Sashe 6
Arangama 1 To Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sarauniyar Kuman daji ba,ajayayyada ita kuma bata neman Sulhu tadaga muryatace damayakanta kuimin kaca kaca da wannan Fadar lallai akurman daji Fada dayace xata wanxu itace fadar sarauniyar Kurman daji BAHAYURA dakarunta sukayo kanmu muma mukai kansu bala,i damusiba suhadu aguri guda sucure gamida dunkulewa sukahaifar da jafa,i tabbas tanada hatsabiban jarumai domin kashe jama,armu sukeyi ba mutum ba,aljan sukaimana fata fata sukashe kowa murage saura mu goma ma,ana amintattun Wannan fada kodamuga ankashe dakarummu sai mushiga yakarsu da takofofin tsafi mukai nasaran kashe mutum biyar kawai sai Bahayura tasabi ambaton wani suna da,alama shine,abin bautanta batagusheba tana neman taimakon ubangijinta kawai sai tsafinmu yadaina tasiri mayakanta suka afkamana tuni sukai sukuwar dawaki akammu sukashe kowa abisa umurnintatasa bankama fadar wuta tabbas nikadaine narage mai rai awanna fada afusace Hatsabiya tazare takobi taikan Suhaila tana cewa toke mekike jira baki mutuba tadaga takobi zata fillema Suhaila kai Hatsariyya tariketa tace kanki daya to menene laifin Suhaila Afusace hatsabiyya tace lallai zankyaletane kawai domin sambanaso nidake musami matsala amma duk lokacin danaikaroda ita tabbas saina kasheta tanuna Suhaila datsinin takobi tace lallai kada kiyarda inkara ganinki awannandaji bamakawa sai na tsinke miki kanki sanin Halin Hatsabiyya sai Suhaila tajajikinta tabar gurin Hatsariyya ranta abace tadubi yar uwanta tace lallai daxafi xafi akandaki karfe mutukar akabarshi tobaxai sarrafuba sai tazaretakobinta Itama Hatsabiyya tazare nata sukama yunkurin tashi sama dan sunufiFadar Sarauniya bahayura domin sunyi rantsuwa da xumincinsu sai sunga bayan Bahayura sunashirin tashi sai suji ankwarara ihu gamida dakamusu tsawa kawai sai matannan datarabasu fada afadar Hatsariyya tabayyana tadubesu tace yakuyan uwana kada kui kuskure tunkaran tunkarar Bahayura awannan lokacin domin karfinta shirrne zaiyi wuya ahalin yanxu wani yainasara akanta cikin sanyin rai Hatsabiiyya tadubi wannan mata tace yake yayarmu Shu,umiyya tomenene abinyi shin mekike nufi Shu,umiyya tace lallai kusani muna bukatar dan uwanmu wato dan uwar haihuwata Sham,una mutukar babushi tokuwa baxamui nasaraba Hatsabiyya takwarara ihu tace kina nufi saimuntafi Fadar sarki TAMKUR munyakeshi sannannane zamui nasara tagirgixakai tace baxai yuwuba lallai nayi imani dacewa bahayura batai rabin Hatsabibancin Sarki Tamkurba saba lallai kisani sambaxamu karbi shawararki Shu,ummiyya tace aa kanwata lallai kada kuikus kure jadani lallai xakui nadama idankunma rayukenan Hatsabiya tadaka mata tsawa tace ke muna fuka munganoki wato sokike ki amfanida wannan dama mutayaki kwato dan uwaki Sham,una akurkukun Sarki Tamkur dake gudancin Kurman dajiko to baxai yuwuba kawai saita dubi yar uwanta tace muje yar uwa lallai yau saidai Kurman daji yakone Sai sukai girgixa Fuka fukai suka futo akafadunsu sukatashi sama sululaka subace acikin gajimare TONARA INDA ZANYI INTASHI INBISU AMMA GAWATA JARMIYA BARI INDANTABAARANGAMA LITTAFINABIYU PART ΞΞΞΞΞΞΞΞΞ~~10~~ΞΞΞΞΞΞΞΞΞ Hatsabiya da yar uwarta Hatsariyya sukadinga tsula gudu asararin samaniya afusace sukesheka wannan gudu basuda wani buri face su isa fadamar kiwo inda Bahayura kerayuwa itada Zaki Asad da Dage Mauru dakuma dakarunta dari ukuda kwara biyu suna isa Fadamar sudira kaitsaye susakai daniyyar shiga fadamar kaico aisunadanna kai sai suji wani masifaffen zafi tamkar sunfada wuta ma,abuciya ruruwa tilas sukai baya gamida kwarara ihu daya bayan daya sukefotowa farko Zaki asad sannan Dage Mauru Sai Bahayura to ana biyardinne sukasha mamaki wanda tafuto bakowabace face aljana Suhailata mamki yakama Hatsabiya da hatsariyya atare sudaka mata tsawa sukaceda suhailat kece xakici amanarmu kituna kinkasance 'yaga amintacciyar maima iyayammu hidima kuma kingaji wannanbauta sannan bakidaya ahalinku sunrayune suna mana hidima kuma awannan tafarki suke mutuwa kuma kisani alkawarine tsakanin ahlinku da,ahlimmu cewa sambaxa muci amanar junaba Suhailat tabusheda dariya tanunasuda hannu tace akunetsofaffin maciya amananne hakika iyayammu sunyi bauta akarkashin iyayanku kuma sunrikigaskiya babu wanda yacuci wani atsakaninsu tadaga murya tace ammaku axxalumaine maciya amana kokummanta da dan,uwa Sulaima kune kuka kasheshi bisa xalunci taidariya kuma aidaxu kidauki alkawari da shan alwashin cewa indai muhadu saikinkasheni tace to yanxunadawo fadar SarauniyaBahayura sarauniyar kurmandaji Hatsabiyya da Htsabiyya sukwarara ihu suxare makamai sukai kan suhailat itama taxare makami tai kansu nanfa sukacame damasi faffe yakii shima zaki Asad ya afkamusu tabbas sunshamamaki yadda sujiSuhaitat nagoga yakidasu harta yanki Hatsabiya agoshi sannan tasarema Hatsabiya yar yatsa gumurxuyai gumurxu inda Zaki asad yafarmusuda masifa yai biji biji dasu bakidaya yayyaga musu tufafi jikinsu ko,ina jinine kexuba tsananin wahala dole Hatsabiyya da Hatsabiyya sukajada baya suna haki Suhailat tadubesu tace to yakujimu bakui mamaki yadda nasamu wannan masifaffen karfinba dahar na,iya kafta yakidaku kuma nawahalardaku tace towannan baiwar daga uban gijin Sarauniyar Kurman dajine Bahayura ttamkar tawatsa musu wuta sukara tunzura gamida Hassala sai suka fara jarraba kofar tsafi suka hada hannu gamida fadin wasukalaman tsafi kawai sai wata iska tasunkuciSuhaila takamakatantanwada ita asama take tafuta ahayyacita hakaIskan ta suri Zaki Asad shima tarika juyashi asama gamida murdashi tana kokarin hallakashi hankalin Bahayura yatashi aibatasan lokaci datanuna iskamba tanacewa ya ubangijin musu lunci kataimakemu kamar anyiruwa andauke akanemi Iskan,akarasa Suhailat da Zaki Asad sufado kasa sukamike sufuskanci Hatsariya da Hatsabiya sai su Hatsabiyya sukara auno musu wanikalan bala,in suturo wata shu,umar wutatsananin masifa wutar hartana kore kore tana wani melemele Zaki Asad yarude Suhailat tafuta acikin haicinta saura kiri wutar tadira akansu Sai suhailat ta ammbaci sunan Allah tana maineman kariya awajansa kawai sai akwatsatsa wata tsawa mai tsoratarwa wutar tai kwana tajuya tanufi su Hatsariyya gadan gadan tsanan furgita da tsoro gamida mamaki sunaganin wutar amma sunkasa kaucewa sunaji suna gani wutar tai musudirar mikiya takewutar takamasu kota ina sukama ihu gamida tsalle suna neman taimako saura kadan suhallaka amma sai Shu, umiya tadira tanarikeda watakatuwar kwarya cikeda ruwan tsafi tawatsama Su Hatsariyya take wuta tamutu duk ilahirin jikinsu yakone Suhaila tarugo aguje Sai shu,umiyya tahuramata iskar bakinta take wata gagarumar Iska tasunkuci Suhailat tai wurgida ita Shu,umiyya takwashe kanninta tai sama talulakatabace acikin gajimare aINA ZANTSAYANE INBI SHU,UMIYYACE KO,INTSAYA AFADAR BAHAYURAARANGAMA LITTAFINABIYUPARTΞΞΞΞΞΞΞΞΞΞ~~1~~ΞΞΞΞΞΞΞΞΞΞΞΞLokacinda Shu,umiyya takwashi yan uwantabata xame ko inaba Sai fadarta takwantardas awanikaya taccen godo tashiga yimusu magani saida takwashe sa,a hudu tanamusu magani sannan suka farfado bayan wani dogon lokaci sai suka mike Shu,umiyya tadubesu tace yakuyan uwana shin yanxu kunyarda damaganata cewa baxaku iya galaba akan Bahayuraba tacigaba dacewa lallai koda zantai makekuto bazamuinasaraba dole saida dan uwana Sham,una sanin kankune yafimu jarumta hatsabibanci datakadaranci ko Boka Rauhuz da yakamashi yakulle yayi amfanineda rauninsa yayaudareshi yakamashi amma tabbas badaN hakaba babu inda BokaRauhuz zaidashi Hatsabiyya tace hakane yar uwammu lallaimunyi kuskure kuma zamu gyara kuskurammu domin daukan Fansa Ibadane agareni sai Hatsariyya takarba tace tabbas yaya munkoyu darasi daga reki lallai zumukasance masumuki biyya na Har abada farinciki mai tsananin yakama Shu,umiyya sa i tatashi taje tarungume kanninta hatsariyya da Habiyya al,amarin Sarauniya Bahayura da jama,arta kuwa bayantafiyar Shu,umiya da kanninta Sai bakidayansu sukoma cikin Fadamar bayan sun zauna atushe wata katuwar bishiya shirinya dakarunta sukewaye gurin Sai Bahayura tadubi ALJANA SUHAILAT taceda ita yakealjan suhaila Shin menene tarihin wadannan mata Guda uku Aljana suhailat tace ranki yadade basu ukubane su Hudene tagwayene uwansu daya ubansuda shine Boka Kaufur shine mahaifinsu yashigodasu wannan dajine tunsuna kanana yayi gwagwar maya damiyagun aljannu da hatsabiban mutane da miyagun dabbobi saida yagagari kowa haka yaran sutaso dahatsabibancida shedanci inda suma suka buwayi kowa awannan daji watarana acikin ranekun gwagwar mayar mahaifinsu yai Arangama da wani Hatsabin boka mai suna Onar sukaimugun yaki akarashe Onar yai galaba akan mahaifinsu yakasheshi amma alokacinda Labari yariskesu saisuka fasheda kuka mai tsanani har saidasuka futa acikinhayyacinsu kuka mai tsanani sukayi tamkar ransu zai futa saida suka kwana uku baci basha sai kuka arana na hudune Shan,una yamike yadakama yan uwansa tsawa yace kai yan uwana lallai bakukane yakamacemuba indai mun aifu kuma muncika yaya lallai ayaudinnan bazamuci abinciba bakuma zamu sha abinshaba har sai munga karshe Boka Onar bakidaya suka mike suka rungume junasuka bace Boka Kaufur yana zaune afadarsa shida Dakarunsa sai suji ankwatsatsa tsawa mai furgitarwa gamida rudarwa bakidaya sama tai bakinkirin Boka Onar dajama,arsa sukai waje koda suka futa waje Sai sukaga kananan yara da basu wuce shekara gomaxuwa Shabiyuba suna saukowa daga Sararin samaniya mamaki yakamasu koda yara suka sauko Sai boka Onar yace kai yara meyakawoku shin kunxo akoya muku tsafine koko kuna bukatar akoyardaku yakine awannan fada mai albarka Hatsabiya takwarara ihu tace munxo kashekane kuma babu shakka saikamutu tabbas kalaman yarinyar yabashi mamaki ammasai yafashedadariya aibai gamadariyarba Sai Hatsariya tadira agabansa tagabzamar naushi abaki dariyar takoma ciki jini yagauraye bakinsa hakwaransa nagaba sukai futan burgu waje yakaimata wafta saitabace yadadumi iska sai tabayyana acikin yan uwanta tsananin mamaki Boka Onar yakasa yinkomai hatta jama,arsa sun kame,kam domin yarinya tamamayesu Hatsariya tahade fuska tadaga murya tadakama Boka tsawa tace kakashe mahaifinnamu sannan katsaya agabanmu kanadariya tokagamu da Hatsarin Hatsariyya afusace boka ONAR yadakama dakarunsa tsawa cewa sukamamai yarannan daransu Bakidaya dakarun sukankan yaran yaramma sukaikansu akakacameda yaki maitsanani nanfa Boka Kaufur yashamamaki domin tamkar goji haka yarannan ke ketadakarunsa da takubba kafin wani lokaci sai fili bakidaya sunhallakasu Boka yakwalla ihu yaikan yarannan to anan shima yashamamaki domin yaran suntakurashi gamida kuntatashi suka hanashi Sakat dukda suna saransada makami baya kamashi to basu karayaba sunanan suna neman makasa ajikin can Boka yafusata yakwarma ihu yadamki Hatsariyya yaimata wawan naushitake tafadi kasa sumammiya Hatsabiyya takwarara ihu tayokansa yanunatada yaryatsansa wataguguwa tasunkucea tanufi wani katon dutse danufin fasata kamar walkiya Shu, umiya tafalfala aguje tabi guguwarnan kamar walkiya tuni tasha gaban guguwar tacefe Hatsabiyya Shiko Sham,una Saiyai wani katantanwa asama yaxura wukarsa akaton Hancin boka Onar yafarke hancin jini yaitsartiwa boka yakwarara kara kafin yarufe bakinsa Shu,umiyya tawatsamai wasu kananan wukake take suka shige bakinsa sufaffarka makogwaransa suwuce cikinsa sukai fata fatada kayancikinsa take yafadi matacce bakidayansu sukarungume junansu Sukabace bat basu bayyaba ako inaba Sai afadar mahai finsu to ananne matsala tafaru inda koya yaki amincewa wani yaha kujeran mahaifinsu akan hakane sukai uwar watsi sukai baran bara amma Hatsariyya da Hatsabiyya suka hadakai haka Shu,umiyya da Sha,una suka Hadakai amma dukda haka Saida kowa yagina fadara wanda yake mulki Akurman daji Bahayura tadubi Aljana Suhaila tace to yaya akai Boka Rauhul yai nasaran kama Sha,una yagarkame akurkukunsa dake Bakar masarauta Bahayura tace kaico wannan labarine mai tada hankali gamida tausayida hadida cin amana aljana suhaila tasa hannu tashafi kanZaki Asad tace Shikanshi Zaki asad yanacikin wannan labari kawai sai Bahayura da dakarunta guda dari ukuda byu sukalli Zaki Asad saikawai suga yana Zubarda hawayyee itakanta aljana Suhaila tana zubarda hawaye hatta Dage Mauru shima Zubar hawaye yakeyi KAI WANNAN WANI IRIN