← Book details Arangama 1 To Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 13

Sashe 7

Arangama 1 To Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

LABARINE MAISONJI YASHIGO KURMANDAJI ACIKI ZAMUCI ABINCIN DARE KUMA ALOKACINNE SU HAILAT ZATA CIGABA DA LABARINTAARANGAMA LITTAFINABIYU PART 1 ΞΞΞΞΞΞ1ΞΞΞΞΞΞΞΞ1ΞΞΞΞΞΞΞΞ 1Aljana Suhaila tace labarin Sham,una awannan kurman Daji labarine maitaba Zuciya shidai yakasance jarumin gaske kuma gagarabadau acikin Kurmandaji yatsani zalunci sam baya shiri da,azzalumai tabbas duk inda Sham,una yai arangama da azzalumi to sai yayakeshi kuma wani abin mamaki Shine aduk lokacinda za ai wani Zalunci acikin Kurman Daji to sai Sham,una yabaiyyana awurin kumaSai yatarwatsa gayyar axxalumai komai yawansu Shi ara,ayinsa balallai sai ansami Sarki ko shugaba akurman Dajiba kawai kowa yazauna ayankinsa yamulki halittun dake yankinsa wannan ra,ayinasa yasa sambasa shirida axxaluman Sarakunan mutane da aljannu masu Burin mulkan Kurman Daji kai hatta Hatsabiya da Hatsariyya wannan ra,ayina yasa suke mutukar gabadashi tayadda sukansu sunsha alwashi mutukar suka Samu dama tokuwa sai sun kasheshi to akwai wani hatsabibin Sarki kuma hamshakin Boka acikin kurmandaji anakiransa dasuna Rahux shidai Boka Rahux yakasancene hatsabibin mutum ga tsananin karfi Sannan ga tsafi bakin azzalumine bashida imani Balle tausayi dukda yagaza yamallaki kurman Daji tokuwa babu wata masarauta dabata Shakkarsa domin yarushe masarautu Samada Ashirin yanadabda yin galane yamallaki Kurman Daji kwatsam Sai Sham,una da yan uwansa subayyana to,ananne yasami matsaladomin duk wata masarauta da yadira domin yarusata kawai Sai Sham,una yadira atsakiyar jarumansa afafata yaki dakarfin tsiya yake tarwatsa dakarun Sarki Rahux ansha kwatsa yaki tsakanin Sham,una da Sarki Rahux amma akarshe saidai ayi karejini biri jin ayi ragas tahaka sham,una yazamema kowa alakakai yagalbi Azzalumai Hankalin Sarki Rahux yatashi yarasa inda zai bulloma Sham,una kawai sai yashiga hallwar tsafi nawatanni tara bacibasha sai tsananin binkicen hanyoyin nasara yakarare yabushe yakanjame yakoma kamar itace kawai sai watarana akaji yakwarara ihu yasakafa yabakokofar dakin Halwar yafuto yana shekadariya bakidaya jama,ar dake karkashin masarautansa suka kewayeshi jinsin aljanu da mutane Sarki Rahuz yakarema jama,arsa kallo sai yakara Bushewa dadariya yafara magana cikin ixxagamida nuna isa yanacewa yaku jama,ata lallai kusani ahalwata nagano hanya daya wanda itace kawai zamubi mumallaka Kurman daji yaci gabada magana yana cewa tabbas inmunson nasara sai munkirkiri wasu hallitu masu Sarrafa kansu suwa yannan hallittu zamu kirkiresune amatsayi sojojin yaki zasukance tamkar duwatsune domin basa magana bakuma zasu mutuwa domin dama babu rai ataredasu basacin abinci kuma bazasu sha abin shaba basagajiya balle suibarci aa su yaki kawai susani zasu kasance masu share duk wata halitta dake wannan dajin hasalima suna yakine sunakone daji domin suna feshin wuta tabakunansu Kodajin wannan magana Sai waxirinsa yace yakai Shugabana tayaya zamu Samarda yannan halittu mugaye Sai Sarki Rahuz yabushe dadariya yace tahanya sihiri dakuma Zallar tsafi tundaga wannan rana sarki Rahux sudukufa wajen kera mutum mutmi tahayar sassakashi da duwatsu saida suka Sheka uku suna Sassakawa sunssaka mutumutumi naduwatsu fiye da miliyan biyar to asannanne Sarki yahux yasabi wasukalamai gamida samnatu na tsatsuba take wani jan haske yafuto daga idanun Sarki Rahux yaketadandazon Sassakakkun gumakan duwatsunnan sumiliyan Biyar bakidaya haskke yaratsa idanunsu kawai sai suka motsa sukama Sarrafa jikinsu aikoda ganin haka Sai jama,ar Sarki Rahux suka tsorata sukai baya suna shirin futa dagudu sai sarki Rahux yadakama mutanensa tsawa yace kai lallai kusani wayannan gumaka bazasu cutardakuba lallai susunkasance bayimmune yace tabbas zasuyi barna kuma zasui danyan aiki amma akan Sauran halittun dake rayuwa awannan daji Sarki Rahux yakalli sassakakkun gumakannan yace yace kudaga hannayenku sama bakidaya suka daga Saiga wasu safta saftan takubba sunbayyana ahannayensu sai yace yaku bayina lallai ina mai umurtanku dakushiga ciki Kurmandaji ko kudane mutukar baya karkashi masarautata kukasheshi kukona gawarsa wohoho ai sai sukai waje suna barin yankin Sarki Rahux sai sufarma duk wata halitta da sara da suka gamida babbakama ko ina nadajin wuta nannfadaji yacikada hargowar aljanu da mutane da miyagun dabbobi dankari gobara daga kogi kenan haka zakaga dabbobina cin wuta jarruman fama daga jinsin mutum da aljan sutunkari Gumakannan amma banasara domin kafin kakai gunsuma sukoneka inko hatsabibabcin aljani ko mutum yakaishi gabangumakannan tokuwa dole kamututunda basaji duka suka yanka gamida sara kisa sukeyi bakakkautawa duk wannan masifa da bala i da Sassakakkun guma ke saukewa Sarki Rhux da jama,arsa suna gaban wani kato madubin tsafi suna kallon inda rayukam mutane da aljanu dabbobi salwanata dabbobi dakwari kemutuwagamida konewa sarki Rahux shida jjama,arsa sai babbakadariya sukeyi cikin nishadi dajin dadin abinda kefarwa, anawannan ruwan masifane inda duk wata halitta nawannan daji Tafuta ahayyacinta sun sallama cewa tasu takare acikin Kurmandaji kawai Sai aji ankwatsatsa ihu gamida tsawa mai raxanarwa aljanuda mutane gamida dabbobi manya dakanana suka taru agudaya inda Sassakakkun gumakannan sucigaba datunkarosu danufinkonesu baki daya Kamar daga Sama Sai ga Sham, una Shu,umiyya Hatsabiyya,Hatsariyya sundiro atsakanin Halittun Kurman Daji dakuma Sassakakkun gumakan tsafi na sarki Rahux kamar wasu yayan zakuna suka Fuskanci Sasssakakkun gumakannan suna rikeda wasu jajayen gatura na tsafi sudurfafesu suma sukai kansu DANKARI KALLAN WANNAN YAKI SAI ANCI AKOSHI ZAN SUBURBUDI DAFAARANGAMA LITTAFI NABIYU ΔΔΔΔΔΔΔΔ PART 2 ΔΔΔΔΔΔΔΔΔ Sassakakkun gunkinan Duwatsunnan suka tasa dukwata halitta datake rayuwa akurman Daji danufin sai sunkashe kowa kuma sukone komai tabbas dukwata halitta awancan lokaci inka ganta to saika tausayamata sakamakon bala inda gumakannan kesaukewa to awannan lokacinne aka kwatsatsa tsawa asama kawai saiga Sham,una Hatsariyya Hatsabiya dakuma Shu,umiyya sundiro daga Sararin samaniya sufuskanci kirkirarrun gumakannan kawai sai sukwarara ihu suka fidda wasu gaturam karfe sukai kundun bala suka afka cikin wutannan sufadama gumakannan da sara tabbas duk abinda ace mutumne yakirkirish tokuwa mutum ne zai wargatsashi domin duk gunkinda Su Shamuna suka sara take yake tarwatsewa sudagargaje kambun ubancan nanfa guri yarude yakaure atare kuma alokaci guda Suke tafarfasan gumakannan koda adauki lokaci mai tsawo ana gogawa sai sukararda sassakakkun gumakannan bakidaya komai yalafa wutar datakecin dajin tamutu to,alokacinne duk halittun dasuka rage acikin kurmandaji suka taru awuridaya suka fara taimakon wadanda suka raunata tabbas babu wani halitta dake wannan daji dabairasa dan,uwansaba wani kani wani yaya wani mata aboki dadai sauransu ahadai akasance tsawo wannan rana cikin bakincikida bacin rai Shiko Sadauki Sham,una alkalim daji bayan sun gamada sassakakkun gumakannan sai akanemeshi akarasa shikuwa tunda sugamada sassakakkun gumakannan yadubi irin halinda Halintun keciki tsananin tausayi sai yafashe kuka kawai sai yabace bat baibayyana,ako inaba Sai atsakiyar dakinsa yadauki madubin tsafinsa yashafashi yakama wasu gunaguni kamidakaranto dalamusan tsafi kawai sai komai duk abida yafaru na mugun shirin Sarki Rahul na sassaka gumakannan dakuma yadda yaturosu cikin kurman daji sui wannan barna sai yakwarma ihu yamike yashiga wanidaki jimkadan yafuto saigashiyai wani mummunan shigar kayanyakiyai wani tijim yai juguf sai yafuta waje yakama dokinsa yahaye yanashiri tafiya saiga Hatsariya daHatsabiyya dakuma Shu,umiyya subayyana agabansa koda yagansu sai yadaure fuska gamida hade gira Shu,umiyya tace yakaidan uwana nasan kayi shirin tunkaran Fadar Sarki Rahux ne domindaukan fansar Fansar abinda yama halittun Kurmandaji tacigaba dacewa to yakamata kasani mutukar katunkari masarautar Sarki Rahux to zaka mutu lallai zaka mutu kuma bazakainasara ko galaba akansaba domin shibakaramin hatsabibibane kuma dan hatsabibine Sham,una yadaka mata tsawa yace ke idan har bakida ra,ayin taimakon kowa arayuwarkito kada ki kokarin kayarda guiwana kisani kamar yadda yake shu,umidan shu,umi tonima shu,umine kuma nagaji shu,umanc Hatsariyya tace aafa dan uwa karkajefa kanka ahalaka domin sonka burge wasu jama anda yawancinsu makiyankane Sham,una yaidariya yace kiyi hakuri yar uwata sanin kankine mutukar Sadauki Sham,una yakudiri abu aransa tofa ba wani mahalukinda zai sashi yajanye kudirinsa,afusace Hatsabiyya takama balbalin bala ii tana cewa dama ai mairabon shanduka tabbas sai yasha tace katafi dan,uwa ammafa kasani duk bala inda kafada to baxamu taimakeba domin muhudu babanmu yashigodamu wannandaji amma agabanmu makiya axxalumai na wannan daji sukakasheshi tome naka naka nataimakon makiyanka kawai Sai sham,una yaharareta gamida cemata idan har kinki taimakona komaidaran dadewa nikuma zantaimakeki yaima dokinshi kaimi yaigaba acan fadar Sarki Rahux kuwa hankalinsa yatashi daganin masifa dabala inda ya afkama Kirkirarrun gumakansa sai yakwarma ihu yazagi rana yaxagi wata sannan yai rantsuwa da rana da wata mutukar yaiarangamada Sadauki Sham,una tokuwa sai yakasheshi yanacikin shan alwashine asi yaji ankwarara ihu gamida kururuwar maza tuni masauntan tarikice tabbas bala i ya afkomata domin Sham,una ne yafaso cikin masarautan yashiga aika maxaje lahira kisa yakeyi tamkar shine mutuwar dandatsa kawunan maxaje yakiyi bakidaya yafurgita aljanu da mutanen dake wannan masarauta domin mutukar kukai ido biyu da Sadauki Sham,una to wajibine kamutu dankari dakaru ke bulbulowa sunatunkarar Sham,una shiku yaraba kafa yairumfa gamida jan tunga sai fama aikasu lahira yakeyi bala i tai balai bakidaya masarautar takama rugurgujewa Sarki Rahux yafusata yakumbura yacika yabatse akarshe yakwarara ihu yazare takobi yaikan Shamu,na ahaukace ya afkamar yarufeshida miyagu harehare afusace Sham una yakifema Sarki Rahuxda mari yasa kafa yabankeshi saida Sarki Rahux yai sama sannan yafado kasa kafin yatashi tuni Shm,una yakariso gabansa yadaga takobi daniyyar datse kan Sarki Rahux kawai Sai sham,una yaji ankwalla kara koda yaiduba ixuwa inda akai karannan saiyaga wata tsaleliyar Budurwa tana faman Sharban kuka tana bashi hakuri Tana cewa yakai sadaukin maza kada kashemin dan,uwana wanda shikadaine yaragemin aduniya tacigaba dacewa narokeka mutukar xakakashemin dan uwa tokafara kasheni sai taxaro wata karamar wuka tasoka acikinta takwalla kara tafadi kasa tana biryaya aisai Sham,una yafasa kashe Sarki Rahux yajefarda takobinsa dasauri yanifi indayarinyarnan kebiryaya yana zuwa yadurkusa daniyyar dagata kaico aisai Budurwannan tasokamai wata bakar wuka maidafi aciki Sham,una yai kara sai yaji an sokamar takobi agadan baya aikoda yawaiga Sai yaga Rahux yana kyakyata dariya budurwannan itama tamiketaje tarungume Sarki Rahux sukaci gaba da Shekadariyacan Sarki Rahux ydubi Sham,una yace tabbas kai jarumine amma yawan tausayika shin zai dinga cutardakai yaitsawa sai wasudakaru subayyana yace kudaukeshi kukaishi kurkuna kukulle aimasamagani lallai kada abarshi yamutu domin akwai amfanida Zaimin nangaba IDAN HAR ZAKA SHAFATE BISMILLAFAARNGAMA LITTAFI LITTAFI NABI YU PART 3 Aljana suhaila tacigaba daba Bahayura labari cewa tundaga ranarda Sarki Rahux yakama Sham,una yazama abin tsoro akurman daji tabbas yanxu shine shugaba mafi hadari awannan dajin domin dayuwar ya iya mulkan wannan dajin Bahayura tadakama Suhailatsawa tace bai isaba tabbas nice Sarauniyar wannan daji sai taji wani abu yatokaremata ciki take tagantsare takwarma ihu tafadi kasa suhaila tadubi mazajendake kwayedasutace Sarauniyar kurmandaji zata haihu lallai kukyautata tsaro akowani bangare takedakaru sukabazu ako ina kamardama jiransu akeyi kawai sai sukaji an kwatsatsa tsawa gamida kururuwa kamartsuntsaye haka wasu bakaken aljanu ke saukowa daga Sararin samaniya dankari aisaida aljanu samada miliyan guda suka sauka acikin fadamarnan sukai sahusahu gamida zare wasu bakaken takubba masudafi nanfa dakarun Bahayura Dari uku
Chapter 7 · 0% Book details