← Book details Arman Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 14

Sashe 14

Arman Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Cilla jallabiyar yayi can gefe.
Cikin yanayin tsoro da mmkin ganinsa hakan tace."Don Allah Zauj kayi haƙuri bazan sake ba"
Ta kare mgnar tana jawo towel din da da ta samu a gefen gadon tana ƙara kare kanta dashi.

Kanshi ya fara jujjuyawa yana mai miƙa hannunsa ya kashe wutan ɗakin.
A take duhun daren, da sanyayyiyar iska ya mamaye ɗakin gaba daya.
Cike da tsoro ta fara kiciniyar saukowa daga kan gadon.
Tana sauƙowo, shi kuwa yana isa gab da ita, haka yasa bayanta ya manna da kirjinsa, da sauri yasa hannunsa duka biyu ya ruggume da ƙarfi jin yadda take mutsu-mutsun kwace kanta.
Cikin narkekkiyar murya, tace "don Allah Zauj ka bari"
ta ida mgnr hawayen da bata san dalilin zuwansu ba suba, suna kwaranya, cikin yanayi rauni tace, "please"
Cikin rawan jiki, ya fara murza siket din ta ƙasa kana murya na rawa yace."oooh ba kece kika sa ba, na fuskanci kina buƙata ne"
Da sauri ta kankame jikinta cikin fidda nannauyan numfashin jin ya zame siket ɗin ta ƙasa murya a raunace tace.
Zaauj sanyi, Please ka bari"
Da sauri ta manna kanta a kafaɗarsa sa boda jin yadda yasa hannunsa daya ya zuge, zib din gaban rigarta, a take sai ga ƙirjinta ya fito fili.

Janye rigar yayi ya wurgar ya zama daga ita, sai pant da ko bra babu a jikinta.
"Yah Subhanallah"ya faɗaa a fili kuma da karfi lokacin da yaji fatarsa da nata sun haɗe wuri ɗaya, wani gigitaccen abu na fusgarshi, lumshe idanunshi yy, bai taɓa tunanin haka ba, bai taɓa zaton zai tarar da wannan lamarin ba, ya hankali ya shimfiɗar da ita, jikinta na mugun rawa ta riƙe hannunshi, hawaye na zuba a idanunta, yunƙurawa tayi zata miƙe da sauri fa mayar da ita ta kwantar, hakan kuma ne ya ƙara rawar da jikinta yake, tuni wani tsoro ya mamayeta firgici da tashin hankali suka dabai-bayeta.

tun da take da shi, wani abu makamancin haka bai taɓa shiga tsakani su ba sai yau, shi yasa sihirtaccen tsoro ya kamata, rasa yarda zata yi tayo, kawai sai ta kankameshi tare da nutsar da fuskarta cikin kirjinshi , ɗago kanta yy, ya jima yana kallon kyakyawar fuskar tata, lios dinta da suke sheƙi ta cikin dan hasken da ke shigowa , ta waje sakamakon labulayen da suke dagawa, iska ake sosai wadda take kama da ta tashin hadari, wani abu yake ji yana fusgarshi,a hankali cikin wani salo ya manna lips dinshi da nata, wanda hakan yy sanadiyar sumar da su na wucin gadi.

Abun da ko a mafarki bata taɓa ji ba balle a ido biyu shi take ji, wanda yasa numfashinta ya fara shiɗewa, kirjinta ya fara dagawa sama da ƙasa kamar wadda ke da Asthma ,shesheƙa ta fara yi, Yaa Shehi ma ya rasa yarda zai yi, abun ka ga farin shiga gaba daya ta daburce ya raasa in da zai tsoma rayuwarsa, ga hannuwanshi sun ƙi tsayuwa guri daya, sai yawo suke a cikin jikinta, wasu salon kisses yake aika mata da su, wanda tun da take duniya ko a labarai bata taɓa jin labarinshi ba, balle a ido biyu, abun da bata taɓa tsammaninshi a gurin kowa ba, yau gashi Yaa Shehinta yake mata, tuni ta fara dan ƙaramin hauka , alamar saƙon da yake son aikawa, yaje in da yake bukata, hannaenta tasa ta zagaye bayanshi, a hankali ta fara yawo da su a bayanshi, wanda ya ƙara fitar da Yaa Shehi cikin tunaninshi, zafi da zugin da taji lips dinta ya dauka ne yasa gaba daya ta dawo hayyacinta, hawaye suka fara ambaliya kan fuskarta, dan ji take lips din kamar zasu cire sa boda tsabar yarda Yaa Shehi ke tsotsarsu har wani tattaunasu yake kamar wanda ya samu wata Alawa mai zaki.

ƙoƙarin raba lips dinta da naji ta fara yi amma ina, ƙara riƙeta yy gam, numfashunta ne ya tsaya, lokacin da ta ji saukar hannunshi, kan cikinta, a hankali ya shigayin ƙasa da shi, har yy sanadiyar fadawar yatsunshi cikin ramin cibinta, nannauyan numfashi ta ja, lokacin da ta ji yatsunta na mata tafiyar tsutsa, hae kan mararta, da ace tana da baki, bb Abun sa zai hanata kurma Ihun Salati, saboda abun abun da take ji yafi karfin tunaninta, ya shige tunanin-duk wani mai tunani, hannayenta ta shiga bubbugawa ko zata samu sauƙi daga abun da take ji cikin jikinta, na daga abubuwan da Yaa Shehi ke mata.

wanda ko idanunta ya nuna , to fa sai ta ƙaryata balle kuma ace wani ya fada mata, sai gashi akan kanta yake faruwa, idanunshi da suka yi matuƙar jaaa tare da kankancewa, har wasu hawaye-hawaye suke tarawa , ya bude blanket ya jaaa musu .

hannunsa da suke ƙaikayin son taɓa kirjinta, ya kife a kai, tare dayi musu wani irin shafan da yasa sukaja mataccen numfashin a tare.

Wani irin miƙa Sadiyyerh tayi tare da ɗaga hannunta sama sa boda amsar saƙon sa da tayi a duk hudar gashin jikinta.
Shi kuwa Yaa Shehi cikin rawan jiki ya zauna kan gado tare, da riƙon hannunta,
Bo...........

MASHA ALLAH..! , ALHMDULILLAH..!, DUKA DUKA ANAN NA KAWO ƘARSHEN BOOK 1 NA ARMAN MALEEQ, DOMIN SAMUN BOOK 2 AND 3 SAI KUMIN MGN DOMIN KO SAMU CIKIN SAUƘI DA RAHUSA, INA KARA JADADDA GODIYA GAREKU MASOYANA, ALLAH UBANGIJI YA BAR KAUNA DA TARE, HAƘIƳA KUMA MATUƘAR SANYANI ALFAHARI, ALLAH YA DAURAR MANA DA KAUNARMU YA HAƊA KANMU, YA KUMA BAR ZUMINCINMU HAR IZUWA ALJANNATUL FIRDAUSI, NA GODE! NA GODE!! NA GODE!!!

07033371851

PLEASE WANDA ZAI SIYA KAWAI IN KINSAN/KASAN BA SIYA ZAKA YI BA TO KAR KA YI MGN PLEASE, KAR MA MU ƁATA LOKACINMU DA NI DA KAI.

DAGA ALƘALAMIN ƳAR LELEN ROYAL STAR🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️
Chapter 14 · 0% Book details