← Book details Arangama 1 To Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 13

Sashe 3

Arangama 1 To Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kulki daga cikin kayan yakin aljanunnan wanda dama tuni ita da Asad sunshigadasu cikin fadamarsaboda yauda kullum tai waje takutsakai cikin kurmandaji Dankari lallai wannan daji yacancanci akirashi kurman daji domin bakidaya dajin bashi da kangado domin hatta sararrin samaniyar dajinyasha banban dana duniyar mutane sama jajur take tamkar za ayi ruwan wuta ayayinda Bahayura ketafe saitajiwani gurin tsananin zafi tamkar ankarata akanwuta wani yankin kuma tsananin Sanyi sai Bahayura taji kamar ambinneta acikin kankara wani gurinkuma saitaji komai daidai ba matsalatabbas itakanta Bahayura tasan tanacikin kariyar ubangiji domin tasha karo da miyagun halittu da miyagun aljanu amma sakamako ambaton sunan Allah da Bahayura takeyi sai suwuce tawuce batareda sunyikokarin cutarda itaba tana cikintafiyane sai ta isa wani guri inda tarikajin wanikara maiban tausayi kai tsaye tanufi gurin kodata isa gurin saitataradda waniDagene kafarsa tamakale awani kogon itaciya gari kokari ciro kafar har takarye amma taki futa gakuma wasu karnikan daji masu dogon baki su takwas sunkewayeshi suna burin cinyeshi shinefa yake kokarin kare kansakoda Bahayura taga haka sai tai tsawa bakidaya hankalin Karnukan jejin yadawo kanta suka fara yimata haushigamida yunkurin afkamata nanfa suka fara kaimata wafta dadogayen bakunansu wani yadakatsalle zaidanneta tasanya kulkinnan tamakeshi take yasheka lahira wasuguda biyu sukawo mata wafta tasanya kulkinnan tamake bakunansu sube amace kannikan sufusata sukewayeta sudaka tsalle alokaci guda zasui mata rotsecikin hanxari ta tsuguna gamida gungurewa gefe karnuka sudira agurinda tatashi cinkin sauri iyakarfinta takaiduka afusace cikinnasara takaftama ukuduka take suka baje amace sauranguda biyu sukakafamata idanu tamkar masu son sanin ko ita waye kawai sai suyanko tashi tasa kulkinta tamake daya daya kuma yadira akafadarta nanfa sushiga artabu kokawa yasarke tsakanin karan jeji dakuma Bahayura tabbas itama yargadoce domin babu rago axuriyarsu dakarfin tsiya takarya wuyan karan tai jifadadshi sannan tadaga itacennan Dagennan yafuta take yabaje akasa sumamme saboda tsananin wuyadayasha tausayinsa yakama Bahayura kawai sai tadaukeshitajuya tanufi makwancinta acan Fadar Sarauniya Azira dake babbanbirnin tamolika anshirya kasaitacciyar biki dan nuna farin cikinsu dakuma murnansu naganin bayan danuwansu Sarki ishwar dakuma kameyan uwansa sarakuna shida bayan taro yakai taro jama anata shagalimawaka damakada saicin kasuwarsu sukeyi inda yammata da Samari sai tikar rawasukeyi can sai aji tashin tambura gamida bushin algaita bakidaya jama a suka tsayadaga abubuwan dasuke aikatawa sukame kamar wasu gumaka hatta numfashi ahankali mutaneke yinsabayan andauki lokaci ana wannandoka gida da tambari Sai ga sarauniya Axira tafuto tana sanye dakayan dahan badaya kota ina kyalkyali da walwalin kayan karau takeyi kaidaganin adonta kasan adone na alfahar danuna isa dakuma girman izza tana tafe adamanta akwai kanninta Maza guda hudu wadanda suma dukkansu sarakunane awani yankinakasar Tamolika haka ahagunta akwai sarakuna hudu maza biyu mata biyu suma kuma sarakunaneawani yankin nakasar tamolika har Sarauniya Azira ta isa karagarmulkinta taxauna sannan suma kanninta sutakwas suka zauna zamansu keada wuya sai Sarauniya Azira tamike tace yaku Tamolikawa lallai yazama dolene mui shagali domun nuna murnanmu da godiyanmu ga ababen bautarmu naganin bayan Sarki Ishwar da Bahayura tai umurni da agabato da sarakuna shida wadanda akakama take agabato dasu adaddaure agurfanardasu agaban Sarauniya Lazira taimusu kallon kaskanci tace yaku yan uwanayanzu ina taurin kanku dagirman kannaku nabijirema umurnina tabbas bazankashekuba har sai nahaifi dandake cikina to awannan lokacinne aranan radin sunansa zan datsemuku kawuna domin jininku zaizamu baiko ga ababen bautarmu awannan rana sai daya daga cikin sarakunannan dake daure sai yadago kai yakalli sarauniya Azira kawai sai yafashedadariya tamkar yahaukace Azira tadakamai tsawa shima yadaka mata tsawa yace lallai yar uwana kinhaukace yanxu kekina nufin kin hallaka Bahayurane to kinyi kuskure lallaikisa bokayanki subincimiki labari Bahayura Zaki shamamaki SAzira TAI IHUARANGAMA PART LITTAFINADA YA PART -4 Yafashedadariya yadubi sarauniya Azira yace lallai yar uwata kinyi kuskure yanxu ke harkinatunanin Bahayura tahallakane yadaga murya yace tabbas bahayura baxatamutuba harsai tahaifo abindake cikita macene kona miji tabbas shine xaizamomuku Balbalin bala i kuma ba makawa sai yakarya daular tamolikawa azzalumai Sarauniya Azira tahassala dajin miyagun kalama daga bakin dan uwanta alhali yanadaure ciki mari tajikamalamansa tamkar wuta yakewatsamata takwada ihu tazare wata yarkaramar wuka tadora amakogwaransa kaitsaye tadannan taja take tayankemakogwaransa jini ya tartsatsi yabata raguwar yan uwansa dasuke daure afusace nakusadashi yakamamaga yace yake Sarauniya tabbas kisan dan uwanmu shine kuskurenki nakarshe kumashine nadamarki nahar abada afusace taxare takobi taikansa tadaga zata sare kansa sai akaji wani tsawa wanda daukacin mahalukin dake fadar saida yakadu cak Sarauniya azira tatsaya bakidaya jama ar fadan akai dubu ixuwaga inda karannan yafuto sar sukai arba da ita wata tsohuwane takode tajeme tamotse tamkar akuyar mayya bakidaya jama ar fadan saida suka kadu asakamakon ganinta alokaci guda sukai mata sujjada harda Sarauniya Axira bayan sundago sai tsohuwa tadubi Sarauniya tace lallai yata kinyi babban kuskure dakikashe Sarki Azibu domin akwai bayanai masu muhimmanci wanda abakinsane kawai xasamu SarauniyaAzira tace mama aikin gama yagama Shin inane kishiga samada kwanaki dubu hudu munnemeki munrasa tsohu Huxiya tace kisani yata na tafiya takwanaki dubu acikin ruwa sannan naitafiyan kwanaki dubuasararin samaniya sannan nakwanaki dubu adoron kasa Sarauniya Azira tace inadalilin wannan tafiya mama tsohuwa tace yabayyana agareni cewa lallai Yar uwanku bahayura zata kawo karken mulkinku koda naga haka sai hankalina yatashi nashiga halwar tsafi inacigaba dabinkici tawata hanya Bahayura zatakawo karken mulkin tamolikawa alhali ko takobi bata iyarikewaba koda nainisa abinkice sainagano cewa zata haifi wani hatsabibin yaro daxaitar watsa mulkimmu sainaga wata guguwar yaki yakaure kuma munyi nasara sai nahango munbiyo Bahayura saura kiris muhallakata amma Sai wanibakin kumurci yashiga tsakaninmu da ita akaita dauki badadi amma yagagaremu inda akarke tafada kurman daji koda naga haka sai nakwarara ihu domin nasan tafada inda tsafi baxaiyi tasiriba dukdanasancewa bazan iya saninkomai akan Kurman Daji saida nabaje kayan tsatsuba datarkacen tsafi nafara binkice akanKurman daji nasabikalaman surkulle idanuna sukai jajur gumi yarufeni koda namatsa saidakin yafara kauri kankace haka tuni dakin tsafin dakayan tsafi dani kaina bakidaya mukama da wuta komai yakone kurmus dakyar nakashe wutar dake jikina hankalina yatashi domin nasan lallai akwai matsala kawai sai nasabi wasu sarkakku kuma murdaddun kalmomi natsafi sai wani aljani yabayyana yaigaisuwa agareni yace mekike bukata yake tsohuwaHuxiyya nacemasa inaso kabani labarin kurman Daji Sai aljani yakwarara ihu yace yake Huxiyya sanin kankine sambabu wanda yasanwani abu dangane da Kurman Daji jinhaka hankalina yadugunxuma nakara fashewa dakuka aljani yacemin inadalin wannan tashi haankali nacemasa lallai yabaiyana agareni nangaba Bahayura zata zama silar rushewar daularmu tahayar haifar waniyaro zamui kokarin kasheta zata fada Cikin Kurman daji aljani yace tome xai hana mukasheta yanxu nacedashi aibakin alkalami yariga yabushe komunyi yunkurin kasheta to baxamu iyaba tabbas sai yafaru abinyi shine musani idantafada kurman daji zata mutune koko zata rayu Aljani yace sanin hakan saidai kinemi yar uwata Tarxufa domin itane tashekara dubu goma tana rubuta wani kundi mai suna kundin sirritabbas kundin nadauke da tarihin manya abubuwa naduniya masumutukar hadari da ban al ajabi wata kila inkisameta kisami wani labari dangane dakurman daji nacemasa ina xanga yar uwarka Tarzufa sai takwada kara yace tabbas nemanta tamkar neman jakine maikaho domin kullum cikin gudutake tana buyama makiya domin sunaso sukwace kundin Sirri kodanaji haka sai nace ko a inatakemutukar tana wannan duniya saina samota nashiga duniya tsawokwanaki Dubu hudu inaneman Tarxufa amma bangantaba kwatsam wata rana nasauka aBahar Zush sai nagano Tarzufa tabuya acikin wani katon kifi tanata Sharar barcinta nabushedadariyar farin ciki sannan nafiddo wanijan garin magani nawatsa acikin ruwan take garin maganin yaikasa aisai kifinnan yabiyo garin maganinnan shi yaga abinci take yayo sama indanikuma nai amfani dadalamusan tsafi najawoshi waje nadaki bayansa take ya amayo da Tarxufa koda mukai ido biyu da ita sai tasungumi kundinta zata futa aguje amma sai takasa motsi nadubeta nace yake tarxufa kisani sambazan cutardakeba kuma bazan rabakida kundinkiba kawai inasone kidubomin Sirrin Kurman Daji Tarxufa tace a iyabinkicena Samban san wani abudangane da Kurman dajibakumaban rubuta komai akansaba face sidara biyu rak Nace kikaranto minsu inji tabude kundin saida tabude shafi dubu sannan taxo tafarakarantawa kamar haka Kurman daji wanidajine dababu wani mahaluki dayatabashiga yafuto tabbas dukwanda yashiga dajin idan har bai mutuba to har abada baxaitaba gane hanyar futaba kodajin hakasai nakamamurnada doki dannasan koda Bahayura tashiga inbata mutuba to bakuma zata iya futowaba Tarzufa tadubeni tace to meye nakinayin murna tun bankarantamiki sauran sidira dayanba take nashiga rudani murnana takoma ciki gumi yarika tsatssafomin naceda Tarxufa maxakikarantomin Ragowar sidiradayan Tarxufa tadubeni tace kinatsuman Sainadakamata tsawaa KAI IRI WANNA TSAWA GASKIYA NATSORATAARANGAMA LITTAFINADAYA PART<<<<<5.>>>>>sarauniya Azira tace ahalinyanzu a ina za asami Tarzufa yaummina Huxiyya tai ajiyar zuciyatace tabbas ahalin yanxu neman Tarxufa kamarneman jakimai kahone tace amma barimujarraba take tafiddo dawata bakar fatar damisa jemammiya tashumfuda sannan takama sambatu tanagwalan gwalan kawai saiwani haske yadira akan fatartake wanihaske yabayyana abisa fatan saigahoton bangarori naduniya suna bayyana nahiya da ban daban kasakasa da mahaukatan daxuxxukakawai sai wani kasurgumin daji yabayyana dajine maicikeda miyagunhalittu aljanu da muggan dabbobican sai ahaskowata makekiyar bishiya maikama datsauni tsawontatakusa tabo gajimare kauridafadi tamkar katuwar fada gawani wawukeken kogo maikama dakofan gari kogon yatafi zududu tamkar rijiya gaba dubu gatsanani duhu saida adauki lokaci mai tsawo sannan akai iyakar kogonnan kawai ga Tarzufatana Rungume dakundinta tanashararbarci koda Sarauniya Azira taga Tarzufa sai takwalla kara tace mama itace tayaya za ayi ajegurinta kumama wannan wanidajine Kodajin wadannan kalamai na Sarauniya Azira sai tsohuwa Huxiya tabushe dadariya tace kikwantar dahankalinki yata indai inaraye to yayana sam bazasu wahalaba sai tai wuf tadamki wani sauro tashiga tofeshi da yawu tana sambatu tasakeshi akan jemammiyar fatannan kawai saiga Sauran yabayyanaacikin katon kogonnan tafiya yake har ya isainda Tarzufa kekwance tana shararbarci yahaukan fuskanta yagatsamata cixo take taifirgigit tatashi zaune tanazare idanu gamida sosa inda acijetasai tsohuwa huxiya takira sunanta take ta amsa tace yayadai tsohuwa Huxiya tsohuwa tace akundinki dakibude ashafina dari tara da tara nagajerin wasu jarumai madakakatti lallai inason inji tarihinsu agareki Tarxufa tace wayannan mayaka sune akema lakabida Ruwabiyu domin uwarsu aljanace babansu kuma wani hatsabin bokane kuma bil adamane shima asalinsa Babansa aljanine yabarbari uwarsa wanda itakuma yar adamce tabbas wayannan mayaka sudubu biyu sunkasance hatsabibai aduniyar mutane da aljannu domin duk wani shaidanci na aljan suma suna aikatawa kuma sadaukaine nagabankwatance sunyi yayake yake har guda dubu goma da aljanu da mutane amma ba ataba galaba akansuba ahalin yanzu basuda wani buri face susamidamar shiga Kurman daji domin acanne sukeso sugina fadarsu to amma binkice yanunamusu cewa bazataba samun damar
Chapter 3 · 0% Book details