Sashe 5
Arangama 1 To Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kansa daniyar daukan fansa dankari lallai dakanmaza daban danamata domin haduwar farko tashin Farko Sakib yatsinke kawunan mutum goma yaki yasarke atsakaninsu surufeshida miyagun sara amma sai yazamo abanxa domim kosun sareshi to yazamo abanxa shikuwa saimusu kisan Gilla yakeyi yarikitasu yarudasu bakidaya sudame sufuta ahayyacinsuyaxama tamkar mahaukacin zaki agarke awaki sai wawa yakedaka musu saiga shi sunrage basufi saura dari ukuba ai sai sutsora sudainamai ganinmutum sukai nadamar shigowa wannan tsinannen daji kawai sai sufuta aguje saboda tsananin masifa Sai Sakib yarufa musubaya yana kashe mai karankwana gudu sukeyi iyakarfinsu dan ceton rayuwarsu shikuma saidauki daidai yakemusu kwatsam sai suhangi Fadamar kiwo agabansu abinka dawanda ruwa yaciyo dukda basusan balainda zasurar acikin Fadamarba kaitsaye su afka cikin fadamar saida sugama shigewa kaf Sakib nakokari shiga Fadamar kawai Sai yai arangama da Bahayura abakin kofar Fadamar Banba tashin hankalin shine ga Zaki Asad adamarta tana rungume da Dage Mauru Sakib yazazzaro ido yafurgita daganin wannan al amari yakwarara ihu mai furgitarwa wanda saidadajin yadauka bakidaya a ARANGAMA LITTAFINADAYA PAR TΞΞ8 Lokacinda dakarun zumunci sushige Cikin fadamar kiwo sai siririn shu,umin bokannan yaikokarin shiga ai sai yai arangama da Bahayura da Zaki Asad tanakuma rungume da Dage Mauro koda boka Lazrini yaga bahayura sai yakwarara ihu gamida dakamata tsawa yace ke wacece kuma yaushe kishigo kurman daji Zaki asad yai wani gunji gamida fixga zai fadama Boka Lazrini sai Bahayura tashafi kansa tace dakata Asada aibai fuskancemu da yakiba tambaya yayi yakamata abashi amsarta Bahayura tadubeshi tace yakai wannan boka kasani ni yace ga murgayi Sarki Ardus tsohon sarkin kasar tamolika wato bahayura Boka yakwarara ihu yace shinkin kasancene acikin yaya tara na tsohuwa Huxiyya koko kinaciki yaya tara na Gimbiya MasrufaBahayura tace ni 'yace daga cikin 'yaya tara na tsohuwa Huxiya boka yace to akamme kishigo Kurman daji bayan mulkin kasar tamolika yakoma hannunku hasalima kunkashe yan uwanku tara burin mahaifiyarku yacika kunraba masrufa da yaranta daduniya bakidaya Bahayura taishiru tafada wani tunani saiBoka Laxrini yai gyaran murya yace yake Gimbiya Bahayura shin zakiiyabani tariHIn kasar Tamolika dakuma yadda kukulla makirci kuka kashe mahaifinku sannan kuyaki yan uwanku sutara kurabasu daduniya kodajin wannan tambaya sai hankalin bahayura yatashi zuciyarta takama tafarfasa kawai sai takwarara ihu gamida dakama Boka Lazrini tsawa tacekai shasha kasani ni Bahayura sam babu hannu acikin makircinda yan uwana dasukulla dan ganin bayan mahaifinmu sannan samban sanya hanu wajan yakar Yan unaba domin nina tasone datsananin soyayyarsu kuma tabbasda badansuba lallaida tuni yan una da muke uwadaya uba daya da sundade dakasheni tamurtuke fuska tace kuma kasani koda yan uwana tarannan sunmutu to akwai magajinsu yazazzaro idanu yace kina nufin akwaragowarsune tace kwarai kuwa domin ina dauke dacikin dansu wanda shine zai zamo arangama tabbas adalcin daba aso todanane xaitsayar tadaga murya tace sannan sanin cikakken tarihin kasar Tamolika dadalinda yasa yan una tara su yaki yan uwansu tara lallai dan da zan aifane zai san wannan tarihi domin yazamoma tamolikawa balbalin bala ii yayaki duniya bakidayanta yakauda zalunci da bautar gumaka da tsafi atsayu akan bautar Allah daya hoho aijin an ambaci adaina tsafi da bautar gumaka abautama Allah daya sau Boka lazrini yakwarara ihu yanuna Bahayura da tsinin mashi yace karyane lallai babu wani dada akataba aifansa acikin Kurmandaji sannan rayuwarki bazatataba wuce yauba tabbas yanxu zaki mutu yasabi wasu kalamai nasurkulleyanadam yana ham gamida simsimida baki kawai sai yai girgixa yarabu gida goma yakara wani juyi sayazadari darin sukai juyi sai sukoma dubu dubu sukai juyi sukoma dubu goma ahaka saida yaxama irinsa samada dubu goma yadubi bahayura yace ganinan gareki Sai Zaki Asad yai kugi ya afkama bokayennan nanfa afara dambarwa idan xaki asad yadaka tsalle yabangaji tarin mutanen boka Lazrini saikawai yabugi iska domin bana gaskiyarbane duk yawansu mutum dayane nagaskiya dahakane Boka Lazrini yashmmaci Zaki Asad yashekamar Sara agadan baya gurin yadare jini yaitsittuwa Zaki asad yai ruri bahayura takwalla kara yakara makama Zakin sara take zakin yafadi kasa yamakyarkyatan mutuwa Boka yadubi Bahayura yace kemara kunya ga garkuwannaki akasa yana shure shuren mutuwa shin akwai maicetonsane daga kaifin takobina Bahayura tace Allah lallai Allah zaicecishi daga kaidinka kawai saitadaga hannayenta sama tace ya ubangijin musulunci lallai koda bansan yadda akebautarkaba amma niyi imani kainekacancanta abautama tabbas kaine ubangijin gaskiya tace ya Allah kamar yadda kakareni acikin wannan kurman daji katai maki zaki Asad kawai saita shafi kandage tace maza kayaki wancan axxa lumin dasunan Allah kawai sai tasakeshi Dage yafuta aguje yaketa Bokaye Lazrini nakarya ya isa gana gaskiyar Boka yakawomai sara Dage yakauce yakurda tasakon kafarsa yadamki agaran boka lazrini yafuzga take yatsinkesu dikabiyun Boka yakwarma ihu yabaje akasa bakidaya bokayen nakarya suka bace bahayura taikiran dakarunnan dari uku da goma wanda suka shige fadamar kiwosuka futo tacedasu kuje kudauko Zaki Asad kuimasa magani take sukadaukoshi sukai cikin Fadama dashi sai bahayura tataka cikin kasaita danuna isa taje gurin Boka Lazriniwanda yake kwance akasa maga shiyan tatsuguna agabansa tace to yakaga taimako ubangijinnawa dankaramin dabba yanakasaka boka yafashe dakuka tace kuma kasani ayau zan rushe fadarka sojojinkazasu koma nawa masarautarka xatadawo karkashi ikona Boka yai wani gunji da kumaji danufin yariko Bahayura takauce cikin zafinnama tasa wuka tafarde wuyarsa take tatsinke kansa takoma Fadama ashigama Zaki Asad magani Bokanya Hatsaniya tana xaune sai tashafi madubinta domin tabinkici labarin aljanun datatura domin sukashe Bahayura da Zaki asad da kuma Dage Maourukawai saitaga inda dakarunta su hallaka ahannun Zaki Asad dakuma Dage sannan aka haskomata faduwar Boka Lazrini dukda yakasance makiyinta saita tazubar da kwallarbakin ciki gamida kwarara ihu tamike tai tsirara haihuwar uwarta takama zagaye Fadarta tana zagin rana gamida zagin wata hadi dawasu miyagun xagi kawai sai tarikida takoma wata mummunan dabba kailo daya inkaimata indai bakamutuba saboda tsoro tokuwa saikafuta dagudu AHA ABINCI YA ISO LAFIYAYYAR TALIYA TAJI WAKE DAMIYARTA WALLAHI BAXA IYACIGABA DARUBUTUBAARANGAMA LITTAFINADAYA PART ΞΞΞΞΞΞΞ9ΣΣΣΣSarauniya Hatsabiya tasauka awani katon tsauni matsananin girmadafadi tana dira sai wasu d migun munanan aljanu sukewayata ko kallonsu batayiba saikawai tanufi wani makeken gida masuffar masarauta aljanu sucigaba dabinta tamkar zasu afkamata da yaki itako bawanda takula tafiyarta kawai takeyi tana isa kofar fadan sai masu gadi sukankane kofa suhanata shiga Hatsabyya takwarara ihu gamida dakamusutsawa tace inamai muku nasihadacewa lallai kubani hanya inwuce kokuma kumutu shugaban masu gadi yace keHatsabiya lallai yakamata kisani cewa kowa agidansa Sarkine saudayawa girman kanki da fadin ranki shikesa mumaida mugun yawu hartakai munyi musayan takubba tokisani kodai kikoma kijuya kokuma kifadamana bukatarki Hatsabiyya tafasheda dariya akarshe tadaure fuska tanuna Shugaban masu gadi tace kasani idan Sarauniya Hatsabiyya tasa gaba tofa babu wani mahalukin daxai maida itabaya tadaga murya tacedashi shin xakabani hanyace inwuce kosai na maisheka musaki kafin yai magana tuni tasakafa tabankeshi wohoho aisai aljanu sufadomata tabbas wannan shine kuskurensu domin wani iska tabusamusu wanda tadinga daukansutana jefasu kasan tsauni kawai sai akwatsatsa wani ihu gamida tsawamai furgitarwa take iskan tagushe komai yadawo daidai sai wata mata tabayyana kamarsu daya da Hatsabiya tamkar An tsaga kara sukazubama juna idanu tsawon dakika talatin can sai matarnan tace yake yar uwata meyasa aduk lokacindaxaki ziyarceni saikinyi rigimane dadakaruna shin ni hakanakeyima nakidakarun ran Hatsabiyya abace tafara magana tace ke Hatsariyya shinkintaba xuwa fadata dakaruna sunmiki koda kallon banxane Hatsariyya tace aa Hatsabiya tace tonimeyasa akemin wannan iskancin lallai kigargadi jama,arki domin wataran zankone Wannan tsuburinnaki ran Hatsariya yabace tadakama Hatsabiya tsawa tace ke yarinya maganganunki suna yawa cika bakinki dakuri sunfi aikinki yawa lallai kisan irinkalaman daxakidinga fada gameda Fadata kokuma wataran insare kanki ran Hatsabiya yabaci tasa hannuta gabxama Hatsariyya duka akirji Hatsariyya taitai baya kamar zata fadi saita doge gamida zare makami takalli Hatsabiyya tace lalla kanwata wuyanki taikwari kuma lallai yau zanyakeshi Hatsabiyya takecedadariya taxare taobi tace dama nadade inajiran wannan rana domin innuna miki ruwa batsaran kwandobane sukai kururuwa gamida karaji sukai kanjuna suhadu atsakiya akai kwaram kwatsam sukacamedayaki dankari take guri yarude karan takubba yakarade ko ina sudinga kaima juna miyagun harehare sukaima juna kaca kaca sukai jinajina takubbansu talalace suwatsar sukaureda kokuwa gamida naushin juna cikin kankanin lokaci sukaimaujuna jina jina suka hadama kansujinida majina suka kama kawunansu sukaima kansu karo takedukkansuka su suma jinm kadan wata kakkarfan iska takada iska tahurasu take sufarfado atare suka mike sukwarara ihu sukaikan juna saura kiris suhadu sai wata mace tabayyana atsakaninsu itama Irinsudaya saidai tafisu tsufa kadan tana hucigamda cika tana batsewa cak sukatsa suna zazzare idanu gamida maida nunfarfashi Matar tadaka musu tsawa tace wato haryanxu bazuku daina wannan sakarcinbako tadubi Hatsabiyya tadaka mata tsawa tacemata kinanan kina yakar yar uwanki itakuma Bahayura tanacan tana rushe fadarki Bakidayansu Hatsariya da Hatsaniyya sukwarara ihu suka tashi sama atare sunufi fada HatsabiyyaARANGA LITTAFINADAYA PART 10 ΞΞΞΞHatsabiya da yar uwanta Hatsariyya gudu suke tsulawa asararin samaniya tamkar zasu kure sama tabbas basuda wani buri face sugansu afadar Hatsabiya sukaci gaba datsula gudU kamar walkiya tundaga nesa suhangi fadar nacin wuta kamarwutar annoba sukadira adabda fadar inda suka iskedarunta kwance cikinjini bakidaya duk anyankesu tamkar shanu akwata ranar Salla Hatsabiya da yar uwanta Hatsariyya suka takarkare sukwarara ihu gamida Fashewa da kuka tabbas wannan aiki yayimutukar kona musurai to amma yayi musu abudaya shine ansamudaidai tuwa tsakanin Hatsabiyya da hatsariyya sunacikin wannan halinena bakinciki sai suji motsi koda suka duba sai suga aljana suhaila amta kaca kaca dajiki ko inajikinta jinine kezuba tabbas tasha yanka datakobi amma dayake tanada sauran kwana har yanzubata mutuba aguje Hatsariyya tarungumota tanacewa yake suhaila tayaya akaimana wannan danyan aiki maikama dagobara daga kogi Suhaila tace abata ruwa bayan takurbi ruwa saitai kaki tatofar babu komai saijin acikinsa tace yashugabata kamar anajira Domin Hatsabiyya nabarin fadarta tataho gurinki sai mukaji karan maxaje gamida kururuwa kodamukai xuga mufoto sai mukai arbada tawagar bahayura wasu maxajen famane sudari uku da goma sannan da Zaki Asad dakuma dage Mauru koda mufuskanci juna Sai bahayura tacedamu yaku jama ar aljanu damutane dake karkashe ikon wannan fada lallai kusaniNi Sarauniyar Kurman daji Bahayura Hatsabiyya takwarara ihu tadubi aljana suhailatace itada kanta takira kanta sarauniyar kurman daji Suhaila tace da ihuma tafada tana mai,alfahari tacemana lallai tana mana nasiha damui mata mubaya,a kokuma mufuskanci kaskanci da wulakanci rainayaimutukar baci nadaka mata tsawa gamida cewa ke karamar alhaki yaushe kishigo Kurman daji daharzaki kira kanki sarauniyar wannan daji nazare takobi nanunata da tsinin takobi nacemata lallai yau xakimutu keda tsirarun dakarunki kawaisaitai tsawa taceda mutanenta Sam