← Book details Auren Had'i Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 8

Sashe 5

Auren Had'i Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

```$alma dauda```🙋🏻
56-60
Kuka t saki Wanda sae d kowa n wajen yh tausaya mata, jikin mahaefita t qarasa tare d rungume "; daddy isma'il nk so dashi muke soyayya, daddy k taemaka min kd ahadani dani d yaya Ahmad,": miqewa ty ty hanyar dakinsu snn t banko qopa d qarfi, hankalin kowa yh tashi jin furucin d Salmarh ty, isma'il nae yyi mgn ";ni na haqura d salmarh dama allah beyi matata bace"; take kowa yyi murmushin jin kalaman isma'il tare d sanya masa albarka, hr cikin xuciyarsa yh haqura yh dangana domin yasan Salmarh b rabonsa bace,, hjy kaka CE ty murmushi irin n manyan,: Ahmad kuyi haquri Ku yarda d qaddara, Salmarh yarinya CE sae ky haquri d ita, k riqeta amana, snn tarewar abari sae nan d sati biyu snn t huce, Allah yyi muku albarka d Ku d iyayenku", gb daya suka amsa d amin kowa yh kama gabansa, bbu Wanda yh bi t kan Salmarh ,,domin hjy kaka tace arabu d ita zata haquri d kanta,.
"12, Salmarh t miqe domin barci yh gagari idonta, ko d t duba rabi'ah tg barcinta take sha, ahankali t bude qofa t futa, sae part din su isma'il, ty sa'a be rufe qofarsa b, turawa ty ahankali snn t shiga, kae tsaye cikin d'akinsa t same shi Yh jingina d fellow akan gado, d sauri Salmarh t qara so wajensa tare d kwanciya a jikinsa, "; isma'il dama b sona kk ba,? "; cikin razana yh miqe tare d k'allonta "; Salmarh me yh kawo ki d'akina cikin wnn daren?"; kuka t sakar masa "; isma'il n kasa yarda d abnd kunnuwa suka jimin, ynx Anyi mn adalci kenan?, basu San irin soyayya d muke wah junanmu b?: irin kukan d take masa yasa isma'il matsowa kusa d ita tare d rungume ta yn lallashinta "; Salmarh yh kamata ynx muyi nisa d juna"; dago kae ty tn k'allon sa"; bazan iya b, bazan iya nesa d kae ba, zan cigaba d ynd nake mk"; hk suka ci gb d rarrashin juna basu yi aune b hr akayi kiran sallh asuba, cikin razana isma'il yh dubi Salmarh "; Salmarh tashi ki koma part dinku kada agane awajena kika kwana"; fitowa suka yi atare dae dae lkcn Ahmad yh keh shirin tafiya masallaci, cikin mamaki yh qare musu k'allon wanda yh nuna gaba daya basu d gaskiya, girgiza kae yyi tare d fita,. D sauri Salmarh t qarasa dakinsu, rabi'ah ce a toilet tn alwala, cikin mamaki t fito tn k'allon Salmarh"; gsky Salmarh abnd kika yi bk kyauta ba, kinsan nasan b adakin nan kika kwana b?"; Zaro ido ty waje "; kwarae kuwa rabi'ah taci gb d magana, yh kamata dg ke hr bro Ku yarda d qaddara Ku rungumi abunda yh shiga tsakaninku"; tsaki Salmarh taja komae yh faru b sune suka jah mana b"; Jan bargo ty tare d koma wah barci, kasan cewar b sallh zata yi b,,.
" washe gari sun hadu awajen break Salmarh t fito jikinta d kayan barci, kusa d isma'il t zauna b tare d ty wah kowa mgn b, domin haushin su tk ji gaba daya, Ibrahim nae yh dube ta"; amaryarmu kin tashi lpy"; tuni ty jifa d bread din d ta dauko zata saka abaki,, jikin daddyn ta yi tare d rushe masa d kuka, alhj sa'ad nae yh dubi Ibrahim "; kae gidanku, Dan shahanci kae d zaka rarrasheta kaenae xaka sanya t kuka?, cikin jin kunya Ibrahim yh Sosa qeya"; sorry daddy,:; gb daya wajen aka sheqe d dariya bn d mutum uku d kowanne akwae abnd yh keh damunsa,,..
"" yau m d daddare Salmarh t shirya cikin kayan barci t zauna tn jiran 12, t qarasa domin ty alqawarin dg rnr d aka daura mata aure hr t bar gidan awajen isma'il zata dinga kwana, Dan t dinga rarrashinsa( jamaa kuji hauka irin n Salmarh😏, muje xuwa ynx aka fara cakwakiyar)😉.
12, n cika Salmarh t bude dakin ahankali t fita sauri take t qarasa dakin, domin bata San kowa yh ganta, dae dae qofar shiga part din taji an riqe hannuta, cikin tsorata ": wane "; t shiga tambaya b tare d yh bata amsa b yh cigaba d janta,. Sae d yh kae ta dakinsa snn yh jefata kan gado, kasan cewar duhu , t qara tambaya, " wane" jikin makunnin fitilar dakin yh qarasa tare d kunna light💡,,.....
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲

```$alma Dauda ```🙋🏻
71-75
Banxa Salmarh ty mata, tacigaba d raera kukanta, sae alkcn t tuno d qawarta zaenab, miqewa ty tare d shiga toilet t sake wanka, rabi'ah t k'allah tashi ki raka ni unguwa, cikin mamaki ta dube ta"; Salmarh ni dae tsoro nk ji, kada bro yh gammu ahanya,'; tsaki taja "; Dan Allah rabi'ah ki tashi muje b dadewa z muyi b,kuma isma'il nae zae kaemu ny masa waya,"; rabi'ah dae atsora ce t shiga wanka, kafin t fito Salmarh hr t gama shirin ta ciki wandon jeans fari d rigarsa snn t tufke gashi t d ribbon, k'allonta rabi'ah t tsaya yi "; Salmarh ynz ahaka zaki fita?, d aurenki fah ynx"; Salmarh banxa ty mata t cigaba d fesa turarenta, cikin mota suka samu isma'il yn jiransu, d sauri t bude gidan gaba t Shiga, rabi'ah kuwa t zauna agidan baya, tfy suke b tare d kowa yyi mgn b, isma'il gb daya wnn hirar d yh keh wah Salmarh duk yh daena, b su sha wahala b suka gane gidan, b tare d yh kalli Salmarh b "; anan zan barku n dawo? ko jiranku zanyi"; shiru Salmarh ty domin wnn abn d isma'il yh keh nuna mata sae takeh ganin kmr d man ba sonta yh keh b,cikin qarfin hali t bude bakinta, "; k jira mu b dde wah zamu yi b"; shiga suka yi Salmarh t dubi rabi'ah"; sae ynx n gane isma'il b sona yh keh b"; rufe mata baki tayi"; Salmarh kinsan mu hausawa munsan mutuncin aure, bro b sonki nae b yayi b aurenki yh keh duba wah, ki share hawayenki keh ma ki rungumi mijinki"; sallama suka kayi tare d shiga falo, Zainab d gudu t tare su d farin ciki, afalo suka xube suna hirar yaushe gamo ,tuni masu aiki sun cika gabansu d kayan motsa baki, cikin hirar sune rabi'ah take fada wah Zainab auren Salmarh, murna t shiga yi mata ssoe, Salmarh kuwa hade rae ty domin duk farin ciki d takeh ciki aka kira mata sunan sae t daure fuska,, Zainab ce t dube ta "; Hb Salmarh kamata yyi kema ki yiwa iyayenku biyayya kmr ynd shima yyi, ki daukeh shi d daraja d mutunci snn ki kula d lamarinsa,'; miqewa ty ";toh sae ki tashi mu tafi, tunda b drive muka dauko b,; Zainab ce t rako su hr bakin qofa d alqawarin zata to gidan Salmarh bayan t tare, wnn karon Salmarh baya t bude t shiga yyin d rabi'ah t shiga gaba, domin haushin sa take ji, t jikin mirror duk dago kan d zata yi sae su had'a ido, haushi nae yh kuma cikata ahk suka zo gida, rabi'ah ce t fita Salmarh budewa ty zata fita taji qofar arufe, matsowa yyi kusa d ita t ynd suke jin saukar numfashin juna,dauke kanta tayi gefe, b tare d tayi masa magana,"; Salmarh me yasa jiya baki xo daki n ba?;, dago kae ty suka had'a ido sae kuma hawaye yh ciko a idonta, "; isma'il jiya n taho sae,...,; shiru ty t kasa qarasawa, murmushi yyi wanda iyakarsa akan lebensa yh tsaya, "; Salmarh toh zaki xo yau?,"; yh fada tare d k'allon idon ta, hannusa t riqe snn t dago kanta"; bansani b ko zan xo,"; qara matse hannuta yyi, "; Salmarh ina jiranki, Dan Allah kd kiqi zuwa"; d kae t amsa tuni hawayen d suka taru idonta suka zubo kan kumatunta, harshe yh saka yh lashe, dae2 lkcn Ahmad yh keh shigo d hancin motar sa,,,....😜
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲

```$alma dauda```🙋🏻
66-70
*assalamualaekum ina qara baewa masoyan wnn novel haquri bisa rashin typing kwana biyu, bn d lpy nae Sosae domin hr n fara tunanin daena wah gb daya sae Allah yh sah n warware, ina ganin saqonku n ftn alkhaeri kuma insha Allah zaku n ganin sah kmr ynd kuka saba ngd d kaunarku gareni,* ```luv you all```
........................................
Jikinta yh matso tare d janyo ta, yh had'a nasa jikin Wanda ruwa be gama bushe wah b, Salmarh qoqarin cire kanta take "; bro mene hk?; cikin nuna rashin damuwa Ahmad yh cigaba d qoqarin kae bakinsa cikin nata, qarfi ta tura shi, Salmarh ce t kawar d kanta gefe "; Hb bro ynx tsakanin d Allah wnn abun ai be dace b,k kulleni adakin snn k fito hk agabana,; juyowa yyi snn yc "; Salmarh yau kk fara ganin namiji ahaka?, ko yau kk tab'a rungumar namiji ina ganin wnn b wani Abu bn sbd kin saba gani"; snn ya cigaba d shirya wah, Salmarh kasa mgn tayi dg qarshe t rufe idonta, "; qaryar banxa,; ita dae shiru ty masa hr yh gama, fita yh zo yi t taso d sauri t biyo shi, hr suka iso falo be waiwayeta b, Allah2 take t fita dg dakin suka fita, lkcn isma'il yh keh shirin fita, Salmarh dauke kanta ty domin bata son t gano damuwa atare dashi, part din su mommy yyi tn biye dashi, afalo ty sauri t qarasa dakinsu, t samu rabi'ah tn gyara kayanta, dariya t shiga yi mata'; amarsu shine abn b kara,? ai kyace nazo n rakaki Sae nemanki ny n rasa,; cikin quluwa Salmarh t jefa mata fillow hannunta, kwanciya ty tare da juya mata baya, Ahmad nae yh turo qofar ,;" rabi'ah kice wah wnn yarinyar t shirya yau zamu tare agidanmu,'; Salmarh d takeh kwance t diro dg kan gado tare d rushewa d kuka, rabi'ah ce t taso tare d zama akusa d ita, "; Salmarh me kika yiwa bro?, shi d kansa yh nemi d aqara masa kwana ki, ko dae yh kama ki adakin isma'il????,,,,.....
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
Chapter 5 · 0% Book details