Sashe 3
Auren Had'i Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
```$alma dauda```🙋🏻
31-35
Zcyrt CE t shiga bugawa d karfi, ";sbd kin saba bin maza, kin saba mu'amala d su, b zaki iya rayuwa b idan baki taba namiji b, Salmarh ny mk abnd kke so, hk like so ko?"; yh qara matse ta, hawaye nae yh shiga tsiyayo mata, k'allon sa t kama yi Ashe k'allon d yh keh mata kenan, mebin maza, kuka t shiga rera masa Mara sauti, Dan kansa yh rabu d ita yh koma dravinng seat, shiga motar ty tn goge hawayen fuskarta, hr suka qarasa super market, rufe yyi acikin mota yh fita, atompopi lace material shaddodi bbu wadanda baa kashe kudi akansu b, bayan yh fito yh xuba kayan about snn yh shiga cikin suka tafi, hr ynx Salmarh bt daena share hawaye b, domin t fahimci abnd Ahmad yh keh nufi, cikin mintuna kadan suka koma gida, rabi'ah Ahmad yyi kira domin t kaewa Salmarh dinkunanta wajen tailor dinta, d'akinsa yh koma yh had'a kae d gwiwa yana kuma jin haushin irin tarbiyya d aka bawa Salmarh, gb daya yarinya qarama tasan ddi maza, tsaki yh ja tare d miqewa yh shiga toilet alwala, Salmarh kuwa gb daya ynd suka yi d Ahmad t fadawa rabi'ah, mamaki sosae ty ganin wnn wace irin qiyayyace sae Kace Mae kishi,.....
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
```$alma dauda```🙋🏻
36-40
```After 2month```
Rayuwar Salmarh t Dan chanxa b laefi, t iya yafa mayafi akafada snn t rage sah qananun kaya, duk d dinkin d akayo mata basu d maraba d su, soyayya me qarfi CE t shiga tsakanin isma'il d Salmarh, t yanda suka yi bala'in shaquwa, ko agaban kowa nae, zasu nuna, amma iyayensu basu taba fahimtar hk b, yau Salmarh tk shirin koma wah America sakamakon iyayenta sun matsu t dawo, Ahmad b qaramin baqin ciki yaji ba domin ko b komae Salmarh t fara gyaruwa, wasu dabi'un duk t rage yinsu, had'e suke d hannun juna yyi d idon Salmarh yh keh zubar d hawaye, isma'il kuwa qarfin hali kawae yh keh domin jinsa yh keh kmr zuciyarsa ce zata barshi, dubanta yyi ";Salmarh ki riqe ni amana kisa aranki nine mijinki duk inda kk, b zan dauki lkc b zan sanar d daddy , n matsu naga kin xama mallakinsa Salmarh, n tanadar miki soyayya d kulawa agidana"; qara fashe masa ty d kuka, ssoe suka rungume juna, jikin rabi'ah duk yyi sanyi, domin tasan b qaramar soyayya suke mah junansu b, Ahmad yn ciki domin samun ayiwa Salmarh screening, cikin mintuna kadan jirgin su Salmarh yh tashi zuwa America, yyin d Ahmad rabi'ah d isma'il suka koma gida,,..
'''Salmarh t sauka lpy iyayenta sun ji ddi ssoe baren mahaefiyarta ganin yanda yarsu t qara gogewa d addini wasu dg cikin dabi'unta duk t daena, kwananta biyu d dawo wah t kunna wayarta, layin isma'il t nema d kullum yn jiran kiranta, cikin sanyi murya yace "; Salmarh kinga mom and Dad shine kk manta d bro dinki,"; dariya t kama yi masa, "; b hk bn kasan gajiya, snn nayi missing dinsu dole nae su bn kulawa t musamman,"; dariya shima yyi "; Salmarh kinsan kuwa hr n rame,? Idan nazo cin abnc sae kawae n hangoki acinyata kina bn a baki"; dariya ty "; ina mommy and daddy ina sis rabi'ah, d brothers,?"; dg can isma'il yh amsa mata "; duk suna lpy"; nace kina gaeda su'? Ae amma banda"; sae kuma ty shiru"; dariya isma'il yh kama yi mata domin yasan Wanda take nufi, sun dde suna hira yn kuma jaddada mata irin soyayyar d yh keh mata, kwallace t fito mata dg idonta"; isma'il k koyawa zcyt soyayyar ka, bazan iya rabuwa d kae ba, ko d ina nan amma kullum kae nae acikin barci na,"; toh ";Salmarh Dan Allah ki riqe ni amana, nasan iyayenmu zasu yi farin cikin dajin wnn abu d muke d niyya yi"; kinga dole uncle yh zo Nigeria bikin yarsa"; dariya suka yi gaba dayansu snn suka yi sallama,,..
"" yau ki Mani sati biyu d tafiyar Salmarh gida, alhj sa'ad nae tsugunae gaban mahaefiyarsa, bbu abnd take masa sae fada"; yanxu sa'adu kana k'allon yaron nan, Ku Baku damu d yanayi rayuwa b, ace yaro kullum sae kuma girma yake kun zuba masa ido, toh idan ku tsoronsa kuke, ni be isa ba idan mah uwarsa CE take daure masa gindi,"; alhj sa'ad nae yaha numfashi ";Hajiya haquri za kiyi, ni kaena n kasa gane lamarin Ahmad, gashi ynx Ibrahim mah Yh kawo min zancen wacce Yh keh so sunan shine babba"; hjy kuma harzuqa tayi ,"; Ae ai dole su suyi tunda shi ruwan ido yh hanashi shi yh qiyi,"; miqo masa wayarta ty"; ungo nan lalubo min lambar wancen yaron"; cikin mintuna kadan yh dubo number tare d danna dialling "; cikin girmamawa alhj mas'ud yh dauke tare d gaeda ta"; hjy t amsa tn murmushi snn t Dora d cewa "; yawwa mas'ud halin wnn Dan uwn nk nae yh dame ni, ni n yanke hukunci zan had'a Salmarh d Ahmad aure, yaro sae ruwan ido, ai wnn yar uwarsa CE bazae CE bata y masa b,"; cikin jin ddi yh "; hajiya wnn ai meh sauqi nae, dani d Salmarh duk ikonki ne, Allah yh sanya alkhaeri"; washe baki t hau yi"; amin amin Sae Ku fara shirin tahowa ko"; sallama sukayi take shedawa alhj sa'ad abnd suka yanke, yaji ddi so sae snn yyi fatan alkhaeri,,.....