Sashe 8
Arangama 1 To Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da uku suma sukaja daga sannan Zaki Asad dakuma Dage Mauro suma sunacikin Sahu sugaban dakarun bakaken aljanunnan yakalli tsirarun dakarun Gimbiya bahayura yabushedadadariya saida yadauki lokaci mai tsawo yana babbakadariya sai yadaure fuska yadakama dakarun bahayra tsawa yacekai kananan jarumai lallai kusani karo dakwai da dutse sambaya yiwo lallai kusani Sarki Rahuz shine yaturomu cewa mutafi da bahayura dakuma danda zata haifa lallai idankuna son rayuwarku tokadafa kutankamana domin mutukar kudaga manamurya tokuwa mutuwa itace makomarku tabbas zakui mutuwar wulakanci ahannunmu Kaii wani sadauki mai suna Kiran wada kumashine jagoran dakarun Bahayura yadaga murya yace tokaryanku lallaimutukar muna numfashi tokuwa bazamu bari kutabi Sarauniyarmuba tabbas kunada yawa to amma sauda yawa tarihiyanuna jajurtattun mutane masu nacida kafiya yankadan suna yawanyin galaba akan tarin mayaka irinku Shugaban tawagar,aljannunnanyakwarara ihu yai umurni da afarayaki danka kamar farin annoba haka aljanunnan sukai kan tsirarun dakarun Bahayura sumasukai kumaji sukan aljanu dankari aikoda aka hadu akai kwaram sai jama,ar aljanu sukasha mamaki domin haka mutane sushiga sarrafa aljannu tamkar rakumida akala duk inda dan,adam yaratsa saikaga kawunan aljanu nazuba kamar ruwa zaki asad yarika tsalle yana bangaje makiya tabbas duk aljanin daZaki Asad yarumbaceshi ko yabangajeshi to sai yamutu yaki yaiyaki karanhaduwar takubba gamida ihun aljanuda mutane yacika fadamar kiwo tabbasawani lokacin Sarkin yawa yakanfiSarkin karfi dominlokacin da adauki tsawon sa,a tara anagwabza yaka mai tsanani a tsakanin aljanu damutane sai yakasance dukda ankashe aljanu masu yawa todakarun bahayura sunyi rauni domin sungajigashi ankashe mutane samada dari biyu sukuwa jama ar aljannu sai sukasance tamkar yanxu sufara yakin suka rikama mutane tarandagi suna musu rufdugu kankace haka akashe jama,ar mutane dari biyu daashirin ankame tamanin an daure kawai Zaki Asadne dakuma Dage Mauru aketa dambarwa dasu sunesuka fitini aljanunnan suka gallabesu kamar walkiya haka Dage ke kurdawa ta tsakankanin kafafuwan aljannu yana zare musu jijiyar agarasai yakasance daya gilma saikaga samada aljanu dari suxubkasa suna ihu gamida kururuwar azaba haka Shima Zaki Asad ke dakama,aljanuwawa yana wafce rayuwar aljannudankari adaidai wannan lokacinne Bahayura tahaifi danta namiji kyakkyawa shugaban tawagar aljanu yakwarara ihu gamida ma jama araljanu tsawa yanacewa yaku dakarun Sarki Rahux lallai kutabbata ayaudinnan kun kashe Zaki Asad dakuma Dage domin sunmana munmunan barna sunkashe mana Jama sau ba adadi kuma kutabbata kundauko Bahayura da danda tahaifa tirkashi ai sai dakarun aljanusukasu kashi Uku kashina Farko Su kewaye Zaki Asad sutasashi damiyagun hare hare shikuma yana gocewa yana wafce rayukansu kasona biyukuwa suka afkama Dage na Halima kyan fada akwana anayi indasuke kokarin kasheshi shikuma yarika turasu kiyama tayahanyar Zare musu jijiya kafarsu inda kaso na uku sunufi inda Bahayura ke kwance dadan, Jaririnta danufin dauketa ai sai Aljana Suhaila tamike gamida kwarara ihu taxare takubba guda biyu taikansu nanfa wani Sabon yaiki yabarke kai yaki bala iine Suhailatariga ragargaxan aljannu tana fasasu kamar tana Fasa tukwanenkasa tature taja tunga tai runfa tarikatura aljanu kiyama yaki yakaxantamutuwa tayawaita tabbas Aljana Suhaila tayi iya kokarinta amma dakarun aljanu saida sukaci karfintainda suka hadu sutarusukai mata rufdugu sukaimata kacakaca yankan takobi da sukan mashi yafidari ajikinta tasilale tazubekasa tamkar matacciya Jama,ar aljanu sukaikanBahayura kowayanaso acema Sarki Rahux shi yadauko Bahayura dajaririnta Saura kiris Aljannu sukai kanta sai Suhaila tafar fado daga suman datayi koda takyalla idotaga inda aljanu kerige rigen zuwa inda Bahayura take dominsudauketa saitaiwani yunkuri gamidakaraji tamike itama tafalfala aguje tanufi inda Bahayura take dagudu tamkar guguwa dukkuwa aljanin datai karo dashi kokuma yakawomata hari Duka daya takiy anufi kiyama make aljanu takeyi gamida tattakesu har ta isa inda Bahayura take tanazuwa tasunkuci Bahayura tajefata abaya tasunkuci jaririn kawai sai taigirgixa tatashi sama wohoho aljanu sukwarara ihu suma suka tashi sama surufa ma Suhaila baya nanfa akasa tsere tsakanin aljana Suhaila da ajanun Sarki Rahux akakasa tsere asarari samaniya sukure mata gudu suna dabbda kamata inda Suhaila tagaji tananeman fadowasakamakon jini dakezuba ajikinta kwai sai asaki tsawa mai ban tsoro asarain samaniya samataibakikinri duhu yamamayesama aljanusuka sukarude sukadaina ganin komai can duhu yaye sama tai haskedankar saiga SHU,UMIYYA HATSABIYYA HATSABIYA sun bayyana ZAFA,AYITAARANGAMA LITTAFINABIYU PART PART 4 Lokacinda aljana Suhailata sungumi Bahayura da Jaririn datahaifa Sai tai sama tashiga tsula gudu tamkarzata kure Sama wohoho shugaban dakarun aljanunnan yakwarma ihu gamidatsawa yanacema dakarunsa lallai mubi Suhaila kada abarta tarayu ita da Bahayuradakuma Jaririnta dankari bakida gayyar aljanu suka tashi sama tamkar Farin annoba suka rufama Suhala baya nanfa aka kasatsere tsakanin Aljana suhaila dakuma tawagar aljanunnan aikoda akadauki lokaci ana fafata gudu asararin samaniya Sai rundunan aljanu sukarika amfanida alkalumantsafi aisaigasu sunkusa kamo Aljana Suhailata ahaka bata sareba kumabata gajiyaba koda Shugaban aljannu Karki yatabbata Suhalta idan za,a shekara ana wannan gudu asararin Samaniyabazata Sareba Sai yakwarara ihu yadauko wata karamar bakada kwari ya auna Suhaila take sake mata kibau yasameta akafada aljana Suhailata takwarma ihu taikokarin cigaba da gudu amma ina saida dafin Kibiyarnan taratsa sassan jikinta take tatsaya cak takasa koda motsi aljanunnan suka zagayeta Karkis yadakamata tsawayace ke muna fuka to ina zaki ki tsammanin zaki iya guduwane daga kaddararran ajalinki tokisani lallai yauce ranar mutuwarkice keda Bahayura da jarinta lallai bakuda mai kareku Kawai Sai aljana Suhala ta kecedadariya tamkar mahaukaciya can tadakama Aljani karkis tsawa tace karyanka lallai bazaku iya kashe Bahayura da Jaririntaba domin ubangijin da yakareta taraini cikinta Akurman Daji yabata kariya tahaifi danta akurman daji dukda miyagun hare hare dakuke kawomata to yauma shine zai karetawohoho aisai yakwarara ihu gamida ba Dakarusa umurni sui kacakaca da ita da Bahayura da jaririyarta Bakidaya aljanu sukai kansu daniyar yimusu falle falle kamar tsawa kamar aradu aka kwatsatsa wani ihu gamidatsawa sama takama bugawa haske yagusheduhu yamamaye ko,ina aljanu suka shiga dimuwa gamida tashin hankali can akara warara tsawa gamida walkiya wacce ta haske sama Nantake haske yamamayi ko ina duhu yagushe dankari Saiga HATSARIYYA SHU,UMIYYA DA KUMA HATSABIYA sunbayyana atsakiyar aljanunnan sunacikin damar yaki maisa maza mikawuya aljani Karkis yadubesu yace yaku Hatsabibai yan uwan juna kusani Lallai kada kui kuskuren ceton ran Bahayura domin tariga tahaifomana bala ii wanda mutukar bamukashe shiba tokuwa shine Zaiyi Sarauta Kurman dajinan gaba lallai sai ya mulkemu Shu,umiyya tadakamai tsawa tace kai sakarai kaine kake jayayya da kaddara aimu tuni yadade daxama Sarkinmu lallai kaima inabaka Shawarada ka mikawuya tunkafin guguwar nasara tahallakaka dankara ai Sai aljani Karkis yafasa kururuwa gamidama dakarunsa tsawa cewa afara yaki maitake ayita takare nanfa aljanu suka kuwwa gamida gunji sukaikan Su hatsariyya dankari bakyau badadi fashi bannan aiki nanfa Su Hatsabyya suka fidda wasu kananangatura sushiga dandatsar kashin aljanu kamar amahauta sama tarikice ihuda gurnanin maza yacika ko ina Hatsariyya tarika sassabe kawunan aljannu gamida karya kashin bayansu Shu,umiyya duk inda tasa gaba saidai karika ganin aljannu narikitawa kasa tabdijam lalllai cin hakin sama Saibabban tsuntsu Hatsabiyya tarikawani juyi tana Shataletale asama tana tsarge jikkunan aljannu tamkar tana bare rama tana fashe kawunansu kamarmai fashin kwakwa jini yarikazubakasa tamkar anaruwan Sama sassan jikin aljannu sukaruka yawo asararin samaniya aikoda akadauki lokaci ana wannan bakin gumurzu Sai akanemi aljani daya akarasa bakidaya Su hatsariya sun kararrada sai Shuba Karkisne kawai yarage koda yaga bakidaya dakarunsa sunmace Sai yakwarara ihu yace kai tsinannu lallai yau nunamuku iyakarku lallai yau babu maicetanku daga kaifin takubbata Sai yakwarma ihu yazaro wasukanana takubba ya afkamusuda yaki tamkar guguwar annoba take yagallabesu suka tarumushi amma shikadai yaxame musu alakakai yatakurasu yakuntatasuyarikitasu tayadda ko hari basa iyakaimar saidai surika kokarin kare kansu dankari lallai wani wanwani ana wannan gumurzunne yatafkamaShu,umiyya sara akafada yasoki Hatsabiyya akirji yakartama Hatsariyya takobi agadan bayanta duk alokaci guda tsananinzafi saida suka kwarara ihu suka jadabaya Aljani Karkis yadubesu yabushe dadariyya yadakamusu tsawa yace kaikananan jarumai kundade kuna karawa da maxa akurman Daji kuna galaba gamida cinnasara to yau kungamu da gamonku tabbas nine ajalinku domin yau sai nakure iya Hatsarinku sanna inkauda hatsabibancinku akarshe in gwadamuku Shu,umancina yakara bushewada dariyakamar zautacce Kawai Sai Shu,umiyya Hatsariya Hatsabiyya sumasukama babbaka dariya kamar wasu zararru wanda tasa dole aljani Karkis yai Shiru yakama kallonsu yana mamaki alokaci guda 'yammatan sukai shuru gamida daure fuska Shu,umiyya tace kai wawa bari murna karanka yakama Zaki ajalinkane lallai yau Sai kamutu damamaki Shu,umancina Sannan Hatsariyya tace nikuma ina maitabbatarmaka kanadabda fadawa hatsarina Sannan Hatsabiya tace tabbas kanaji labari hatsabibanci to yau shine zai raka kiyamaAljani yafusata yafasa ihu gamida kururuwa yayokansu ahaukace Suma sukalli junannsu sukai wani murmushin keta sukatunkareshi suna haduwa sai sukadare kafin yaiwani abu tuni Hatsariya tadamki Hannunsa nadama haka itama Hatsabiyya taiwuf tadamki Hannunsa na hagu yai yunkurin kwace amma ina tabbas basumai rikon wasaba Shu,umiyya tatsaya agabansa tabushedadariya tace lokacin mutuwarka tayi bakin,aljani sai tazarowatabakar takobi yana ganin takobin yakwarara ihu Tuni Shu,umiya tatsinke kansa sukuma yan uwantasukayagashi gida biyu sukaiwatsidashi Shu,umiyya tadubi Suhaila tace maxa kikai bahayura fadata Suhaila tagirgiza kai TOFATARANGAMA LITTAFINA BIYU PART 5 Bayan gama arangama tsakanin su Hatsariya da dakarun ,aljanun Sarki Rahux sai Shu,umiyya tadubi aljana Suhailat tace yake Suhailat mazaki dauki Bahayura da dan jaririnta kikaisu Fadata Sai Suhaila taja baya gamida girgixakai tace aa bazaiyuwuba lallai nasan halinku tabbas dukanku ba abin yarda bane Hatsariyya tace ke Suhaila kisani mumunriga mun saduda kuma mun sallama domin akwai bukatan muhada kai da Bahayura mutukar munaso muyi galaba akurman daji Suhaila tace lallai bazamu bikuba kawai Sai Bahayura tace aa Suhaila kibisu mutafi tare mamaki yakama Suhaila takalli Bahayura tabude baki zatai magana sai Bahayura tadakatar da ita tahanyar daga mata Hannu tace kisani yake Suhailat ubangijin da yakaremu daga Sharrinsuabaya shine zaicigaba dabamu kariya lallai koda sunada burin cutardamu inada yakinin uban gijin musulunci zaishiga tsakanimmu dasu kawai sai suhaila tadaukesu tabi su Shu,umiyya duk abindake faruwa Sarki Rahux yana kallo ta madubintsafinsa hankalinsa yayi mummuna tashi alokacinda yaga su Hatsabiyya naragargazan jama,arsa sannan ransa yai bakin kirin alokacin da yaga Hatsariya, shu,umiyya Hatsabiyya sunyi kaca kacada shugaban rundunarsa amma lokacinda yaga Bahayura ta amince dasu Sham,una sai yafurgita yarude take yafuta ahayyacinsa yakwarara ihu gamida tarwatsa madubin tsafinnsa saiga masha wartansa su arba in sunkewayeshi shikuma yarika zuba Sambatu gamida Surutai yadubi Masha wartansa yace tabbas masifa naneman aukuwa MAna lallai zamu rasa kimarmu matsayinmu akurman daji domin tsinannun yammatannan guda uku Sun hadakai da Bahayura to mutukar mukai sakaci kansu yahadu yaraon da bahayura tahaifa yafara takawa dakafafunsa adoran kasa tokuwa dolemmu cikin biyu muxabidaya kodai mumai muba ya,akokuma yakashemu bakidayammu tabbas an haifamana Balbalin bala iii