← Book details Arangama 1 To Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 13

Sashe 12

Arangama 1 To Part 3 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Bahayura Shu,umiyya Hatsariyya Hatsabiyya dacikon nabiyar dinsu Aljana Suhaila suma kuma suntagayyara sundauko gajiya damma sunki yarda sui aramgama da Sadauki Sham,una domin dayatunkarosu gudusukeyi koda Bahayura taga cewa mutukar akaci gaba da wannan yakixasu hallaka saitai umurni dasugudu tunkafin sufada tarkon mutuwa take suka fara jadabaya sunaneman kofar Futa aikoda Sadauki Sham,una yafahimci shirisu Sai yaima Dakarunsa tsawa gamida ambaton wasu kalaman Surkulle kawai Saidakarunsa suka kewaye su Bahayura suka Sasu atsakiya sutoshe duk wata kofar tsira nanfasu Bahayura Hankalinsu yatashi suka hadu aguriguda suna xaxxare idanu gamida nuna karayarsu afili Inda Sadauki Sham,una yakama babbaka dariya akarke yakwarara ihu yanunasu datsinin bakin mashi yace kaikanan jarumai lallai kusani kubiyar dinnan dayanku baxai rayuba bakidayanku Saikummutu yakara kyakyacewa dadariya Htsariyya tadubeshi tace haba Dan uwa Sham,una shinkamance cewa mu yanuwakane yadakamata tsawa yace ke niba dan uwankubane domin kumutanene nikuma Dabbane maicin naman mutane yadakama Jama,arsa tsawa yacekai Dakarun mutuwa kudakamusu wawa atare tsafaffun dakarun sukwarma ihu sukaikansu tuni Su Bahayura sunsallama kuma suncire raida rayuwa domin summa watsarda makamansu domin basada wani amfani kokasun yanke kan dakare xaimaida kansa inkasare hannunsa wani xai tsiro inkafarke cikinsa xaikoma daidai sun jarraba iya tsafinsu amma yaki tasiri akan hatsabiban dakarunnan can Sai Bahayura tace yaku yan,uwana lallai mukirayi ubangijin musulunci hakika Shikadaine xai tseratardamu daga wannan masifa Hatsabiya tace wani irin taimako xamusamu,agareshi bayan gamu gasu suna dabda dakamana wawa Bahayura tace lallai kafin inshigo Kurman daji Yayana Yagayamin cewa innemi taimakon ubangijin musulunci aduk halinda nashiga lallai xaitaimakeni akowani yanayi domin shinekeda iko juyaSanyi yakoma xafi yajuya duhu yakoma haske caraf aljana Suhaila tace tomurokeshi yakauda haske yacuso mana duhu domin wadannan tsinannun tsafaffun dakaru basa iya aikata komai acikinduhu domin basagani saidai sukansha kamshi sukai sara kosuka ataresudaga hannayensusama sukama neman taimako daga ubangijin musulunci ayayinda Dakarun mutuwa ke tunkarosu inda sukuma sukarintse idanu sunatarokon ubangiji saura kiris sai aka Sakiwani tsawa maikarfi wanda tafurgita Dakarun mutuwa suka kame kam sukasa gaba sukasa baya tamkar gumaka su Bahayura Suka bude idanunsu sai sugasamatai bakinkirin hadari yamamaye ko,ina Suhaila tace tabbas babuwani abin bauta sai ubangijin musu lunci tace tabbas wadannan dabbobin basuda ikon cutardamu takesuka xare jikinsu sukaratsa tacikinsu sufuta atsakiyansu subarsu sunata gurum guruma basa iya ganin komai duk,abindake Faruwa sarki Rahux nagani amadubin tsafinsa koda yaga Su Bahayura sunkubuta Sai yakwarara ihu yadaga madubin tsafin xai ragargaxashi sai yaji muryar BabbanBoka kaukabul majusi inda yake cewa dakata yakai sarki Rahux kadakai gaggawa domin akwai mafuta kadibi garin Sinadarin iko kawatsashi abahar Sauwam sannan ka umurci tsafaffundakarunkasusha lallai,idan Sukasha xasui aiki badare barana kodajin haka Sa Sarki Rahux yakama babbaka dariya yadauki Garin sinadarin iko yai girgixa fukafukai sufuto akafadunsa yatashi Sama GIRKI YASAUKA An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Chapter 12 · 0% Book details