Sashe 2
Auren Had'i Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
6-10
Shigarsu cikin gidan, dakinta hjy marka t shigar d Salmarh, ganin nan nae bbu baqi aciki, kirawo mata yar autarta rabi'ah tayi domin t taya ta hira, jin xafin d akeh yi Salmarh t fara rage kayan jikinta tare d xuge jakar kayanta, k'allon rabi'ah tayi tare d cewa "; wnn garin d zafi ssoe, ina son nayi wanka"; d qyar rabi'ah t gane abnd Salmarh take nupi, dariya t kama yi mata ssoe, "; wae Salmarh ba'a koya mk Hausa bn agida,"; ita ma dariya ty "; mom d dad basu yimin mgn d Hausa, wnn mah a skul n iya wajen qawata zaenab";mamaki nae yh kama rabi'ah tana tunanin wnn wace irin rayuwa ce, mutum Yh dinga gudun yarensa, hk t jinjinawa Salmarh ganin tana son mgn d yarenta n gado sae dae rashin iyawa, ruwan wanka t had'a mata, fita rabi'ah ty t janyo mata qopa, zuwa tayi karbo nata ankon d zata saka, wanka Salmarh t shiga cikin mintuna d basu wuce sha biyar t fito daure d tawol ajikinta, tsane gashinta kanta take d wani tawol din, kasancewa b sallh z tayi b, t hau kan dressing mirror, murd'a kofar akayi d qarfi, yn kiran ";rabi'ah"; turus yyi yna k'allon ta,itama shi take k'allon t mirror, rabi'ah ce t shigo d sauri"; ganin yaya Ahmad, "; sauri sakin murfin qopar yyi "; ki kawo wah abokaena abinci, suna dakina,"; toh t amsa masa dashi tare d miqawa Salmarh ledar kayanta, bayan Salmarh t saka under ajikinta snn t dauko anko, lace nae milk colour Wanda akayi mata doguwar Riga, kasan cewa Kansu daya d rabi'ah, domin tsiransu watanni nae, bata yi wata kwalliya b kasan cewa turawa basu fiya cika fuska d kwalliya kmr ynd muke yi, rigar t saka aikuwa t zauna das ajikinta, dankwalin t dauka tare d linke shi domin bata San yanda zata daura shiba, ribbon t chanxa tare d sarqar gold, turaruka t feshe jikinta d su, hjy marka ce ta shigo dakin fuskarta dauke d murmushi"; Salmarh kin gama "; daga kanta tayi tare d sunkuyar d kanta qasa domin tun da take bata tab'a sah kaya irin wnn ba, riqo hannunta hjy marka ty tare d cewa '";kina daki ko yunwa b kya ji"; fitowa suka yi babban falo domin cin abnc dare, gaba daya yaran gidan sun hallara afalo, hr ango salim kasan cewa yaran alhj sa'ad duk mazanae rabi'ah CE mace kuma auta,, Salmarh CE t shiga kae tsaye jikin alhj sa'ad t zauna tn zuba masa shagwaba sauran samarin gidan sae dariya duke wah hausarta, barin isma'il d yh keh tsokanarta, duk wnn abun d suke Ahmad ko daga kae baeyi b, bare yh k'allesu, abnc sa kawae yh keh ci, dariya CE t ishe shi, yh dago kansa yh dokawa isma'il harara, snn yh dubi Salmarh cikin tsawa "; keh bama son songarta, an fada mk nan mah America nae d zaki fito kanki b dankwali, d wani gashinki kmr n bararo"; tsuke fuska ty tn shirin fara kuka, Ibrahim nae yh dubi Ahmad"; Hb yaya baquwar mah sae k nuna mata halinka,"; mtsw yh jah tsaki tare d miqewa, tuni hawaye yh cika idon Salmarh domin ita bata San wani Abu wae shi tsawa b, alhj sa'ad nae yh fara rarrashinta tare d goge mata hawaye, rabi'ah CE t taso t kama hannuta suka shiga ciki,....
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
```$alma dauda```🙋🏻
16-20
Bude seat din baya suka yi gaba dayansu, suka zauna, Ahmad yh jiyo afusace, "; wah kuka mayar Dan aikin Ku? Idan b wacce zata dago nan toh sae dae ku sauka"; rabi'ah CE t fito tare d bude seat din gaba t zauna, Salmarh kuwa sunkuyar d kanta ty qasa tn tunanin wnn yaya Ahmad din,"; Ashe ba a photo kawae yh keh shan kunu b hr a fili"; magana rabi'ah takeh mata amma Sam bata San tana yi b, domin hr t fara gajiya d wnn yanayin takurar d yh keh mata, Salmarh " d karfi rabi'ah t kira ta snn t d'ago "; me kke tunani,? yaqe ty tare d goge kwallar d t fito mata, girgiza kanta ty "; mom and dad"; dariya rabi'ah t ka ma yi mata, dae dae lkcn d suka iso gidan amarya, bud'e murfin motar sukayi atare, riqe hannuta rabi'ah ty suka shiga cikin gida, mayafin yh fado dg kanta, riqe shi ty d hannuta, isma'il nae yh kira t, d sauri t taho wajensa t rungume shi, domin haduwa d suka yi ayau sunyi bala'in sabawa d juna, wani qululun baqin cikinae yh xiyarci zuciyar Ahmad, "";yarinya bbu kamin kae tayi t cakumar maza"; dauke kansa yyi ganin sae wani dire2 take wah isma'il shi kuma sae dariya yh keh mata,. D sauri Ahmad yh fita dg cikin gidan, yh nupi wajen motarsa, Salmarh CE suka fito tn jikin isma'il g dankwalinta ahannu, dae dae lkcn Ahmad yh ke fita dg harabar gidan tare d kuma dauke kansa dg k'allon su,, bayan sun dawo gida kowa agajiya dakinsu suka nufa, Salmarh wanka t fad'a. Bayan t fito rabi'ah ita ma t shiga, nyt gown ash colour Salmarh t saka bayan t saka under irin rigar feshe jikinta ty d turare t daure kanta d ribbon ash, kwanciya suka yi barci meh ddi yh dauke su,, basu suka farka b sae d akayi sallh asuba b,bayan sun idar suka sakeh komawa sae qarfe takwas lkcn duk yan gidan sun hallara domin yin break, Salmarh cikin kayan barcinta t fito kasancewa t saba agida hk take, kanta bbu Dankwali, t fara pick din dad ";gud mrnng"; gud mrnn brothers"; tn binsu daya bayan daya tn musu pick, tsokanarta suke, "; yau baturiya t kwana a Nigeria , dae lkcn d taxo wajen Ahmad z tayi masa kenan yh dauke t d mari,,..😳
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌻 *AUREN HAD'I*🌻
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
*INDICATION TO U FEEYAH AND UMMIE J*
```$alma dauda```🙋🏻
21-25
Bbu Wanda be razana b, Salmarh kuwa durqusa tayi tn kuka, ran daddy yyi mugun b'aci ganin dg zuwan yarinya yh dauketa d mari, hjy marka CE t taso wajen d Salmarh tk tare d riqo hannunta, t miqar d ita tsaye sukayi daki tn rarrashinta, cikin gurbatacciyar hausarta, "; mom gida zan koma, yaya yh tsane ni, baya sona, tunda nazo duniya mom ko dad basu taba yimin abnd bro yyi min ba,"; share hawayenta tayi tare d miqewa t koma falo ahanya taci karo d isma'il domin duk ya fi sauran yan uwansa damuwa, ko k'allonsa b tayi t qarasa wajen daddy, wnn karo taji warning batayi yunqurin zama ajikinsa b sae dae t jingina dashi,"; dad gida zan koma bazan iya zama anan b"; sae t rushe d kuka, alhj sa'ad rarrashinta yh kama yi tare d bata haquri, amma t tubure ita Sam asamo mata visa ayau zata koma America, isma'il nae y zo wajensa snn yh jah hannunta suka fita dg falon, rabi'ah kuwa bbu abnd take ji sae tausayinta ganin baquwa dg zuwanta jiya hr t fara gamo d b'acin rae, isma'il kuwa d'akinsa yh nupa d ita hr ynx bata daena kuka b, fuskarta ty jajur daman farar fata, hannun Ahmad nae kwance akan fuskar kmr an zana, falonsa suka shiga tare d zaunar d ita abakin gado, "; Salmarh bansan t yanda zan mk bayanin Ahmad b, ina so ki fahimce shi, wani irin mutum Allah yyi shi, ki fita dg harkarsa, gamu yan uwanki nae mun isheki, ki rabu dashi mu duka muna sonki, kuma zamu baki kulawa, ki daena shiga harkarsa kinji, "; daga kanta ty tare d share hawayenta, ";, shikkenan bar kukan hk, tashi ki shirya n kaeki gidan kaka, d sauran wadanda bk sansu b"; murmushi tayi tare d miqewa, fita ty tn murna hr d tsalle, snn ty cikin gida tn kiran rabi'ah, wanka t fada bayan t fito t shirya cikin qananun kaya kmr ynd t saba Riga d wando pink colour wadda take dauke d wani photo taddy agaban rigar, fashion t saka masu pink me duhu snn t daure gashinta d ribbon irin kayan fitowa ty sae qamshi take zuba duk d b wata kwalliya take yi afuskata b, rabi'ah itama t shirya cikin Riga d siket snn ty Rollin d karamin mayafi, tn zuwa wajen daddy ty masa pick wnn al'adar turawa wadda akan reneta d ita, kudi masu yawa alhj sa'ad yh basu domin su yi siyayya d zasu rabawa dangi, sauri take d takalminta meh tsini wnd qararsa t cika gidan, a dae2 bakin qofar fita sukayi karo d Ahmad zae shigo cikin gida, d sauri Salmarh t matsa masa domin ynx bala'in tsoronsa take, sae d y qare mata kallon sama d qasa snn yyi tsaki yh shige, ganin bbu abnd yyi mata t sauke ajiyar zcy t qarasa wajen su isma'il,.
" d shigar Ahmad cikin gida bangaren mahaefinsa yh nufa, a zaune yh same shi kan doguwar kujera, durqusawa yyi hr qasa yn bewa daddy haquri akan abnd yh faru dazu, snn yh Dora d cewa ": ynx daddy tsakanin d Allah hk za abar Salmarh ty t nunawa mutane dabi'un yahudu d nasara, idan tayi acan ai be kamata ta zo nan garin musulunci ty hk b,"; tashi zaune daddy yyi tare d jinjina maganar sa"; Ahmad gaskiya k fada amma kasan duk abnd zaa yiwa Salmarh ynx sae d rarrashi, mas'ud yh bata yarsa aganinsa soyayya yh bata, amma Ahmad ina so k sa ido a kanta snn k dinga tsawatar mata idan ty b dae2, shima cikin lallami b d hayaniya, hr ynx Salmarh yarinyar qarama, snn ina son k shiga d ita kasuwa t siyo kayanmu n hausawa Yr uwarta t koya mata yanda akeh amfani dasu"; Ahmad yaji ddi ssoe ganin daddy yh goyi bayan sa akan abnd yh keh shirin yi,,,......