud yh dena zuwa Nigeria sae dae su gaesa d yan uwansa t waya, bayan Salmarh t gama karatunta shine t matsawa dad akan Yh barta taxo Nigeria domin tg yanda qasar take, d qyar yh yarda zata zo, sae kuma bikin salim yh taso , taji ddi ssoe domin z taga dangin iyayenta domin duk kakanninta daya, ma'ana aure had'i nae d iyayenta,,,...
~ANDAWO LBR~
"8:dae dae Salmarh d rabi'ah suna kwance akan makekan gadon dakin rabi'ah, Wanda Salmarh t keh zaune acikinsa, isma'il nae yh shigo tare d sallama, rabi'ah CE t amsa Salmarh kuwa sae danne2 take a laptop dinta, dubansu yyi tare"; rabi'ah b zaku je gidan amaryar b, kinga Salmarh bata San gari b, t kuma ganin Nigeria tamu,"; yh qarashe mgnr yn dubanta, miqewa sukayi gaba dayansu atare rabi'ah mayafi t yafa kashka qarami, Salmarh kuwa hk t fita domin bata saba yafawa b, jikin mota suka samu isma'il yn waya, dae2 nan Ahmad yh fito tare d bud'e murfin motarsa, d sauri isma'il yh qarasa wajensa ''';bro gidan salim zaka, "; b tare d yh kalleshi "; Ae can zanje mom t bani saqo, xan kaewa yan uwan amry"; "; yawwa bro dan Allah g Salmarh d rabi'ah k miqa su, bansan tayar motata ty farci b"; tsaki Ahmad yaje ";wnn yarinyar meh km d fulanin dajin zan dauka amotata"; magiya ssoe isma'il yh shiga yiwa Ahmad domin shi kadae yh rage be tafi b, duk sauran Samarin gidan sun tf daukar amarya, d qyar Ahmad yh yarda, d murna yh qarasa wajensu tare d yi musu bayani, jin Ahmad nae zae kaesu rabi'ah ty saurin shiga gida t dauko wa Salmarh mayafi irin nata snn t yafa mata, ruqe hannunta tayi suka qarasa wajen d ahmad yh keh jiran su,,..
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻*AUREN HAD'I🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
*This page to u my luvly sis😘 ummie khaleel*