← Book details Arangama 1 To Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 13

Sashe 4

Arangama 1 To Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shiga wannan dajiba Har sai sunkama wata shu umar Barewa maisuna Sarru sun yankata sunci namanta alokaci guda to asannanne zasu samidamar shiga Kurman daji tabbas wannan gada shu umace domin ahalin yanzu sunyi shekaru uku suna farautarta kuma sunyi arangama da ita sau arba in dabakwai amma taki kamauwamusu Koda tsohuwa Huxiyya taji bayanin daga Tarzufa sai tabushe dadariya tace yaketarzufa ahalin yanxu dakarun ruwa biyu suna wanidajine Tarzufa tace suna dajin Kalkim kawai tsohuwa Huxiyya tace angai sheki Tarzufa koma barcinki tashafi Jemammiyar Fatannan take sai ga dajin Kalkimyabayyana koda aka nutsa cikinsasaiga dakaru Ruwa biyu sudubu biyu sun koro Barewa Sarru atsiyace sunakaimata sara dasuka gamida harbi amma abanza daga tagoce sai tatsallake sai sunkusa cimmata amma da taiwani dogon taku saitai musu rata banmamaki koda Sarauniya Axira taga Shu umancinBarewa Sarru sai tadubi tsohuwa Huxiyya tace mama da alamu wannan Barewa bazata kamuba Huxiyya tabushe dadariya tadafa kafadan yanta taceyarinya komai sammakonka wani ahanya yakwana tabbas akwai maikamata sai tadauko wani karamin gunki mai suffar kare tayafamai wani bakin ruwa take gunkin karan yai girgixa saigashi yazama wani jibgegen kare yai haushi sau uku tsohuwa Huxiyya tashafi kansa tacedashi kai maxa kakamomin Barewa SARRU kawai sai karen yahaye bisa kan jemammiyar fatannan takeyabace sai yabayyana adajikalkim dakarun Ruwabiyu sunacikin bin Barewa aguje domin sunyi rantsuwa da girman iyayansu cewa yau sai sunga bayan wannan shu umarBarewa kawai saisurikajin haushin kare abayansu kowanne acikinsu yawaigo sai yai arba dawani bakin kare yanabin bayansu aguje kamar basa gudu haka karennan yaxo yawucesu damitsayacingudu tamkar zaitashi sama tofa aikoda Barewa tawaigo taga wannan kare ai sai tahimmatu wajen kara gudu dankari lallai wani wanwani domin tunikarennan yakurema Barewannan gudu yasarfacikafafunta nabaya yai fatali da ita taigungure aturbaya tamike aikafin tai wani abu tuni karennan yadaka tsalle yadanneta dam yariketa alokacinne katti dubu biyu wato ruwa biyu suke wayekaren suna nufin yabasu gadan kaiwasai yai wani turza yatada kura kafin su ankara yaifutan burgu aguje kattinnan sukwarara ihu subi karanda mutsanancin gudu irinnafutanrai nanfa akasa tsere tsakani kare da ruwa biyu su dubu biyu al amarin Bahayura kuwa lokacinda tadauki dagennan sai takoma cikin Fadama tasadu dazaki Asad tanunamai Dage yai na amdashi nanfa tarikamai magani har tsawon watanni biyu sannan yasamulafiya kawai sai suci gabada rayuwatare acikin Fadama watarana Bahayura naxaune saita rikajin wanikara da hayaniya abayan fadama take tadau bakada kwari tanufi kofar futa Zaki Asad da Dage sutakamatabaya tana futa saita tarar wasu macixaine sukegwabza fada Baki da fari bakidaya Bakin macijin yama Farinmacijinjinajina yanadab dakasheshi kodaBahayura taga hakasai tausayin farin macijin yakamata saita auna bakin Macijin tasakammar kibiya take tafasashi yakama da wuta yakone kurmus kawai sai Farin macijinnan yai girgixa sai yarikada yaxama wata kyakkyawar aljana aljana taxubama bahayura idocikin alamun tsoroda furgici kawai sai takwarara ihu tacetabbas lokaciyayi tayunkurazata tashisama AMMA SAIIIIIARANGAMA LITTAFINADAYA PART 6ΞΞΞΞΞlokacinda aljana taiyunkurin tashi sama domin tatsere sai Bahayura tadabe baka dakwari tasakarma Aljana kibiya kibiyar tasameta akafa aljana takwala kara tayunkura domin tagudu inatamakara har Zaki asad yakarisa gareta yatareta Bahayura takarisa gurinta taxare takobi tadora awuyan aljana tace mazaki sanardani daga inakike kuma inakike kokarin zuwa kuma suwaye iyayan gijinki aljanatace tabbas dajinnan yadau hayakigab yake dakamawa dawuta kisaniyake Bahayura kisani awannan daji akwai hatsabiban mutaneda aljanu ta har masa rauta goma kumabakidayansu sunshigo wannan Dajinnine da jijidakaida daniyar zama Shuwagabanni aKurman daji to amma saiwannan hatsabibancin Kurman daji yarikitasu yasauke musu tunaninsu dagirman kansu tayadda sai sun gwammace mutuwada rayu sai sunnemi ruwan sha sun rasa saisun tagayyara dayunwa agaban idanunsu yan uwansu sukeyankejiki sunafadi matattu kai akarke sai sunnemi haryar futa awannan daji to amma wannan daji Kurman dajinetabbas duk wanda yashigo bazai futaba ahaka zasuita gararari suna wareware ahaka wasu zasu mutu wasu surayu to ire iren wadanda suka rayune sukai gwagwarmaya sune suke haduwa susamardamasarauta to ahakane asami masarautu goma wadanda bubu zama lafiya atsakaninsu kuma sunsha gwabza yaki atsaninsu domin burin kowacce masarauta tanabukatan ace itace kemulkin kurman daji to amma abin yagagara tabbas magabata nawannan daji suntabbatar dacewa duklokacin dawani taliki mutum ko aljan yainasaran hada masarautun Kurmar daji sukaimar mubaya atokuwa shine zai samu dama dakarfin ikon sarrafa Kurman dajiba aljana tacigaba dacewa kai bama Kurman dajiba mutukar kamalki Kurman daji hanya zata bude Duniyama bakidaya sai sunkoma karkashi mulkin mammallakin Kurman Daji aljana takalliBahayura tace tabbas shigo warki wannan daji baraxanane baraxanane ga duk wata masarauta dake wannandaji domin kasancewarki da Zaki asad dakuma Dage Maura to akwai matsala domin Zaki asad wani gagararren Zaki dayagagari miyagun dabbobin da shaidanun aljanu gamida hatsabiban mutane tabbas shi zamankansa yake babu wani mai ikon Sarrafashi yau gashi abangaranki tohaka shima dage Maura hatsabibin kwarone da yafitini duk watahalitta awannan daji koda Bahayura taji wannan bayani daga bakin aljana sai tajanye wukar dagamakogwaranta tace kije kisanarmada iyayan gidanki daduk watamasarauta dake wannandaji cewa Sarauniya wannan daji BAHAYURA tashigo saboda haka kowannensu yaxo yakawo gaisuwa imba hakaba to sai nakashe kowa awannan dajin Aljana tatashi sama afurgice gameda rudani tana gudu tamkar mai burinkureduniya ahaka ta isa indatakeso ta isa watakasaitacciyar Masarautace wanda akaginata da zallar bakin dutse ga aljanu damutanene kegadin Masarautar aljana tafada Masarautannan batacema kowa komaiba kuma babu wani aljani ko mutub dayakulata har ta isa tsakiyar fada tatarad ta wata basadakiyar kuma Basara kiya mace tanazaune awata hamshakiyar karagar wanda aka sana antata da zallar dutse tana sanyeda rigar fatar damusa tasanya kambon sarauta wanda akayishi da Farin dutse koda basarakiyannan taga Aljanannan tashigo ahaukace sai tamike tatareta tace yake Suhailat shindaga ina kuma meke faruwa naganki ahaukace aljana tace yake Hatsabiya kisani wata sarauniya tafado kurmandaji hatsabiya takwarara ihu aljana tace tana kuma tareda Zaki Asad hatsabiya takara kwara ihu suhailat tace sannan tana tareda Shu umin kwaro Dage Mauru hatsabiya takara kwarara ihu Aljaja tace sannan tanada ciki dan wata biyar tabbas tanada hadari komaifa zai iya faruwa tanada damar kashene amma saita kyaleni tace insanar da duk watamasarauta dake Kurman daji cewa Sarauniyarsu ta isoSarauniya Hatsabiya tamike takwarara ihu tace karyane take tafara kurari tana wani motsida baki tanadam tana hamm kawai sai wasu hargi tsatstsun aljanu kimanin su dubu subaiyana agareta tacedasu kutafi izu Fadamar kiwo akwai wasu hatsabibun halittu su uku karkubar kodaya acikinsu yarayu take aljanu subace al amarin kare da ya wafce Barewa alokacin da tawagar jarumaikuma yan uwan juna masu burin shiga Kurman Daji sukafa madarauta suke kokarin kamata sai sukifa dakarennan domin sukamashi nanfa sukasa tsere tsulum saikarennan yaketo Fatarnan yabayyana agaban Bokanya Huxiyya take suma dakaru Dububiyu sushi ketowa tawannan Fata tsulum daya bayandaya saida bakidaya sudubu biyu subayyana agaban Tsohuwa Huxiya kuma Fadar sarauniya Axira dake birnin tamolika TAB RANGEL TA ISO KOMAI DAKOMAI AGABANA YAHALLARA SABODA HAKA ZAN RAKASHEARANGAMA LITTAFINADAYA PART 7 ~~Tawagar mayaka dububiyu subayyana afadar Sarauniya Axira kuma agaban tsohuwa huxiyya koda sukai idobiyu da bakin karennan wanda yawafce musu barewa kumaga barewar agabansa sai sukaikan Barewa karan yabace bat sukaima Barewar wawa amasai wani tartsatsin wuta yatashi yakewaye Barewar bashiri sujanye hannayensu sakamakon wani zafi da zugidayaratsa sassanjikinsu sukai curko curko Sai Huxiyayya tadubesu tabushedadariya tacedasu yaku tawagar mayaka yan uwanjuna shin yau shekararku nawa kunafarautan wannan Barewa kumakunkasa kamata babbansu mai suna Larbaru yace zamukai shekara takwas muna farautarwannan hatsabibiyar Barewa sai Huxiyya takara fashewa dadariya tace toni kuma ayau ranadaya nasakarena yafarautota kunga tsakaninni daku akwai tazara larbaru yace hakane amma ita abin farautanmune Huxiyya tace nasani ammakusani mubama bukatar wannan barewa amma munada bukatadaya agareku Larbaru yacemenene bukatarku agaremu Sarauniya azira tace Burinku shine kushiga cikin Kurmandaji kukafa Masarautarku acan Larbaru yace hakane sarauniya Axira tacigabadacewa kuma bazakutaba samandamar shiga kurman Dajiba har sai kuncinamar wannan barewa wanda ahalinyanxu mallakimmune bakidaya sukai shiru Sarauniya Axira tace zamu baku Barewar idan har kuimanarantsuwar cewa daxaran kun shiga kurmandaji abinda zuka farayi shine zaku nemi yar uwata Bahayura kukasheta koda dakarun Zumunci sukaji bukarsarauniya axira Saisuka hada hannuwansu guriguda ataresukace Munyi rantsuwa da girman xumuncinmu lallai dazaran mundira aKurman daji Kashe Bahayura shinefarko kawai sai huxiya tabushe dadariya saida tayi yaisheta alokaci guda saitadaure fuska tadaga murya tanacewa yaku yayana takwas Sarakunan kasar Tamolika lallai kusani fargabarku takare tsoranku yakau tabbas Bahayura zatamutu ahannun dakarun zumunci tuni masuganguna sutashi kida gamida rera wakokin murna acikin Kurman daji kuwa aljanun da Sarauniya Hatsabiya ta aika sukashe Bahayura sun isa sukadira acikin fadamar Kiwo alokacin Bahayura na barci bakidaya sukewayeta gamida zare takubbansu daniyar daddatsata gidagida kwatsam saisuji gurnanin Zaki Asad takesujuya sukaigabada gadashi yaiwani gurnani maitsoratarda mazaje alokacinne Dage Mouru shima ya bayya yanawani yakebaki gamida wani kara marada dinji aljanunnan sukai kumaji sukai kan Zaki Asad shima yaikansu sukahadu atsakiya Zaki Asada yasa kirji yabanke aljanu uku koshurawa bawanda yayiDage yashiga kurdawa atsakaninsu yarika yakewagami fixge jijiyar agaransu sunafadi kasa shikuma ZakinAsad yanakarisasu kafinkace hakabakidaya sunkashe aljanunnan alokacinne Bahayura tatashi koda taga abunda yafaru saitai godiya ga uban gijin musulunci tarungume Zaki Asada da Dage Mauru Dakarun Zumunci sudubu biyu sunsamidamar shigowa Kurmandaji tamkar mahaukata haka sushigo dajin sunketo Kurman dajine ta bangaren Kudu suna shiga saikansu yajuye surasa gaba surasa baya bakidaya sudaburce Larbaru yadubi yan uwansa yace yaku yan uwana lallai munacikin hadari tabbas kowannenmu yakasance cikin shiri kamar anajiran yarufe baki sai akwarara wata tsawa gamida walkiya mai raxanarwa take sukara rudewa wataguguwatatashi tarufesu bakidaya aiguguwarnan nawucewa saisukara shigatashinhankali domin sunnemi mutum dari biyu sunrasa acikinsu ciki hardashugabansu Larbaru nanfa al amarin yakara furgitasu sukama dube dube kwatsam sai awatso mutanenda guguwa takwashe bakidaya anyanke kawunansu koda sukaga haka sai suka fasheda kuka kawai sai sukarajin ankwarara ihu bakidaya sukamike gamida zare takubba suna muxurai kawai sai wani dan siririn mutun yabayyana agabansu yadubesu yabushe dadariya yacedasu barkanku da shigowa KURMANDAJI Lamradu wanda dan uwane nashugaba Larbaru yadakama siririn mutuminnan tsawa yace wayekai mutumin yace Sakib nine Boka Sakib kusani awannan daji aka haifeni kuma nine mai masarautaR Ruwa shin xakuimin mubaya ane koko insadakuda ajalinku Lamradu yace kai sakarai kasani muma munshigo Kurman dajine Domin mukafa tamu masarautar lallai mune zamukasance sarakuna awannan daji kuma abisa zunubin daka aikata nakashemana yan uwa har guda dari biyu to saikaimutuwa irinta kanninka Sakib yabushedadariya yace lallai kun haukace kusani akwai masaurautu awannan daji harGoma kuma kodaya babu wanda zaku iyayakarta yaidariya Sannan yazare takobi yacedasu kutaho innunamukabanbancin duniyarku danamu duniyar afusace sukai
Chapter 4 · 0% Book details